Showing 1 words to 3000 words out of 44015 words
Chapter 1 - BANI DA GATA By Ladingo yar mutan Niger.txt
*💖BANI DA GATA💖*
*MALLAKAR*
👇🏻
```Real Ladingo Sweet Baby```
*Bismillahir Rahamanir Rahim*
*Chapter 1*
....Misalin karfe goma na dare cikin garin Audarass, da yake a ƙauyan Agadez k'asar Niger, wata 'yar matashiyar yarinya ce bak'ar buzuwa, 'yar kimanin 13 year take sharara gudu wasu d'irka-d'irkan kartai har uku suna biye da ita, gudu take ba na wasa ba jikinta ko ina motsi yake saboda tana da jiki zaka zaci takai 15 year saboda tana da mazaunai masu mutuk'ar d'aukan hankali tamkar na cikakiyar mace duk da k'irjinta 'yan yaran nonuwa ne suka fara fitowa amma kasan zuwa gaba kad'an zatayi manyan breast masu tafiyar da imanin duk wani d'a namiji mai lafiya.
Gudu take tun k'arfinta k'afarta babu ko takalmi tana kuka harda majina cikin zazak'ar muryarta da yaran buzanci take fad'in "Wayyo Allahna!! Na shiga uku *Bani Da Gata* ku taimaka min zasu kamani... Wayyo Allah bani da kowa sai Gaishina gata cikin mawuyacin hali ba wanda zai taimaka ma Gaishina na fito neman taimako sun biyo ni dan Allah jama'a ku fito karsu cutar dani wayyo ku taimaka mun jama'ar garin Audarass itama kar na rasata ita kad'ai ce ta rage mun itama babu lfy". Ta fad'a tana tisgar gashin kanta, wanda yake har tsakiyar bayanta ya baje kan fuskarta, sai gudu take bata san inda zata dosa ba gudu kawai take kartinan suna biye da ita sun kasa kamata, tana kuka.
Duk abinda da take babu mahalukin da ya leko domin ya taimaka mata tazo dai-dai k'ofar gidansu Lailah har zata tsaya ta tuna iyayenta sun mata kashedin karta sake shiga sabgar 'yarsu.
Murya Sidi taji yayan Lailah yana kiran sunanta "Ma'azzara.....Ai bakinsa cak ya tsaya ganin su d'an Malle suna binta da sauri ya maro kofar gidansu ya saka sakata.
Ma'azzara ta k'arama bujanta iska tana gudu ba na wasa ba, har suka fara barin cikin gari kasancewar dama gefen gari suke.
D'an Malle cikin fushi ya ce "Zanyi maganinki wannan manyan duwawun yanzu zamusha romo." ya fad'a yana ciro kaushu ya zaro dutsi d'aya ya saita k'afarta saboda farin watan da ya haske ko ina ya sakar mata kaushun a k'afarta. A take Ma'azzara ta saki ihun a zaba amma bata tsaya ba taci gaba da gudu dab da ta kusan, bakin titi.
D'an Malle ya sake mata wani harbin a d'ayar k'afar ta saki uban ihu mai firgitarwa ta fad'i k'asa.
D'an Malle ya bushe da dariya ya ce "Wlh dole zan moreki ta ya zanbar duma-duman kayan dad'i haka uban wa yace kiyi kayan haraka ni ba ruwana da maraicin ki ba ruwana da rashin lafiyar kakar ki ta mutu ma mana, ina ruwana da ba iskanci kika iya ba da rashin kunya kin raina kowa a gari". Ya fad'a yana isowa gurin Ma'azzara.
Su Agali suka bushe da dariya.
Ma'azzara ta rik'a ja da baya daga kwance tana kuka ta ce "Don Allah kuyi hakuri karku tozartani ku bari nasamu wanda zai taimaki Gaishina kar ta mutu ta barni... Bani da kowa sai ita". D'an Malle ya harbeta da k'afa ya kwance belt din wandonsa yana lasar baki, ya ce "Wlh aiki zanyi ba wani shekara biyu ina had'iyan miki yawu" ya fad'a yana sunkuyowa yana lasar baki ya beka hannunsa jikinta ya janye mata siket santala-santana cinyoyinta suka baiyana.
Ma'azzara ta rumtse idanu tana kuka ta shiga dukansa, D'an Malle ya kifa mata mari yace "Wlh zanci ubanki idan kika b'ata min Preet night d'ina" ya fad'a yana janye siket din ya d'ora hannunsa saman mazaunanta yana shafawa.
