MATAR SHUGAR DADDY BOOK COMPELET SAKEENA ISMAIL CAMEROON

Author :  Sakina Isma'il Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   4 / 6

9K to 12K   out of 16.5K words

gama secondary school ba, amma wannan shekaran zata gama, sai ta tafi jami'a.


Jakar makarantarta ta rataya, kana ta fito palon.


Tarar da yayanta ta yi zaune yana jiranta.


" ?anwata kin fito?"


" Yess! Yaya na gama shiryawa."



"Jas! Jas!!."


Samir ya kira.


Da sauri Jas dake cikin kitchen na aiki ya fito.


"Sir gani nan."


Jas ya faWa a lokacin da ya zo palon.


" Ina abincin nata ? Ko baka gama haWawa ba ?"


" Noo, na gama Sir bari na kawo."


"Okay yi sauri ki kawo kar ta makara."


Kai ya gyaWa, daga haka ya juya ya bar palon ya koma kitchen.


Jim kaWan ya dawo da basket d'in abinci.


Kallon yayanta ta yi kana ta ce " Yaya ni bari na wuce sai na dawo."


Mi?ewa ya yi ya kama hannunta suka nufi wajan ajiye motoci.


BuWe mata ya yi ta shiga Jas ya saka mata abincinta cikin motar.


Kana yayanta ya mi?a mata kuWin makaranta dubu bi?ar.

KarSa ta yi haWe da yi masa godiya.


Kana suka yi sallama ya rufe mata murfin motar getman ya buWe mata gate ta ja motarta ta wuce school d'insu.



*Bayan kwana bi?u*


Tun ranar da Sakina ta kwana bedroom Win yayanta bata sake kwana ba, amma kuma har yanzu bata dena yiwa Zahra iya shegen da take mata ba, haka ma Sangaren nuna kishi shima yana nan kamar yanda yake, bata fasa ba.


Yau Samir ya koma wajan aikinsa , dan tun da aka fara hiWimar bikin nan ya dena zuwa, ya bar komai a hannun abokinsa.


Duk da ya san ba zai iya kula da companyn shi kaWai ba, kasancewa companyn babba ne sosai.


Wani lokaci yana nan ma ana mai tsata ballantana baya nan.


Bayan ta raka shi ta dawo bacci ta koma, cikin bacci ta ji wayarta na ?ara, buWe idanunta ta yi, haWe da tashi zaune, kana ta jawo yawar.


Duba screen Win wayar ta yi ta ga sunan Mira na yawo.


Lokaci Waya ta watsake haWe da sakin murmushin kana ta Waga ta kara a kunne ta ce " Shegiyar ?awata kwana biyu."


Can cikin wayar wata murya ta ce " Hummm! Tun da muka kai ki baki neme mu ba, shiyasa na ce ni bari na neme ki, wallahi Zahra baki da kirki."


" Sorry ?awata, wallahi in yana kusa manta komai nake."


Dariya wacca aka kira da Mira ta fashe da shi, ta daWe tana yi kafin ta dakatar da dariyan ta ce " Allah ?awata ? Ki ce aure ya yi dad'i?"


"Ke dai bari ?awata, dan ma wannan shegiyar ?anwar nan tasa ta hana ni tsakat."


"Kamar ya Zahra ban gane ba?"


Kwashe abun da Sakina take mata tun da aka yi auren ta yi ta gayawa Mira d'in.


" Cabbb! Kina ma ?o?ari ?awata, in ni ce da tuni na daki shegiya."


"Kai kai kai! Rufa mun asiri, ai wannan yarinyar ita ce rayuwar Samir, ban isa in dake ta ba, in ko na yi hakan toh ranar zamana zai ?are a gidan nan."


"Cabb! Allah ya kyau ta ."


Cewar Mira.


"Ameen dai ?awata, yauwa ina Dija ?"


" Wallahi tana nan da ma na kira ki ne na ce miki anjima zamu zo in sha Allah."


Ihu Zahra ta saki haWe da cewa " Ki ce yau ina da manyan ba?i, toh banga ta zama ba kuwa yanzu zan tashi."


"Yauwa gwara dai ki tashi, bari na kashe wayan na je na shirya ?awata, sai mun zo."


" Okay bye, sai kum zo."


Daga haka ta kashe wayan.



Tana kashe waya fita ta yi ta je ta faWawa Jas ya Wora abinci.



