Author : Nafisa Maaruf Shehu Category : New Hausa Novels 2026
, sulalewa tayi akasa hawaye nazuba daga idanunta da rarrafe takarasa gurin abinda tagani cikin son ta gaskanta abinda tagani akan wheel chair adaure
"Dadynmu!!!" Tafurta cikin dishashiyar crying voice nata , kuka take sosai , shishikar kukanta neh yafarkar dashi ....... mutsumutsu yakeyi alaman yana son tashi tana ganin haka takarasa isa wajenshi, kallon dayake mata neh yasa jikinta Sanyi sai yanxu talura ashe yarasa one leg nashi , jifanta dayayi akai da abinda ke gefenshi neh ya fargar da ita , cikin rashin damuwan ciwon dayaji mata takarasa gabanshi hade da kamo hand nashi ,Wani mugun bugu yakai mata itakuwa ganin Kaman ba'a hanyyacin shi yake yasata fashewa da sabon kuka
" dadynmu miye sameka ,baka gane ni bane, babynku ceh fah, ABAR SOnku, NADHIRAR Ku "
Stool din gefenshi wanda yake kokarin bugunta dashi yasata guduwa daga dakin ,daidai bakin kofa tahadu da baba maigadi zai shigo
"Subhanallah Yan'nan haka yamiki , taab zanmawa Alhaji magana akan amiyar dashi asibitin mahaukata " ai firgice take kallon shi tareda girgiza mai kai
"Nayyada zanna Kula dashi basai ankaishi Wani guri bahdanAllah karku tafi dashi" tafada tana hade hannayenta while hawaye nazubo mata
Mamakineh yakama shi
"Mutum yaji miki wannan raunin amma kice xakizo kina Kula dashi, gaskiya kin burge ni"
"Bakomai baba yanxu yaushe xanfara zuwa aiki"
"Bari zuwa anjima zanmawa Alhaji magana amma dai kizo gobe dasafe "
"Nagode baba "tafada hade da daukan sidebag nata akasa (daman daxata shiga ta ajiye)
"Ga Chan kiwanke fuskanki "yafada yana nuna mata tap
"Toh baba"tafada hade da karasawa wajen tap din domin wanke fuskanta , Jitayi da alamun ciwo a face nata , hawaye taji yazubo mata ,haka tabar wajen tana sharewa wasu nazuba
*****************
Anty,Hasana da Hussain neh tsaye akofar gida Suna jiran dawowarta ,Antynkam harta fara share hawaye cos jitake kaman Wani abune yasameta
"Kuje gida mana yanbiyu "tafada wasu Hasana
"A'a zamujirata " a sanyaye Hasana tabada amsa sbd ganin hawayen anty
Can ba da jimawa bah kawai sukaga napep Ya tsaya, Nadhira ceh tadawo ,tana sauka kallo yakoma kanta as usual ,kudi tabawa mai adaidaita sannan tajuya ,ganin Kaman idon anty yayi jah yasa yasa kwallan da take rikewa saukowa , cikin sassarfa suka nufeta
"BABYNMU miye sameki a fuska " antyn tafada lokacin da takalle bruises din face dinta, runguman antyn tayi tareda fashewa da kuka
"Wlhy saina walakantashi , saiyayi Dana Sanin saninmu arayuwarsa , saiya gwammaci mutuwarsa .........
