Idan Kaya Ya Gaji Book 2 Hausa Novels Compelet by Badiat.doc

Author :  Badi'at Ibrahim Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   18 / 25

51K to 54K   out of 73.4K words

in san inda rayuwar kanta ta dosa. Kinsan Allah da dai inci gaba da amsa sunan matar Babangida gara in dauwama babu Aure "
Adama zata sake wata maganar na haneta, itama kanta tasan waye Babangida da irin wula?anci da tozarcin da yayi mun da dangina harma da ?a?ana.
Har muka ?arasa kotu babu wanda yace da wani uffan, ni da ?yar ma nake jan numfashina.
Kotu tayi cikan ban mamaki.
Acan na tadda ?an gidanmu. Ga dangin Babangida suma kusan duk ?an gidansu sun hallara mazansu da matansu. Jikina a saSule na ?arasa wajen Baba Malam da Wawo, daga nesa Baba Malam ya yafitini na isa inda suke.
"Sabuwa wannan irin rama haka subhanallah kiyi ha?uri ki rage ma kanki damuwa yanzu shari'ar zata soma tafiya in sha Allah da sannu zaki cimma burinki kinji ko?"
Kai kawai na gyaWa haka suddan naji jikina yanata rawa. Ina wajensu Baba Malam lauyana ya ?araso a gaggauce isowarshi ke da wuya lokaci ya cika duk muka rankaya zuwa cikin kotun. Waje kowa ya samu ya zauns sai Wan tashin hayaniya kasancewar al?alin bai shigo ba tukunnah.
Sha biyu da mintu biyar al?ali ya shigo duk muka tashi cike da girmamawa har saida al?ali ya zauna kana muka zauna bisa dokar kotu.
"Ayau Waya ga wata wannan kotu zata sake sauraran shari'ar Sabuwa wacce ta kawo mijinta ?ara tana neman ya saketa"
Numfashi na ja a hankali tare da Wan dafe gefen zuchiyata dake wani irin dokawa ga zazzaSi kau a jikina.
"Ko lauyoyin dukka Sangaren biyun suna cikin wannan kotu su tashi su gabatar da kansu?"
"My Lord sunana Barrister Ahmad Ahmad nine lauyan wanda ta shigar da ?ara nagode my Lord "
Ya zauna cike da girmamawa lauyar Babangida ta mi?e itama naga kamar yau ita kaWai tazo.
"Sunana Asabe madaki nice lauya mai kare wanda ake ?ara"
Bayan al?ali yayi rubutu tare da dogon nazari can yace.
"Ko lauyan wacce tayi ?ara yana da wata hujja mai ?arfi da zai iya gabatarma da kotu?"
Zumbur ya mi?e tamkar wanda akaima allurar zabura.
"Akwai my Lord. Inason in gaiyato surukin SABUWA Malam Baba domin ya zame mana shaida ta farko "
Ajjiyar zuchiya na sauke tare da lumshe idanuna da suke mun wani irin yaji.
?angaren Babangida na kalla, ha?i?a naga damuwa sosai shimfiWe a fuskarshi, haka ma Malama Babba nata baya musaltuwa. Murmushi ne ya suSucemun. Muryar al?ali ce tasa na nutsu.
"Kotu na neman Malam Baba ya fito gabanta"
A tsanake Dattijon ya fito tare da tsaiwa a cikin Wan akwakun tsaiwa. Barrister Ahmad Ahmad ya ?araso gabanshi.
"Malam ko zaka faWama kotu sunanka da hala?arka da Sabuwa dama Babangida?"
"Sunana Malam Baba kamar yadda ake ce mun. Ni mahaifin Babangida ne, Sabuwa surukatace"
"Kaji abinda Sabuwa tace game da Wanka Babangida sannan tace kai kake ciyar da'ita kake shayar da'ita ya abun yake?"
"Ina da ja ya mai Shari'a. Barrister Ahmad Ahmad yana amfanine da salo na Waurama shaida magana a baki, koko ince Waurashi akan abinda yake son ya faWa wanda hakan ya kauce ?a'idar aiki."
Al?ali ya jinjina kai.
"Barrister Ahmad Ahmad a kiyaye"
"In sha ALLAH my Lord"
"Ha?i?a duk abinda Sabuwa ta faWa hakane. Na Wauki tsawon lokaci ina biya ma yaranta kuWin makaranta, kuWin motar zuwa makarantar dama kuWin tara duk ni nake biya.Batun ciyarwa ya Wakko asaline a lokacin da shi Babangida ya auro wata mata daga lokacin ne ya dena ba Sabuwa da yaranta abinci. Ko da ta kawo mun ?arar saina bata ha?uri ni na Wauki nauyin ciyar dasu har kawo yanzu da nake magana anan ni nake basu abinci. Haka ma sutura kamar da Sallah, ko wani ankon biki duk ni nake yi mata"
