DAREN HANA BACCI COMPELET BOOK BY MAMAN KHAUSAR

Author :  Mujahida Matar Malam Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 5

3K to 6K   out of 12.4K words

OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU

Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Aljanu ba sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko wane ciwo in sha Allah.

1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai na riski wasu mutane suna tare da wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan mutumin suka cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?

Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba shi lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?

Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.

A duba a Abu-dawud hadisi mai
lamba 3420, da Nasa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.

2. SURATUL BAQARAH : Annabi yana cewa:KADA KU MAIDA GIDAJEN KU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BA SA SHIGA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.

A duba a Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.

3. SURATUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Āmir yace, ina rike da linzamin abin hawan Annabi a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya uqbah!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara fada har sau 3, sai na ce me zan fada ya rasulullah?

Sai yace ka karanta Qulhuwallahu Ahad (har karshen surar ya karanta min) sannan Falaq da Nas har
karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi yace min: BABU WASU SURORI MASU
TSARI KAMAR WADANNAN).

A duba a Nasa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.

Bayan wadannan Āyoyin Babu ko shakkah cewa AL-QUR'ANI dukkan sa Waraka ne, duk wata Surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na Ubangiji ko cika alqawari ga bayin sa, ko kuma ambaton wuta da aljannu da shaidanu kamar Suratul Muminun, Yasin, Sãffat, Dukhan, Jinn, Hashr, Zalzalah, Qari'ah, Kafiruun, dasauran su duka ana karanta su wurin Ruqyah, musamman ga masu fama da iska, ko sihiri.

DAGA CIKIN AYOYIN DA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON SAMUN WARAKA DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANIN TA AKWAI:

1. Ayata ta 36 cikin suratu Fussilat.
2. Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo a kissar mutumin nan mai yi wa Abu-Hurairah sata da daddare. (Bukhari ;4/487).

3. Ayoyi biyu na karshen Suratul Baqarah, kamar yadda Bukhari ya fitar 6/323.

4. Ayoyi uku na cikin suratul A'raf (Āya ta 54 zuwa ta 56).

5. Ayoyi biyu cikin Suratu Āli-Imrān (aya ta 18 da 19).

6. Ayoyi hudu na cikin Suratul mu'minun Āya ta115 zuwa 118).

7. Ayoyi ta 5 na farkon Suratul Jinn.

8. Ayoyi 10 na farkon Suratus Sãffāt (Āya ta 1 zuwa 10).

9. Aya ta 21 zuwa ta 24 cikin Suratul Hashr.

10. Aya ta 31 zuwa ta 34 cikin Suratur Rahman.

11. Ayoyi biyu na karshen Suratul Qalam (51 zuwa ta 52).

Qarin Bayani:
Wadannan Surori da Ayoyi da aka ambata a sama, za a karanta su ne, a Jere duk da cewa ba a Jere aka kawo su ba. Misali; Daga Suratul Fatihah, sai Baqarah sai Ali Imrān sai Nisã'i sai Mā'idah da sauran su.

IN SHA ALLAHU DUK WATA CUTA DA TA GAGARA MAGANI IN DAI ANA KARANTA WADANNAN SURORI DA AYOYI ZA'A SAMU WARAKA.

IMAM IBNUL QAYYIM YACE:
Duk wanda Al-Qur'ani bai warkar da shi ba to babu abinda zai warkar da shi, Idan kuma Al-Qur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai samu gun Allah.

Yaci gaba dace wa: Wata rana ina a Makkah sai ciwo ya same ni sai na nemi mai magani na rasa ban samu wani magani da zan yi amfani dashi ba, sai na kasance ina yiwa kai na magani (ruqiyah) da Suratul Fatihah sai naga tasirin ta mai ban mamaki, na zamo ina dibar zamzam sai na karanta Fatihah na sha, sai gashi na samu waraka cikakka, har na zamo ina baiwa mutane magani akan hakan, kuma yana amfanar da su.

Duk marasa lafiya Allah ya kara musu lpy, masu lpy kuma Allah ya kare su da ita. Allah Yasa mudace 🤲 ngd 🙏
Nice dai taku har ko yaushe ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen 👑 of Writer's Hausa Novels 📖 📚 📖 And design Graphics 🥳 🎉 ✨ 🎊 🥳 🎉 ```

DECEMBER 2025

_PAGE 6 TO 10_

............................Saidai kash babu wani mahaluki dazaijita balle yakawomata taimako, tana dafda zuwa bakin gate ɗin tabayyana Agabanta, turnuƙe fuska tayi kafin kuma tasaki dariya kuma takoma kuka tace"Kunrabani da Raina kunrabani da soyayya ta kunrabani da iyayena kunrabani da mutuncina kunrusamun buruka ne kinsani baƙinciki mara misaltuwa kunzamo Silar kawo *DAREN HANA BACCI* tunda kuka hanani bacci kuma dole ku mutu zakumutu dukanku babu ɗaya dazai rage duka sai kunmutu! Daga yau *DAREN HANA BACCI* Yasoma!!!!