Su Agali suka k'yalk'yale da dariya.
D'an Malle ya ce "Ku rik'a lek'amun hanya kar masu yawon dare su ganmu." ya fad'a yana keta mata gaban rigarta yan k'irgen danginta suka baiyana ya fara murzawa yana k'ok'arin hayewa samanta ta bud'e idanuwanta wanda sukayi jawur kamar an zuba mata barkono jikinta na rawa, ta turmusa hannunta cikin k'asa ta kwaso k'asa ta watsa masa a fuska, cikin sa'a ta shige cikin idanunsa ko gani baya yi ya saketa ya fad'a samanta ya saki ihu cizo ta gantsa masa ta tureshi daga kanta ta mik'e, rigarta ya yagata nonota duk a waje ga azabar zafin matsar da ya musu abinka da sabon fitowa.
Ihun D'an Malle ya janyo hankalin su Agali suka nufi gurin da gudu dan sunyi nisa dasu jira suke ya gama suma suyi.
A haka Ma'azzara ta d'ingisa tana gudu ta nufi bakin titi a jigace saboda hasken fitilar motar da ta fara hangowa.
Wata rantsattsiyar mota ce Venza 2020 fara k'al take gudu a saman titin da Ma'azzara ta nufo amma a cikin nutsuwa yake driving d'insa matashi ne d'an kimanin 26 year fari tas kallo daya zaka masa kasan ya hada jini da turawa ko k'wayar idanunsa kad'ai ta isa kasan shi d'in bature ne kuma buzu ne wato ruwa biyu ne, kyakyawan ingarman namiji had'ad'd'e mai ji da kud'i da kyau da k'uruciya yana sanye da wata d'anyar shadda maroon colourr, gefen sa wata kyakyawar matashiya ce wacce kallo d'aya zaka mata kasan itama ta had'a jini da turawa siririya ce fara tas suna tsantsar kama da matashin yar kimanin 23 year ce shaddar jikinsu ma iri d'aya ce tana jikinsa a kwance baccinta take cikin nutsuwa, shi kuma yana driving d'insa da hannunsa d'aya yana shafa kanta.
Wayarsa ta d'auki ringing ya kalli gefen da wayar take ya saki murmushi ya beka tattausan hannunsa ya d'auki wayar ya yi piciking, ya kara a kunnensa, ya rank'wafa ya sakar mata kiss a kumatunta cikin zazak'ar muryarsa mai sanyi da dad'in sauraro ya ce "Bebena tashi Ummee na kiranmu" sallama yayi, daga can ko me a ka ce masa oho, cike da shagwab'a ya ce "Alhamdulillahi Ummee mun shigo gamu a bakin gari" ko me? a ka kuma ce masa ya saki k'ayataccen murmushi ya ce "Bebe bacci take yanzu zan.....Sauran maganar ta mak'ale a maƙ'oshinsa, sakamakon buge abu da yaji yayi a tsakiyar titi, da sauri ya taka uban burki cikin second biyu yana fad'ar, "Innalillahi'wainna ilaihirrajiun". Firgigit Husaina tayi ta buɗe ido tana fad'in "Lailahaillallah Muhammadu rasulullah sallalahu alaihiwasalam mon trèsor munyi kisan kai naga kamar mutum ne ba dabba ba".
Ta k'arasa maganar tana fashewa da kuka ta rungumeshi gam.
Adamsy ya rungume Husaina gam a jikinsa yana buga bayanta ya ce "Mn Bebeta yi shiru kukan ki yafi komai d'aga mun hankali" cikin shashek'ar kuka ta janye jikinta ta ta ce "Mon trèsor muje muduba lafiyar ta, da sauri ya bud'e motar ya fito itama ta fito suka nufi inda Ma'azzara take sheme a tsakiyar titi, cike da tsoro suka nufeta ya duk'a da sauri zai kai hannu ya d'agota a razane yaja da baya yana d'auke kansa gefe gabansa na fad'uwa ya mik'e yana nunata ya ce " mn bebeta taimaka ki rufe mata jikinta." Da sauri ta kamota tana ta'ba fuskarta ta cire gyalen jikinta ta rufe mata k'irjinta tana dubansa a rud'e ta ce "Ya zamuyi yanzu? Naga kamar bata numfashi." Wani irin abu yaji ya daki zuciyarsa, da sauri ya k'araso gabansu ya kanga yatsansa a hancinta yana d'an saurarawa ya ce "Tana numfashi tashi mu kaita asibiti." Jiki na rawa ta fara k'ok'arin tashi da ita rungume a jikinta, ya taimaka mata suka d'auketa ya bud'e motar gidan baya suka kwantar da ita Husaina ta shiga kusa da ita ta zauna ta d'ora kanta a kan k'afarta ya zagaya da sauri ya shiga ya tada motar ya fizgeta da k'arfi suka nufi cikin gari.
