Author : NIMCEY SARAUTA Category : Romantic Hausa Novels
mene ya faru *ADOPTION IS THE REASSON BEHIND*.
Turo ƙofar bed ɗin nata yayi a hankali ya shiga,yana zuwa ya shimfiɗe ta akan bed,sannan ya juya zai fita a ɗakin yaji tayi saurin riƙe masa hannu kallonta yayi yaga ta kwaɓe fuska tare da cewa.
"i'm scared ban iya kwana ni ɗaya a ɗaki pls kaje dani ɗakinka ta faɗa tana maƙale hannunsa..
(afuwa da jina shuru da kukai hankali na kan IZZAR SO😍😍pls forgive me,ina dai zuba idon masoyan wannan book ɗin idan da gaske suna biye dani,ina zuba idon nunamin soyyaya ta hanyar siyan book ɗina na IZZAR SO☹️pls show me some luv 🌹🥰luv u fisabillilah my guys)
Comments#
Share#
Vote#
Sarauta👸🏻👸🏻ce
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE IS REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸🏻Sarauta👸🏻
@wattpad
Nimcyluv
*SHI RUWAN RAKE BAYA TAƁA ZUBA SHI KAƊAI🤟🏻DOLE SAI ANSAKA HANNU AN MATSA SHI..🥰*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*45-56*
Shuru yayi mata bata baice komai ba,hannu yasa ya murɗa handle ɗin ƙofar ya fita,yana tafe tana biye dashi,ganin yana shirin shigewa flat ɗinsa tayi saurin zuwa wajansa tare da riƙe hannunsa.
Ƙofar flat ɗinsa ya buɗe tare da shigewa ciki,a tsakiyar room ɗin ya tsaya sunkai wajan 5min a haka yana jiran ta sakeshi amma taki,shi kuma ya kasa magana.
Kallonta yayi akaci sa'a itama ta kalleshi,ɗauke idonsa yayi sannan ya mayar kan hannunta wanda ta riƙesa dashi,a hankali ta zame hannunta ta sakeshi,tana sakinsa ya shige bathroom.
Wajan mirrow ta nufa nan taga turare birjik kamar hauka,ɗan murmushi tayi tace.
"lallai wannan mutumin hancinsa yasan ƙamshi"ta faɗa tana fesa turaren data ɗauko,saidai ta feshi jikinta da kaf turaren data gani a wajan,hamma ta fara alamar bacci tafkeken bed ɗinsa taje ta kwanta tare da kunce ribbon ɗin kanta gaba ɗaya gashin kanta ya wargatse.
Tsaye yake shower na dukan skin ɗinsa,banda bugu babu abinda zuciyarsa ke masa,meye amfanin tara mara wannan matan da akai duk babu na muro a cikinsu,ɗan runsa idonsa yayi tare da shafa mararsa wacce take jinta a kumbure ga wani ciwo da take masa kamar zata fashe.
Runtsa idonsa yayi da ƙarfi lokacin daya tuna best frnd ɗinsa YARIMA SUDAIS sosai ya damu da halin da yake ciki,akan soyyayar bace an maida shi nakashasshe wannan ai shi ake kira da IZZAR SO,dole yaje KANO a cikin week ɗinan.
Wani dark blue ɗin towel ya ɗauka tare da ɗurawa a waist ɗinsa,bakinsa ya wanke sannan ya fito a toilet ɗin.
Saurin lumshe idonsa yayi jin wani ƙamshi ya daki hancinsa,kuma irin ƙamshinsa,a gaggauce ta shirya cikin wani black boxer wanda ya kamashi,turare ya fesa a jikinsa,sannan ya nufi parlour ya kwanta akan duguwar sofa,few minutes bacci yayi gaba dashi.
Can tsakiyar dare,ta farka a tsorace ganin ɗakin duhu ko hannunta bata gani,kusa da ita ta shafa taji babu kowa,saurin duruwa tayi daka kan bed ɗin,bango ta fara shafa harta samu fa fita parlour,ajjiyar zuciya ta sauke ganin da ɗan haske a parlour'n amma mai duhu.
Idonta shiga ta shiga juyawa kamar me neman wani abu,can ta hangoshi kwance akan sofa yana sauke numfashi a hankali,hannu akan ƙirjinsa ɗayan kuma ya dafe mararsa dashi,still tsuro akan face ɗinta tayi wajansa,tana zuwa ta ɗauke hannunsa daka kan ƙirjinsa ta kwanta a saman ƙirjinsa,ɗaya hannun ta ɗauke ta maida nata hannunta akan mararsa bada niyar komai ba,sauke numshi yayi mai zafe cikin baccin ya ɗauko hannun ya ɗora bisa bayanta like yayi hugging nata,a dai² lokacinne Najwa ta fito daga bedroom ɗinta.
