ABAR SO COMPLETE BOOK BY NAFISA MAARUF SHEHU

Author :  Nafisa Maaruf Shehu Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   3 / 11

6K to 9K   out of 32.1K words

kaima aka xa'a muku da dakai ya iyalenka " tafada tana rike chest nata ......

"Hhhhhh, mujenku" yafada wa yaranshi ,fara tafiyanshi Kuma yayi daidai da lokacinda Nadhira ta........

Don't forget to vote

  💋💋WURARH💋💋

💝💝💝💝💝💝
                           *ABAR SO*
                                       💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY : NAFISAT MA'ARUF SHEHU*

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
      
             🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*Hauwa nah Nagode da kyautan da kika bani jiya ,Nagode sosai Allah yasaka , I love you  Lodi Lodi wallahi 😘*
     
*PAGE  44-46

Lokacin da Nadhira ta dauki flower  vase a kan table dindake beside dinta  ta saita keyarshi da ita , jikake tas alamun fashewan vase din Wani ihu yakurma hade da rike kanshi da hannu sbd raddadi da azabar ciwonda suka ziyarce shi , afusace yajuyo tawajenda aka jefeshi tareda ciro bindiga , harda zai harbe Nadhira  kawai saiyajuya da akallar bindigar zuwaga Momma sakamakon wani tunanin da yashiga kwanyan shi ,batareda bata lokaci bah yadanna mata  a saitin heart nata  jikake tassss....., dasauri suka fita daga gidan, dasauri Nadhira  tararafa zuwa wajen Mommansu kasancewan tana nesa dasu  sukuma Suna kusan waje daya

"bless you"

shine abinda Momma tafada  lokacin tana rikeda hannun  Nadhiran dake kuka , juyawa tayi da head nata zuwa bangaren da Nafhira  me kwance numfashinta nafita dakyar . Jitayi mommansu  nakaranto kalmatus shahada  ,daga baya Kuma taji hannun momman  ya sake nan fah Nadhira  tafara sumbatu

" Momma!!! Karki barmu, kokinmanta promise din da kika mana neh ,you  said you will always be with us , kince keda su Antynmu da dadynmu  zaku rakamu dakin mijinmu , DanAllah kicika alkawari  kinga daddynmu  yatafi " haka tadinga sumbatu

" ABAR SO!!!"  Shine abinda Nafhira   takirata dakyar cikin fixgan numfashi,  arikice yakawo kan Nafhira  cinyarta ."

Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah ,nasan nima banxanyi rai  bah , ganinan acikin abinda banaso wannan kawai yakara tabbatar minda babu wanda yawuce kaddara, kizamo Mai biyayya ga antynmu  Kuma duk inda wannan mugun yake inason kidaukar mana alkawari inason suma su walakanta ,inason yayi danasani  sosai , inason farinciki ya kaurace masu acikin gida " tafada tana Mai lumshe Ido while ita Nadhira  kukanta ya tsagaita jin alaman itama kalmatus shahada  takeyi , dakatawa  tayi tana nazarin yanayinta  sai kawai taji jikinta ya sake. 

" yar'uwata kema karki barni danAllah wlhy inason ki ,wayyo jini !!! Ko ina yar'uwa , mugudu banason abinda bakyaso,  wlhy baxan sake fushi dake bah, ki kirani da kowani Suna  wlhy baxanji haushi bah ,kitashi muyi rayuwarmu tare cikin farinciki , baxan sake kiranki da Nafhi bah tinda bakyaso " haka tadinga fada tana hawaye  hannunta daya rikeda na Momma  dayan Kuma akan Nafhira tana shafawa.........

"Oh Allah , tindazu daga zuwa zata dauko ruwa a flask amman haryanxu , ya Allah kasa tana lafiya  ka tsaretar da ita daga mugun abu" haka antynsu tadamu gashi koh phone babu  awajenta ......  Ahaka ta kwana  azaune tana tinanin halinda Babynsu  take taketayi hartakai ga ko runtsawa bata samu yibah .....

