Author : Sumayya Abdulkadir (Takori Kabara) Category : Romantic Hausa Novels
/>
son mace. Amma
banda
haka
mata
ai
abokan
rayuwa
ne,
duk
wani
jin
dadi
na
rayuwa
saida
su
,
duk
wata
nutsuwar
namiji
duk
ilminsa
,
kudinsa
ko
mulkinsa
bata
tafiya
daidai
sai
da
su
a
gefen
hakarkarina
sa
, kai ne
dai
har
yau
baka
dandana
ni’imominsu
ba
,
balle
kasan
tarin
alfanunsu
.
Idan
kuma
mata
r
aure
akayi
maka
a
kauyen
naku
zaka
je
zance
,
shiyasa
kaki
yarda
in
bika
, to
ina
nan
dai
ina
zuba
ido
!”.
Tsaki
Yassar
yayi
,
shirmen
Femi
yayi
yawa
,
sannan
ya
shige
motarsa
ya
kunna
,
yayi
ribas
, bai
san
yaushe
Femi
zai
daina
shirme
akan
mayatar
mata
ba
,
ya
girma
bai
san
ya
girma
ba
,
sannan
ya
sauke
gilas
ya
dan
zuro
kansa
waje
,
yace
da Femi.
“Allah
yayi
maka
maganin
matsalar
dake
damunka
Femi
idan
mai
magantuwa
ce
.
Ace
mutum
bashida
wata
matsala
kullum
sai
maganar
MATA? Mata
dai
mata
dai
kawai
Femi? Kuma haka
kake
tsammanin
kowa
ma
irinka
ne?
A
shekaruna
na
wuce
a
yimin
auren
kauyenmu
,
ko
auren
zumunci
a
garinmu
yadda
kake
cewa
. Ka
cigaba
da
dauka
na
a
banida
lafiya
,
zai
fi m
in
sauki
”.
Femi
yayita
dariya
kafin
yace
. “
ina
nan
dai
ina
zuba
ido
! Don ko
marasa
lafiyan
ma ai
suna
aure
suna
dan
romanciyya
da
matan
, amma
banda
kai”.
Ya
daf
e
murfin
motar
da Ogan
nasa
ke
ciki
yana
masa
murmushi
n
shegantaka
,
yace
“drive with care Boss.
Karya
nake
ince
jan
mutunci
da
class,
tsare
mutuncin
kai
da
halin
girma
irin
naka
baya
burgeni
!
”.
A haka Yassar
ya
bar Femi. Ya
kama
hanyar
Tambuwal
dauke
da
‘
A
dh
karis
Sabah
’
a
bakinsa
,
jefi-jefi
yana
tukinsa
yana
amsa
wayoyi
ta
hanyar
amfani
da (
earpods
),
yawancin
wayoyin
da Mr. Yassar
yake
amsawa
daga
hedkwata
dinsu
ne
,
wasu
daga
iyayensa
dake
kasar
Mexico.
Har
ila
yau
, Family
dinsu
Yassar
kasancewarsu
mutane
ne
masu
zumunci
da
hadin
kai,
hakan
yasa
in aka ji
mutum
shiru
na
wani
dan
lokaci
sai
an
samu
wanda
ya
neme
shi
a
waya
don
jin
lafiyarsa
kawai
,
shi
kam
Yassar
abin
ya
hadu
da
farin
jininsa
a
ko’ina
ba’a
cikin
danginsu
kadai
ba
,
mutum
ne
mai
matukar
shiga
rai, don haka
ya
zama
mutum
mai
yawan
ta’ammali
da
amsa
kiran
wayar
jama’a
data ‘
yan
uwa
da
iyaye
a
ko
da
yaushe
,
ba
da
ga
danginsa
ba
,
ba
da
ga
abokanan
aikinsa
ba
,
ba
ga
makotansa
ba
kowa
kiran
Muhammad Yassar
yake
don
jin
lafiyarsa
a Zamfara
,
shiyasa
kusan
koyaushe
baya
zama
shiru
,
sai
in
yaso
yin
wani
muhimmin
nazari
ne ko
hutawa
ko
aiki
na
nutsuwa
yake
kashe
wayoyinsa
gabadaya
.