Kallon ta Jas ya yi kana ya ce" Hajiya yau kuma da wuri za'a abinci ne ? Dan na ga sai wajan 4 ake d'aura abinci, tun da sai wajan 12 ake yin breakfast ba wanda yake cin abinci da rana."


" Ba?i zan yi Malam ko barinsu zan yi da wunya ne ?


Ka Wora musu jolof rice da pepper chicken, In ka gama anjima da yamma sai ka Worawa mai gidan abun da yafi so da ?anwarsa."


"Okay Maa."


Daga haka ta juya ta bar kitchen Win.



Wanka ta je ta yi ta fito ta shirya cikin maroon d'in less mai matsifar kyau, ta yi d'aurin ture kaga tsiya ta feshe jikinta da turarukan masu ?amshi, kana ta Wauki wayarta ta wuce palo.


Kallo ta kunna kafin su zo.


*Bayan 25 minutes*


Nocking Win ?ofar palon ta ji ana yi, mi?ewa ta yi ta je ta buWe.


Wasu ?an mata guda biyu na gani, wanda a shekaru bazasu wuce 25 zuwa 27 ba a duniya, dukkansu farare ne, amma kallo Waya zakawa hasken Waya daga cikin su mai suna Mira ka tabbatar bleaching take yi,


Ba wani kyau ne da su , can can ba, amma kallo Waya zakawa fatarsu ka gane ?a?an masu kuWi ne, saboda fatarsu da kuma siturun dake jikinsu.


Ihu Zahra ta saki haWe da rungumar Wayan tana cewa " Mira!"


Sakin wacca ta kira da suna mira ta yi ta kalli Waya haWe da washe mata baki.


Harara ta yi mata.


Baki Zahra ta turo gaba haWe da rungume ta ita ma tana cewa " Haba Dije na sorry please, ku zo mu shiga daga ciki sai mu yi magana."


Ta faWa haWe da sakinta ta kama hannunsu dukka biyun suka shiga ciki.



Bayan sun zauna ta ?wallawa Jas ta ce ya kawo musu snacks and drinks kafin ya gama abinci, ya amsa da toh kana ya koma kitchen ya je ya haWa ya kawo musu, bayan a jiye ya gaida su ya sake komawa kitchen.


Hira suka yi sosai, Zahra ta basu ha?uri, ta kuma gaya musu yanda aure yake da dad'i.


Su kam banda dariya ba abun da suke ma ta, suna cewa su ma ya zama dole su yi su yi suyi auran nan su je su ji abun da take ji.


Sun daWe suna hira, kafin Jas ya gama abinci ya kawo musu su ci, amma ban da Zahra, dan ita ta ce sai Habibintah ya dawo zata ci abinci.


Nan ma dai ta sha tsokana a yajansu, bayan sun gama cin abinci suka koma palo suka cigaba da hira.


Suna cikin hira suka ji horn Kallon Zahra Dije ta yi, kana ta ce " Ga Habibin naki ya dawo."


Kallon agogo Zahra ta yi ta ga uku da rabi, maida dubanta ta yi kansu kana cikin sanyin murya ta ce " Wannan ba Habibi ba ne ?anwar Habibi ce."


Ta ?are magana.


Ai kuwa bari ta shigo mu ganta yau kam, na tabbata ita ma kyakkyawa ce kamar yayanta."


Dije ta sake faWi tana kallon ?ofar shigowa palon.


" Assalamu alaikum."


Sakina ta yi sallama a lokacin da take shigowa palon.


Kitchen zata wuce ta je ta ajiye basket d'in dake hannunta, amma ganin ?awayen Zahra dake zaune cikin palo ne ya sa ta fasawa ta ajiye basket d'in a inda take tsaye kana ta shiga ?wallawa Jas kira.


" Jas! Jas!!."


Cikin sauri Jas ya fito daga kitchen, kallon Sakina da ta dawo ya yi kana ta ce " Sannu da dawowa Maa."


"Yauwa sannu, Jas ya aiki?"


" Alhamdulillah, Jas ya amsa, nuna mai basket d'in dake ajiye a k'asa ta yi da hannu, kai ya kyaWa haWe da daukowa ya wuce kitchen da shi, ita kuma ta ?arasa palon ta tire back d'inta ta ajiye ta samu waje Waya daga cikin kujerun ta zauna, ta kalli Zahra dake mata magana.


" Baby kin dawo?"


Ba yabo ba fallasa ta amsa da " Eh na dawo, ba?i muka yi ashe."


" Eh ?awayena ne."


