Idan Kaya Ya Gaji Book 2 Hausa Novels Compelet by Badiat.doc

Author :  Badi'at Ibrahim Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   21 / 25

60K to 63K   out of 73.4K words

iya ganin mutane sosai, har saida na kwashe tsawon lokacin da bazan iya tantancewa ba.
Nan na soma ganin ?an mata rabi tsirara_tsirara sunata rawar gwatsile maza nata shasshafasu, aiyuka dai marasa daWin gani da faWe a wajen duk mai tsoron Allah. Wallahi a ?asar Hausa a wannan zamanin ana sake sosai akan tarbiyya iyaye sun saka ?afa sun shure amanar da Allah ya basu kan kula da ababen kiwonsu. Ranar lahira za'aji Wumi gaskiya.
Wannan rawa da akeyi a cakuWe tsakanin maza da mata shine dalilin da yasa na sake nutsawa cikin labarina mai Wauke da warwarar dukkan wani ?ulli da masu karatu suke ta canci kanka akai.

KOMAWA KAN WAIWAYE:.

Son so masoyana
Ina godiya da irin soyayyar da kuke nuna ma wannan labarin sosai
Babu abinda zance daku sai adda'ar khairori.

IDAN KAYA YA GAJI...
GAMMO MA YA GAJI
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA BIYU
SHAFI NA GOMA SHA BAKWAI




WAIWAYE:.