Don't forget to vote
*💋💋wurarh 💋💋*
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*
🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*PAGE 56-58*
*Happy borndae to yhu my darling Hasana wishing yhu a long lyf and prosperity, May dis borndae of urs brings yhu a lot of happiness ,much more fortune and a very lucky man of yhur choice,May Allah's khair and blessings be with yhu in this duniya and Akhir Insha Allah ..... Happy buffdae to yhu bestie.*
"Wlhy saina walakanta shi,saiyayi danasanin saninmu, saiya gwammaci mutuwar sa "
Nadhira tafada cikin kuka Mara sauti
Dagota antyn tayi tareda janta cikin gida, jiki asanyaye su Hasana suka wuce nasu gidan
"Miye faru?"Shine abinda antyn ta tambaya
"Dadynmu!!!" Shine abinda taketa maimaitawa
"Talk to me mana"
"Nakalli dadynmu amma ina worst condition he's n...o...w cri..crippled and I think he's now men..menta lly disabled "tafada tana stammering,mutuwan tsaye tana girgiza kai in disbelief
"Wlhy dadynmu bai mutuba yanada rai ,gawan wani daban aka kawo shiyasa aka hana mu budewa, Kuma I have a strong feelings cewan dasa hannun big dady aciki , amma taya akayi naganshi acikin gidanmu na dah ?"ta tambaya antyn da tayi mutuwa zaune tana bin Nadhira Dana mujiya hawaye daya na bin daya
"Dole na bincika"
"Antynmu ki kwantar da hankalin ki kullum zanna zuwa Kula dashi , soboda yace zasu daukeni aiki "tafada tana murmushi
Numfasawa antyn tayi sannan tace"inason naganshi babynmu "
" kabari gobe saimuje tare "
"Allah ya isa tsakaninmu dashi "antyn tafada tana share hawayenta
"Kishiga kichanxa kayanki kafin lokacin tashinsu Salim yayi"
Batareda ta amsa bah tashige ciki , tana shiga tafurta
"Alhmdllh"asarari,tubewa tayi sannan tashiga bathroom takara wanka ,tana fitowa tatsaya agaban mirror
"Dadynmu yajimin ciwo Allah sarki nasan Dade saninka neh ba zakamin hakan bah"
Agaugauce tashirya cikin short blue ballerina gown cos blue ne favourite colour dinta , katuwar blue khimar har kasa tasa sannan takarasa wajen shoes nata wanda yawancin Toms ne black Toms tasa akafarta , har tafito sannan takoma tasa kohl a idonta koh man baki bata shafa bah tafito
"Antynmu natafi"shine abinda tace tareda ficewa
Tana fita tayi GAMDATAKAR da su Hasana da Hussain
"Sannu yar'uwa" tafada tana kallon Hasana sannan tajuya wajen Hussain
"Sannu namesake "mamaki neh yakama Husain jin takirashi da namesake , murmushi tayi
"Bari indauko Salim a makaranta"
"Muje mu rakaki"inji Hasana dafada ........
Haka suka jera Suna tafiya ,rike hannun HUSAIN tayi tace
"Namesake Wani sch kake? "
"Miye kikecemi namesake, miye hada sunan namiji da mace "
"Soboda nima yar biyu ce "tabashi amsa atakaice tareda sakin hannunshi
"DanAllah dagaske kikeyi?" Hasana ta tambaya
"Toh Da xanmuku karya neh "tafada tana pouting mouth dinta
"Toh ina dayarki "HUSAIN yatambaya
"Ta rasu 9 months ago "tafada hade share yar kwallarta
"Kuka Kuma ?"HUSAIN yafada daidai yana Kara share mata tears dinta
"Allah yajikan ta "suka fada in chorus
"Allah yajikan su zakuce"
"SU Kuma?"suka tambaya da mamaki
"Eh ita da momman mu, RANA DAYA suka rasu Kuma agaban idona "tafada hawaye na race a fuskanta
"Allah yajikan su "suka fada asanyaye
"Ameen"shine abinda tace daidai Sun iso makarantan. Yana fitowa ya harba dayanda fuskar babynsu yadawo , jiki asanyaye yakarasa tareda rungumarta a kafa cos doguwace itakuwa ta tsuguna tareda tallabo face dinshi
"BABYNMU miye sameki?" Yatambaye ta
"Bugewa nayi"tamishi karya abinda bata taba mishi bah arayuwarta,while shikuma yakafeta da ido Kaman mai Shirin gano abu ,Janye idonta tayi daga cikin nashi cos gani takeyi zaigane karya takeyi
"Kinsha magani kuwa?"
"Eh..... I mean innakoma zansha " murmushi yamata Kuma sai a sannan yalurada su Hasana
"Lah ....kawayen BABYNMU yakuke? "
"Sai yanxu kaganmu? "
"Kuyi hakuri"yafada Kaman mai Shirin kuka tareda Kama kunne
"Bakomai abokina "HUSAIN yafada yana Jan kumatunshi
Daganan kuma suka kamo hanyar dawowa gida ,har suka isa babu wanda yasakeyin magana
"Saida safenku"suka faduwa su Hasana, suma amsawa sukayi hade dah shigewa gida itada Salim ............
Washe gari dasauri tagama daily work nata sannan takai Salim makarantan boko ,tana dawowa tashiga wanka purple din material tasaka sannan tashafa kohl as usual kafin tadauki flat shoe tareda zura doguwar khimar dinta , tana fitowa antynma tafito daga nata dakin
"Muje antynmu"shine abinda tace
"Bazaki yihbreakfast bah?"antyn ta tambaya
"Azumi nakeyi "tabata amsa
Kulle gidan sukayi sannan suka nufa gidansu nada ,Suna isa suka samu baba maigadi akofar gidan .....
