RAINO NE SILA COMPLETE HAUSA NOVELS BY NIMCY LUV.txt

Author :  NIMCEY SARAUTA Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   5 / 16

12K to 15K   out of 46.3K words

gudu ta shige cikin gida ta ɗauka mayafi da key na mota,tana zuwa tasa hannu ta ɗaga Hajia wacce ta zama kamar Gunki.

Da gudu take shararawa a tsakiyar titi wanda zuwa lokacin gari ya fara haske,few minutes suka iso babban asibitin take Abuja,tun daga nesa suka hango Mus'ab yama safa da marwa a emagency ɗin,suna ƙara suwa Hajia taje wajansa haɗe da jawushi jikinta ganin Hajia yace yasa Mus'ab faɗawa jikinta tare da sakin wani kuka mai tsuma zuciya wanda bai samu damar yin saba sai yanzu hannu tasa tana bubbuga bayansa,ajjiyar zuciya ya shiga saukewa akai² buɗe baki yayi da niyar magana sukaji na urar dake ɗakin ta shiga ƙarar gaba ɗaya ta cika emagency ɗin,da gudu suka ƙara bakin emagency room ɗin,wani doctor ne ya fitu sai yarfe gumi yake gaba ɗaya safar hannunsa ta ɓaji da jini har yana ɗiga ƙasa,sosai jikinsa yake rawa sabida tsabar tashin hankali baki ya buɗe a tsurace yace.



_Shere!!!! Shere!! Madam u can't stop read my book ko?ok u can read amma ki tabbatar kinyi SHERE and COMMENTS ok💁‍♀️_


"Chairman A.j is no more"



(pls kuyimin afuwa na rashin upade,am very busy ina sauke haƙƙin dana ɗauka akan book ɗin *Sai na aureta* insha Allah as soon as na gama book ɗin zakuga update kullum😍😍ina sonku sosai nagode da addu'oinku babban farin cikina naga book ɗinan yana yawo ko wanne gruop wanda saida taimakonku fans🙏🏻)

Idan kinsman bazakiyi comment ba kada ki karantamin post.

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
👉 shin kokinsan yawan zama a qasa yana sanya gaban mace yayi sanyi, yana rage sha'awa, kuma yana dauke ni'ima.

👉 ko kinsan yawan bude kafafuwa yana bude gaban mace sosai kuma yana sa idan miji yasa 🍌🍌🍌 kidingajin iska na fita kamar kina tusa, kuma yana kawo bushewar gaba,

👉 ko kinsan yawan tusa Dan yatsa ☝ agaba wai dasunan tsarki yana jawowa mace infection,

👉 ko kinsan raashin kwanq da wando 👙👙 yanada matukar illah yana jawo mijin dare 👿👿👿, yanasa shedanu sushiga jikin mutum musamman mata,

👉 ko kinsan kwanciya rubda ciki na kwantar da nono,

👉 ko kinsan rashin tsarki bayan saduwa 🍌🍌🍌 Nada illah ga farjinki,

👉 ko kinsan yawan Matson mgnn mata Nada illah ga mahaifarki,

👉 ko kinsan yawan shan mgn mata Nada illa gareki sbd duk ranar da baki shaba oga zaijiki ba dadi,

👉 ko kinsan yawo ba takalmi a kafarki illah ne👣

👉 ko kinsan kallon 👀👀 al"'aura na cutar da ganinki,


*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_


*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv



*SPEACIAL GIFT TO MY MENTOR🌹🌹🌹(MAMAN MAAMA)* Allah yasa kin fara *TAGWAYE* lafiya kamar yadda kika gama *DIYAM* lafiya🙏🏻🤟🏻


*DEDICETED TO MY ƳAN KUNGIYATA* 💖💖💖💖💖Kainuwa writers Allah ya ƙara mana zumunci🍇🙏🏻




*jan kunne👆👆*
_Kada ka damu da abinda mutane suke cewa akanka,kaidai kawai kayi abinda yake gabanka🤗_