****
Zaune yake gaban boka ga gama gabatar masa da dukkan wani muri nasa,domin zaɓe baifi saura wata biyar ba.
Wata dariya boka yayi sannan ya shiga zane a jikin ƙasa wajan 10min ya ɗago kansa ya kalli mutumin dake kusa dashi yace.
"hakiƙa mungano maka tarin nasara acikin wannan harkar,amma dole kabi sharaɗinmu"
Murmushin jin daɗi yayi tare dayin wata ashariya ta fitar haiyaci yace.
"dukkan abinda kace nime biyayyane a gareka"
Boka ne ya gyara zama yace.
"wannan karan ƙaramar yarinya zaka samu,amma bakai zakai amfani da ita ba,wannan karan nine..
(na daure nayi maku typing saura ko watsamin ƙasa a ido kuƙi comments,ina son faranta maku amma haryau banga masoya book ɗinan sun siya book ɗina na IZZAR SO ba😭😭why ku bancanci hakan bane,kafin nayi na kuɗi saidai nayi free book guda 4 cif,amma dai bari na gani ko akwai masoyana🥰🥰🥰yaci gaba da typing wasan yanzu aka fara💃🏻,ga wanda zaisai book guda biyu document ɗin SAI NA AURETA da kuma IZZAR SO zai bada 200 gaba ɗaga maimakon 400🤟🏻wannan sauƙin iya nakune masoya RAINO ne SILA)
Comments#
Share#
Vote#
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸🏻Sarauta👸🏻
@wattpad
Nimcyluv
*NAYI MAKU LAIFI..I'M SOWIE😢..*
The brightest future will always be based on a forgotten past, you can't go on well in life until you let go of your past failures and heartaches
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*47-48*
Boka ya faɗa yana kallan mutumin dake kusa dashi,ɗan jinjina kai JAZULI yayi tare yin magana a zuciyarsa,"kut wallahi saina fara jin daɗinta kafin kai ka sani"a zahiri kuma yace"baka damuwa za'ai dukkan abinda kace nan da 3 days juts wait for me"wata dariya yayi Boka yayi domin yasa abinda JAZULI bai sani ba,da wannan damar zai amfani wajan cikar burinsa,a haka Jazuli ya sauke masa kuɗi masu yawan gaske sannan yayi waje,tayi kaɗan yayi sannan ya isa zuwa motarsa yana zuwa ya faɗa ciki tare da ɗaukan wayansa yayi darling number,ringing 2 tayi akai picking call ɗan murmusawa yayi yace."where are u?"shuru yayi na wani lokacin kafin yace."guys aiki yazu fa nan ya shaida masu yarinyar da ya keso cikin gaggawa"yana faɗin hakan yay8 druping call ɗin tare da yiwa motar key.
To AMEEN yana barin wajan daret wajan motarsa yayi,yana jin duk kiran da frnds ɗinsa suke masa amma yayi ignoring nawu,motar ya faɗa tare dayi mata key a guje yabar wajan da gudu,sosai yake sharara gudu akan makeken titin da zai sada shi da PINKY CLUB wanda yayi suna a ABUJA,babu abinda yake masa yawo a kunne sai maganar mahaifinsa wanda ya keji bashi da kamarsa a duniya,ashe yayi kuskure ba haka abin yake ba,mai yasa mahaifinsa ya zama MAZINA CI? Mai yasa mahaifinsa ya fifita son duniya akan lahirarsa gashi son zuciyarsa yasa ya rabu da farin cikinsa kuma akan idonsa,gaba ɗaya idonsa ya rufe yama manta akan titi yake,idan akwai abinda ya tsana a duniya bai huce maifinsa ba,bai tsaya a ko'ina ba sai compund na PINKY CLUB kashe motar yayi tare da rufewa da ƙarfi,yana zuwa ya shiga cikin Club ɗin a ƙofa ya tsaya yana ƙarewa mutanan wajan kallo kowa da abinda ya keyi,shiga ciki yayi babu inda ya nufa sai wajan da ake ajjiye ALCAHOL yana zuwa ya ɗauki ɗaya tare da ɓalle murfinta ya kafa a baki,bai ajjiye ba saida yasha fiye da rabi sannan ya cire ƙwalbar a bakinsa lokacin da Giyar ta fara ɗibansa idon sane yayi ja,yayinda daya fara tangaɗi ya fara idonsa