Kai barrister Ahmad Ahmad ya gyaWa yace.
"Am Malam shin Babangida bashi da halin Waukar nauyin iyalinshi ne, ko kuwa Sabuwa da yaranta yake yi ma haka?"
"Sabuwa kaWai da yaranta yake yima haka. Mutumin da a lokacin yake da gidan kanshi, kamfanin kanshi, ga motar hawa, yana iya Webe matanshi su tafi umara ai kaga yafi ?arfin ciyarwa"
Numfashi na kuma ja tare da saukewa da ?yar dan ji nayi numfashina yayi mun wani irin tauri na ban mamaki.
"My Lord iyakar tambayar da zan yi mishi kenan"
Cewar Barister Ahmad Ahmad.
Al?ali yace.
"Ko lauyar wanda ake ?ara yana da tambaya?"
"Akwai My Lord"
Tattakowa tayi har zuwa bakin Wan akwakun.
"Malam Baba ko zaka iya faWama kotu yadda akayi Babangida ya auri Sabuwa?"
"Zan iya faWa miki yarinya. Su suka ga juna suka amince da junansu mu kuma iyaye mukai musu ido"
Gabanane ya faWi ras. Sai naga Barrister Asabe madaki tayi dariya tace.
"Amman a yadda labari yazo mana Babangida baya son Sabuwa kaine ka tursasa mishi harma ka kafa mishi sharaWin muddin ya saketa saika tsine mishi"
Shiru ne ya biyo baya na wani lokaci. Malam Baba ya dubi Malama Babba tayi saurin sauke kanta ?asa, kai ya girgiza dan yayi imani wannan aikinta ne.
"Hakane kenan Malam Baba?"
"Ina da ja ya mai Shari'a"
Barister Ahmad Ahmad yayi saurin ?watan malam Baba sai dai kash ?orafi bai karSu ba.
"Barrister Ahmad Ahmad dole malam Baba zai amsa tambayarnan"
Asabe madaki ta dubi Malam Baba tace.
"Kotu kai take saurare"
"Hakane yarinya abinda kika faWa. Amman wani babban daliline wanda sirrine na cikin gida yasa na faWi hakan"
"My Lord a wannan gaSar nake so wannan kotu ta duba wannan shari'ar da kyau Shari'a ce mai sau?i. Babangida iyayenshi yayi ma biyayya yake tare da Sabuwa tsawon shekaru fun goma sha. Malam Baba yaso ya ciyar da Sabuwa da yaranta ne sabida shi ya haWa auren bawai dan Babangida ya gaza ba. A binciken da nayi a kab layin da gidan Babangida yake babu gidan da ya kai nashi abinci kuma iyayen ita kanta Sabuwan shaida ne. Sabuwa sharri kawai take ma Babangida domin ta haWa shi faWa da mahaifinshi amman bai rageta da komai ba. Inaso wannan kotu ta bani dama in kira Rakiya mahaifiyar Sabuwa tazo ta bayar da shaidar abinda ta sani"
Hawayene suka gangaro a guraben idanuna masu zafi.
Al?ali yace
"Zamu tafi Sallah mu je mu dawo kafin Rakiya ta fito ta ba da nata shaidar."
Yana gama faWin haka ya mi?e yabi ?aramar ?ofa. Duk kowa saiya soma fita ni kam saida Adama ta tallafeni kana na iya mi?ewa tsaye a hankali muka fita.
Kasancewar anata kiraye_kirayen sallah a masallacin kotun hakan bai bamu damar cewa komai ba, alwala kawai aka shiga kiciniyar yi.
A zaune na gabatar da Sallah na daWe a raka'ar ?arshe goshina a ?asa sai kuka kawai nake yi, kaina da idanuna kuwa kamar zasu zazzago. Ina idarwa Rakiya tace.
"Kuka yanzu ne dai zaki yi mai hujja ba dai ke taurin kai gareki ba? Ko Wigon tausayinki bana ji kin haWa kai da uban miji sabida son zuchiyarku"
Mi?ewa nayi na barsu a wajen na koma barandar bakin kotun nayi zamana ina mayar da numfashi. Nasan Rakiya zata jagula komai amman dukkan abinda Allah yayi mai kyaune a raina na gama yanke hukuncin matakin daya fi dacewa dani tuni.