     Washe gari da sassafe tanemi doctor daya sallameta inyaso anjima zatakara dawowa cos Jikinta nabata cewan something is definitely wrong somewhere ...... batareda waste of lokaci bah doctorn yasallameta

" Antynmu ,miyesa Babynmu bata dawo bah tinda dazu ?" Salim yatambaye tah lokacinda suka samu adaidaita sahu ,sanda suka shiga take cemai

" kaga salimu na   nima I am so desperate to know what's wrong with her " gyada kanshi kawai yayi batareda yayi magana bah . Suna zuwa kofar gidan takalle jama'a  acikea kofar gate nasu kasancewa jiya sunji karar bindiga daga gidan dadaddare .... batare da bata lokaci bah ta biyashi money dinshi sannan tashigarda Salim gidan dake gefensu" Antynmu  miyesa nibaxan shiga gida bah? Kuma yanaga mutane dayawa saikace muna bada sadaka gashi yau ba Friday bane" Salim  yafada

" kaga Salim  ban son yawan magana kaga nima bansan miye kefaruwa bah amma katsaya dasu Fawaz zuwa anjima xanxo na daukeka" Antyn  tafada cos Tinda taga mutane kirjin ta yadinga bugawa dakarfi ,batareda bata lokaci bah ta kutsa  kai cikin gidan.

Abinda tatarar neh yamugun  firgitata cos tinda Nadhira  ta daura kanNafhira  akan cinyarta bata tashi bah while dayan hannunta na rikeda na Mommansu  har lokacin, wata wawiyar ihu ta saki lokacinda tayi harba dasu akasa...... Kafinta karasa akarikota cos polisawa sunakan bincike akan yadda abubuwan suka kasance.

Kukamai tsuma rai takeyi tana ta fix-fixgewa Kaman wata sabuwar kamu  gashi Kuma bata gama warkewa bah , can sukaji tayi shuru ashe fah sumewa tayi  batareda bata lokaci bah aka yayyafa mata ruwa ,wata iriyan ajiyar zuciya tayi  Kuma yayi daidai da gama investigations dinsu  dukda dai babu culprit. ......

Can bada dadewa bah saiga big daddy yashigo arikice   fuskarshi takumbura , Nadhira Kuma takuramai ido tana karantar yanayinshi  Wani iri yafara ji  ajikinshi cos yaso yagane irin kallon da takemai  amma kuma dayatina  akwai mask a face nashi lokacin sai ya waske,  abinda basu sani bah shine Nadhira  ta Dade da shiga shock .Allah sarki!!!

Dakyar aka cire hannun Momma  daga cikin na baby , Aunty kam tasha kuka sosai musamman lokacinda sukaga jini ajikin Nafhi  ko ba'a fada musu bah duk wanda yaganta saiya gane raping nata akayi . Anty dakanta tayi musu wanka sbd ita  bata dauki Momma amatsayin kishiya bah ta dauke tane amatsayin yar'uwar ta neh akamasu  Nafhi mah bata daukesu amatsayin kannenta na  jini tadaukesu  sbd Allah mah yaga zuciyanta,  lokaci daya kuma hawaye ya dauke mata  sakamakon tinawa da lokacinda sukayi magana da momma  .......

" haba antynsu yaushe xaki daina kukaneh shifa mamaci Addua yake bukata bah kuka bah idan me kina kukamiye kike tunanin su  Nafhira  zasuyi ,kizamo Mai yarda da kaddara mana nima idan Allah ya karbi raina haka zaki dinga min kuka , I don't think it's fair nasan ke maisona neh amman idan na mutu kikamin kuka wlhy I won't forgive you , ni Adduar Ku kawai nake bukata da sadaka , Kuma inason kikula min da yarana dukda nasan wata kila mah kin finison su"Momma  tafada tana yar dariya " Insha Allah bayanxu xaki mutu bah , Kuma kidaina cewan zaki mutu yanxu  cos ban so" anty tafada tana shawagba face , kawai sai dukkansu sukasa dariya " kimin alkawari mana antynsu"

Momma tafada   lokacinda takama hannun Antyn" Namiki alkawari  Momma"  tafada Kaman bataso

" yauwa kokefah  Antynmu tafada cikin sigar tsokana , dariya sukasake sawa......... wannan maganan data tinane yasa hawayenta kafewa,  tana gama musu wanka aka tayata samusu sutura ,  Daidai anfito dasu amakara  za'aje a sallacesu Nadhira ta dago kai aikuwa nan tace babu inda za'akaisu dakyar aka  banbareta  tun tana  dirgewa  hartazo ta saduda  daganan tayi zaman dabas akasa  kife head nata tayi a tsakiyar cinyarta  ashe  kuwa tayi suma neh , dasuka fargar hakan sai aka yayyafa mata water amma shiru  dasauri suka wuce da ita hospital,  har akayi sadakar uku  bata tashi bah hankalin anty bakaramin tashi yayi bah  ga salim daya ishe ta kancewan zaije wajen su momma, Haka aka tabbatar da cewan  Nadhira tashiga comma .