na lumshewa tsakiyar wajan yaje tare da buga ƙwalbar da kasa nan take atention ɗin mutane sukayo kansa,mutane wajan ya kalla kafin ya fara magana da ƙarfi yace."duniya ta isheni ba tama ko birgeni na tsani kaina"ya faɗa yana buga kansa da jikin bango nan da nan ya fara bleeding,wani matashin saurayi ne yazu wajansa da sauri yana zuwa ya riƙe hannunsa da ƙarfi ya fara jansa zuwa waje still bakinsa baiyi shuru ba"na tsaneka Daddy baka cancaci uba a gareni ba,i hate u more than my life"da kyar ya samu yayi waje dashi yana zuwa waje ya sakeshi sanan yayi farcing da junansu ya yace."idan rai ya ɓaci hankali baya gudawa,dukkan abinda mahaifinka yayi maka he still ur father no need ka aiba tasa,addu'a zakai masa itace shiriya sama da komai,ƙaddara kala² ce kayi ƙoƙari ka cinye ƙaddarar sai kaga Allah ya sauƙaƙawa lamarinka cikin sauƙi,mu ƴar ƴar amane a wajan iyayemu tabbas wata rana Allah zai tambayi amanarsa to kaga koda wannan aka barsa a babban aiki,frnd do what is right not what is easy"ya faɗa tare da barin wajan,ɗan lumshe ido yayi yana jin zuciyarsa nayi masa wani ciwo na musamman,duk da bai dawo hankalin saba haka ya nufi wajan motarsa yayi mata key ya jata a guje,few minutes ya isa gida da niyar kwasar kayan yabar ƙasar gaba ɗaya,parking yayi ya fito yana tan gaɗi Getman ɗinne ya kallesa tare da jijjaga kansa alamar tausayi,yana shiga ciki yayi hanyar flat ɗinsa a ɗan ƙaramin lokacin ya haɗa komai nasa da yake buƙata fitowa yayi ya fara jan jakar mata fiyansa,steps ɗin bene ya ɗakata cikin zafin nama yasa ƙafarsa kenan da niyar taka step ɗin ƙarshe idonsa yayi masa mummanan gamu.
***KANO***
Hangota nayi tsaye cikin kicin tana faman sauke lunch ɗin dare,sosai na kalleta ganin ta sauya kamar ba ita ba,saida ta gama komai nata sannan ta fara jera abincin akan daining table,tana gamawa ta fara tafiya cikin wani ɗaki hannu tasa ta turo ƙofar ɗakin,wata mata na gani mai cikar haiba da kuma mutunci ɗan durkosawa tayi sannan tace."sannu anty komai ya zama ready"tana gama faɗin hakan ta tashi tayi waje,bata tsaya ko ina ba sai matsakaicin ɗakinta zama tayi a bakin bed tare da rafka ta gumi sannu a hankali wasu hawaye suka fara bin fuskarta a hankali ta motsa bakinta kafin ta kafin tace"ina roƙan Allah ya karemun ke a dukkan inda kike,ubangiji ya zama gatanki Anusha ina jin zuciyata na bugawa ina roƙan Allah yasa ba wani abune zai faru dake ba,Allah kasa kafin na koma gareka nayi tozali ta ƴarta kuma farin cikina"tana faɗin hakan ta tashi ta shiga toilet domin yin wakan, wajan ƙarfe 10 ta gama wankan ta ta fito ɗaure da towel a jikinta wajan wadrop taje da niyar ɗaukan kayi taji anyi saurin turo ƙofar ɗakin nata,ɗan saurin juyawa tayi nan idonta ya sauka akan na ALHAJI BUKAR daga shi sai boxer.Jikin tane ya fara rawa amma ta dake bata nuna ba,saurin saka hijab tayi sannan ta rusuna ta gaida shi tana sauraran abinda zai faɗa,wani killer smile yayi mata kafin ya tsura mata ido tare furzar da huci mai zafi yace."khaliysat na daɗe ina sha'awarki tun lokacin dana ganki wajan mai saida abinci a matsayin waiter,wannan dalili yasa na taimakeki na ɗaukeki a matsayin ƴar aikin matata,na ciroki daga wahalar dakike na baki jin daɗi duk nayi ne domin cikar burina,a yau yadda matata bata nan taje asibiti aikin kwana ki tabbatar kece zaki amshe ta domin yau saina cika muradin zuciyata".