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*


*33↪️34*
Wata zabura Hajia tayi lokacin da taji abinda doctor ɗin ke faɗi,Mus'ab ne yazu wajan dr ɗin ya kallesa a hargitse kafin yace."dr kasan me kace kowa?how daga an harbi mutum za'ace ya mutu"kallan Mus'ab dr yayi cike da tausayi da kuma rauni kafin yasa hannu ya ƙara goge zufar data fitu masa yace."kasan critical condition ɗin da Ahmad ya shiga kuwa kama ɗauke wannan harbi 2 akai mai na farko a ƙirjinsa na biyu kefen cikinsa,na farkon har zuciyarsa saida ya taɓa"Hajia yace tasa hannu ta wanke dr da mari haɗe da cakumar wuyansa tace."wallahi Ahmad lafiya yake ita kanta mutuwa za taji kunyar ɗaukemin dr a irin wannan lokacin,ban shirya rasa A.j yanzu ba kamar yadda na sarasa mahaifinsa,wallahi koka bari na rasa ɗana sai munyi shari'a"Bahijja kowa tunda taji an ambaci A.j ya rasu gaba ɗaya ta zama butun butumi ta kasa motsa kuda ɗan yasanta ne bare tayi tunanin yin magana,Mus'ab ne ya ƙarasa wajan Hajia yace."clam down Hajia"a sukwane ta juyo ta kallesa tana ƙoƙarin yin magana wani dr ya fitu da sauri daga emagency room ɗin ƙara suwa wajansu yayi sannan yace"Hajia pls follow me"gaba ɗayansu suka bi bayansa zuwa office ɗin waje ya samu ya zauna sannan Mus'ab ya jawa Hajia kujera itama ta zauna sannan Mus'ab ya zauna a gefenta tare da ɗora kansa a shoulder ɗinta,ɗan rubutu yayi a file A.j sannan yace"Masha Allah munsamu nasarar ceto ransa,amma akwai big problems"sauri katseshi Mus'ab yayi wajan cewa"wat is the problmes?"glass ɗin idonsa ya cire sannan ya numfasa yace."Problems A.j ban sani ba ko kunsan dashi,matsalar ƙarfin sha'awarsa wacce ya kai a kowanne lokaci zai iya samun matsala a mararsa,yana shan lemon tsami wajan kwantar da sha'awarsa wanda baisan illa ya kewa kansa da hakan ba,babu abinda zaiwa kansa yaji daɗi da kuma kamsuwa irin idan fellings ɗinsa ya tashi yayi sex da matarsa Hakan tasa dole ku sashi yayi aure or else za'a samu problems,munyi masa aiki with drip and injection zai samu relif a pain ɗinsa,mana saran farkawarsa nan da 2dyas"wani daɗine ya ziyarci zuciyar Bahijja she wish Allah yasa Hajia tace yayi aure tasan bashi da wani chose dole ya aureta,wow can wait this day wallahi,jinjina kai Hajia tayi tare da kamsuwa da bayanin da dr yayi mata paper'n hannunsa ta amsa ta bawa Mus'ab hannu yasa ya miƙar da ita tsaye sannan ya jata zuwa room ɗin da A.j yake ciki,tafiya kaɗan sukai suka iso wani speacial room a hankali yasa hannu a handle ɗin ƙofan sannan ya tura slowry kwance akan bed yayi flat numfashinsa na fita a hankali da taimakon oxygen an nannaɗe ƙirjinsa da gefen cikinsa da bandeji,waje ta samu gefen bed ɗin ta zauna yayinda Mus'ab ya zauna kosa da legs ɗinsa hannu tasa ta fara shan kwantacciyar sumar kansa addua ta shiga yi masa tana shafa masa,kallon face ɗinsa tayi babu abinda ya banban tashi da Daddy'nsa duk da halin cuta amma face ɗinsa ta faɗaɗa da murmushi,wasu hawayene masu zafi suka zubu mata daga idonta zuwa face ɗin A.j saike numfashi yayi mai ƙarfi lokacin da hawayen mahaifiyar tasa suka zuba a face ɗinsa,Mus'ab ne ya gyara zama ya buɗe baki zai magana yaji hayaniya ta cika hosbital ɗin gaba ɗaya kafin yayi wani tunani yaji an turo ƙofar cikin sauri Najwa ce ta kalli dr tace."hope everthing is fine?"ɗan Kallon Hajia yayi sannan tace."Hajia ƴan jarida ne sunzu ɗaukan bayanai akan Chairman A.j" shuru gaba ɗaya wajan yayi daga ƙarshe dai Mus'ab yace dr yaje ya badu hakuri su jira A.j ya samu sauƙi dat all.