After a week aka basu notice din barin gida cikeda tashin hankali  taje tasamu Big daddy  inda kwarai yanuna sympathy nashi akan zancen " ayyerh gaskiya bansan ya'akayi takaddun gidan yaje wajensu bah amma inada Wani gida a Dutsen tenshi  nabakushi halak malak, Ance rashin sani yafi dare duhu  aka Anty tadinga zuba Mai godiya Kaman ba gobe , komawa gida tayi  takira masu mota kasancewan akwai money a account nata , parking tasomahuh cikeda tausayin kansu......

Don't forget to vote

💋💋wurarh💋💋


💝💝💝💝💝💝
                           *ABAR SO*
                                         💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY :NAFISAT  MA'ARUF SHEHU*
                                   *💋💋WURARH 💋💋*

🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
             🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*PAGE 48-50*

*After 6 months.....*

Ahaka  tafarfado daga comman inda Kuma takoma bata magana , wanga batu yakara daga wa Antyn hankali ,Kuma doctors sunce with time zata dawo normal , saigashi Kuma Allah yayi tadawo din .

*Cigaban labari........*

Haka Suka rankaya cikin gida har lokacin tana manne da jikinshi  inda yan gulma Kuma suka soma watsewa . Daga baya kuma big daddy da doctor suka tafi....

*************************
     Amin neh zaune akan three sittern hadaddiyar palourn shi  yana kallon wayanshi , kusan minti uku kenan take tsaye tana Mai magana Amma alamu Sun nuna cewan baisan da wanxuwar mutum awajen bah , wafce wayar tayi daga hannun Shi  a firgice yake fadin

"kiban wayana inba sokike na saba miki bah "

tabe mouth tayi , cike da tsiwa take fadin

"narasa gane  abinda bai jikina dakagani ajikin wannan kaxaman kwailar nan "

"Karkiyarda kikara zaginta cos wlhy zanyi mugun bata miki rai  "

yafada mata cikin fushi

"Wlhy haduwatah da yarinyar nan bazaiyi kyau bah"

tafada tana nufan hanyan hawan upstairs da phone nashi,  ringing din wayar neh yadakatar da ita 

"inkaga dama kaxo ka dauki wayarka cos ubanka neh yake kira"

tafada tana ajiye wayar kasa , tabbas baiji Dadin yadda tamishi bah amman inda sabo yaci ace yasaba da halinta , wayarce ta katse tareda Kara ringing daidai lokacin da yakarasa wajen wayar ,cikin sauri yadaga cos baison ya sake tsinkewa , sallama yayi daidai lokacin da Abban yadauka ,amsawa yayi yafara cewa

" haba  Al-Amin yakake haka, ko kakamanta Kanada patient neh ,nace maka maganin shi yakusan karewa gashi haryanxu bai saba da mutane bah, kullum cikin chanza maimasu Kula dashi akeyi dukda kudin dah mukace xa'ana biyansu"

" Amun afuwa Abbana , Insha Allah  next week zanshigo Bauchi  cos akwai abubuwan dasuka Shan min gaba neh a hospital " yafada cikeda girmamawa " it's okay my son , Allah yataimaka" haka sukayi sallama  sannan yakatse kiran .

********************
Zaune take tana  kuka itada antynsu adaidai lokacinda tagama bawa antyn lbrn abinda ya faru awannan BAKIN DAREn .

" Ina bayan ki babynmu  kimishi hukuncin daya dacedashi  zan tayaki da addua" antyn tafada , ganin lokacin tashinsu Salim daga islamiya  yakusa  yasata mikewa,  wanko face dinta tayi takuma shafa kohl  acikin idonta , babbar khimar dinta ta dauko  tasanya asaman short nickernta

" antynmu bari nadauko Salim"

tafada hade dah  sanya Toms nata , tana fita antyn  tasauke ajiyar zuciya tareda mai fatan shiriya dakuma Allah ya waddai masu irin halinshi. ......

     Tana fitowa ido yadawo kanta as usual kasancewan marece neh lokacin masu zaman kashe wando duk Sun hallara,  cikeda rashin damuwa  tafara takawa zuwa inda zataje  kawai sukayi gwareda mutum

" Subhanallah"Shine abinda tafada a shagwabe

"kayi hakuri DanAllah  ban lura dakai bane , dana kauce" tafada tana kallon kwayar idon shi 

"Babu komai nine da laifi  soboda saurin da nakeyi "matashin saurayin da bazai wuce sa'arta bah yafada tareda murmusawa .

