Author : Mujahida Matar Malam Category : Romantic Hausa Novels
tabushe babu tsoro koma mezai faru yashirya
Kiran Genny yasaka cikin Sa'a ta ɗauka
"Duk inda kitsaya tareda iyayenki kuma ku ɗauko hanyar Kano Yanzu inakan hanyar zuwa saimu haɗu koda babu kuyi hanzarin domin kina cikin hatsari nasani kece kan layin wadda Kafsha zatakashe Yanzu Haƙiƙa tayi gaskiya *DAREN HANA BACCI* yazo Muna kufito!!," ƙit ya kashe kiran yana cigaba da gudu
Cikin tashin hankali da kuka Genny tattara iyayenta suka hau hanyar Kano duk da sai tambayarta lafiya suke amma kuka kawai take musu tana faɗin za'a kashetane subar Garin,
Suna dafda haɗuwa wani irin Iska yataso gabansa kafin yayi yunƙurin tsaida motar tuni yayi Cikin dajin yadaki wani icce gilasan motar suka fashe suka watsarmasa motar tasake dukan wani ƙaton iccen Saida tawuntsila kafin tafaɗi tasoma mirginawa daga cikin mirginawan Aka wullo dashi waje yabugu da wani iccen take motar takama dawuta............................
KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA!
GASHIDAI MUNKORO SAIDAI LOKACI YAYIMUNA HALINSA, BAWAI ANAN NA ƘARE LABARIN BA A'A YANZU DAI AKA SOMA YANZU ZAMU SHIGA CIKIN LABARIN KUDAI BIYA 300 KAWAI DOMIN SAMUN CIGABAN WANNAN ƘASAITACCEN LABARIN MAI TAKEN *DAREN HANA BACCI* YANXU ZANSOMA LABARIN,, SHIN DR HISHAM ZAI RAYU? MEYE ASALIN SILAN HATSARIN NASA? KAFSHA ZATABAR SAURAN KUWA? SHIN GENNY ZATA KUƁUTA? UMRAT ZAI KUƁUTA? HISHAM ZAI KUƁUTA? TO WAI MEKE FARUWANE? MEYE SILAN DUKA WANNAN? MESUKA MATA SHIN ALJANACE KO DAI FATALWA? TO MEYA FARU?⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️🤔🤔🤔🤔🤔🤔
IDAN KANA KINA KUNA SUNA MUNA SON SANIN MEKE FARUWA? MEZAI FARU? TO KUBIYONI NI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR DOMIN SANIN YAYA ZATA KAYA KUMA KUJI ƘARSHEN LABARIN LITTAFIN NAWA KADA KUMANTA SUNANSHI *DAREN HANA BACCI*............
😹😹😹😹 KUMA MASU KARATU DAGA YANZU NASAN *DAREN HANA BACCI* YASOMA GAREKU DOMIN ZAKUSO SANIN MEZAI FARU KUMA MAYE SILA
NIMA DAI *DAREN HANA BACCI* YAFARA WANI MAYAR MLM DOMIN SAINA ƘARASA MUKU WANNAN ƘASAITACCEN LABARIN
AMMA FA DUKA ZAMU KASA BACCINNE SABODA NISHAƊI DA SHAUƘI🤭😇
TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARINCIKINKU WATO ✍️ MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS 📚📖📚 AND DESIGN GRAPHICS 🎊✨🎉
NAGODE
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
ZAKU IYA BANI SHAWARAR GUDUNMUWA YABO GAISUWA KYAUTA A SHAFUKANA FACEBOOK AMMYN KHAUSAR
TIKTOK ITX_MUJAHEEDAH_WRITER
A WHATSAPP KUMA 07064904617
KUYI FOLLOWING ƊINA A SHAFUKANA NGD
Whatsapp number 07064904617 or 07031012938