Showing 1 words to 3000 words out of 94683 words

Chapter 1 - BINTUWAHEED COMPLETE PDF BOOK by Billy Giro.txt

30 Jul 2024

2218

[12/6, 6:27 AM] Billygiro😊: *🎱BINTUWAHEED🎱*


ar












*Story and written by Billy giro😊*






*_Assalamu Alaikum_*
_Plz my fans zanyi d'an takaitaccen bayani akan littafin nn nawa mae suna_ *BINTUWAHEED*
_Banyi shi akan rayuwar wani ko wata ba,na qirqiro sa ne dmn in fad'akar in kuma nishad'antar koda kinji ko kaji labarin nawa yayi kama da rayuwar ki/ka to gaskiya kama ce kawae and littafai na kunsan na kan d'an saka er soyayya a ciki🙈 ba ina yi bane dan rashin kunya ko makamancin haka sam ko d'aya ina yi ne dmn mu hausawa mu gyara rayuwar auren mu da mukeyi gata nn dae abun haushi 😤da takaici.😬 Allah dae yasa mu gane mu gyara amin_
_Da haka nake roqon ku kan dan Allah bana son qorafi ko wasu qananun maganganu idan har gyara ake so amin plz a sameni ta private not in public dmn wnn tozarci ne ba gyara ba_.
_Ma'assalam na gode_.
~~~~~~~~~~~~~~~


*Page 1&2*
Tafe suke cikin mota Waheed ne ke tuqa motar da shekarun sa baxa su fi 34 ba, sae yi yake yana kallon bintu yarinyar da ita kuma ba zata gaza shaekaru sha biyar a duniya ba wacce tayi matuqar shan toka cikin fushi har bata son kallon gefen sa.
Hakan yasa shima ya d'auke idonsa a kanta har suka isa Birnin kebbi ba wanda yace da wani uffan,lokacin yamma tayi sosai.
Kai tsaye anguwar Badariya suka nufa, Gida ne babba mae d'an hali da wadata suka tsaya.
Waheed ya faka motar sa yana mae kallon Bintu had'e da kai hannu ya riqo lallausan hannun ta yayinda fuskar sa ke d'auke da alamar rarrashi,harara ta dalla mae tare da fizge hannun ta ta kuma bud'e motar ta fita a fusace ba tare da tako rufe gambun motar ba tayi cikin gidan,
sae shi waheed ne ya fito bayan ya rufe nasa gambun ya zagaya ya rufe gambun da ta bari bud'e snn ya shiga daga ciki.
Bai sami kowa a tsakar gidan ba hakan yasa kae tsaye ya nufi d'akin da ya kasance shine na farko a jerin d'akunan da ke cikin gidan.
Wanda kafin ya shiga sae da yayi sallama aka amsa masa snn ya shiga.
Wata kyakkyawar mata ce fara tas hanci har baka zaune kan doguwar kujera da sukayi matuqar kama da bintu kamar an tsaga kara.
Cikin fara'a sosai take yiwa waheed ya hanya Waheed da ya zauna qasa kusa da kujerar da take zaune kansa qasa cikin ladabi yace "Alhmdlh umma mun same ku lafiya?
Tace"lafiya lau wlh ya fama da rigimar bintu naga ta shigo min sae fushi take"
Murmushi kawae yayi yace"Alhj fa,ko ya koma jos?
Tace"eh yau yau d'in nn da safe ya tafi ae bai san zaku zo ba da nasan ba zae tafi ba har sae yaga xuwan ku tukun dan dae sosai yana kewar ku kaida bintu,
D'auke da murmushi waheed yace"Allah sarki ae ko mu tafiyar kae tsaye tazo mana wlh shiyasa"
Girgiza kanta tayi tare da kallon bintu dake kwance kan jikinta tana ci gaba da fushin ta tace"Ae nasan ba makawa bintu ce er rigima ta ajiye maka rigima kan sae kunxo wataqil ma kana kan aiki dan naga ba ko weekend bane bare nace ko ka d'an samu lokaci ne"
Waheed yayi murmushi kawae tare da yin shiru sae can yace"umma Abdallah fa?