*******

Cikin takunsa mai sanyi teacher Ameen ya ƙarasa wajan sofar da take kwance tana sharara bacci,hannu ya kai da niyar jawota zuwa ƙasa sai kuma ya tsayar da hannun,sosai ya tsaya yana ƙarewa Oval face ɗinta kallo he never see beautiful gal like her,maimakon ya tafi sai kawai ya nemi waje ya zauna kan sofa wacce ke faicing nata,lapton ya ɗauko yaci gaba dannawa babu abinda kakeji a office ɗin sai ƙarar danna lapton da saukar numfashinta sai kuma ƙarar A.c, juyawa tayi zata gyara kwaciya hakan yasa gaba ɗaya ta zamu ƙasa zata faɗi yayi saurin tashi ya isa gareta ta faɗo jikinsa cikin baccin ta ɗan turo baki gaba sannan ta ƙara shigewa jikinsa,sosai yadda tayi ya basa dariya bin dark black skin ɗinta yayi da kallo wacce gashi ya fito saman skin ɗin nata yayi luf dashi,sai sharning skin ɗin keyi,ci gaba yayi da kallon face ɗinta babu abinda yafi birgeshi sama da eyes ɗinta da kuma cute lips ɗinta masu ɗan kauri mai kallan beby pink lipstic,hannu yasa ya zame ribbon ɗin kanta nan gashin kanta ya wargatse ya rufe mata face ɗinta,lumshe ido yayi yana jin wani abu nabin jikinsa babu shakka sai yanzu yaji ya tabbatar da abinda ya keji akanta gaskiya ne,ɗan laɓɓansa ya motsa a hankali yace."no matter how *SAI NA AURTA* (sabon littafi na kuɗi akan naira 200 mtn,Story about brother and his sister LUV CRESES).

Hannu yasa ya zare ragowar chocolate ɗin bakinta hakan da yayi yasa ta ƙwabe fuska kamar zatai kuka,Chocolate ɗin yakai nasa bakin lumshe ido yayi yana taunata a hankali musamman yadda ta jiƙe da saliva ɗinta mai zagi.

Buɗe ido ta farayi slowry harta saukesu akansa inda ta fara arba da golden eyes ɗinsa masu sharning,ɗan waro idonta tayi waje ganin wanda take kan cinyarsa saurin tayi zata tashi yayi saurin danne ta sannan ya haɗe face yace."kee!! Wane ya baki damar shiguwa ɗakin nan?"turo baki tayi sannan tayi magana a kasalance domin duk jinta take wani kamar sometin bad wanna happen to her"notin"sakinta yayi sannan ya dafe kansa yana kallo ta ɗauki beby hijab ɗinta tabar office ɗin.
Da sauri take tafiya jin yadda gabanta ke faɗuwa ta rasa dalilin hakan,a bedroom ɗinsu na kwana ta sami Zuby wacce zuwa lokacin tayi wanka hartasa kaya tana duba littafanta domin soon zasu fara exam,tana zuwa ta zauna ta zauna kan stool ɗin dake gefen gadon ta zabga tagumi wasu hawaye masu zafi suka fara bin fuskarta,Zuby ce ta kalleta tace."my frnd wat wrong?"baki ta buɗe zatai magana kawai saita fashe da kuka wanda ita kanta bata san dalilin yin hakan ba,bata ce mata komai sai kallonta kawai take saida zuciyarta tayi mata sanyin sannan ta kalli Zuby tace."Mamana"ta faɗa lokacin da take lumshe sexcy eyes ɗinta,hakuri ta fara bata da lallashe harta samu tayi wanka suka fara karatu tare yayinda tunanin Teacher Ameen yake kwance a ranta.

********
KANO

Jin mutum a gabanta yasa Khaleysat faɗawa saman ƙirjinsa tana rera kuka mai tsuma zuciyar duk mai sauraronta,faɗaɗa murmushinsa yayi sannan yace.


_wattpad gareku bana ganin Vote and Comments ɗinku😕idan baku san labari fell free ku faɗa saina upadate 💁‍♀️_


"wallahi A.j saina sa ka shiga uku,saina lalata ɗan ƙaramin farin jinin da kake dashi wajan jama'ar garin Abuja,zaka san karawa dani a harkan siyasa babu daɗi,zan shayar da kai mamaki san musgunawa rayuwarka zan lalatama farin cikinka as long as my wish,nasha wahala kala² kafin burina yaci ka, yau zankai matakin ƙarshe na burina daga cikin umarnin buka" yana gama faɗin hakan ya ɗauketa cak yayi kan bed da ita zuwa lokacin bata iya gane komai bata jin komai,komai nata ya tsaya hannu yasa ya kashe wutar ɗakin sannan ya fara cire kayansa yayi naked,itama yayi mata naked lokacin da hannunsa suka sauka kan booms ɗinta da kyar numfashinta ya dawo gaba ɗaya ta miƙa kanta bata iya fahimtar dai² take aikatawa ko akasin hakan,almost 30minutes yana romance ɗinta kafin ya dai² ta kwanciyarsa a samanta sannan.