A hankali Khalid ya tayar da motarshi muka fice a layinmu. Hankalinshi a lokacin yana kan titi, har saida muka hau babbar hanya kana ya dawo da hankalinshi gareni.
"Baby kina jin yinwa ne mu zarce gidan cin abinci, ko Hotel kawai kike so mu wuce?"
A tausashe nace.
To wannene ra'ayinka, kai kana jin yinwar ne, ko kuwa domin ni za'aje?"
Idanunshi ya Wan jujjiya halamar tunani kafin yace.
"Inajin yinwa ni ko kumallo banyi ba, kuma kinga yanzu ?arfe Wayan rana tayi"
Gyara zamana nayi da kyau na dawo shi nake fuskanta saSanin Wazu da titi kai tsaye nake kallo.
Zaifi kyau ace kaci abinci ka ?oshi. Nima dai gaskiya ko karyawa banyi ba. Mun fita da yata da Maogogul, to muna dawowa bamu daWeba kazo"
Kai ya gyaWa motar ta Wan shiru na wasu lokuta kafin yace.
"To shikenan bari muje muci abincin.
Yauwa Baby nace wannan gida mai buhun shine gidan naku?"
E gudanmu kenan"
Cike da ?arfin guiwa na faWa dan ban taSa jin kunyar nuna makwancina ba. Kuma Maigogul yace in muka nuna gidanmu musamman ga samarinmu da suke da hali zasu fi tausaya mana tare da yi mana hidima. Wallahi kunji na rantse kamar yadda a gidan tarbiyya ake koya ma yara tarbiyya, haka a gidanmu Maigogul ke taramu yana koyar damu salon wayo, da sace zuchiyar samari, har tafiya shi da Cicib su suka koyar damu yadda ake karkaWa jiki kunji na rantse kada kuyi zaton labarin ?azon kuregene wannan labarin ya faru da gaske a kan karan kankin kaina. Sai dai kash Adama da Layuza duk matsiyata ?auyawa suke aure lamarin da yake dukan zuchiyar Maigogul kenan dan shi kam ba haka yaso ba. Adama dai ita ta nace saita aure mijinta bayan sun gama yawon shagunan abokai dan wannan baida kuWin kama Hotel ri?a??en Wan dabane sosai wanda kowa ke shakkarshi. An zuga rikici wanda bana ko fatan tunowa, dan irin gorin da akaita zuba mana a dangin mijin Adama duk bakinmu saida muka kasa magana, unguwa kanta Wauka tayi akan wannan biki domin itace mace ta farko da aka soma Aurarwa a gidanmu, kuma Adama tayi zamani sosai, an yi wasan wu?a?e a ?ofar gidanmu bazan taSa mancewa ba.Ita kuma Layuza Maigogul ne ya rantse saita auri mijinta sabida sau uku shi kaWai yana mata ciki, lamarin da har gobe yake dukan Hauwa kenan. Kuma ya kafa dokar duk yarinyar da sau uku saurayi Waya yayi mata ciki, wannan saurayin ko a bola yake kwana saita aureshi. Ko da yaushe cikin nanata mana wannan dokar tashi yake.
HaWaWWen gidan cin abinci KHALID ya kaini, wajene na manyan mutane ha?i?a tsarin wajen kaWai ya isa ya burge mai cin abinci. Kuma na lura kamar gidan abincin gargajiya ne.
"Barka da zuwa Alhaji me kuke da bu?atar a kawo muku, ko kuna bu?atar a kawo muku jadawalin dake Wauke da jerin gwanon abincikan da muke dashi ne?"
Cewar wata ma'aikaciyar da naga sai wani kallon Khalid take yi tana wani mishi dariya.
"A_a masar gero zaki kawo mana da farfesun daSaron saniya ( khadija maidoki) , sai kunun za?i da lamurje"
Ya faWa mata hankalinshi gabaki Waya yana kaina.
Da sauri taa juya dan kawo mana abinda mukai oda.
"Baby da fatan wajen yayi miki dai ko, kuma kina cin abind nasa a kawo mana? Kinsan na fison abincin gargajiya fiye da abincin turawa da zamani"
GyaWa mishi kai nayi halamar yayi mun
Saida muka take cikinmu mukai ?at kafin muka nufi hotel.
Hmmm a wannan ranar Khalid yayi duk yadda yake so yayi dani kuma tare da haWin kaina Wari bisa Wari, ko matar daya cire kuWi ya biya sadakinta iyakar moreta da zaiyi kenan. Yayi mamakin jina a yanayin daya jini. A wannan ranar mukaima juna al?awarurruka masu tarin yawa, daga wannan ranar soyayyata da Khalid ta samu ginuwa, wannan ranar tana daga cikin ranakun da suka zamemun wata matattakala na sake fetsarewa. Daganan asalin rashin kunyata ya samo asali Khalid yace in taka uban kowa shine jigona bango majinginata sabida gidansu akwai kuWi.
Kamar yadda yaimun al?awarin Aure tare da Wauke mun dukkan bu?atuna. Nima haka nayi mishi al?awarin ni tashi ce shi shi kaWai abadan, ina ?an?ame a jikinshi mukai bacci bamu yi sallar azaharba la'asar ma a lokacin ta riga data wuce.
Sai daf magriba na tashi a nannauyan baccin da muka yi. Jikina kota ina ciwo yake yi.