Zahra ta bata amsa, haWe da kallon su Mira ta ce " Mira da Dije ga baby ku gaisa."


TaSe baki Mira ta yi haWe da cewa " Ta gaishe mu za ki ce mata, ko mu gaisa?"


"Haba Mira ai du? Waya ne."




Ai dan na ji kin ce mu gaisa, bayan mun girme ta, ita ya makata ta gaishe mu ba bu ne ya kamata mu gaisheta."


"Cabb! Kina ruwa wallahi, in dai ni kike jira na gaisheki."


Sakina ta faWa tana bin Mira da kallon wulakanci.


Murmushi Dije ta saki haWe da cewa" Sannu Baby, kin mun kyau sosai wallahi, kamar ki Waya da yayanki."


An sosawa Sakina inda ke mata ciwo, dan a rayuwarta tana so a ce mata tana kama da yayanta.


Baki ta washe, haWe da cewa" Ke ma kin ga kamar namu kenan ?ar uwa ?"


" Eh sosai ma kuwa."


"Ma sha Allah, na ji daWin ,kuma na gobe sosai ."


Sakina ta sake faWi.


Zahra kam kallon mamaki kawai take binsu da shi, dan ta san halin Sakina, bata kula mutane sai gashi yanzu tana magana da ?awarta Dije.


" Ni wallahi wani lokaci kina ban haushi Dije, kina ganin abun da take mana ki za?e kina hira da ita.


" Ni kam ban ga abun da ta yi ba."



"?yale ta Sis, haushi take ji saboda ban yi mata magana ba, kuma ban gaishe ta ba."


Sakina ta sake faWi.


"Mtsiiiiii ! aikin banza aikin wofi, me zan yi da gaisuwarki, ki ri?e ta , ke ?ar gidan waye da zaki dinga wa mutane wulakanci da jiji da kai, toh bari ki ji na gaya miki, ni wallahi ba Zahra ba ce da zaki mata abu ta ?yale ,ni tsaf zan iya dukanki wallahi."


Mi?ewa Sakina ta yi cikin Sacin rai ta ?arasa gaban Mira cikin Sacin rai ta buWe baki ta ce " Wallahi kin yi kaWan, wallahi idan wannan ?azamar hannun nan naki mai bleaching ya taSa mun jiki sai ki yi na da ma, in ko kina ganin kamar wasa nake yi ki gwada ki gani."


Wani irin mi?ewa Mira ta yi haWe da cewa " Yanzu kuwa zan gwada miki ki gani."


Bata yi wata -wata ba ta s'aukewar Sakina lafiyayyan mari har guda biyu.


Ihu Sakina ta kurma, dan sosai marin ya shigeta.

?agawa ta yi zata ?ara ma ta suka ji an ce " Cabb! Me zan gani haka?


?anwar tawa akewa wannan marin ?"



Samir dake shigowa yanzu cikin palon ya faWa.


"Shi ke nan, Mira kin jawo min."


Zahra ta faWa, tana mai fashewa da kuka.


Samir kuwa cikin Sacin rai ya ?arasa inda suke, bai yi wata -wata ba ya Waga hannu shi ma ya s'aukewa Mira da Zahra lafiyayyan mari har guda uku,


FaWawa jikinsa Sakina ta yi ta fashe da kuka.


"Sorry my Baby, zauna."


Ya faWa yana mai zaunar da ita kan kujera kana ya maida dubanta kan Mira ya ce " Ku gaggauta barin gidan nan, ko na yi miki abun da har ki mutu bazaki manta da shi ba.


Kafin ya rufe baki Mira ta yi waje.


Dije ce ta tsaya ta kwashe mata takalmanta da mayafi da jakarta.


Zahra kuwa cikin kuka ta juya ta nufi bedroom d'inta, tana zuwa ta faWa kan gado ta cigaba da kukanta.


Ta jima tana kuka kafin ta tashi zaune ta jawo wayarta ta dannawa Mummynta kira.







In sha Allah da na ?ara 2 page's ko 3 na gama free page ,dan haka duk wacca ta shirya biya ga account number Wina nan 7049322739 Sakina Ismail Opay Bank sai a tura shaidar biya ta wannan number 07049322735 .
Special group posting sau biyu a rana ? 800 za'a biya, Normal group kuma ? 500 za'a biya, posting sau Waya kullun.






Daga Alkalamin Sakeena Isma'il Cameroon
'?=???
( Mom Muwadda)







More comment more typing
'?