_ohh sweethert show me some luv to shere my book and comments😍dat is my wish🤟🏻_


ya dai² ta dick ɗinsa ya shigeta,wata ƙara ta saki domin wata azaba data rasa ko ina na jikinta musamman ƙasanta,ta naji kamar this is the first tym data fara sanin ɗa kamiji,ƙara ƙaimi yake wajan shigarta.





(sorry guys kunjini shuru 2days afuwa,wasu suna tambaya akan sometin dat i ardy forged but don't worry yanzu aka fara book ɗin,zaku ji dalilin bawa wannan book ɗin suna RAINO ne SILA thank you for the luv, *MAMAN MA'AMA GRUOP* ina sonku nagode da comments ɗinku ina ganin komai😍😍😍😍😍ku shirya siyan Book ɗin *Tagwaye* na my mentor🤟🏻)



Comments#
Shere#
Vote#


*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_


*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv


The brightest future will always be based on a forgotten past, you can't go on well in life until you let go of your past failures and heartaches


*DEDICETED TO MY FANS😍😍(FADAR NIMCY LUV wannan page ɗin na kune fatan zaku firgitani da Comments ɗinku,pls and pls shere sabida nayi left a gruops da yawa much luv💖💖💖💖*)







*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*



*35↪️36*

Saida yayi 2hours cif akan Khaleysat sannan ya sarara mata zuwa lokacin ko hannunta bata iya ɗagawa sabida wahalar daya gana mata,wani irin hawaye take fitar daga cikin idonta masu azaba, babu abinda take tunani sai haɗuwarta da ubangiji yau ta tabbatar mutum baya iya gujewa ƙaddararsa ta guji yin Zina a wancan ƙaran amma gashi yanzu ita ta taimaka wajan faruwar hakan,me zatace da Allah wanda ya halicceta ya kawota duniya,menene hukuncita,Kisa shine kawai abinda ɗaya zuciyarta tace mata,babu abinda ta keso a yanzu sabida mutuwa dan tasan hukunci wanda ya kashe kansa kafiri ne da babu abinda zaisa taƙi kashe kanta,wasu hawayenne suka ƙara bin kuncinta sharr lokacin data tuna aya da take hani akan zina da kuma hukuncin da wanda ya aiƙata zina,ta rasa menene yaja hakalinta ita kanta ba zatace ga lokacin daya sadu da itama kawai dai ta ganshi a kanta ne,ba zata taɓa cewa ga kamar wanda ya aikata mata hakan ba,tunda cikin duhu take tana kallon sanda ya saka kayansa cif ya fice daga ɗakin,kuma ta gama tunanin ba Officer bane to waye wannan,a hankali ta yunƙura ta tashi zaune haɗe da ɗaga hannu sama tana addu'a"Ya Allah ka kawomin ɗauki cikin rayuwata ubangiji ka sakamin cin zarafin da wannan bawa naka yayimin,nasan cewa dukkan abinda zai samu bawa an riga an rubuta hakan cikin Lauhil mahafuz Ubangiji nayi ta wassali da hakan"tana gama faɗin hakan ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya.