***ABUJA***
Wani baƙin cikine ya kama Najwa bata san lokacin da hawaye suka fara zubu mata kan kuncin taba,da sauri ta juya ta shige cikin bedroom ɗinta domin ba zata iya kallon mijinta da wata ba,kiran salla Asuba shine ya tashi A.J daga bacci idonsa ya fara buɗewa a hankali harya gama buɗesu tas akanta,domin tunda yaji an danneshi babu mai yi masa haka sai ita don koda wasa Najwa ko hannunsa bata taɓa riƙewa ba,ɗan tsaki yaja tare da tashi da ita daga jikinsa gaba ɗaya,maimakon yayi bed ɗinsa da ita kawai saiya cillata saman sofa,"auchii"shine abinda ta faɗa cikin baccinta amma ko motsi ba tai ba,taci gaba da baccinta hankali kwance,a hankali yake taku har zuwa cikin ɗakinsa daret bathroom ɗinsa ya shiga tare da cire kayan cikinsa,hannu yasa ya dafe bango ya sakawar kansa shower a hankali yaji zuciyarsa nayi masa sanyi yaukam yaɗan jishi fresh,wajan 10min yasa hannu ya kashe shower'n tare da ɗauro amy towel ya ɗaura a waist ɗinsa wajan mirrow ya nufa ya fara taje gashin kansa acikin ƙaramin lokaci ya gama shiryawa wata green ɗin jallabiya ya saka a jikinsa tare da saka wata hula black ya feshi jikinsa da turare danginsu Ohud,da sauri ya ƙarasa Masjid ɗin yana zuwa ana tada sallah,ana idar da sallah yayi addu'a ya tashi yayi waje domin fitar wuri yake sonyi,yana fitowa ya haɗu da Mus'ab kallonsa Mus'ab yayi sannan yace."ango ka tashi lafiya,daman Hajia tace a gayama kada kayi tunanin fita yau"ɗan waro idonsa yayi waje dan bai iya magana kafin yasa hannu da niyar kaima Mus'ab doka gaba ɗaya Mus'ab ya shige jikin A.J yadda bazai iya dokansa ba,ɗan murmushi yayi tare hugging ɗin ƙanin nasa a hankali ya motsa bakinsa yace"hope you are fny?"ɗaga shi Mus'ab yayi sannan yace."A dey fyn"jijjiga kansa yayi alamar Great,a haka suka nufi cikin gidan suna zuwa kowa yayi flat ɗinsa,hannu yasa ya murɗa handle ɗin ɗakin nasa yana shiga ya ganta zaune akan prayer mat tana karatun kur'ani abinda bai taɓa ganin Najwa tayi ba,lapton ɗinsa ya ɗauka tare da zaman kan sofa waje take kusa da bed ɗinsa,ya shiga dannawa email ɗinsa ya buɗe nan da nan messages suka fara shigowa,karatun ta iddar tare ajjiye komai wajan da yake hijab ɗin jikinta ta cire tare da sauke numfashi mai ƙarfi wanda yasa A.J ɗaguwa sanye take da wata riga roba wacce ta kama jikinta daga sama sannan ta buɗe daga ƙasa kana iya hangƙ crzy jeans ɗin dake jikin rigar wanda ya kamata wanda ya bawa hips ɗinta damar baiyana,ɗauke kai yayi yana taɓe baki ita a dole wai matar aure,wajansa tare da zama a ƙasa kusa da legs ɗinsa ɗan turo baki tayi tace."morng..yaya"wajan 3min bai amsa ba sai jijjaga kansa kawai da yayi,lapton ɗin hanunsa ta kwance tare sakin kuka tana faɗin"uhm nifa yunwa na keji"mtwss yaja tsakin tare dasa hannu ya fisgota zuwa..