Tace"Abdallah na d'an aykesa ne ba jimawa yanzun nn zae dawo inshaa Allah"
Da sauri Bintu ta kalli umma tace"yauwa umma dan Allah kira sa kice masa yazo min da ice cream"
ta fad'i hkne yayinda umma ta miqe tsaye tana cewa da Waheed"kunsha hanya bari na kawo maka ruwa kasha koh"
Daga hk ta tafi bata jira me zae ce ba,hk kuma bata bi ta kan bintu dake mata magana ba asali ma yi tayi kmr bata ji ta ba.
Taje ta kawo masa ruwa da lemu har da abinci ta ajiye nn gaban sa, waheed da still kansa ke qasa yayi godiya snn ya kalli bintu da ta gama waya snn ya miqe tsaye idon sa a kanta yace"Fatima d'auko mana abincin se muje d'akina muci kinji"
Rae 6ace ta kalle sa had'e da turo baki tace"ni bana ci ka d'auki abunka kaje dashi.....bana son shashan ci maza tashi ki d'auki abincin ku tafi! cewa da ummarta wacce har ta kama hanya zata shiga ciki ta tsaya kan jin abinda bintu ke cewa,
Bintu ta kalle ta qwallah tap a idonta tace"nifa umma bana cin abinci ice cream zan sha har ma fa na kira yaya yace zae kawo min......ko ba kya ci baza ki kai masa abincin bane to kinji shashashar yarinya da Allah maza d'auki abincin ki kai masa ko yanzun nan na sa6a miki wlh!
Bintu dake kallon mahaifiyar tata ta cillar da wayar ta kan kujera ta kwashi kwanikan abincin kmr zata 6arar dasu sae gunguni take har ta fita,umma tayi tsaki tace"mtsw kae ubangiji Allah ya shirye ki bintu na rasa wace irin yarinya ce ke wlh"
daga hk tayi ciki.
Waheed kuwa dama kusan tare suka fita shida bintu
Amma ta riga sa isa d'akin nasa ta samu d'akin a bud'e an share shi tsaf sae qamshi ke fita ta ajiye kwanikan abincin ta fito sae ga waheed wanda yayi saurin riqo hannun ta ya tafi da ita zuwa jikin sa ya soma lallashinta cikin natsastsiyar muryar sa mae dad'in gaske,bata saurare sa ba ta fizge kanta ta tafi ta barshi sae faman kiranta yake tayi banza dashi har ta 6ace ma ganin sa.
Tsaye tayi turus ganin irin kallon da mahaifiyar ta keyi mata tace"me kuma ya maido ki ba abinci zaku ci ba"
Tace"nifa umma bana ci nace"
To dan ba kya ci shine baza ki zuba masa abincin ba kafin ki baro gurin.
Cike da shagwa6a ta doka qafafunta a qasa tace"oh oh umma shi fa ba yaro bane zae iya zubawa da kansa ae.
Hm! Lallai Bintu wlh ina guje miki duk rnr da mahaifinki yaji irin iskancin da kikeyiwa Waheed zaki gane kurenki kinsan halin sa ba sae an gaya miki ba musamman zan kirasa a waya na gaya masa abinda kk yi tunda ni ba kya jin maganata kin maida ni tsararki abokiyar wasar ki.
Jiki sanyaye bintu ta zauna kan gado tana kallon mahaifiyar ta ta marairaice fuska sosai tace"Dan Allah umma kiyi hqr kar ki gaya ma Abba wlh ina masa d'a'a"
kina masa d'a'a a hkn?
To ae shine ya 6ata min rae kafin muzo"
Ko dae kika 6ata ran nasa ba don nasan kan wani banzan shirmen ki ne kike takurasa akae na dae gaya miki ki fita zancen harakar karatun nn dan dae kinsan Abbanki ba bari zae yi ba!