?irjin Khalid na kurama idanu tare da fuskarshi bai Waya. Murmushi nayi na sakko a hankali zuwa toilet dan yin wanka.
Na daWe ina kalle_kalle.
Uhm dole mana su Labbai suke ?in kwana a gida. Nima dai da zaran mun gama sabo da Khalid wallahi barin gidannan zanyi ni dasu sai ziyara.
Ruwan zafi madaidaici na saka a kaina ina wani murmushi wanda ni kaWai nasan fassararshi. Wankan tsarki na soma yi na dan ?ara ruwan zafin na gargasa jikina da kyau.
Maigogul ne ya koya mana yadda ake wanka in jini ya tsaya ya kuma faWa mana wankan duk iri Wayane, hatta Rakiya daya aurota shi ya koya mata.
Ina kan yin wankan soso na Wago muka haWa idanu da Khalid wanda yayi tsaye a dokin ?ofa hannunshi harWe a kirjinshi da dukkan halamu yama jima yana ?aremun kallo.
"Baby wanka babu gayyata, ni da ya dace ace ni zanyi miki wannan wankan Amaryata?
Ni ji nake yi kamar kada ma ki tafi ki barni wallahi. Ko kuma in Waukeki muje gidana kawai"
Dariya nayi mishi kawai.
Tare muka ?arashe wankan muka fito Waure da tawul.
Ina tsaye babu komai a jikina ina goge kaina. Shi kuma yana zaune yanata waye_waye da abokanshi kan yadda birthday Win gobe zai kasance.
Rigata na zura na tada sallar azahar a lokacin shida da rabi harda minti takwas. Kunji wasa da Sallah ko? Wata rana ma bana yin sallah biyar cikakku
Shima ina gani daya gama wayar ya tada i?ama.
Muna idarwa yace
"Akwai masallaci ?asa da Hotel Winnan.
Bari naje na dawo. Zansa a kawo miki abinda zaki Wumama cikinku. Baby nifa bazan iya barinki ki koma gida ba yau. Da fatan babu matsala a gida ba za'ayi miki faWa ba? Nasan ke babbar yarinya ce.
Dariya kawai nayi. Shi kuma yayi murmushi tare da lakace mun hancina kana ya fice.
Saida na yi sallar magriba, na lalubi jakata na zaro wayata na daddanna lambar ?ar Shuwa
Ringing biyu sai ta Wauka.
"?awata yaya akayi menene labari? Kin ganni tare da Sagir Wina"
Dariya nayi. Shegiya ?ar Shuwa nasan ta ankarar da nine dan kada in faWo wata maganar.
Har yanzu kuma tare kenan, aina Wauka kina gida?"
"A_a muna tare. Ai Yanzu ma wajenku zamu tawo tare zamu je siyayyar birthday Win Khalid Win naki"
?wan?wasa ?ofar da naji anayine yasa nace.
To shikenan sai kun karaso"
Mi?ewa nayi na buWe ?ofar. Nayi tunanin Khalid ne ashe ma'aikatan abinci ne.
Hannunta Wauke da tire mai sha?e da kayan abinci harda wata butar shayi. Matsawa nayi ta shigo ta ajjiye tiren sai wani gaisheni take yi.
Har takwas Khalid bai dawo ba, kuma su ?ar Shuwa basu ?araso ba. Tashi nayi na gabatar da sallar isha, ban idarba Khalid ya turo ?ofar ya shigo. Ko zama baiyi ba su Sagir suka ?araso suma.
Idanu muka haWa da Yar Shuwa wacce take ma?ale da Sagir a kujera Waya.
Kun iso kenan. Sagir ashe har yanzu dai kuna tare?"
Nayi maganar fara'a cike da fuskata. Shima da fara'ar yace.
"Muna tare inata sha?ar turare Wan Maiduguri"
Shi dai Khalid idanshi a kaina. Cikin muryar soyayya yace.
"Baby rabu da Sagir kizo in baki abinci kici. ?awarmu Bismillah ga abinci nasa an kawo daku"
Tashi nayi na nufi Khalid dake zaune a kafet. Cinyarshi ya nuna mun na kuwa Wane.
A tsanake ya dinga ciyar dani farfesun kaza har saida nakai geji. Sannan ya soma cin nashi, anayi anata hira.
Bayan mun gama wajajen tara da rabi muka fice.
Hmm kuWi na inda suke siyayyar da Khalid yaima kanshi ba wata siyayya bace mai yawa sai kudi
Takalmi, wandon riga, sai turare shine kaWai abinda ya siya.
Nima ya sai mun takalmi, wata doguwar riga tsantsararriya, sai Wankunne da sar?a, da turaruka manya, sai kayan kwalliya dana tsinta dama nawa suna dab da ?arewa.
"Baby ga sabulun makari, da manshi ki Wauka ki dinga amfani dashi zai ?ara miki kyau"
A hankali yake maganar a kunnena bayan ya zuba mun man da sabulun a basket Win hannuna.
Mun kwashi kayan ciye_ciye babu laifi ni harda wani biredi mai kwakwa na siya, da kayan tea ?ananun gongoni.
Sai da muka zo wajen biyan kuWi muka san lallai kayan kuWi aka sai mana.
Haka muka fito da kaya kici_kici a hannunmu.
"Sagir ku daga nan sai ina?"
Cewar Khalid dake loda ledojin siyayyarmu a bayan bot Win mota.