Bata bata damar magana ba tashaƙe wuyanta takaita gawani icce tabuga Tareda yimata Alamar Cross kamar dai yadda tama Anisa ihun ƙarshe tasake tafeda fitar rai, sakota tayi Zuwa ƙasa tafaɗo A Macce, taɓace

Wahe gari Umra Yasoma cin karo dagawar ihunda ya kurma yasaka kowa fitowa, wannan karon Dukansu sunshiga tashin hankali da Razani domin mutuwa takasance tsakaninsune Kawai takemusu ɗauke ɗaiɗai

*(((ƊAUKE ƊAIƊAI DUNIYAR SHEƊANU*.... Littafin shima ya sauka complete in Sha Allah shima danasa rawar gannin dana taka kan littafin sosai iya 300 Kawai zaka zaki biya kisamu karanta littafin shima *ƊAUKE ƊAIƊAI DUNIYAR SHEƊANU* shike sunan littafin)))

Hakan yazama dalilin ƙargame makarantar duka domin Anasu tunanin lalle Aljanun daga makarantar ne, ko wanne yaro yakoma gidansu, har Izuwa lokacin kuma hankalinsu yaƙizuwa kan ta'asarda suka tafka Abaya,

Suka ƙarasa karatunsu A wata Makarantar inda wasu kuma suka haƙura da karatun kimanin Shekara 5 kenan babu wani labarin mutuwa daya sake zuwa ko wanzuwa daga cikin tawagar Light Star Hakan yasa suka miƙe ƙafa tareda manta sauran Waɗanda suka mutu dakuma Aikinda suka Aikata Abaya...

"Amma dai zakuzo bikin nawa ko Amrit,"

"Eh in Sha Allah zamuzo munsoma magana da Geny ita kanta zatazoma, Hardasu Zain ai ko shima lokaci ɗaya za'ayi bikinku"

"Kai haba"

"Wallahi kuwa, Ai soyayyar makaranta tananan shine zai Aure Kaulat"

A yaune Aka ɗaura Auran nasu Anyi Shagulgula inda Aka shirya kai Amare ko wacce gidanta,

Kaulat ce zaune cikin Shirin ta na Amare bayan Abokansa sungama barkwancinsu suntafi yafito rakasu

Motsi tasomaji Abanɗaki tintana ɗaukar Abun A wasa harya soma razanata miƙewa tayi tana ƙoƙarin fita daga ɗakin ɗiff hasken fitilan ya ɗauke lalube dabin gina tasoma tana ƙoƙarin gano inda hanyar fita take tana ƙwalawa Zain kira amma Shuru,

Jitayi tayi karo dawani Abu hannayenta suntaba Abun amma babu komai kuma tabbas taji tayi karo da kamar mutum amma da hannayenta suka taɓa taji babu Komai, ƙara tsorata tayi cikin ƙaraji tasake kwalamasa kira amma Shuru

Kafin tayi wani yunƙurin taji Anfisgota Abayanta Andokata daginan ɗakin ƙaran Azaba tasaki tana faɗuwa kasuwa goshinta yabugu Yasoma fidda jini, iska tasoma kaɗawa da ƙarfi take windows ɗin ɗakin suka buɗe labulaye suka soma ɗagawa sama hasken ɗakin yadawo ɗaga idanda tayi yayi daidai da bayyanar Aljannar kan gadonta itaba tsaye ba ita ba Zaune ba Fuskar Kafsha tasoma gani tareda ita hakan yaƙara tsoratata cikin kuka dajabaya tace"Dan Allah kiyi haƙuri kirabu dani yaune daren farincikina kada kunrusamun burukana zuwa mafalkina natuba kiyi haƙuri,"

Cikin ƙaraji tace"ƙarya kike yarda sauran suka mutu dole kuma ku mutu babu wanda ya isa yatsallakewa mutuwata nice nan mutuwarku dole saikun rasa ranaku buri yarda kukasaka narasa nawa dole kuma kurasa, Sam wanann badaren Amarcinku bane *DAREN HANA BACCI* ne gareku dukanku,"

Dogon hannunta tasaka tashaƙe wuyanta tareda yimata Alamar Cross tasakota ƙasa tafaɗo tana fidda Amanji

Dariya Aljannar tasaki"bake keɗai zakiba hardashi Zain ɗin duk wani dake cikin tim ɗin light star dole yamutu dole yakasance da dare mafi zafi da firgice Zuwa ƙuna Wato *DAREN HANA BACCI*