Kuka Bintu ta fashe dashi tace"uhm uhm wae shi Abban nn shi Abban nn......wae shi Abban nn,shi Abban nn,me kuma Abba yayi ne bintuna.
Bintu dake kuka tayi saurin kallon bakin qofa ta tafi da sauri cikin share qwallah tana fad'in"yaya sannu da dawowa ina ice cream d'ina?
D'auke da murmushi yayan nata ya miqa mata ledar ice cream yana fad'in"wa ya ta6a min me kk yin kuka"
Ta kar6i ledar cike da murna kafin tace komai umma tace"bani nn ae baza ki sha shi ba sae kinci abinci"
Umma ta kar6e ledar bintu ta shiga doddoka qafafunta cike da shagwa6a cikin muryar kuka tana fad'in "haba umma dan Allah ki ban wlh bana jin cin abinci yau"
Ae kuwa inba kinje kinci abincin nn ba baza ki sha ice cream d'in nn ba kiji in gaya miki shazumani kawae baki da aeki sae shan zaqi bayan irin wahalar da yake baki,
Turo baki bintu tayi tace"ni gsky umma.... Shut up! kuma fita a nn in daina ganin ki very stupid!
Kuka ta fashe dashi ta fita d'akin yayanta ya shiga bawa mahaifiyar tasu hqr yace"haba umma yau yau daga zuwanta ba ko d'an marmarin nn dan Allah kiyi hqr ki bata tasha tunda dae kinji tace bata ra'ayin cin abinci"
Abdallah nafa gaji da sangarta yarinyar nn da kakeyi gashi kasa duk tabi ta raina mutane wae fa kaji da fishi tazo bako sallama ta fad'o min d'aki taxo kan jikina sae faman fushi take ina tambayar me aka mata ta min shiru,da waheed ya shigo bayan na kawo mae abinci yace ta d'auki abincin takai d'akin sa suci wae ita bata ci don hk bazata d'auki abincin takai ba sae dae shi ya kaiwa kansa,wane irin rainin wayo ne wnn yarinya sae kace ba a hannu na ta tashi ba kaf yarana ba mai irin halinta wlh ka haifi d'a baka haifi halin sa ba.
Abdalllah ya nisa yace"umma dan Allah kiyi hqr kin san bintu yarinya ce dole sae anyi ta hqr da wasu halayen nata tare da fatar Allah ya shirye ta amma ba wani mugun hali ne da ita ba face sangarta wanda duk mutum ya kasance auta kusan sae ya taso da hkn sbd ba qannai a gaban shi.
Hm Abdallah knn sagarci kam kae ka kama mata ta soma yi tunda komai take so yi mata kake,kawai ba abinda zance sae Allah ya shirya min ita.
Amin Amin umma kinji abinda zaki ce kuma ayi hqr dan Allah a bata ice cream d'in nida kaina inshaa Allah zan tasa ta gaba sae taci abinci snn ko zata sha plz kinji umma.
To naji bani kud'in idan ka ciro min.
Kae tsaye ya ciro kud'i a aljihu ya bata snn ta bashi ledar ice cream ta shiga qirga kud'in dubu 50 ne tace"yauwa gobe sae ka shirya kaje kasuwa kayo mana cefane"
Yace"to umma Allah kaimu goben" snn ya fita da murnar sa sae kiran bintu yake.




Da dare Bintu ce cikin kayan bacci masu laushi riga da wando da tsayin sa iya guiwa sae hular net dake saman kanta ta dunqule gashin kanta gabad'aya ta tura ciki tana zaune kan bed ta jingina bayanta da pillow tana chat sae ga umma ta fito daga wanka wacce tana kammala shirin ta na bacci suka jiyo sallamar Waheed umma ce ta amsa masa sallamar had'e da yi mishi ixinin shigowa.
Sanye yake da farar jallabiya ya shigo tare da daddad'an qamshiñ turaren sa dake masa rakiya,
ya gaida umma snn ya zauna kan wata er doguwar kujerar da ke cikin d'akin idon sa qyar akan bintu wacce kwata kwata tun shigowar sa d'akin sau d'aya ta kalle sa ta ci gaba da aikin chat .
