Author : NIMCEY SARAUTA Category : Romantic Hausa Novels
tace."I'm not stupid dole na siyi book ɗin Sarauta na SAI NA AURETA"da wannan tunanin ta faɗa toilet.
Zaune yake kusa da Hajia suna taɓa shirya ita da Mus'ab shikam ko kanzil baice ba,Hajia yace ta kalle shi tace."Breakfast is redy"ta faɗa tana hanyar daining,kafin ya tashi Najwa tayi sallama cikin shigarta abaya mai kallar light blue tayi kyau babu laifi musamman ita da take fara,wajan taje ta zauna kusa da A.J yayinda ta gaisar da Hajia shi kuma mus'ab ya gaida ita,abincin suka fara ci babu wanda ya tambayi kowa,shikam A.J ko hannu bai saba yana jin zuciyarsa na buga masa da ƙarfi,ɗan buɗe idonsa yayi a hankali ya hangota tana shigowa duk tafiya ɗaya sai jikinta yayi shaking,sanye take da wani black less wanda yake da red flower mai kyau anyi mata ɗinkin riga da siket tasha ɗaurin zamani Tauban,sallama tayi cikin cool voice ɗinta waje ta nema ta zauna akan kujerar da take parcing A.J,Hajiya ta gaisar sannan ta gaida Mus'ab wanda yake mata dariya tare da cewa."aa black ɗin bro anko kuma kukayi keda shi,kaida yaya kaji mata biyu ga fara ga baƙa abinka saidai bakin na kyau ne wlh"ɗan kumbura baki tayi tare kwaɓe fuska zatai kuka Hajia tayi saurin magana."no Beby pls don cry rabu dashi,bari a baki breakfast naki"dariya Anusha tayi sannan tace."no basshi naci ana yaya"tana faɗin hakan tasa hannu ta fara ci kallo hannunta yayi wanda yasha henny ja da baƙi,ƙafa tasa ta ƙasan daining ta zunguri ƙafarsa,ido ya ɗaga ya kallesa nan ta ɗaga masa gira alamar tambaya sannan tayi masa nuni da abincin gabansu.
Yau wajan sati guda kenan da Auren A.j da Anusha yayinda kullum a ɗakinsa take kwana shi kuma a parlour,zuwa yanzu yana amsa gaisuwarta duk yadda yakai ga silence ɗinsa saita saka shi magana.
Duguwar rigace a baya a jikinta tayi rolling kanta da mayafin a baya,flat shoe ta saka sannan ta fesa turare tayi waje,tafiya ta fara cikin nutsuwa har ta fice daga gidan gaba ɗaya,duk abinda take akan idon A.J domin yana cikin motarsa zai fita office,ƴar tafiya kaɗan tayi harta bar wajan Masjid nasu nan tayi ƙaro da wasu samari sunsha shadda mai kyau wajan su 4,wani yayi murmushi yace."madam sannu yanzu nake tunanin yadda zan ganki"ɗan waro ido tayi sannan tace."who are u?"ta faɗa tana ja baya ɗayanne ya kalleta yace."kina nufin baki ganemu ba,muna abokan wanda zaki aura harfa ɗaurin auren munza,ko kin manta AMEEN ne"baki ta zumbura sannan tace."bani ya wulaƙanta ba yace ya fasa aura duk son da nake masa"wata dariya babbansu yayi sannan ya matsu kusa da ita yace."u don have to worry yanzu haka shine ya aiko mu muzu mu ɗaukeki mukai ki wajansa"faɗaɗa face ɗinta tayi da dariya sannan tace."are u sure?"very sure ya bata amsa yayinda ya buɗe mata bayan mota ta shiga,suma suka shiga suka ja motar a goje.
A.J da yake tsaye da motarsa wajan Masjid yana shirin fita ya ganta tare dasu haka kawai yaji bai yadda dasu ba,yana shirin tafiya yaga ta shiga motar suma sun shiga sunja motar,da sauri yayiwa motarsa key ya bi bayansu a goje.