Sokoto
ya
fara
shiga
bisa
umarnin
zuciyarsa
na
ya
fara
gamawa
da
Baffanninsa
kafin
ya
wuce
Tambuwal, don haka
gidan
Alhaji Abdulkadir
Ahmad Jalloh Yassar
ya
fara
nufa
.
Tun a
bakin
gate
maigadi
ya
gaya
masa babu
kowa
a
gidan
sai
Sahlah da
masu
aiki
.
Har
zai
koma
ya
wuce
gidan
Yaya ‘yar Dada (Haj.
Shafa’atu
)
sai
kuma
ya
fasa
ya
fito
zuwa
cikin
gidan
don
yasan
in Yaya Babba (Alhaji Abdulkadir)
yaji
ya
zo
har
kofar
gidan
ya
juya
ya
tafi
bai
shiga
ba
Allah
kadai
zai
raba
su
.
Sahlah Abdukadir Jalloh,
wadda
kawayenta
ke
kira
Sahlah Jalloh,
kanwa
take ga Yassar
tunda
kuwa
‘
yan
maza
zar
suke
.
Sahlah bata da
tsayi
cancan
tanada
kyau
,
kyau
mai
sanyi
irin
na
jikokin
Jalloh Ahmadu,
wankan
tarwada
ce
mai
manyan
idanu
da
yawan
son ado da
iya
yanga
.
Ita
kadai
tayiwa
Yayan nata
kyakkyawar
tarba
ta
hanyar
kawo
masa
ruwa
, spiced tea, da
kuma
lemon
kwali
,
sannan
tace
da
mai
aikinsu
a
shiryo
lunch a
kawowa
Yayansu
na
Mexico
falon
Daddynsu
.
Bai
zauna
a
falon
ba
sai
da
ya
shiga
toilet
ya
dauro
alwallah
,
yazo
yayi
sallar
data
riskeshi
a
hanya
sannan
ya
zuba
tea din
yana
sipping
kadan-kadan
,
har
yanzu
ba
kowanne
abinci
Yassar
ke
iya
ci
ba
duk
da
fadan
da
Ammih
tayi
masa
kafin
tahowarsa
sai
abunda
ba’a
rasa
ba
.
Musamman
da
yake
gashi
yaga
wannan
din ma
masu
akin
gidan
ne
sukayi
, don ko
daga
yanayin
‘
ya’yan
Yaya Babba ka
san
basu
shiga
aikin
abincin
gidansu
.
Sahlah ta zo ta
gaisheshi
bayan ta
tabbatar
ya
kimtsa
,
karshen
iya
ado
na
‘
yammatan
zamani
to Sahlah Jalloh
ce
, a
kasaicensa
da
yanayin
fuskar
da
ya
saba
yiwa
kannensa
magana
cikin
rashin
walwala
Yassar
yake
tambayarta
,
“
ke
kadai
ce
a
gidanne
har
yanzu
?”
Nan take
gaya
masa ai
ba
yau
jama’ar
gidanma
zasu
dawo
ba
,
su
Hajiyarta
da Anti Amina
kishiyarta
sun je
biki
Birnin Kebbi,
itama
don tana da semester exams ne
yasa
bata
bisu
ba
.
Da
ganin
Sahlah
kaga
hadaddiyar
ajebo
,
kuma
‘
yammatan
dake
ji da
kansu
da
ganiyar
‘
yammatancinsu
a level one din
jami’a
(JJC) a
Danfodio
take
karatu
.
Sahlah bata kai ga
rufe
bakinta
ba
daga
bayanin
da take
yi
masa, bayan ta
zauna
a
kujerar
dake
fuskantar
sa
,
kawai
sai
ga Yaya Babba
wato
mahaifinta
Alhaji Abdulkadir
yana
saukowa
daga
matattakalar
bene, daman
falon
data
yima
Yassar
jagora
zuwa
can
nasa
ne da
bakinsa
na
jiki
.
Tun
daga
matattakalar
benen
farko
idanun
Yaya Babba
suka
sauka
akansu
.