Shi kuma bae ce mata komai ba sae kallon ta da yake ci gaba dayi.
Can umma taga shirun yayi yawa ga kuma kallon bintu da yake faman yi tace"ya akayi ne waheed ko wani abu kake buqata ne ?
Saurin sadda kansa qasa yayi had'e da kae hannu yana d'an sosa bayan kansa irin na jin kunya d'in nn snn yace"A'ah ummà ba wani abu bane dama nazo ne inga ko fatima bata yi bacci ba tazo muje d'akina ta taya ni bacci"
Cak Bintu ta tsaya da chat d'inda take tana kallon sa lallai namiji bashi da kunya,kafin tace komai umma tace to kinji maza tashi kuje.
Rae 6ace ta turo baki tace"haba dae umma.... Kul kar inji kince komai wlh maza tashi kuje.
Takaici ne ya gama rufe ta ta kasa cewa komai sae waheed tabi da kallo cikin takaici wanda ya tashi cikin jin kunya ya bar d'akin.
umma ta daka mata tsawa tace"ba kya jina na ne wae kina kallo har ya fita baki tashi kin bisa ba iye! "
Cikin kuka bintu ta sauka kan gadon zata fita, umma tace"kina hauka ne da zaki fita a haka ba hijab bayan kinsan gidan nn gidan jama'a ne!
Kan dole bintu taje wardrobe ta ciro qaton hijab d'inta na sallah mae kai mata har qasa ta saka snn ta fita sae qunquni take.
Umma ta girgiza kae tace"Allah ya shirya min ke bintu"


Tana isa d'akin waheed ta same shi ya cire jallabiya ya zamo daga shi sae singlet n boxer sae safa da marwa yake cikin damuwa yana tunani in bata zo ba shi kam ya zaiyi da buqatar sa,
yana ganin ta ya sauke nannauyan ajiyar zuciya ya nufeta tayi saurin dakatar dashi ta hanyar d'aga masa hannu tace"nifa yaya kar kazo kusa dani"
Cak ya tsaya yace"haba Fatima wane irin fushi ne kike yi dani haka nifa wlh bazan iya jurewa ba kin sani"
Komai bata ce dashi ba sae kwanciyar ta taje tayi kan sofa yaje a hnkli gab da ita ya zauna yana shafa kanta muryar sa a natse yace"am sorry Fatima tashi kije kan bed ki kwanta kinji"
A hknli ta ture hannun sa da ya d'aura a kanta ta juya masa baya tace"ni a nn zanyi baccina kuma dan Allah ka barni bana son damuwa"
Ya salam shine abinda ya furta a ransa ya tashi cike da damuwa yaje kan bed ya zauna tare da dafe kansa,ya Bintu take so yayi yau shi kam shi dae bai ta6a xina a rayuwar sa ba baya kuma sha'awar farawa duk da kasancewar sa mabuqacin mutum sosai da ko yaushe yafi son ya kasance tare da mace.
Ya kwashe minti goma dafe da kansa yana tunanin yanda zae shawo kan bintu.
Can ya tashi a hnkli yaje gurinta ya samu tuni tayi baccinta.
Ya russuna a hnkli ya cire mata hjb sae kallon kyakkyawar surar ta yake er qaramar yrinya amma koman ta a cike abun gwanin sha'awa ga tsantsar kyau da Allah ya mata,a hnkli ya sauke ajiyar zuciya yana jin sha'awar ta na qara shigar shi, ya shiga shafa ta a hnkli yana tunanin wae ko dae ya afka mata a cikin baccin nn kae tsaye,kae um um wnn ma ko a addinan ce ba kyau kuma sam ba tsarin sa bane ya afkawa mace ba'a son ranta ba yafi son da ra'ayin ta dmn ta 6ararraje ta masa yanda yake so sbd yafi jin dad'i da samun gamsuwa sosai.
Gashi ko kad'an baya son tashin mutum idan yana bacci amma buqatar sa baza ta barsa ba dole sae ya tashe ta d'in in yaso ya rarrashe ta har ya samu ya shawo kanta.