Ci gaban Labarin book 2 100 kawai,08119237616
Comments#
Share#
Vote#
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸🏻Sarauta👸🏻
@wattpad
Nimcyluv
*Speacial Gift to my bestie NANA ƳAR CASKALE😍🥰🌹*
*Judge nothing, you will be happy. Forgive everything, you will be happier. Love everything, you will be happiest.*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*51-52*
Gudu suke akan makeken titin Abuja kowa ya gansu saiya kauce,A.J cike da mamakin mutanan yake dreving motarsa duk da bai iya gudu a mota ba amma da kaga yadda yake dreving zaka san ransa ya ɓaci,wani mugun tsaki yaja daya tuna hauka irin na Anusha,kafin kace me idonsa yayi red jijiyar kansa ya tashi banda gudu babu abinda yake,bluetooth ɗin kunansa ya saita sannan yayi dailing number Mus'ab riging ɗaya yayi yai picking call ɗin kafin Mu'sab yayi magana tuni A.J ya magantu yace."maza fito a gida kasa secrities su bazu da picture ɗinan yarinyar nan Anusha yanzu wasu suka tafi da ita,than kasa a rufemin duk wata tasha da mota zata bi tabar garin Abuja sannan tashar jirgin sama"yana faɗin hakan ya kashe kira tare da ƙara gudun motarsa ganin baya iya ganin motarsu,numfashi ya fitar mai zafi tare da dokan kujerar side ɗinsa tare da faɗin."stupid gal she did care about her life"yana ƙoƙarin shan gabansu wata ƙatuwar mota tazu ta shiga tsakiyarsu nan gosulo ya haɗu,banda jan tsaki babu abinda yake wajan 20min sannan motuci suka fara raguwa da gudu yaja motar ya bar wajan yayi inda yake tunani sunbi amma babu su babu labari babu inda bai jeba ko irin motar bai ƙara gani ba.
A can gida hankalin Hajia ba ƙaramin tashi yayi ba,yayinda Mus'ab ya shiga mota yabar gida a guje ita kam Najwa ɗaki tayi tana dariya Allah yasa su kasheta ko suyi mata fyaɗe,a zahiri kuma tafi Hajia damuwa"Allah ya bai yana mana ke Anusha Allah ya dubi idonmu,bana son damuwa A.J kuma nasan akan Anusha babu abinda bazai iya ba"kafin kace mai labari ɓatan matar Dr Ahmad Tijjani Asasa ya bazu,duk wata kafar sada labarai babu inda basu yaɗa ba,hatta B.B.C saida akai masu sakon ɓatan nata da ƴan kiddnap sukayi.
Sai wajan 11 na dare A.j ya shigo gida ko flat ɗin Haji'a baije ba ya shige flat ɗinsa yana zuwa ya shige bathroom tare da sakarwa kansa shower banda sauke numfashi babu abinda yake,sosai zuciyarsa ke bugawa da ƙarfi duk yadda yaso yayi tunani da kuma dugwan nazari amma kwakwalwarsa taƙi bashi dama,kashe shower'n yayi sannan ya ɗaura towel a waist ɗinsa ya fito,daret wajan mirrow ya nufa body lotion ya ɗan shafa a skin ɗinsa tare da fesa body spray,wajan wadrop ɗinsa yaje ya ɗauki wani ash boxer ya saka sannan ya kwanta akan bed tare rungomw fillow yana ɗa furzar da numfashi akai²,ɗan tsaki yaja sai kuma ya tuna maganarta."yaya wai ance idan aka aurawa mutum wani to yana sonshi,kenan nima kana sona?"kallonta kawai yayi bai magana ba lokacin sanye take da wani jeans iya lap ɗinta wanda ya kamata sai wata ƙaramar riga mai babban hannu,ɗan turo baki tayi tace."nifa gasky ban iya shuru da baki ba salan bakin mutum yayi wari"hannu yasa kamar baison taɓa ta sai kuma ya kai hannu ya riƙe hannunta wanda take shafa sumar kansa da ita kamar zatai masa kitso yace"ni kina sona da aka aura maki ni?"dariya sosai sannan tace."aini kune family na musamman da anty Najwa tace min waini ƳAR TSUWA ce,kaga da Hajia da Mus'ab da kai duk ina sonku ai"ta kai ƙarshan maganar tana kwace akan fillow haɗe dayin shuru tana sauke numfashi,haka kawai yaji rantsa ya ɓaci sai kuma ya danne zuciyarsa a lokacin ya tabbatar da Anusha bata san meye so ba,sannan bata san wata keso ba abu ɗaya ne wanda ya damu da ita shine gwaninta,thank God da bata san so ba dan baisan mezai ce mata ba tunda yasan ba sonta yake ba.