"HUSAIN!!!"

  Shine abinda wata budurwa tafada daga bayansu , juyawa sukayi

" oh shit"

yafada hade da nausar iska , dariya budurwan tayi  sosai kafin tajuya wajen Nadhira

" sannun ki , kyakyawa  gaskiya nasha ganinki sosai Kuma kullum buri na baiwuce  nace miki kina min kyau sosai bah"

tafada tana mika wa Nadhira  hannu

" Suna na HASANA, Kuma wannan kani nah ne shikuma sunanshi HUSAIN"

harara wanda aka kira da HUSAIN yamawa HASANAn

" nine kaninkin lallai kin raina nih ' dariya sukaso bata  Amma sai kawai ta murmusa

" keKuma miye sunanki?"Hasana ta tambaye ta 

" sunanta ABAR SO  amma munace mata BABYNMU "Salim yafada daga bayansu , juyawa sukayi dukkansu

" ya Allah!!!"

Tafada akidime

" waye tsallako dakai  baka tsoron Wani Abu yasameka  " tafada hawaye na silalowa daga eyes dinta , jitayi ana goge Mata tears dinta  tana dagowa taga ashe Hasana ce

"kidaina kuka Tinda kinga yadawo lafiya ,yakamata ki gode wa Allah neh ba kiyi kuka bah " tafada hade da patting back nata cos a yanda talura bakaramin so takewa kannintabah

" can we be frndz?" Tafada tana Kara miki hand nata  murmusa tayi hade da cewa

" why not?" Sukayi shaking sannan tajuya wajen husain tamika mai hannu, shima bata hannu yayi

"mu gidanmu yana Dan Kasan can  amma zamuna shigo miki "inji Hasana da fada , murmushi Nadhira tayi

" Nagode ,saikun shigo",sannan kowa yakama hanyar  Shi , duk abinda sukeyi Amira nakallon su ,Wani irin tsanan Nadhira takeji aranta  daman tun ba yau bah takeda crush akan Husain, gashi ko kallo bata ishe shi bah , gashi Kuma yana Kula wata kaxama mai bleaching da Karin gashin doki ........lol (wai Nadhira  take kira da such names😄)

*************************************

Kwance take sai tsaki taketayi" ya dai sisto?" Maryam tambaye  Fatima dake tsaki

"kibar Amin dinnan Dan annuna andamu dashi yake neman walakanta mutane " tafada hade da Kara Jan tsaki

" wai nikam miyesa kike like mai neh , nikam gaskiya  bai munbah Kuma kinsan ance yanada mata kila shiyasa " tafada tana gyara kwanciyar ta

" ai nikam ko mata dubu yake da saiya aure Ni " itama tafada.......

Zaune yake yana danna waya as usual , kawai saiya shiga gallery yayi posting hotonsu akan media tareda rubuta

" missing this moment"aikuwa ko 10mins baiyi bah aka fara comment ,gani tayi crush nata yayi posting pic  yasata dubawa ,aikuwa tana budewa Taci karo da kyawawan faces , mamaki neh yakamata  aina Amin yasansu,  cikeda zakuwa ta mai typing

"ABAR SO  da yar' uwarta, where Kasansu ?"Karar shigowan message yaji  harda baxai bude bah , sai kawai yabude murna Kaman an mishi albishiri da Aljanna

" kinsan su neh?" Yatura mata

Cikeda mamaki takalle reply din crush nata wanda inta mai magana baya amsawa dawuri,  dasauri ta mai reply

" they are my cousins "

yana ganin reply dinta  har sujjada  yayi dasauri  yashiga toilet ya dauro Alwala , sallar godiya kawai ya hau yi , yana idarwa ya janyo phone dinshi amma cikin rashin sa'a harta sauka

" damn it " shine abinda yafada , tinawa yayi da ta taba kiran shi  daga baya yasata a blacklist , dasauri yashiga contacts, numbern ta yanema  sannan ya danna mata kira , jin karar phone nata yasata dakatawa daga cin cake dinda takeyi , kawai idonta ya mata kyakyawan gani  jitayi jikinta ya hau bari .....