Abinci Babangida ya turo Ramadan dashi takeaway biyu nawa Waya na Adama Waya. Lafiyayyar party jallof rice ce wacce taji hanta ga kaza ?atuwa akai sai fanta WaWWara.
"Lolo ki daure kici, sai ki watsa magungunanki Waya har ta wuce kusan da minti ashirin"
Cewar Adama wacce take ma wannan abinci cin yinwa."
Bana jin ko ruwa zan iya kurSa Adama ke dai kici maganinma ki barshi zan sha in muka koma gida"
"Amman Lolo wanne irin in muka koma gida ke da kike cikin ciwo"
Dan Allah Adama ki barni. Ciwon dake zuchiyata yafi wannan ciwon da kuke kallo, asalima ciwon zuchiyarne ya haifi waWannan ciwukan. Madamar ina amsa sunan matar Babangida ku cire rai da rayuwata dan wallahi yadda nake ji mutuwa zanyi.
A haka muka sake shiga kotu ko gani da kyau bana yi.
Sama sama na dinga jiyo Rakiya.
"Wallahi ?arya take yi. So take ya saketa ta auri tsohon saurayinta wanda shi Babangida ya kamasu tare kawai. Amman ita da take cewa babu abinci a gidanta itace fa take taimakonmu da abinci da kuWi. Iyakar abinda muka sani Babangida na ?o?arinshi...."
Bansan da waWanne kalmomi Rakiya ta ?arashe jawabinta ba, dan kunnuwana doWewa suka yi. Sai ji nayi al?ali yace.
"Bayan sauraren wannan ?ara, da yin nazarin hujjojin da suka gabata wannan kotu ta kori wannan ?ara"
Shima a iyakar haka kunnuwana suka dena jiyo komai bafa suma nayi ba, ina kallon mutane suna ta fita a kotu Adama da Labbai suna ri?e dani har muka fita.
Ku kaini gida Labbai kada ku kaini in mutu a Wakin Babangida"
"Kiyi ha?uri Lolo kada ki kashe kanki, yanzu in muka kaiki gida wani ?arin ba?in cikinne gara muna tare dake acan gidan kafin mu san abunda zai biyo baya. Amman Rakiya sun bani mamaki bana wasa ba."
"Niko basu wani bani mamaki ba. KuWi masu yawa Malama Babba ta aiko Wawo jiya da daddare ya kawo musu, Rakiya da Maigogul akan kuWi babu abinda ba zasu iyayi ba wallahi."
Sama_sama nake jinsu gani ido a buWe ina tafiya da ?afafuna amman babu hankali a tattare dani.
A falo muka ya da zango tunda na rufe idanuna hawaye sukaita sakkowa a idanuna na?i buWewa. Babu irin bam baki da magiyar da su Labbai basui mun ba, amman na?i magana. Har su Sadiya da Uzairu zuchiyata, da Sama sun zo naki magana fur, na ?i buWe idanuna.
Sun kai kusan magriba sunata mayar da zance tare da tattauna abunda su Rakiya suka yi a katu sabida kuWi. Dana gaji da ji da bin bango na rarrafa na ?ule Waki na saka sakata.
Babu wanda yayi yin?urin biyoni suma sun lura kaWaici nake bu?ata.
?aramin akwatina na jawo na buWe durowa na zuba kaya wallahi bansan wanne irin kaya na zuba ba, sai tarkacenmu na mata, na kulle akwatinnan, na jingineshi tare da ?an uwanshi, ?aramar jaka na Wakko ba?a na mayar da ?an kuWaWena ciki, da su katin Wan ?asa da Atm card Wina guda biyu sai Wan kunnen goid Wina dana yaran. Itama jakar na adanata kafin na buWe sakatar da bin bango na shiga banWaki, ina jiyo yara suna mun sannu na?i magana bana tunanin ma harshena zai iya sarrafuwa harya bada harafin da za'a fahimta.
Alwala na Wauro na koma ciki a Wakin na tadda Adama suna waya da Gaza tana labarta mishi abinda su Rakiya suka aikata.
Ni dai daga zaune na yi sallah.
"Lolo ga abinci ki daure kici ko dan ki samu lafiya kinga ya kamata ace kin sha magani.
Da ido kawai nake binsu na?i yin magana.
Sai abun ya shiga basu tsoro kuma duk sukai cirko_cirko a kaina.
Ana cikin haka muka jiyo sallamar Babangida.
"Shigo Babangida gara da Allah ya kawo ka.
Shigowa yayi muka haWa idanu nayi mishi wani irin kallon da saida ya tsorata.