Ajjiyar ya sauke mai ƙarfi bayan ya gama tuna last maganar da ita daga nan bai ƙara sauraran taba,to suwaye wannan mai suke nema a wajanta,juyi kawai yake akan makeken bed ɗin gaba ɗaya bacci ya ƙaura cewa idonsa.
***LONDON***
Zaune yake akan sofar dake makeke parlour'n gaba ɗaya ya zama wani so silent,a zahiri kallo yake amma a zuciyarsa tunani Beby Anusha ne wanda yayi masa,zuwa yanzu yasan ita ba muharramarsa bace dole ya cire tunaninta a ransa,kamar daga sama yaci amfara sanar da ɓatan na Anusha a kiɗime ya tashi tsaye yana ƙara duban T.V lokacin da aka nuno makeke picture ɗinta,nan take wani tunani yazu ransa lapton ɗinsa ya kunna tare da saita ƴar ƙaramar Camerar daya bari acan gidan wacce ya saka domin ganin abinda yake faruwa,saurin tashi yayi ganin Anusha riƙe a kafaɗar mahaifinsa sai zillo take tana ƙoƙarin kwace kanta....
(🤣🤣my fans baku da dama sabida nace book ya zama na kuɗi shine babu wanda yayi tunanin yin Comments🤔to I'm joking daman danna gwada soyyayar da kukeminne kuma kukewa book ɗin to nagani kuma nagode😡yaci gaba da typing na wannan book ɗin babu ko sisi,kuje IZZAR SO anan littafi yake ba wannan ba🤗)
Comments#
Share#
Vote#
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*NIMCY LUV*
👸🏻Sarauta👸🏻
Follow pls
Wattpad
Nimcyluv
*If you really love me then step up and prove it.*
*If not then walk away because i can't stand the pain🙏🏻*
NIMCY HAUSA NOVEL
FADAR NIMCY
REAL NIMCY LUV FANS
Wannan page ɗin naku ne,ina gdy ga wanda suka sai IZZAR SO🥰sai naga ruwan comments ɗinku🥰
*Danna wannan link ɗin👇🏻*
I just published "IZZAR SO 4" of my story "IZZAR SO". https://my.w.tt/VUh4PrBvl9
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*53-54*
A zabure Ameen ya tashi lokacin daya gama ganin abinda yake shirin faruwa,safa da marwa ya shigayi shin wacce hanya zaibi ya kubutar da ita,ganin bashi da wata mafita ga lokacin yana ƙurewa yasa yayi saurin ɗaukan wayarsa tare da kunna data babu ɓata lokacin ya shiga Facebook ko 5min bai ba yaga posting ɗin da Mus'ab yayi,cikin saurin ya shiga ya fara comment _kaje gidan Chairman Jazuli wanda yake ta kara yanzu am sure zaku sameta acan_, yana gama faɗin hakan yayi ofline tare da ajjiye wayar yana tunanin halin mahaifin nasa wanda bazai taɓa sauyawa ba,wato iskancin nasa har akan ƙananan yara wanda basu san meye rayuwar ba,ok dat why ya hanashi aurenta sabida ya kwallafa rai akanta ya tabbata mazinaci yana baƙin ciki da takaici idan ya tuna shine ya kawo shi duniya,koba komai duniya zatai masa dariya a matsayinsa na wanda mazina ci ya haifa,wasu hawayen baƙin ciki ne suka shiga zubuwa daga cikin idonsa.
Yau wajan kwana uku babu Anusha ga yanzu za'ai kwana na biyar tunda dare ya fara,sam sum manta da wani media da sukai posting a can duk da cewa kullum datar su a kunne take amma hakan baya san su shiga wasu chart ɗin,dukkan inda suke tunanin ganinta sun duba babu ita,Hajia kam kuka take ta shiga uku idan ƴar mutane ta ɓata ko aka cire mata kai😢Najwa kan ji take wannan ranar tafi ko wacce ranar farin ciki a wajanta koba komai idan ba'a ga Anusha dole A.J ya hakura ya rungometa a matsayin mata.