Wannan
ganin
da Alhaji Abdulkadir
yayi
musu
a
yau
suna
magana
a
ha
n
kali
da
juna
ya
kayatar
da
idanunsa
. Kuma nan da nan
ya
sake
darsa
masa
abunda
ya
dade
yana
darsawa
a
ransa
.
A
idon
Yaya Babba, Yassar da Sahlah
sai
suka
yi
matukar
dacewa
da
juna
.
Ya
dade
dama da
sha’awar
hakan
a
ransa
wato
nagartaccen
dan
sa
Yassar
yaci
tudu
biyu
a
gareshi
;
ya
cigaba
da
zama
dansa
,
kuma
ya
zama
surukinsa
akan
Sahlah ko
kanwarta
Shafa’atu
.
Allah shine
shaida
in Yaya Babba
yanada
wani
babban
buri a
yanzu
to
wannan
ne
kawai
.
Don haka
Alhajin
ya
kara
fadada
far’arsa
sosai
,
yace
“
Marhaban
da
Da
na
, welcome my
Son
,
yanzu
kake
tafe
?”
Yassar
ya
safko
da
guiwoyinsa
kasa
daga
kan
kujera
ya
duka
har
kasa
yana
gayas
da
Babansa
,
sai
Yaya Babba
ya
shafa
kansa
da
hannunsa
na
dama.
Yace
“yaya
aikin
naku
a Zamfara din?” Yassar
ya
amsa
masa da
komai
lafiya
,
ya
shigo
ne
musamman
don
ya
gayas
dasu
,
sai
kuma
gashi
ya
doki
gurbi
su
Hajiya
duka
bai
samesu
ba
, shine
ya
tsaya
don
ya
gaida
shi
”.
Cike
da
farin
ciki
Alhaji Abdulkadir
yace
“
madallah
da Dana
na
kaina
,
ku
cigaba
da
hirarku
kaida
kanwarka
,
ni
fita
zanyi
.
Ya
harari
inda
Sahlah
ke
zaune
yana
cewa
da
ita
“
kiyi
serving
dinsa
mana? Kin
girka
masa
fulasai
a
gaba
ko
budewa
bakiyi
ba
,
kuma
ki
tabbatar
yaci
abincin
sosai
don
na
san
shi
da
wasa
da
ciki
”.
Sahlah
tace
“Toh Abbah, amma ai
shigowarsa
kenan
”.
Ta mike a
yangace
zuwa
gaban
warmers din don
cika
umarnin
mahaifinta
Yassar din
shima
yayi
fit! Ya mike,
ya
rufawa
Baban
nasu
baya
yana
fadin
.
“Abbah ai
nima
ba
zama
zanyi
ba
,
naci
abinci
k
a
fin
na
fito
,
a
kan
hanya
nake
,
daga
nan
zan
wuce
Tambuwal”.
Alhaji Abdulkadir
ya
dan
dakata
da
tafiya
,
kafin
yace
“ma
ake
a Tambuwal din?” Don
shi
sau
tari ma
mantawa
yake
da Baba Ado,
dattijon
kamar
wani
neglected ne a
wurinsu
, Yassar
yace
,
“
babu
komai
Abbah,
zan
gayar
da Baba Ado ne”.
Yaya Babba
yace
“au
toh
! Ya bar
shigowa
garin
nan
sam
,
tunda
jimawa
rabon
da in
ganshi
,
shiyasa
na
kan
manta
yana
raye
.
Kasan
shi
sha’anin
tsufa
,
shi
Baba Ado
kowa
yaje
wajensa
sai
yayi
ta
korafin
bama
gaishe
shi
,
shiyasa
nagaji
na
rabu
dashi don
ni
mutum
ne
marar
jure
korafi
.
Allah
na
tuba yadda
sabgogin
rayuwa
suka
taru
suka
yiwa
dan
adam
yawa
ina
zan
ke
tuna
wanda
ke
can
kauye
? Banda
abun
Baba Ado
shi
fa da
kansa
ya
zabi
zaman
kauye
,
kuma
na
me
zai
damu
mutane
don
basa
zuwa
?
Alhalin
idan
yana
son
gidan
zama
anan
yayi
magana
zamu
bashi
?
Yanzu
kowa
al’amuran
neman
cigaban
rayuwa