"Ina kwana baba "suka fada atare
"Lfy lau"ya amsa
"Daman akan maganan jiya neh na da......"katseta yayi da cewa
" nagane Alhaji yace babu damuwa Kuma za'ana biyansu 50k ko Wani wata Kuma anan zakina kwana saidai zaki iya kina zuwa ganin gida duk lokacin dakikeso "
"Baba intanawa neh da'abar maganan kudinnan kawai ni fisabilillahi zanyi ...."yakatse da fadin
"Yan'nan baxa'yayi haka bah...."itama antyn katseshi tayi dacewan
"Baba DanAllah abar maganan kudin nan kadaisan kadan daxata samu zaifi kudi koh?"
"Tabbass ladan zaifi kudin bari insame Alhaji in fada mai yadda mukayi daku amman zaku iyashiga ....."yafada masu
"Toh baba"suka amsa in chorus
"Daman akwai Wanda suke tunanin lada akan kudi kuwa?gaskiya Sun burge ni "baba maigadi yafada tareda sallama akofar main entry din gidan.......
Suna shiga dakin anty tayi tozali da uban danta,masoyinta dakuma abin kaunarta
"Allah sarki!!! Haka yamayarmin da kai "tafada tareda fara sabuwar kuka .....
Yana isa yakorawa Alhaji bayani
"Gaskiya nima Sun burge ni Sun nunamin cewan kudi bai damesu bah, Kuma zanso na hada zuri'a dasu"
"Alhaji bangane mai kake nufi bah,ba dai wa mai sunan babana za'akara wa aure bah?"
"Tabbass shidinne cos yana da bukatan hakan"
"Gaskiya sbd matan nashinnan sai addua"......
Sanda sukayi kuka mai isarsu kafin suka tashi tsaf suka gyarashi sbd alokacin bacci yakeyi sakamakon maganin baccin da aka bashi . Sunagamawa antyn t ashirya tafiya
"Antynmu ki kawo min kayana dakuma tablet dinna Kuma kisa min SIM aciki" tafada wa antyn
"Toh babynmu" antyn ta amsa tareda ficewa daga dakin ....... tana zuwa bakin gate tamawa mai gadisallama tareda cemai zata kawo kayanta .......inda yamata sai tadawo . Tana isa gida tahadu da Hasana
"Antynmu Ina babynmu?" Ta tambaya
"Tadanyi tafiyan kwana biyu kiyi hakuri bata fada miki bah,it's urgent shiyasa"
"Lah babu damuwa fah Antynmu"
" yakamata kibani numbern Ku saina bata"
"Hakane Antynmu" tafada hade da karanto mata tana gamawa tamatasai anjima.
**********************
"Love" kursum takirashi juyawa yayi dakanshi yana kallonta
"Daman inason na rokeka wani alfarma neh "
"Inajinki"yafada
"Yawwa daman inason naje Turkey neh nextweek "
"Miye xakiyi?"yatambaya ta yana kafetada eyes
"Wai akwai wani fashion runway dinda nayi applying Kuma an zabeni acikin models din shine nakeson naje"
"Babu inda zakije"yafada in a serious tune ,ai nan da nan ta hasala
"Bangane babu inda zanje bah,naga dai ni Ban hanaka zuwa inda kake so ,Kama samu natambayeka ni wlhy kana takurawa life dinna daba Dan inasonka bah dana dade dah tambayar takardatah" afusace yafara mata magana
"Me wai ance inason ki neh kawai sai inamawa mahaifiyata biyayya neh , Kuma karki damu da takurawan danake miki da zarar na hadu da ABAR SOna San hutasheki amma karki dauka yawon gantalinki xakina zuwa min da igiyoyin aurena akanki Kuma karki manta Nike aurenki ba ke ke aurena bah "
yafada tareda hayewa sama, abinda tacene yasa shi tsayawa cak ........
Don't forget to vote
*💋💋wurarh💋💋*
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*
🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*PAGE 60-62*
Abinda tacene yasa shi tsayawa cak wato inba gizo kunnenshi kemishi bah tana nufin inta hadu dah ABAR SOnshi kasheta zatayi, ai baisan sanda hannunshi ya isa jikinta bah wani muguwar naushi yasake mata a fuska,dukanta yakeyi koh ta Ina idanun nan sunyi jawur tsantsan bacin rai
"wlhy ko scratch ABAR SOna tasamu saina kusan hallakaki" itakuwa babu abinda takeyi sai bada hakuri
"DanAllah natuba kayi hakuri ban karawa" haka yadinga maimaitawa sanda yamata lilis tukunna yabarta yahaura stairs. Ajiyarzuciya taketa saukewa akai akai soboda tunda aka haifeta ba'a taba mata irin wannan dukan bah
"Wlhy kinshiga uku ABAR SO" shine abinda tace itama tana hayewa sama,straight dakinta tawuce agaban mirrow ta tsaya tana karewa new face nata kallo
"Oh gosh.... my model face" tafada tana daukar handbag nata tareda ficewa straight tasha tanufa fuskanta Kaman an mawa barawo duka Amma ita ko ajikinta cos ita so take mumy taga yanda danta ya mayarda mata da kamaninta.