Wani babban asibitin kuɗi dake cikin garin suka nufa da ita, suna zuwa da gaggawa aka karb'eta aka shigar da ita Emargency room, tunda aka shigar da ita d'akin yaji ya kasa samun natsuwar zuciyarsa sai faman zirga-zirga yake a bakin d'akin yana kaiwa da komowa, da sanyin jiki Husaina ta rik'o hannunsa tana marairaice fuska ta ce " mon trèsor insha Allahu babu abinda zai sameta, ka kwantar da hankalinka.." ta fad'a tana d'ora kanta a saman k'irjinsa, d'an shafa kanta yayi ya ce " Bebeta bana so ace ta samu wata matsala ne ta dalilin mu." Tana k'ara shigewa jikinsa ta ce "Insha Allahu babu abinda zai sameta kaji..?" Tana fad'a ta rik'e hannunsa suka nufi kan wani benci suka zauna ta d'ora kanta a kafad'arsa suka zubawa k'ofar Emargency room d'in ido.
Sun d'auki kusan minti talatin a zaune kafin wani likita ya fito daga d'akin ya nufo inda suke, da sauri Adamsy ya mik'e ya nufi likitan a rud'e yana fad'in "Doctor yaya... Ta farfad'o..?" Gyad'a masa kai likitan yayi yana cewa "Dama ta firgita ne kawai shiyasa ta suma, sannan a kwai a binda ya gigitata ya bata tsoro, kuma tana da damuwa sosai a tare da ita, so a bubuwan ne sun tarar mata da yawa, amma Alhamdulillahi yanzu mun samu ta farfad'o kuma numfashinta ya dawo dai-dai, yanzu za'a kaita d'akin hutu so kuna iya shiga ku ganta.." yana k'arasa maganar ya mik'a masa hannu sukayi musabaha ya juya ya nufi office d'insa.
Da rawar jiki Husaina ta nufi d'akin Adamsy na biye da ita a baya ta tura k'ofar suka shiga ciki, tana kwance a kan gado da gyalen Husaina lullub'e a jikinta an mak'ala mata drip a hannunta, idonta a lumshe tana barci wanda da gani kasan wahala ne da tsantsan tashin hankali, a hankali Husaina taja kujera gaban gadon ta zauna akai ta kamo hannunta ta rik'e a nata tana mai tsananin jin tausayinta a zuciyarta, a hankali shima ya tako ya zauna a bakin gadon yana kallon kyakkyawar fuskarta da rabin gashin kanta dake yamutse ya zubo ya rufe mata rabin fuskarta.
Adamsy kansa ya dauke daga kallon Ma'azzara, ya maida kallonsa kan Husaina ya sauke ajiyar zuciya ya kamo hannunta daya wanda bata rike Ma'azzara dashi ba, yana murzawa cikin hannunsa idanu Husaina ta lumshe, ta bude ta shagwab'e fuska har kwalla sun taru a hankali ta tace "Mon trèsor wlh naji tausayin yarinyar nan ko meye? damuwar tata kalli dattin da yake jikinta sai kace batada gata, ya take rayuwa cikin datti haka" ta fad'a tana sakin hannun Ma'azzara.
Adamsy ya janyota ta mike tsaye ya janyota ta fado saman sa, ya rungumeta a kirjinsa gam ya kai bakinsa cikin kunnanta cikin amon muryasa mai dadin sauraro wacce take kashema Husaina duk wata gab'a ta jikinta ta sakata cikin shaukin kaunarsa ya ce"Mn bebeta wlh bana son damuwarki, pls karkiyi kuka to meye naki da ita zaki damu kanki duk da nima sai yanzu hankalina ya kwanta da bata jimu ba , bana son na kashe ko kwari bare mutum Alhamdulillah tunda yanzu da sauki bata karya bata jimu ba, Alhmdllh Bebata Oya murmushi karki mun asarar hawayena akan wannan bak'ar yarinyar wa yasani ma ko irin yaranan ne 'ya'yan makafi marasa kamun kai, masu yawon dare Allah ya kamata muka bugeta." Ya fad'a yana sakar mata kiss a kunnanta yana kara shigar da ita cikin jikinsa.