"Kaga Lolo babu ci, babu sha, babu uhm babu uhm_uhm tunda muka baro kotu."
Take ya firgita yace.
"Adama kamar yaya ban gane me kuke son kuce mun ba."
A mugun tsorace yayi maganar Labbai ce tayi mishi bayanin yadda zai fahimta.
A hankali ya tsugunno a gabana ya zuba mun ido kawai yana kallona.
"Sabuwa kina jin abinda nake faWa? In kina ji amsa kika kasa mayarwa bakin ki ya?i buWewa ki Waga mun kai"
Ban ko nuna da wasa naji abinda yace ba.
Hannunshi ya Waura a kaina a tsanake ya soma karanto Qur'ani cikin kira'a mai daWin saurare. Ni dai ko tari yafi awa Waya yana mun karatu banko yi tari ba, sai hawaye dake ta zuba a idanuna"
"Babangida anya Lolo ba gamo da aljanu tayi ba kuwa, ko ko dai ba?in cikin abinda ya faru a kotunne duk yasa ta koma haka. Kaima dai hanyar daka biyo gaskiya yau dai Waya in Wana baka kyauta ba. Taya zaka haWa kai dasu Rakiya sabida Allah, sabida kasan babu abunda ba zasu iyayi akan kuWi ba ko? To yanzu ga abinda hakan ya haifar"
Ni dai idanuna a lumshe suke.
Adama da Labbai suka kinkikeni zuwa kan gado suka shimfiWeni. Ina jin sanda Babangida ya zauna akan gadon ya ri?o hannuna.
"Adama wallahi duk abinda kika ga ya faru a kotu bani da masaniya a kanshi. Yadda kuka ji nima haka naji. Ni bama wannan ba lafiyar Lolo yanzu itace a gabana, in har batai magana ba zuwa gobe da safe sai mu wuce da'ita asibiti. Kuyi ha?uri dan ALLAH ni dai naja komai ni na lalata komai lokaci bai kure ba zan gyara abinda na Sata da hannuna. Wallahi ina son lolo inason zama da'ita"
Wayarshi ce ta shiga ruri
Da sauri ya zaro a ajjihu tare da karawa a kunnenshi.
"Assalamu alaikum Kawu Manga. Barka da dare"
Daga wayar Kawu Manga yace.
"Abin duk da ake gudu ya faru. Kazo gida ka samemu yanzu. Malam yana cikin mawuyacin halin da babu Lallai ka iso ka taddashi da ranshi. Ina jiye maka tsoron Yaya ya rasu da ba?in cikin ka Babangida kazo maza"
A mugun gigice ya mi?e baice komai ba ya fita har yana tuntuSe tsabar firgici.
Adama tace.
"Malam ne naji ta wayar ance baida lafiya. Ni Labbai wallahi tausayi Babangida yake bani. A wannan karon nadamarshi ta gaske ce ga mahaifinshi yana fishi dashi oh ni Adama wannan Aure"
Haka dai sukaita tattaunawa a tunaninsu bacci na samu, ni kuwa nasu baccin nake jiran samuwarshi in kama gabana in tafi inda yafi dacewa dani tunda dai ?arfi da yaji bariki suke son in shiga ai sai in koma ruwa."
Na daWe idanuna suna rufe ina sauraren muryoyi da motsi, har yara duk sun shigo sun dubani ina jinsu. Daga inda nake kwance ji nake tsabar jiri tamkar gadon sama yake tashi dani.
Ina dai jirace har na soma jin saukar munshari halamar bacci yayi nisa.
A hankali na buWe idanuna, amman me sai naga bana ma gani sosai duhu_duhu nake gani. Cikin dakiya da dauriya na mi?e zaune, nafi tsawon minti biyar kaina na hajijiya. A hakan na yin?ura dafe da gadona. Jakar hannu kaWai na Wauka ko mayafi babu na fice a Wakin da bin bango.
Cikin nasara har na fice a gidan ban haWu da kowa ba. Ina isa titi na tari mota.
Hotel mafi kusa zaka kaini ni ba?uwace"
Nayi mishi maganar a hankali tamkar wacce take a bige.
"Shata ne Hajiya?"
Murfin gaban motar na Salle na faWa da ?arfi na zauna ina dafe da kaina. Tsabar ciwon kai ko haske bana son bude idona in gani.
E shata ne kai dai muje"
Figar motarnan yayi muka bar bakin unguwarnan. Na barta kenan har gaba da Abada ba zasu sake sakani a idanunsu ba.
MRS Buhari