"sisto duba min anya ba gizo idona Kemin bah , Kaman numbern crush dinna nake gani" karbar wayar Maryam tayi

"wlhy shine " tafada daidai wayar ta tsinke. .... shikuwa jin  ba'a daga bah yasa shi shiga Wani yanayi"

nasan ramawa takeyi soboda rashin mutuncin da nake mata " tsaki yaja ...... itakuma jin wayar yakatse yasata fashewa da kuka  tareda fadin

" wayyo Allah nayi wasa da DAMA TA , wayyo DAMA TA  tawuce ni, na shiga uku na  "

" kibar kuka sisto  natabbatab zai sake kira " Maryam tafada with full assurance,  aikuwa bata gama rufe baki bah  kiran shi ya sake shigowa , sanda ta goge tears nata kafin ta daga call din  , cikin sauri tace

" hello"

" Hy" shine abinda yafada cikin dadadiyar voice nashi , shiru sukayi dukkansu sannan yace

" daman kinsan su ABAR SO neh"

" cousins dinna neh su "

" Ina suke yanxu? , I mean gari?..

" Bauchi"

" Bauchi yamaimaita "

" eh, pls kiban..........


Don't forget to vote



*💋💋wurarh💋💋*

💝💝💝💝💝💝
                  *ABAR SO*
                            💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
                        *💋💋WURARH 💋💋*

🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟

               🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
 
*Happy buffdae in advance my darling Hasana*

*PAGE 52-54*

"Pls kiban address dinki innazo Bauchi zan neme ki "

"Ok " tafada da alamun jindadi amuryarta

Wata wawiyar ajiyar zuciya yasauke cikeda farinciki yake fadin"zuwa Bauchi yakama no dan dole"

****************

"BABYNMU!!!" Antynsu takira name dinta

"Na'am antynmu"ta amsa

"DanAllah kidanzo ki je mana ATM Gallery ,babu kudi  ahannu nah Kuma xambiya kudin makarantan Salim"

"Toh Antynmu" tafada hade da mikewa tajanyo khimar dinta a igiya, ATM card antyn tabata itakuma tafice zuwaga union Bank nawajen Bank road. Tagama cire kudinta kuwa ta hango Wani attajiri  Ya yarda wallet dinsa, tayi kokarin tsayar dashi amma harya shige mota,  ahanzarce tacewa Wani mai adaidaita yabi bayan motan daita , GRA suka nufa,  motar na isa Wani gida yayi horn sannan aka bude mai ,in idonta  ba gizo yake mata bah toh tabbass wannan gidansu neh

"Allah sarki!!! " tafada azuciyar ta  kawai saiga hawaye nazuba daga eyes nata

"Malama kina bata min lokaci fah" mai adaidaitan yafada

"Yi hakuri DanAllah,nawa neh kudinka?"ta tambaye shi

"100" yabata amsa

Ciro kudin tayi daga side bag nata sannan  tabashi shikuma yakara wuta , tafi minti 5 tana tinanin rayuwar dasukayi acikin gidan ......

"Baiwar Allah! !!" Wani dattijon mutum daya fito daga gidan yakirata , asanyaye takarasa wajenshi tareda gaidashi shikuma ya amsata a mutunci......

"Kema kinzo neman aiki neh" yatamabye tah

"Eh" tasamu kanta dafada , cos something drawing her attention torwards the house

"Anya xaki iya sbd yawancin  Wanda suke zuwa  basu kwana  biyu suke Guduwa dukda uban kudin  da ake bayarwa"

"Eh zaniya baba amman Wani irin aiki neh? "Tasamu kanta da tambaya

"Bari dai innuna miki ,inzaki iya sainaje nafada wa mai gidan " yafada hade dah bude gate din tareda mata alaman tashiga ...... Gani tayi babu abinda yachanza a tsarin gidan ,wasu siraren hawaye neh suka zubo mata  dasauri ta goge Dan bata son baba  maigadin yagani  Kuma yayi daidai da isowan su boys quarters din gidan

"Nizan koma bakin gate,inkinga zaki iya toh " yafada hade da key shikuma yajuya. ...

Sanda takusan 10mins  tukunna tazura key din sannan tashiga hade dah rufe kofar , cikeda rashin tsoro tafara takawa Kuma daman babu inda bata sani bah acikin gidan ,kitchen tafara shiga  taga babu kowa tafito tashiga dakuna kusan 3  nanma wayam 

"Toh wani irin aiki neh haka "tafada daidai ta bude kofar dakin daya rage ,abinda tagani neh yasa gabanta mugun bugawa Wani irin ihu tasaka amma abanxa cos sound  proof neh cikin gidan

3 / 11