Yana fita daga ɗakin bai zame ko ina ba sai wajan wata ƙatuwar motarsa,cikin sauri yayiwa motar key tare da barin wajan a guje,sosai yake gudu akan titi harya fara barin gari ya shiga cikin wani ƙauye a wani waje yayi parking motarsa ya fito,wajan 30min da zuwansa wajan wasu matasa sukazo wajen cikin girmamawa suka gaidashi kallonsu yayi sannan yace."i hope wannan drugs ɗin sun kammala kunsan matasanmu idan babu abin kurawa ba zasuyi abinda mukeso ba ok"wata dariyar ɗaya daga cikinsu yayi sannan yace"Chairman idan akan ƙwayoyin da zamu bawa ƴan bangar siyasarmu ne komai ya kammala infact ma babu kalan ƙwayoyin da ba'a kawo ba"jinjina kai yayi alamar gansuwa da maganarsa sannan ya juya yace"dat is great,and kusan inda zaku ajjiyesu ni waƴanan drugs ɗin bana shiri dasu ko a gidana,Wallahi kosu Ameen naga sunasha saina sallamasu"kallon juna sukai sanan sukace"you don't have to worry at all"wani shu'umin murmushi Jazuli yayi kafin ya faɗa mota yace"guys ku shirya a yau zamu bar Kano muyi hanyar Abuja,don't worries A.j am coming to u har asibitin"yana gama faɗin hakan yaja mota da gudu zuwa Airport ɗin Aminu Kano.
********* ********
Sosai Anusha suke zuba karatu sabida exam ta barin School da zasuyi bata da wata damuwa yanzu wacce ta huce ta ganta a gida,sometimes tana yawan jin gabanta na faɗuwa,ɓangaran Teacher Ameen kuwa soyyayar Anusha tayi masa wani mugun kamu mai wuyar gane fasaltuwa,bashi da wani sukuni wanda ya huce tunaninta,she is too young ta yaya zai iya ce mata yana sonta,baisan komai daga gareta ba lumshe ido yayi a hankali sannan yaja tsaki kaɗan sakamakon tuna wani abu da yayi sam bashi da niyar komawa gida zaman makarantar yafi masa zaman gidan gashi hutun makaranta za'ai tayaya zai tambayeta gidansu?kai bazai iya ba sam baya son raini yaga alama idonta a buɗe yake,babu abinda ya keso a jikinta kamar dark black skin ɗinta mai sharning sosai baƙar fatarta ke birgesa,tashi yayi daga kan sofa ya leka ta window yaga wata student ɗan tsaki yaja ganin tayimai nisa yaɗan buɗe bakinta zai kirata sai kuma suka haɗa ido da hannu yayi mata alama tazo,cikin sauri tayo office ɗin nasa domin tasa halinsa ya wanka mata mari ba komai bane,a bakin office ɗin ta tsaya tace"can i enter?"wajan 5min yace"go and call Anusha for me"tana jin hakan ta juya da sauri wajan 5min Anusha ta turo ƙofar ganin ba taga kowa ba yasa taje wajan sofa ta zauna,zaro ido yayi waje ganin abinda tayi gaba ɗayanta bata da kunya ita haka take,kamar daga sama taji yace."Kee!!"ɗago kai tayi ta kallesa kafin tace"yes"ɗan taɓe baki yayi sannan yace baki iya sallama ba ko? same abinda yayi itama ta taɓe baki tace"kaima baka mana sallama idan ka shigo class ai,so i think sallaman baya da amfani ai"runtsa idonsa yayi da ƙarfi jin irin maganar da take watsa masa,cikin fusata yazu wajanta haɗe da dalle mata baki,kwaɓe baki tayi haɗe da fashewa da kuka wani iri yaji a zuciyarsa dama bai dake taba,rasa abinyi yayi hakan tasa yasa hannu ya jawota jikinsa lumshe ido yayi ya najin yadda take cizonsa bai sake ta saida tayi shuru,cireta yayi daga jikinsa sannan ya kalli cikin idonta yace."ur address Home?"kallonsa tayi sannan tace."Wat happen?"banza yayi mata jin tayi shuru babu alamar zatai magana yasa yace"get out from my office stupid gal"cikin sauri tayi hanyar waje tare da banko masa ƙofa.
******** *******
Gaba ɗaya su Hajia sun sare wajan satin A.j ɗaya a asibiti amma ko motsi ba yayi,banda drip da injection babu abinda akesa masa.

Ƙarfe 5dai² na yamma ya fara buɗe idonsa a hankali saurin mayar dasu yayi ya kulle kafin ya ƙara buɗesu harya gama saukeso akan drip ɗin dake ɗaure a hannunsa,jin an taɓashi yasa ya juyo da kansa ganin wacce ke kusa dashi ya sashi jan tsaki haɗe da faɗin"stupid"ana haka Hajia da Mus'ab suka turo kofa cikin sauri suka ƙarasa gaban bed ɗin nashi hannu tasa ta shafi fuskarsa lokacin da wasu hawaye suka biyo fuskarta,hannu yasa a hankali ya share mata face ɗinta hannunsa ta riƙe tace"dr na how do u fell now?how ur body?"kwabe fuska yayi baice komai ba sai kansa daya ɗaga ya kalli Mus'ab wanda ya ɗan rame,zaro ido yayi waje ganin yadda idon Mus'ab ya ciko da kwalla hannu ya ɗaga mai alamar yazu.cikin sauri ya ƙarasu wajansa haɗe ɗura kansa a ƙirjin A.j ɗan murmushi A.j yayi kafin ya kai bakinsa saitin kunnan Mus'ab yace."no more worry am fine"ɗan kwaɓe fuska yayi haɗe da goge hawayen idonsa sosai ya kejin bugawar zuciyar A.j

5 / 16