"Ah ban gane ba, na zaci zamu mayar dasu gidane ai daga nan. Ko akwai inda zamu je?"
KHALID ya ?uramun idanu tamkar mai karantar wani abu a fuskata. Can ya dubi Sagir yace.
"Kaje ka sauke ?awarmu a gida. Baby kam tare zamu je gida da'ita. Na gaji sosai da mun kaisu club"
Idanu Yar Shuwa ta kashe mun. Nima har ga Allah bana son ko kaWan Khalid ya matsa a kusa dani balle har ace mun rabu.
"Baby shiga mota kinji mu tafi bacci nake ji sosai"
Baby inaso zan yi magana da ?ar Shuwa"
Mota ya shige da yaji nace haka. Sagir ya bishi suna magana, nima naja ?ar Shuwa gefe.
"Tabb ?ar Shuwa ha?i?a watan sa'armu ne ya tsaya. Kin ganni wallahi bazan yi wasa da damar dana samu ba. Nifa ko gobe yace in kuma binshi mu kwana zuwa zanyi. Kefa gida zai kaiki?"
Dariya tayi mun
"Sabuwa kenan. Kada ki mance na fiki buWewar idanu, tunda ke yau aka buWe miki wani shafi, ni kuwa tuni na daWe da biya wannan shafin wani sabo Sagir ya buWe mun. Ina zuwa bari kiga"
Jakarta ta buWe ta ciro wata leda Wauke da wani abu curi biyu. Yagar ledar tayi ta sanya mun curi Waya a ledar ta mi?o mun.
"Kinga wannan ki tabbatar kuna shiga ki saci jiki ki cusa Hmm wallahi sai kin kusan haukata Khalid dan na fahimci son da yake miki yana da ?arfi."
?arSewa nayi maza na cusa a tawa jakar.
Shikenan sai munyi waya. Yau dai muma zamu kwana da ac." Tafawa muka yi, da wannan mukai sallama kowa ya kama gabanshi."
Muna tafe a mota hannunshi daya akan sitiyari Wayan hannun yana sar?e da nawa hannun, muna hirarmu har muka gida gidansu
Ashe a cikin gidan iyayenshi suke Wakinshi dai ta wajen gidan yake tsakar gida kenan. Ta ?ofar baya ya ja hannuna muka shiga.
Kada in jaku da tsayi saida na kwana biyu cir a cikin gidansu Khalid, dan ko washegari da muka je birthday muka dawo gidansu yasa aka zarto damu, ya duramun kayan maye sosai dani dashi duk a buge muka kwana.
Khalid shi ya koyar dani shan kayan maye.
Washegarin ranar birthday Win ma sai wajajen azahar na watstsake sabida a lokacin sigari kaWai nake sha itama Akara ke bani in Wan ja in yazo ban taSa shan guda ba, sai dai ya kunna mu dinga sha tare.
A gaggauce nayi wanka hankalina ya koma gida kuma, a wannan kwana biyun da nayi babu wanda da wasa ya kirani yaji ko lafiya. Sai Halima data kira tana mun masifa akan takalminta zata fira tanaso tasa ance mata na saka.
Saida Khalid ya kuma yi mun shopping mai yawan gaske har kayan abinci nasa ya sai mana, ya siya mun waya Soni ta wannan zamanin, ya bani dubu ashirin kash a hannuna.
"Baby gobe zamu yi tafiya da Abbanmu zan rakashi umara. Me kike son zan sai miki?"
Kafin in bashi amsa naga su Adama sun fito daga makotanmu ita da Labbai da tukunya ?ar babba a hannunsu saida suka shiga hankalina ya dawo gareshi nan na narke mishi akan nifa bazan yarda ba. Saida yaita lallabani kana na amince mukai sallama, da kanshi ya fito ya sauke mun kayayyakina yaja motarshi ya tafi.
Ina waigen yaron da zan gani ya shigarmun da kayan. Sai na jiyo ihu da faWan Maigogul da Rakiya ya fito ta biyoshi har zaure tana yaSa mishi magana.
"Sai kuma kiyi amman kinsan Allah Rahama nanda wata uku bata gidannan dole ta auri yaronnan bazan yi rantsuwa a banza ba. Yanzu da wancan Alhajinne yayi mata cikin da gasken da sai mu shiga mu fita ai ya aureta ko dan dole. Amman tunda kunnena yaji cewar wannan mitsiyacin yaron da yake jele a ?ofar gidannan shi yayi mata aure dole. Ku Waura abinci anjima masu kawo kaya akace zasu kawo"
"Ai kuwa baka isa ba a wannan karon. Kana ganin rayuwar wahalan da Layuza take ciki, ita kanta Adama jibi duk yadda ta lalace haka zakai ma yaran naka?"
Kuguna duka biyun suna ri?e bakina a taSe nake kallonsu. Maigogul ne ya hangoni da kayan alatun dake gabana. Da mugun sauri ya baro Rakiya.
"Lolo wannan kayan abincin da ledojin kuma fa? Badai Akara bane yayi miki wannan hidimar ba.
Dan ko jiya yazo nemanki gida"
Ina dariya nace.
Wane Akara Hmm Maigogul sabon saurayi nayi Wan masu kuWi kuma da Aure yake sona"
Da dariya ya tuntsure dashi shi da Rakiya har suna haWa baki da fadin.
"Alhamdulillah "
Tare da Maigogul muka dauki kayan muka soma shigarwa.
"Gaza ga cicciSeSen buhun shinkafa fita ka shigo dashi"