Husaina ta narke jikin Adamsy ta d'ago kanta ta kura masa idanu ta dora tattausan hannunta saman sajan fuskarsa wanda ya zagaye fuskarsa yayi masa kyau sosai ga k'asumbar sa tayi masa kyau.
A shagwab'e Husaina ta ce"mon trèsor kayi gagawar istigifari inaji a jikina yarinyar ba lalatacciya bace dubeta da kyau fuskarta na dauke da tarin damuwa, pls idan ta farka mon amour mu mata tambayoyi mu temaka mata, pls mon trèsor nawa ni kadai kaji ko." Ta fada tana cusa kanta cikin kirjinsa tana shakar daddadan kamshinsa.
Adamsy ya yamutsa fuska ya fesar da iskar bakinsa, ya zagaye hannunsa bayanta yana shafawa ya ce" Mn bebeta ni ba ruwana da a binda bai shafeni ba temako daya zan iya a mun lissafin kudin maganin da zan saya da na drip da kudin kwanciyar gadon asibitin da tayi, na biya mu kaita gidan su mu bada hakuri bayan shi ba abinda zai hadani da shiga sabgar da bata shareni ba, dan haka ba ruwanki bebata Ok.....Kuka Husaina ta fashe masa dashi ta rungumeshi gam.
Adamsy ya ce"Oh mon dieu Bebeta kinji fa rigimarki haka kawai ki shiga abinda ba ruwanki Ok yi shiru kanwata matata abar alfaharina, Oya tashi ki hau bayan yayanki mijinki kuma abin sonki ke d'aya tak ba goya ki." Ya fad'a yana janyeta ya mike ya sunkuya ta dare bayansa abinka da yar siririya sakwat ba yauni ya mike yana zagawa tsaya dakin da ita.
Shiru Husaina tayi ta lumshe idanunta taki masa dariya, dan tasan halin kayanta idan ba yaga tayi fushi ba zai yadda su temaki yarinyar ba.
Wayar Adamsy ce ta dauki ringing wacce take cikin aljihun wandon sa, ya zura hannu ya cirota ya nufi bakin gadon da ita.
Ya ja kujera ya sauko da Husaina ya zaunar da ita ya zauna bakin gadon ya piciking din kiran yana rike da hannun Husaina ya kara wayar a kunnansa, yayi sallama.
Daga can Ummee ta ce"Bature wai ku inane sama da 2 hours kace Kun shigo Audarass to ina kuka makalene, ko karya kuke kuna Agadez a kwancen ku baku taho ba , ina Husainata bani ita naji muryata." Adamsy ya shagwab'e fuska ya matse hannun Husaina wacce ta matsa da kujerata ta kwantar da kanta saman cinyarsa ta kurama Ma'azzara idanu tana cike da mamakin wasu irin iyayene sukayi sukaci da yarsu haka.
Adamsy ya ce"Ummee kiyi hakuri wlh mun shigo tsautsayi ya samemu na dan buge wata yar jagora amma Allah ya kawo saukin abun, bata wani jimuba na matsu ta farka a bamu sallama mu taho gurinki" daga can Ummee ta ce"Subahanallahi meyasa baka kira ba to tunda bataji ciwo ba me kuke jira ai ku taho kawai ai yaran makafinan baji suke ba in ba jaraba tsakiyar dare me suke nema waje ina Husainata bani yarinyata naji muryarta."
Adamsy ya tallabo kan Husaina ya kara mata wayar a kunnanta ya rankwafo ya sakar mata kiss saman lips dinta ya ce"Mon Bebeta Oya Ummee na magana....daidai lokacin Ma'azzara ta bude idanunta ta saki uban ihu tana fizge-fizge tana cewa"Wayyo uncle kana ina zasu cutar dani wayyo gaishana karki mutu wlh ina sonki." Husaina ta fizge jikinta daga na Adamsy ta mike ta nufi gun Ma'azzara, wacce gyalan jikinta ya fice matasan nonuwanta sun baiyana waje.
Husaina ta riketa tana cewa"ke ki nutsu suwaye kalli kina asibiti ne tana k'ok'arn rufe mata jikinta da yake waje.
Adamsy ya kauda kansa yana yamutsa fuska yanajin kyankyamin yarinyar.