Kwance yake akan duguwar sofa idonsa a lumshe yana sauraran bugun zuciyarsa tare da tunanin mafita bazai zuba ido a salwantar da ranta ba,domin ita ɗin amana ce a wajansa ya san ba sonta yake ba amma dole ya kula da ita a matsayinsa namijin ta,runtsa idonsa yayi jin yadda mararsa keyi masa wani irin ciwo na musamman wanda bai taɓa jin saba,ji yake inama ba a namiji yazu ba shi walahi kunya ba ya keji idan ya tuna abinda kesa ciwon mara dole ya kawo ƙarshan wannan matsalar tasa bazai zauna ya kashe kansa haka nan ba.
Ware idonsa yayi da sauri jin Mus'ab ya faɗo kansa yana haƙi,kallonsa yayi kawai ba tare daya ce komai ba jikin Mus'ab na rawa ya fara magana."bri tashi maza ashe beby na wajan wancen ɗan iskan Chairman Jazuli"wata diruwa Ahamd yayi jin an ambaci beby da kuma Jazuli jikinsa na rawa ga fisgi key ɗin hannun Mus'ab da sauri yayi compond na gidan,da gudu Hajia tazu tasha gabansa tare da riƙe hannunsa tace."baka da hankali Dr na tayaya za kaje wajan wannan mutumin kai ɗaya"kallonta yayi da idonsa daya gama rinewa da ja yace."pls Hajia barni"ya faɗi hakan yana faɗawa cikin motar,sauri tayi itama ta shiga side ɗin mai zaman banza bai jira da gyara zama ba yaja motar a guje kamar zai tashi sama,suna barin compond ɗin Mus'ab na zuwa wajan motar A.j yayi sabuwar ganin key ɗin a jiki tun jiya bai cire ba,motar ya faɗa tare dayi bata key shima yabi bayansu,duk irin gudun da yayi amma ko kyallin motar bai gani ba ƙara gudun motar yayi tare da mamakin yau A.j shike gudu haka.
Acan gidan Jazuli kowa lokacin da suka kaita sai murna take tare da kwalawa Ameen kira amma shuru taji babu amsa,wani mutum taga ya fito daga cikin wani ɗaki daga shi sai boxer,murna ta kamayi ganin kamanin Ameen kwance a fuskar Jazuli,da sauri ta tashi tayi wajansa tare da kallonsa tace."nasan ai kai zaka kaini wajan Ameen ko"ta faɗa tana washe bakinta,ɗan lumshe ido Jazuli yayi tare da kama forehead ɗinsa wanda ya sara masa da ƙarfi tare da tafiya wani tunani wanda baisan kona mene ba,amma tabbas kwakwalwarsa nason tuna masa da wani abu daya huce a rayuwarsa amma bai iya tuna komai ba,saman ƙirjinta ya kalla wanda yake cike fam da wani yawo ya hafiye yana imaging yadda zaiyi dasu,matsuwa kosa da ita yayi tare da shafa kanta tace"exctly just follow me"ya faɗa yana riƙe hannunta ɗan zabewa tayi tare da faɗin "aa babu kyau bin mutun ɗaki kawai kace masa yayi yazu muje muyi aure he keep me waitin"ta faɗa tana turo baki gaba,nan aka shiga fama da ita a dole saita shiga ɗaki ita kuma tace sam ba zata shiga ba salon ayi mata iskanci,da ido Jazuli yayiwa mutane nan ɗakin akan su jirashi a bakin ƙofa,wajanta ya nufa tare da jawota jikinsa ya rungome,hannun ya kamata tare da ɗurawa a..wata zabura tayi tare kwarara uban ihu"wayyo Anty najwa zaimin ciki na mutu wayyo yaya,wayyo Mus'ab wayyo Hajia"ta faɗa tana gantsara masa cizo a hannu,kiran mutanan yayi yace ayi maza a sata a mota sukai ta wajan buka gashi nan zai biyo su,wanine ya ɗauke ta a kafaɗa yayi waje da ita,suna zuwa suka cillata a mota tare da yiwa motar key suka bar wajan a goje,gudu suke sosai sun hau titi da zai rabasu da Gidan Jazuli nan danja ta tsai dasu,wani ihu ta kwarara tare da faɗin"some body helf me".