Share fisabilillah =?O? my lovely fan's >?p?
[29/10, 18:27] Mom Muwadda: d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?


*=?i?
d'?
=???
=?h?MATAR SHUGAR DADDY=?i?
d'?
=???
=?h?=?i?
d'?
=???
=?h?=?i?
d'?
=???
=?h?=?i?
d'?
=???
=?h?=?i?
d'?
=???
=?h?*


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?


Story and Written
'?


By: Sakeena Isma'il Cameroon
'?
(Mom Muwadda)


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?


https://chat.whatsapp.com/KvsacAzE5Kf6CwOHo7luyl?mode=ems_copy_t


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=??? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=???
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?


https://whatsapp.com/channel/0029VbBSuWBGzzKUNoGtDG0R


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?


PAID Book ? 500 complete ? 1k



Free page ?!?6??




>?@?Bismillahi rahmani rahim >?@?



Wata mata wacca a shekaru bazata wuce 48 ba a duniya, fara ce, amma ba sosai ba, bata da jiki siririya ce, kallo Waya zaka mata ka gane cewa ita d'in mahaifiyar Zahra ce, dan kamaninsu ta yi yawa, ta Wora ?afa Waya kan Waya tana shan fruit salad a hankali, tana hira da wata mata, da alama ?awarta ce.


" Wallahi ke dai bari Hajiya Maryam yaran yanzu kuma, wallahi ina gaya miki tun da ta yi aure ko kira na bata taSa yi ba, ni kuma duk da kewarta da nake yi ban kira ta ba, saboda ko ba komai in ka ji shiru lafiya ne."


Matar ta yi magana.


" Ai kuwa haka ne kam, amma da kin kira ta ai.


Wacca aka kira da Hajiya Maryam bata rufe baki ba, wayar Maman Zahra ta fara ringing.


Duba wayar da ta Wora saman Wan karamin teburin dake gabanta ta yi, taga sunan my lovely daughter na yawa kan screen Win wayar.


Maida dubanta ta yi kan Hajiya Maryam haWe da cewa "?ar halak kenan, yanzu muke zancenta gashi ta kira."


"Ma sha Allah, ki Waga toh."


Hajiya Maryam ta fada.


?agawa ta yi ta ?ara kunne .


Jin ?ar tata na kuka ne ya sa buWe baki cikin tashin hankali ta soma tambayarta.


" Subhanallah! Zahra lafiya kuwa kike kuka ?


Me ye same ki?


Waye taSa mun ke ?"


Maman ta jefa mata waWan nan tambayoyin a jere.


Cikin kuka Zahra ta buWe baki ta ce " Mummy wannan yarinyar ta takurawa rayuwata."


" Wacca yarinya kike magana Zahra ?"


"Mom ?anwar Habibi mana."


" ?anwar Samir d'in kike nufi ?"


" Eh ita fa Mom."


"Me ta yi miki ?"



Kwashe komai ta yi ta faWawa Mummynta, ba abun da ta Soye mata.


Dan kuwa tun ranar da ta zo gidan har izuwa yau duk sai da ta gaya mata.


" Zahra yanzu tana miki waWan nan abubuwan kika ?yale ta ?"


" Toh Mom ya kike so na yi? Bayan kin fi kowa sanin cewa duk duniya babu abun da Habibi yafi so sama da ?anwarsa, wallahi Mom akan ?anwarsa zai iya rabuwa da kowa."


" Toh sai me? Na ce sai me in kuka rabu, wallahi ki tashi ki ?wace yencinki tun wuri, in ba haka ba wata ran sai ta ce zata dake ki."


" Haba Mom wallahi bazan iya rabuwa da Habibi ba, Allah ina son shi Mom, kawai na gaya miki damuwata ne saboda ki samo min mafita, ba ki raba mu ba."


Ajiyar zuciya Mummy Zahra ta sauke kana cikin kwantar da murya ta ce " Ba komai Zahra ki kwantar da hankalinki, in sha Allah zan yiwa Daddynki magana, ya zo ya samu Samir d'in."


" Daddy fa kika ce Mom ?


Haba Mom, kafi kowa sanin halin Daddy in an taSa ni, wallahi Mom idan Daddy ya ji Samir ya mare ni har sau uku a lokaci Waya, sai ya yi duk yanda zai yi ya raba auranmu da shi ."