Ya kara wayar kunnansa yayi magana ya ce" Ummeena kinajin mon Bebeta duk ta tashi hankalinta a kan wannan bak'ar yar jagorar mai saka tashin zuciya bakikirin fa da yarinyar....Ma'azzara jin muraya Adamsy ya saka ta zaro idanu tabar fizge-fizgen ta kura masa idanu ta ture Husaina daga rikon da ta mata tana kokowar cire drip din jikinta ta fashe da kuka ta ce "Uncle ashe zan ganka ido da ido dama kace mun zaka temakeni komi daran dadewa gaka kazo don Allah muje ka kaini gurin Gaishina, karta mutu." Ta fada tana fizge drip din ta diro daga saman gadon, hannunta sai fitar da jini yake ta nufo gun Adamsy.
Husaina ta zuba mata idanu tana tunanin ko ta haukacene ta bi bayanta da gudu kar ta tab'a Adamsy tasan halinsa yanzu zai sakata jinyar kirki.
Idanu Adamsy ya zaro cike da kyankyami, ya matsa gefe gudu fuskarsa babu walwala, cikin tsawa ya ce"Ke kucaka a gidan uban wa na sanki?..................✍🏻
Real Ladingo ce😅
*Na kudi ne kan fara shi me sauƙi +22796515805 /92589446*
Ummu Fareesa💋 ce.....✍🏻
*💖BANI DA GATA💖*
*MALLAKAR*
👇🏻
```Real Ladingo Sweet Baby```
*Bismillahir Rahamanir Rahim*
*Chapter 2*
....Adamsy ya tambayi Ma'azzara a tsawace. Itako Ma'azzara duk da yarinya ce mai masifar tsoro, wani lokacin idan an mata tsawa har fitsari take saki saboda tsabar tsorata.
Amma yanzu ganin uncle din mafarkinta gabaki d'aya ta rikice, burinta ta isa gareshi ta rungumeshi kamar yadda ya saba mata a mafarkinta kullum, tana jikinsa a rungume yana fad'a mata shine gatanta, bazai tab'a bari ba ta tozarta.
Adamsy yana k'ok'arin barin gurin bai tan-tance ba yaji ta fado saman faffadan kirjinsa, ta rungume gam ta fashe da kuka tana masa yaran buzanci ta ce" uncle kai kace duk lokacin da muka hadu bazaka bari nayi kuka ba, ka hanani fad'ar *bani da gata* kace Kaine uwata Kaine ubana....." Cikin b'acin rai da kyankyami Adamsy ya zaro idanu ya hankadata zata bugu da bango ta fadi k'asa, Husaina tayi a zamar isowa ta tare Ma'azzara ta fado jikinta, ta rungumeta tana kallon Adamsy fuskarta a murtike.
Adamsy ya ganta sarai ya kauda kansa ya shiga kakab'e jikinsa, cikin sanyi maganarsa muryasa mai dadin sauraro ya ce" Bebeta meyasa kike son hada jiki da ita, ke kucaka a gidan ubanwa kika sanin, ko dai kin tabu ne?" Ya fada ya kura mata idanu yadda take kuka tana beka masa hannunta, jini yana fita tana kiransa uncle banida gata sai kai sai gashina muje ka kaini karta mutu." Da sauri Adamsy ya dauke kansa ya nufi kofar fita da sauri.
Husaina ta ce" Mon trèsor ban sanka da tozarci ba, da wulakanta dan Adam asali ma Kaine ka dorani aturbar gaskiya ka koyamun son jama'a da kyauta da sadaka , da nuna kowa nawane so abin mamaki sai ga wacce Allah ya hadamu da ita tana neman temakon mu, amma kana nuna bazaka temaka mata ba akan me? Ko bakaji tana cewa gashina zata mutuba kasan ko neman mai temakonta ta fito Allah ya hadamu , domin mu temaka mata, amma kake son kiyawa to akan meye?" Husaina ta fad'a tana fashewa da kuka ta janye Ma'azzara daga jikinta ta kama hannunta suka nufi gurin gadon, tana rike da hannunta.
Ma'azzara ko ta kurama Adamsy idanu ko kiftawa batayi.
Husaina wayarta ta zaro daga cikin jaka tana kuka.
Hankalin Adamsy a tashe ya nufo gunta, yana cewa" Yau Allah ya hadani da masifa to masifa mana saboda bak'ar yarinyarnan, Husainar Adamsy tana neman fushi da Adamsynta Oya zo muji yi shiru matata, wlh naji na tsani yarinyar da tasaka Bebeta kuka." Ya fadi yana isowa gurin Husainar ya rungumeta gam jikinsa ya tallabo kanta, ya kura mata tsumammun idanunsa masu masifar saka mata kasala, kin kallonsa tayi tana k'ok'arin kiran waya Adamsy ya amshe wayar, Husaina ta saki