A.J ne yayi sauran ɗagowa tare da duban titi jin wani ihu a bayansa,ɗan tsaki yaja dan ya tsani gusulo haka nan yaji bai yadda da wannan ihun ba,motar ya buɗe ya fito Hajia na tambayar inda zashi yayi mata banza.
Ware idonta tayi ganin ba gizu yayi mata ba tabbas yayan tane A.j suma sun ganshi dan haka sukai sauri danne bakinta tare dayin ƙasa da kanta harya zu ya huce,sosai ya duba ko ina amma baiga kowa ba dan haka ya juyo tare da niyar komawa muta kamar daga sama yaji ance "Yah..ya" da murya mai ƙarfi wacce bata fita sosai,da sauri ya juyo yana kallon ko ina na wajan amma babu kowa,ƙare ware idonsa yayi akan wata black car da sauri yayi wajan motar ganin hannu mace wanda yasha lalle ya leƙo.
Motar sukewa key zasu gudu yayi saurin shiga damƙo wuyan drever'n tare da shagesa nan take ya fara tari idonsa ya firfito,wanine daga side ɗinsa yana cikin mota yaga abinda ke faruwa yayi saurin fitowa tare da kwatar drever wanda yake shirin tafiya lahira,gaba ɗaya idon A.J ya sauya kalla zallar ɓacin rai ke kwance akan fuskarsa,jin ta ƙara kiran sunansa a ƙaro na uku ya ɗago kai ya kalli inda ya juyo muryarta,wani tari ne ya kamashi mai ƙarfi har jini na fitowa ta bakinsa ganin wani ɗaya daga cikinsu shi bai sanma abinda ake ba,ya kafa bakin a brest ɗin Anusha da gudu A.J yayi kansa..
(🥰🥰🥰ina neman afuwar nan sati 1 ba zanyi postin ba sabida abinda yasha kaina,ina ta ganin saƙo kala² a wajanku ina gdy sosai🥰🥰🥰💃🏻 *IZZAR SO* na nan yana jiranku dan shima salon nada banne,NIMCY HAUSA NOVEL,FADAR NIMCY,REAL NIMCY LUV FANS,wannan page ɗin naku ne sosai sai yadda kukai ina jiran ruwan Commen ɗinku)
Comment#
Share#
Vote#
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*NIMCY LUV*
👸🏻Sarauta👸🏻
@wattpad
Nimcyluv
I can't emaging how happy i i'm,nidai nasan ina sonku sosai💋kuci gaba da yina tnx sweethers🥰sai naga comments
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*55-56*
Yana zuwa ya damƙi gashin kansa tare da fincikoshi daga cikin motar,hannu yasa ya shage wuyansa nan da nan ya fara tari idonsa ya fito waje,wasu ne sukayo kan A.J tare da ƙoƙarin kwace wancan ganin zai rasa ransa,ganin za'a kwaceshi yasa A.J sa hannu ya daki bakinsa nan take haƙuransa guda biyu na gaba suka fita jini,da ƙyar aka samu aka kwace shi daga hannun A.J banda huce da fitar da numfashi babu abinda A.J ya keyi dai² lokacin dasu Hajia da Mus'ab kafin kace wani abu ƴan sanda har sunzu abunka da babban mutum gaba ɗaya aka tarkata su akai cikin motar ƴan sanda dasu,da gudu Anusha tazu ta faɗa jikin Hajia tana kuka tare da rufe ƙirjinta inda suka farka mata,babu wanda ya iya magana a cikinsu yayinda A.J yasa hannu ya dafe saitin zuciyarsa wacce ke buga masa,Hajia yace ta ɗan bubbuga bayan Anusha tare da shafa kanta tace"Alhamdulillahi"shine kawai abinda tace tare da cire beby daga jikinta hannunta tasa taja Beby zuwa motar A.J tare da turata ciki,juyawa tayi ta koma cikin motar Mus'ab tana shiga yaja motar da gudu yabar wajan,suna cikin tafiya mus'ab yace"amma Hajia meyasa hakan?"ya tambaya yana kallon gabansa sabida hadirin dake haɗuwa,murnushi tayi tare da gyara glass ɗin idonta tace"matarsa ce am sure idan suka keɓe zai samu nutsuwa ba kaga inda ya wani rikice ba,duk da nasan ba lallai