Sai monday in Allah ya nuna mana
Son so.

Ku faWi ra'ayoyinku
Shin Sabuwa abunda tayi shine daidai. Ko kuna ganin da bata shiga duniya ta dage akan neman saki.
Wasu ma suna ganin gara Sabuwa taci gaba da zama da Babangida ko????

IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA BIYAR
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

INA MI?A SA?ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LITTAFIN HA?I?A INA GANIN RUWAN COMMENTS
?AN BATI. COM MA BA'A BARKU A BAYA BA SA?ONKU YANA ZUWA GARENI SON SO=????:?








Mai mota a ina kasan zan samu kayan caja kai da daddarennan?"
Nayi maganar a hankali dan ji nake tamkar kaina zai rabe gida biyu.
"Duk wannan cakewar batai miki ba har sai kin sake hawa gajimare? Amman Hajiya daga gani ke babban kaine. Bari muje bakin kusfa akwai masu saida kaya a titi"
Kai tsaye kusfa ya kaini, wajen a baya muke zuwa sayen kayan harka.
Motarmu na tsaiwa matasa biyu suka ?araso suna rige_rige.
Jakata na buWe na ciro dubu ashirin na mi?a ma saurayin da shine yai nasarar kunno kanshi cikin motar.
HaWin makara kusa zakaimun kar ka cire komai"
Da mamaki ya kalleni.
"Ke wallahi zaki iya haukacewa in nai miki hadin makara kusa. A mazan ma sai manyan kai kina mace ina ke ina haWin makara kusa. Ai naga mata sunfi yin haWin sha ka lula shine daidai abinda kanku yake Wauka.
Jibeki a ?wale kin kasa mallakar kanki amman kike neman makara kusa"
Dariya suka saka shi da mai motar.
Samari kai dai bani, ka haWamun da sigari kwali biyu"
Jim yayi yana juya kuWaWen daga baya dai ya dubeni da kyau yace.
"Wannan ba Lolo bace ?anwar Gaza ba, ko ba ita bace?"
Ni dai kaina kawai na dafe da nake ji tamkar zai tarwatse dan tsananin ciwo. Ganin ban saurareshi ba yasa ya kirgo kayan kuWina ya mi?o mun muka wuce, mai mota ya saukeni a Hotel na biyashi kudinshi na shiga a hankali.
Motoci sai shiga cikin hotel Win suke yi kasancewar ?asa ?aton club ne ( gidan rawa da lalatartun mata da maza ke zuwa domin alkata biWala) ga mata matasa da waWanda suka mallaki hankalin kansu, ko wacce cikin shigar banza take. Wajen sai hada_ hada akeyi tamkar rana Allah kaWai yasan ?arfe nawan dare ne a lokacin. Dogon falon zangon ba?in. Wani dattijo a baya suka shiga da wata yarinya da bata wuce Mardiyya ba tana biye dashi. Da ganinta sabuwar shiga ce dan sai kame jikinta take yi, kuma tana ta dan kalle kallenta. Mu kula da yaranmu wallahi.
"Daki kike so Hajiya, ko tare kuke da Alhaji ne?"
A_a Waki nake so a bani"
"Muna da Waki Waya, muna da mai ciki da falo wanne kike so?"
A bani mai ciki da falon"
Na yi maganar a hankali.
Takadda ta bani na cike da sunan Mardiyya na Wakko lambar da ban santa ba na saka tare da adireshin bogi.
Wannan dattijo sai kallona yake yi yana murmushi irinna cikakkun mazan bariki Hmm.
Sabida rakiyar asara shi ya biya mun kuWin Wakin gashi kwana biyu na rubuta.
Godiya kawai nayi mishi.
?akinmu a jere yake, tare dasu ma muka hau ?afar benen da zata sadamu zuwa Wakunan kwanan da suke a jere cikin tsari.
"Hajiya sannu ko?"
Yace dani yana satan kallon berar da bansan me zai kwasa a jikinta ba.
?akina na buWe na shiga na tura ?ofa kana na jingina a jikin ?ofar.
?akin nake ?arema kallo, tsari da haWuwar Wakin, gami da ?amshi, da ruwan wajen kaWai ya isa ya sakkoma da mutum nutsuwa.
Duhune ba sosaiba mamaye a Wakin, akwai hasken jar wuta a kan durowar dake manne da gado daga cikin Wakin ya bada Wan gasken da mutum zai iya ganin tafin hannunshi.
Idanuna na mumshe wasu hawayen ba?in ciki suka shiga zubo mun.
Shaidar da Rakiya ta bayar a kaina a kotu da yanda suka nuna sunfi son kuWi sama da rayuwata yafi komai damuna.
Shikenan gaku ga kuWin da aka baku kuita ci har duniya ta naWe Sabuwa kuma kun rasata har duniya ta naWe dama ba damuwa

18 / 25