Cewar Maigogul daya saki katon din taliya a ?ofar Rakiya.
"Kai Sabuwa farawa da iyawa, a lafiya dai kanwata ta kaina sai dake wallahi"
Ya irin hade hannayensa irinna ?auraye yace.
"Cau_cau Lolo "
Dariya kawai nayi na shige Waki inda anan na tarar da Rahama zaune tanata kuka, Adama da Labbai sun rufu a kanta"
Rahama meke faruwa naji ana cewa zaki Auri iliya. Shi Alhajin ?aryatawa yayi yace ba cikin nashi bane?"
"Ke dai Lolo bari kinsan Maigogul dai in yaso kafiya. Munje ges house wajen Alhaji kamar yadda yace mana. Allah kaWai yasan irin kudin da aka ba Maigogul dan ko Rakiya dubu Wari ya bata, ni kuma ya bani dubu hamsin. Daga ges house muka wuce aka bani maganin zubar da ciki a w??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ajen Abacha.
Ina kwance cikina na murWawa Iliya yake faWamun yana ?ofar gida na faWa mishi cikin nashine sabida dama nashi ne.
Muna tsaye muna mayar da zance Ashe Maigogul yana jinmu shine yace nan da sati Waya ya turo kayan Aure da akwati da sadaki nan da kwana goma a Waura mana aure. Shine ya ro?i a barshi wata uku. Shine tun shekaranjiya Rakiya dashi suke rigima, Hauwa na kuma zugashi"
Rahama ta karashe tana jan tsaki. Adama tace.
"Ni da wannan yawon gara ki auri iliyan ai kin huta. Jibi fa Lolo da kamar ba zata yi yawo ba. Amman kunce kwananta uku ko biyu ne bata gida."
Labbai tace.
"Adama kenan. In bata fita ba so kike ta zauna ba?in cikinsu Rakiya ya kasheta, sannan sutura, abinci, magani in baka da lafiya, audigar yin jinin al'ada, sabulu turare, kayan kwalliya a matsayinta na mace waye zaiyi mata. Ni burgeni tayi fa. Ke meye baki shuka ba, ke da kika kwashe kayanki kika koma shagon saurayi.
Ina Aliya take bata gida sai jifa jifa take zuwa. Waccan ?ar iskar ta Wakin Hauwa itama zuwanma ta dena"
Su Gaza ne suka shisshigo da kayayyakin dana shigo dashi.
Kayan daWin aka rarraba kowa ya Wauki kasonshi, kayan abinci Rakiya ta adanasu a gefe Maigogul sai koWani yake ta faman yi, daga ranar Maigogul ya soma ji dani dan na fita zakka cikin ?an uwana.
Ni sabida ma kaina da nauyi baccina nayi na barsu suna girkin masu kawo akwati ance yau zasu kawo.
Sai bayan magriba suka iso Hmm kayansu a jakar buhu ta bacco atampa kala biyu lesiri kala Waya, shadda Waya, sai takalmi da jaka, da turare shikenan suka bayar da ha?uri haka dole aka karSa. Hauwa kuwa saita samu abun faWe taita yamaWiWi da wannan kaya a ma?ota.
Rahama dai duk da Sari tayi hakan baisa ta zauna ba, kullum bata gida
Kwana uku da yin wannan ranar asabar da rana Rakiya ta haifo Wiyarta itama fara sol da'ita. Abun tausayi yarinyar wallahi. Ashe ma ba mai tsayin rayuwa bace.
A lokacin ina da kuWi kace_kace dan ko tafiyar Khalid ya aiko Abokinshi Sagir ya kawo mun kuWi. Ga waya munayi akai akai, dubu ashirin na ?irga ranar suna na dan?ama Maigogul ya sawo rago aka yanka ga kayan abinci dama muna dashi. Ni ranar a gadon Mamansu ?ar Shuwa muka wuni munata hirarmu ta ?an mata muna dariya. Bayan suna Allah yayi ma yarinyar rasuwa. Mu dai mun taya ta murna.
Gaza ya saka tijara akan su Rakiya suyi ha?uri da haihuwa haka. Maigogul yaita kutuntuma mishi ashariya shi kuma yanata karta wu?a a ?asa.
Sagir wajen taran dare yazo ya fita da ?ar shuwa kafin na nufi gida.
"Ke Sabuwa"
Cewar Akara da yazo ?ofar gidanmu harda yaranshi biyu sun wani tattare hanya dole naja na tsaya tare da harWe hannayena a ?irjina.
Lafiya kake mun kiran karnuka Akara?"
Hannu yasa a baki. Ya lailayo wani ashar ya Wuma.
Kar ka sake irin wannan zagin a ?ofar gidannan"
Daga faWan haka ya ?araso gabana kamar zai dageni.
"Dan uwarki in aka kuma me zaki yi?"
Kafin ya rufe baki nasa hannu na hankadeshi yaje cikin yaranshi sai su suka rikeshi.
Wu?a na zara a ?ugunshi na saka mishi a wuya. Take yaranshi suka zazzaro wu?a. Da hannu yayi musu nuni da su mayar, ni kuma ya dubeni yayi dariya.
"Dama ance mun akwai wani Wan balaja'u da yake sunturi a ?ofar gidannan a mota. An tseguntamun wajenki yake zuwa. Kina so ki jama Wan mutane wahala ko?
Kar kiga ina sonki kiga kamar bazan iya hukuntaki ba"
Hannuna ya dam?e

21 / 25