*TOPIC*
_Shin kin taɓa aikata abin kirki wanda za'ai alfahari dake koda bakya duniya?kiyi ƙoƙarin zama uwa ta gari wanda mijinta da kuma ƴar ƴanta za suyi alfahari da ita koda babu ranta🙏🏻_
_ki ɗauki da muwar ƴar uwarki ki mai data damuwarki wannan shine kyautatawa🤟🏻dukkan abinda zaki ki tuna Allah yana kallonki kiyi ƙoƙarin zama mace ta gari mai tsayawa akan ra'ayinta,kada ki yadda kiyi koyi da wacce ta fiki kiyi ƙoƙarin duba na ƙasa dake,kiyi ƙoƙarin kyautatawa mijinki a dukkan halin da kika tsinci kanki babu shakka wata rana zaki ci riba🥰_
(masha Allah a nan na kawo ƙarshen book 1,ina roƙan Allah ya bani ladan abinda na rubuta wanda nayi kuskure Allah ka yafemin,ina gdy ga dukkan wanda ya kasance dani a farkon wannan littafin naji daɗi fiye da tunaninko,inata ƙoƙarin faranta maku,nayi maku laifi na rashin update wayana ya samu matsala baya riƙe charge☹️😟bisa wani dalili mai ƙarfi wanda yasa bazan iya book 2 kyauta yasa na maidashi na kuɗi akan naira 100 kawai,idan zaki haɗa da IZZAR SO zaki bada 200 idan kuma zaki haɗa da ducoment ɗin SAI NA AURETA zaki bada 300 kawai,domin samun book 2 zaka iya nema na ta wannan number 08119237616😍😍😍😍🥰🥰Kada aban kunya)
Commenta#
Share#
Vote#
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_BOOK 2_*
*_NIMCY LUV_*
👸🏻Sarauta👸🏻
@wattpad
Nimcyluv
*Free page,iya 1 kawai*
*Special Gift to KAINUWA WRITER,Allah ya ƙara mana basira da ɗaukaka😍🥰*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*49-50*
Yana fisgota yayi saurin tashi yayinda ita kuma ta faɗa saman sofar daya tashi,murmushi tayi sai kuma ta fasa kuka kamar ranta zai fita,Najwa dake parlour a zaune tana kallo ta jiyo kukan Anusha cikin bedroom ɗin A.J sosai gabanta ya faɗi da kamar ba zata tashi ba,sai kuma tayi saurin tashi tare yin cikin bedroom ɗin,zaune ta ganshi akan bed yana danna lapton ɗinsa hankali kwance sam kukan mai dame shi ba i think he injoy her cry ma tab,ɗan satar kallonsa tayi ganin yayi kyau kamar ka ɗauke shi ka gudu,sanye yake da black boyal mai manyan zane yayinda akai masa ɗinki da red yadi ya saka hula red tare da agogon apple shima black and red Bluetooth na kunne,ɗan lumshe ido tayi tana jin soyyayar mijinta na ratsa ko ina na jikinta,she wish ace dokan Anusha yayi amma data ji daɗi,matsawa kusa dashi tayi tace."mrng hayatie"kai ya ɗaga mata alamar amsawa,dariya Anusha tayi ita ɗaya and she stand talking with her heart."shegiya munafuka,wai Hayatie"ƙara dubansa tayi tace."hayatie why Anusha cry?"ta tambaya tana zama kusa dashi akan bed ɗin,ko motsi baiyi ba yaci gaba da abinda yake na bincike akan kwauyi kan da suke buƙatar taimako,hannusa kawai ta tsirawa ji take ina ko hannun tane ya riƙe amma babu dama gashi sam ita ba zata iya taɓa shi ba,kallon Ansha tayi wacce tayi lamu akan sofa sannan ta gyara murya tace ke kuma lafiya?saurin dirowa tayi akan sofar tazu wajan su ta zauna haɗe da kwaɓe fuska tana shirin yin wani kukan tace."ba yaya bane wai sai yayimin kiss"ta faɗa tana nuna A.J da hannu ɗan zaro ido yayi jin uwar ƙaryar da aka maka masa yanzu nan,lapton ɗin ya ajjiye sannan ya tashi ya fita abinsa,Najwa kam ji tayi zuciyarta kam zata fito waje dan baƙin ciki kafin tayi murmushi tace."tab Allah ya soki da Rahama ni gsky zan faɗa maki koda wasa kika bari yayi maki kiss to ciki zaki samu,kina samun ciki kowa shikenan zaki haihu daga haihuwa wasu suke mutuwa,ko kiga mutum ya samu yayyun fitsari"Kallonta Anusha tayi da mamaki sai kuma ta share tace."laa anty kema bakya yarda kenan,kinga nima banson rasaki"dariya Najwa tayi cike da mugunta kafin tace"ni bakiga ko ɗaki ɗaya bama kwana ba,to kema ki kiyaye"ta faɗi hakan tana ficewa a ɗakin,shuru tayi tana nazarin maganarta sai kuma tayi dariya