***************
Bangaren Nadhira kuwa kwannanta biyu tana Kula da dadynsu Kuma Alhmdllh yanxu yadaina jifanta amma haryanxu alamu Sun nuna bashida cikakiyar lafiyar kwakwalwa .
Tarinda yakeyi neh yadakatar da ita daga hadamai abincinda takeyi,tana juyawa taga Wani bakin abunafita daga bakinshi ai batayi wata wata bah tayi waje da gudu inda adaidai lokacin KURSUM ke kokarin shiga main palourn gidan itakuwa Nadhira batama san da mutum awajen kofan bah tabangaje tah itama batayi kasa agwiwa bah ta fincikota hade da bata hot slap inda yayi daidai da fitowan Alhaji Kuma sarai yaga Marin, Nadhira dataji azabar Mari daga sama tafashe da kuka cos ita azatonta gamo tayi cos Kaman guduma taji akumatunta ,muryan Alhaji neh yadawo da ita daga duniyan kwankwanton da tashiga Kuma yasa zafin Marin gushewa lokaci guda
"A'a miyeke faruwa?"
"Abba kataimakani karya mutu aman bakin abu yakeyi"tafada cikin kuka
Jin hakan yasashi yin hanyan boys quarters din itakuma tabishi abaya.
KURSUM kuwa suna shigewa ta harare bayansu tareda jan doguwar tsuka sannan tafashe da kuka Mai tsuma rai , mami kuwa jin muryar yarta yasata fitowa da sauri daga kitchen
"Lafiya dai koh da irin wannan kukan.... miye sameki afuska ?"ta tambaya lokacinda taga face dinta akumbure ga Kuma jinin dayabushe a gefen bakinta (saikace lokacinda aka mawa HUA SHIANGU hukunci a film JOURNEY OF FLOWER ...lol)
"Wlhy mami nasha bakar wahala yau awajen Amin Kuma wlhy baxan yadda bah sainaje Human Right anbimin hakkina akan kawai nafadi ra'ayina akan maganin planning dinda yake duramin shine yace shi bazai iya haihuwa Dani bah saida ABAR SONshi" tayi shiru tanajan magina sannan tacigaba
"Danacemai yabarni koda kuwa da insamu cos nima inason haihuwa Kuma daman zaman gidan ya gudureni ni kadai ko kuma xanfara aiki shine fah yafara zagina ta uwar ta uba don kawai nace zanzo nafada miki shine yamin wannan dukan"
Tafada tana Kara fashewa da kuka mai tsuma rai saikace dagaske neh abinda take fada cos mamy hartafi tah daukan zafi salati kawai mami keyi kafin tace
"Yaushe Amin yazama mara tausayi ...?" Katse mami tayi da cewa waifah kishiya zaimin kwanan nan ,Kuma fah wai daman basona yakeyi bah Kuma inyagadama yana iya sakina daman nj matsala ce agareshi"
"Haka yace miki koh?"