A natse ya shiga kiran sunanta
"Fatima, Fatima, Fatima"
Can cikin baccinta da ya fara d'akko dad'i ta soma jinsa ta tashi tana kallon sa rae 6ace kmr wacce zata yi kuka tace"haba dan Allah yaya wae mene ne hk baxaka barni nayi bacci ba kuma byn kasan bana son ina bacci a tashe ni"
Sosai ya kwañtar da muryar sa yace"na sani Fatima kiyi hqr dan Allah kinsan buqatata ki taimaka min ki bani ko awa d'aya ne kinji dan Allah.
ko second d'aya bazan baka ba wlh,nice kullum cikin biya ma buqatar ka ko yaushe da ina so da bana so amma in nazo ma da tawa wata buqatar fafur kace baka yarda ba, tana mgnr ne kmr zata fashe da kuka,Waheed yace plz Fatima ki fahimce ni kinsan......bana son ji kuma ka tashi a kusa dani ko kuma wlh na fita na bar ma d'akin.
Ba yanda ya iya jiki sanyaye ya tashi yaje kan bed ya zauna yana kallo ta gyara kwanciyar ta ta koma bacci.
Long time bae d'auke idon sa a kanta ba sae can ya lumshe idanun sa a hnkli tare da sauke numfashi mae qarfi ya tashi ya nufi bathroom ya d'auro arwala yazo ya saka jallabiyar sa ya fara nafilfili dmn samuñ sauqi dan yasan ko ya kwanta da qyar ne ko zae iya yin bacci.

Sae kusan qarfe uku snn ya kwanta bacci da asuba yana tashi yaje yayi wanka ya tsalkake jikin sa sbd mafarkin saduwar da yayi yana yi da bintu hkn yasa ya d'an samu sassaucin abinda yake ji.


Sae da ya tashe ta snn ya tafi masallaci da ya dawo bae same ta ba,baiyi mamaki ba dan yasan hkn ce zata faru nn yaje cikin gida ya same ta kwance jikin umma, umma na zaune kan darduma tana azkar.
Guri ya samu ya zauna sukayi ina kwana shida umma snn jim kad'an ya fita.




Guraren qarfe goma na safiyar rnr bintu ce zaune a falo tana cin abin karyawa umma ta fito daga kitchen riqe da nata abin karyawar tayi tsaye tana kallon bintu tace"wae bintu fara cin abinci kk yi bayan cewa nayi kije ki kaiwa waheed nasa tukun"
Plz umma yi hqr dan Allah wlh yunwa nake ji sosai shiyasa,to naji yi hanzari ki kammala sae ki kai masa"
To umma wae yaya bae shigo ba.
D'azun nn ya shigo kina bacci....kafin bintu tace wani abu sae gashi sun shigo shida waheed ,sau d'aya ta kalli waheed ta maida dubanta gun yayanta cikin sakin fuska tana mishi ina kwana snn ta gaida waheed ciki ciki ko shi gudun kar umma ta mata fad'a.
Waheed kam sae yaji dad'i a ransa dan ya d'auka ko ta fara saukowa ne,sae da suka qara gaisawa da umma suka je kmr had'in baki suka zauna gaban bintu suka sa hannun su a kwanon abincin ta suka soma ci, umma dake zaune kan kujera tana cin nata tace"bintu tashi mana d'auko masu nasu ku had'a kuyi zama d'aya kinji"
Bintu taje zuwa tashi knn yayanta yace"Aa qanwata yi zamanki bari ni naje na d'auko mana.
Ba musu ta koma ta zauna shi kumu ya tashi ya tafi.
Umma ta bisa da kallo ita ta rasa wace irin shaquwa ce tsakanin sa da bintu da ko yayun ta mata bata shiri dasu kmr yanda take shiri dashi.
waheed kuwa ya tsaya da cin abinci sae kallon bintu yake yana son su had'a ido ,bintu ko ko kallon gefen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login