"Wallahi Zahra dole na faWawa Daddynki wannan maganar, ke in soyayya ta rufe miki ido mu bai rufe mana ba, tukun na ma anya kina anfanin da maganin matan nan da na sa haka haWa miki ba kuwa ?"



" Eh Mom ina anfani da shi, ya kusa ?arewa ma."


" Toh kuma yake marinki? Ko bai damu da abun bane?"


" A'a Mom ya damu da shi sosai ma, dan kullun baya barina."


" Toh shi ke nan ta kwana gidan sau?i, na tabbata sai ya zo anjima da daddare, abun da zan gaya miki shine in ya zo ki hana shi karki bashi, ta hakan zaki yi maganinsa, ni bari na kashe waya zan sake kiranki gobe na ji."


"Toh Mom in sha Allah, na gode sosai ki gaishemun da Daddy."


" Bazan gaishe shi ba, ke ki kira ki gaishe shi."


?an murmushi Zahra ta saki, kana ta ce" Shi ke nan zan kira shi."


Daga haka suka yi sallama ta kashe wayan.


Ajiye wayan ta yi, ta koma kwanta.


A palo kuwa, sosai Samir ya shiga rarrashi ?anwarsa, sai da ya tabbatar ta yi shiru???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? sannan ya kalle kana ya shiga tambayarta abun da ya faru sanda ta dawo daga makaranta har Mira ta mare ta.


Kwashe komai Sakina ta yi ta gaya masa.


Bayan ta gama, ta Wagowa ta yi ta kalli yayanta kana cikin kuka ta ce " Wallahi Yaya wannan ?anwar Aunty Zahra muguwa ce .


Allah marinta akwai zafi, da ma ana ce hannun masu bleaching akwai zafi, amma ban tabbatar ba sai yau."


" Ikon Allah Baby ina kika ji ance hannun masu bleaching akwai zafi? Kuma ta ina kika san bleaching take yi?"


" Haba Yaya dan baka ga kafarta da hannayenta ba ne shi ya sa, da ka ga ni da zaka tabbatar kai ma bleaching take yi ,saboda bayan hannunta da wasu wuraren akwai ba?i - ba?i, haka ma ?afarta."


?an guntun murmushi Samir ya saki, kana ya saka hannu ya lakuci hancinta kaWan, kana ya ce" Baby ki bar yin maganar mutane kin ji? Kuma ki daina yarda da maganar mutane, yanzu dai ki tashi ki je ki watsa ruwa ki yi sallar la'asar ki kwanta ki huta kafin magrib, ni ma zuwa zan yi na watsa ruwan na dan kwanta na huta."


" Toh Yaya."


Sakina ta faWa haWe da mi?ewa da niyar wuce Wakinta, sai yayanta ya sake kallon ta, haWe da cewa" Ko zaki ci wani abu ne ?"


" A'a Yaya yanzu kam ba abun da nake so, amma in sha Allah in ina bu?ata zan yiwa Jas magana ya kawo min.


Yaya please ka bawa Aunty Zahra ha?uri, ita bata da laifi ka mare ta."


" Tohm na ji, wuce maza ki je ki yi wanka ban son sa ido."


Turo baki gaba ta yi haWe juyowa ta wuce bedroom d'inta


Shi ma ya juya ya wuce nasa bedroom Win.


Har zai shiga bedroom d'insa, sai ya tuna maganar ?anwarsa in da take cewa " Yaya ka je ka bawa Aunty Zahra ha?uri bata da laifi ka mare ta."


Tunawan da maganar nata ne ya sa shi fasa shiga bedroom dinsa ya juya ya nufi bedroom Win Zahra.


BuWe ?ofar bedroom Win ya yi ya shiga kana ya maida ya rufe.


Ganinta ya yi kwance saman gado tana kuka.


Cikin sanyin jiki ya nufi gadon , yana zuwa ya nemi waje gefen gadon ya zauna kana cikin sanyin murya ya buWe baki ya soma bata ha?uri.


" Please my love ki yi ha?uri ki yafe min bazan sake yi ba."


Ko juyowa bata yi ba, ballantana ya sa ran zata masa magana.


Hawa kan gadon ya yi sosai kana ya Wora hannunsa da niyar dagata ta buge hannun nasa, haWe da tashi zaune.


Cikin sheshshe?ar kuka ta buWe baki ta soma magana" Karka ?ara taSa mun jiki, tun da ba so na kake ba, dan na tabbata da kana sona ko kallon banza bazaka mun ba, ballantana ka Wora hannu ka saman fuskata da

4 / 6