"Eh mami "tabada amsa tana Jan hanci
"Zaizo yasameni tunda ban isa dashi bah Mara mutuncin yaro"hakadai mami tadinga surutu batareda taji ta bakinshi bah, ita dai Dadi yagama kasheta cos tasan tajefi tsuntsaye biyu da Dutse daya
"Tashi ki gasa jikinki " mami tafada
Sukuwa Suna shiga yatarar da halinda yake ciki , ciro wayarshi yayi hade da danna mai kira , ringing biyu kuwa yadauka tareda yin sallama amsawa yayi yanacewa
"Yawwa Dan Albarka ga patient dinka fah babu lafiya ka gagauta dawowa DanAllah"
"Insha Allah Abbana ganinan zuwa"sallama sukayi inda shikuma ya dauko travelling bag nashi daman already yashiryasu ,leka dakinta yayi inda yake mata saiya dawo tareda yin gaba abinshi
"ABAR SOna am coming for yhu"yafada yana lumshe Ido
Sukuwa suna samun tarin yalafa ta gyarashi da inda yabata,sannan yajuya wajenta
"Miye sunanki?"yatambaye tah
"Suna nah Nadhira"tafada tareda sunkuyar dakanta
"Nice name"yafada cos dan kwana biyun da tayi yayaba da tarbiyarta,nutsuwarta dakuma jarumtarta cos ko kadan Nadhira batada kwiuya
"Nadhira"yakirata
"Na'am abba" ta amsa,yaji Dadi kwarai dagasken data kirashi da Abba cos kursum bata kiranshi da Abba
"Yawwa innamiki kyauta zaki karba?"yatambaye tah
"Eh mana Abba dah wazaiki kyauta"tafada tana murmushi,azuciyar ta kuwa cewa take ai kagama mana komai arayuwa mukam cos baba maigadi yafada mata cewan akan hanya aka tsinci dadynsu rai ahannun Allah
"Insha Allah nan bade dadewa bah xanmiki babbar kyautar dazakiyi alfahari dashi"murmushi tayi sannan tace
"Thank yhu so much Abba Allah yataimaka"
"AMEEN daughter " azuciyar shi kuwa mamakin accents dinta yake yih
"Toh natafi but in son dinna yadawo xan shigo"yafada mata
"Toh"tafada ,yana fita tamaryarda dubanta zuwa ga dadynsu wanda baccin wahala yayi nasarar satarshi. Tablet nata tadauko cos tamanta da foods dinshi datake hadawa,hotunansu take kallo Wani tayi dariya Wani Kuma tayi hawaye haka ta iso kan hotonda sukayi acikin plane
"Mr handsome,you won't believe my beloved Momma and my wonderful NAFHI are no more,when will I see you again I so much missed the little happy moment the three of us spent together. I can't believe that am in love with someone who has forgotten us"tafada tana share hawayen da suka wanke mata fuska hade dah kissing din hoton sannan tarungume tab din a kirjinta ,dasauri ta karasa wajen dadynsu
"Dadynmu ga wanda nakeson na aura nan,kanemo minshi inka warke remember what you said;you said my two little eyeballs will lack nothing if am still alive,so I want you to keep your words, I musn't loose him or else you guys will loose me too" tafada in a serious tone as if dadynsu najinta
"Mr handsome I so much love you" tafada tana kwanciya akasan wajen (lol..... nace ashe bashi kadai bane)"
Yana isowa yashaida wa Abbanshi, baikaiga shiga bah Abbanshi yafito bayan Sun gaisa suka shiga itakuma alokacin........
Don't forget to vote
,
*💋💋wurarh💋💋*
💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝
*WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*
🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST
*PAGE 64-66*
Yana isowa yashaida wa Abbanshi,koh shiga baiyi bah Abbanshi yafito bayan sun gaisa neh suka shiga. Itakuma alokacin sallah takeyi Kuma tabawa kofa baya so shi baiga face nata bah
"Abbana Inaga haryanxu cocaine dinda aka bashi neh baigama sakinshi bah shiyasa yake wannan aman dayakeyi Amma naga yana improving sosai soboda naga harnaga Wani kiba yakeyi"yafada cikeda zolaya tareda murmusawa
"Ai my son,all thanks to Allah and this little amazing baby"Abba yafada yana nuna Nadhi dake hawaye akan sallaya,juyawa yayi yakalleta Amma Sam baiga face nata bah haryanxu.
"Abbana barinaje in dan huta cos inason naje Wani waje"yafada
"Ok son adawo lafiya ,Kuma Kaman naga Kursum dazu"yafada Kaman he's not too sure soboda jin reply dinshi" cike da mamaki yake fadin
"Kursum Kuma?,yaushe tabar Abuja cos naxata tana bathroom danaje mata sallama Kuma nayi magana bata amsa bah cos mun Dansamu misunderstanding da ita"
"Ok jeka kawai son"Abba yafada hade dah patting bayanshi. Shima fita yayi, dasauri Nadhira tacire khimar dinta sannan tazagaya wajenshi
"Dadynmu daman cocaine neh yake saka wannan haukan dakakeyi wato drugging dinka big dady yakeyi wlhy dik abinda ka shuka saika girba"
Daukar phone nata tayi hade dah kiran antynsu tana daga wa tamata bayanin komai antyn mah kuka tasaka daganan sukayi sallama.
Abba kuwa yanashiga tacewa mumy hala karya Kursum keyi Amma Sam mumy taki yarda,afusace tayi down stairs ta aika akira mata Amin ,shikuma daidai yafito yagama magana da abokin shi akan zasu fita kenan akace Hajiya na nemanshi sanda yaji Wani iri dayaji kiran mumynshi, numfasa wa yayi sannan yace afada mata yana