Zain kuwa bayan yadawo daga rakasu yahange kamar wani Abu yana ɓuya bayan fulawowin Ahankali yasoma takawa danganin meye yana ƙoƙarin kunna fitalansa saidai kash kafin ya kunna fitilan hasken gidan ya ɗauke duka wata Iska ta turnuƙe gurin ta ɗaukeshi tayi sama dashi sake wayar hannunsa yayi tafaɗa ƙasa daga saman Aka shaƙe wuyansa tareda masa Cross Abayansa tajefoshi cikin ɗakin kusada da ita, dukansu Ajigace suke suka kalle juna tareda maida kallonsu gareta Cikin ƙarfin hali da fisgar numfashi sukace"dan Allah kiyi haƙuri kada ki kashemu kiyafemuna munyi Alƙawari tonawa kanmu Asiri dakanmu dan Allah kada kikashemu dare mafi son kowanne mutum"

Tsawa tadaka musu idanta suna zubda hawayen jini"Nima namuku wanann roƙon amma sam baku saurareni ba, dan haka babu wani dazai rayu daga cikin light star wannan Alƙawarin Kafsha ne dole kudinga Ziyartar *DAREN HANA BACCI*" dukansu Atare tahaɗa taɗata sama tabugasu Abango take suka ɗauke numfashi Saida ta tabbatar sunmutu kafin tasakosu zuwa ƙasa, ita kuwa ɓat taɓace..

Ɓangaren Umrat da matarsa Kuwa sosai Sukayi Addu'a A daren tareda neman yafiyar ubangiji kan kuskuren da suka Aikata baya duk da shi baya cikinsu amma dai haryanzu yana ganin laifin kansa daya kasa hanasu Aikata mugun ƙudurinsu,

Suna shirin kwanciya sukaji kamar kukan jariri A parlourn ƙasa kallon juna sukayi cikin mamaki Rauda Kuwa iya tsorata ta tsorata cikin sauri takamo hannunsa tace"Ina zaka,"?

"Zanje naduba mana"

"A'a wallahi babu inda zaka Domin nasan tabbas da matsala, mukam mun shiga Uku muda kanmu munsiye ticket ɗin mutuwarmu wallahi itace tabbas Kafsha ce tazo ɗaukar fansa mudai munshiga Uku daren farincikinmu gashi yanzu yadawo *DAREN HANA BACCI* garemu" kuka sosai take tana ƙara shigewa jikinsa

Shikanshi A tsorace yake Kawai dai bayason nunamatane dan kada taƙara tsorata rungumeta yayi yana lallashinta kuma suna karanta duk wata Addu'a datazo bakinsu bayan wani lokaci kuma kukan jaririn yadaina

Juyawarda zasuyi Agaban madubin ɗakin sukaganta tabayyana cikin madubin
Ƙaramin numfashi Rauda taja kafin tasume Agurin.............

BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948

*DAREN HANA BACCI ☠️💀☠️* _PAID BOOK ₦300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *DAREN HANA BACCI ☠️💀☠️!!!*
PAID BOOK 300 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU

Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Aljanu ba sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko wane ciwo in sha Allah.

1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai na riski wasu mutane suna tare da wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan mutumin suka cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?

Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba shi lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?

Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.

A duba a Abu-dawud hadisi mai
lamba 3420, da Nasa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.

2. SURATUL BAQARAH : Annabi yana cewa:KADA KU MAIDA GIDAJEN KU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BA SA SHIGA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.

A duba a Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.

3. SURATUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Āmir yace, ina rike da linzamin abin hawan Annabi a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya uqbah!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara fada har sau 3, sai na ce me zan fada ya rasulullah?

Sai yace ka karanta Qulhuwallahu Ahad (har karshen surar ya karanta min) sannan Falaq da Nas har
karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi yace min: BABU WASU SURORI MASU
TSARI KAMAR WADANNAN).

A duba a Nasa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.

Bayan wadannan Āyoyin Babu ko shakkah cewa AL-QUR'ANI dukkan sa Waraka ne, duk wata Surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na Ubangiji ko cika alqawari ga bayin sa, ko kuma ambaton wuta da aljannu da shaidanu kamar Suratul Muminun, Yasin, Sãffat, Dukhan, Jinn, Hashr, Zalzalah, Qari'ah, Kafiruun, dasauran su duka ana karanta su wurin Ruqyah, musamman ga masu fama da iska, ko sihiri.

DAGA CIKIN AYOYIN DA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON SAMUN WARAKA DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANIN TA AKWAI:

1. Ayata ta 36 cikin suratu Fussilat.
2. Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo a kissar mutumin nan mai yi wa Abu-Hurairah sata da daddare. (Bukhari ;4/487).

3. Ayoyi biyu na

2 / 5