Author : Jamila Samaila Yusuf Category : Romantic Hausa Novels
baquwa sannan yatafi part dinshi yarabu da ita.
Zuhra tayi ajiyar zuciya bayan fitar shi tare da godema Allah,sbd da batace anayima Sultan wanka ba da yau Hanan tabani itada Islam.
Wata course mate dinta ce a B.U.K tazo barka da yake unguwarsu daya da ita,Zuhra taji dadi amma tana tinanin yadda zata kai Khairat part din Hanan tayi barka............
*Miss j*🙋😘
[1/9, 22:23] +234 813 019 3077: *🎀A DALILIN KANE🎀*
*STORY & WRITING BY JAMILA SAMAILA YUSUF*
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*185-190*
*B*ayan sungama gaisawa da Khairat,suka dan ta6a labarin skul,suna cikin labarin ne,saiga Mummy tashigo part din Zuhra tare da sallama,fuskarta dauke da fara'a,cikin jin dadi Zuhra suka ansa tare da yimata sannu da zuwa.
Mummy kenan mahaifiyar Hanan albasa batayi halin ruwa ba,mutuniyar kirki da son mutane.
Cikin girmamawa Zuhra tagaishe da Mummy,Mummy ta'ansa tare da tambayar mai jego da baby,Zuhra tace"suna lfy Mummy"
Mummy tace"nima ban jima da dawowa qasar ba,nashigo ganin ku"
Haka sukadan ta6a fira kafin sutafi part din Hanan.
Hanan tana ganin Mummy tafara murna tare da shagwa6a,amma koda talura da Zuhra sae tadaure fuska kamar bata ta6a dariya ba,haka Khairat tayi mata barka daqer ta'iya ansawa sannan suka fita tare da Zuhra.
Fitarsu keda wuya Mummy tahau yima Hanan fada akan irin yadda takeyima Zuhra da baquwa.
Hanan tafara kuka wae ita ba'a qaunarta kowa Zuhra yakeso ba'a qaunarta,Islam na ganin haka tatashi tafita tatafi part din Zuhra dama tanason zuwa suyi labarin yaushe gamo.
Mummy tace"yawwa yanzu inaso kifadamin dalilin ki nayin yaji"
Hanan tana kuka takwashe labarin abinda yahadata da yaya Rafeeq tafada ma Mummy hada sunan mahaifin Zuhra dayasama baby dinta
Hanan tana gama fadima Mummy,Mummy tayi tsoki tace"ashe ke haryanxu bakida hankali Hanan?,anfadi maki anayima mutum gorin haihuwa,kuma idan yasama baby sunan da yaga dama ae nashine,dan haka ni banason yawo rigima kingani nan banason tashin hankali,yanzu ina Rafeeq din yake?"
Hanan cikin muryar kuka tace"bansan inda yakeba Mummy,duk yau baizo yaga yamuka kwana ba fa"
Mummy tace"ya za'ai yazo,tinda kina 6ata masa rae,kuma kina niyyar mayar da shi sae yadda kikeso,kinsan Rafeeq tin yana yaro man of policy ne yanada tsatstsauran ra'ayi"
Hanan taci gaba da kukan takaici tana ladamar sanar da Mummy halin da take ciki dama Daddy ne tafadimawa.
Sultan take hannun Mummy tafara kuka,Mummy tace"kinga bashi yasha,yafara jin yunwa"
Hanan cikin muryar kuka tace"ni fa wlhy Mummy baby dinnan yacika yawan jin yunwa wlhy madara zan riqa bashi yanasha"
Afusace Mummy take magana tace"ahir dinki kada nasake jin wannan maganar mar hankali yaron da kika haifa shine zaki qi shayarwa kiriqa bashi madara"
Hanan da taji Mummy bbu sauki batasan lokacin dana anshi Sultan tafara bashi nono yanasha ba amma cikin zuciyarta badan ranta yaso ba,sbd Khubra ta ta6a fadamata cewa breast feeding shikesa mace tana saurin tsufa ko kuma mijinta yafara neman aura ita kuma yarainata tare da wulaqanta ta.
Mummy taci gaba da yimata fada saida Sultan yasha yaqoshi yyi bacci sannan Mummy ta'ansheshi tare da umartar ta da taje takirawo mata Rafeeq.
Badan ranta yaso ba tanufi part dinshi fuskarta dagani kasan tasha kuka tayi jajir abu ga farar fata.
Bbu ko sallama tashiga part dinshi har cikin bedroom tatarar da shi lokacin yyi wanka yana saka kaya,yyi kyau sosae yau kadai da bata ganshi ba.
Yana kallonta tacikin dressing mirror shiyasa bai juyo yakalleta ba,ita kuma yar ikon batayi mashi magana sbd haushinshi takeji.
Bayan yagama saka kaya yafeshe jikinshi da tsadaddun turaruka masu kamshin daukar hankali,shadda ce dakakkiya ajikinshi ruwan sararin samaniya yyi kyau sosae sae shinning take kamar wani jinin barabawa.
Bayan yagama shirin nashi yazo zaifita kamar baisan Allah ya'ajiyeta agurinba,miskili kenan.
Kwarjinin da yyi mata shine yahanata yimashi tsiwa.
Hanan jikinta yyi sanyi tace"yaya Rafeeq wurinka fa nazo kuma zaka fita"
Ba tare daya juyo yakalleta ba yace"ae nayi tinanin wani kike jira"
Hanan tayi murmushi irin wanda yafi kuka ciwo sbd jin irin rainin wayo irin na yaya Rafeeq sannan tatako har gabanshi tana tako mai jan hankalin duk wani da namiji har taqaraso gabanshi,amma gogan naka bai kalli inda take ba.
Saedae yace"ke nake jira inada abinyi yanzu"
Hanan takalleshi yaqara tsoke fuska tasan rashin sallamarta tare da gaisuwa shine yasa yaketa wannan daure fuska.
Tayi murmushi tace"dama Mummy ce tazo takeson ganinka tana part dina"
Sai yanzu yakalleta cikin kwana daya tarame kamar ba itaba,sae tausayinta yakamashi amma bai nuna mataba,haqiqa yasan Hanan tana sonshi amma xafin kishinta yyi yawa.
Yace"shine kuma tinda kikazo bakiyi min magana ba"
Yajuya yafita Hanan tamara masa baya,tafiyarshi kawae take kallo sonshi qara shigarta yake kamar tafasa ihu,cikin zuciyarta tace so kana cutata kana sani cikin qunci,Allah ya'isa Zuhra da kika shigo rayuwarmu ni da mijina da yanzu ina zaune lfy da abinso na,Allah yayi mamu sakayya.
Ahaka har suka shiga part dinta yatarar da Mummy a porlour,bayan yagaishe da ita cikin girmama sukadan ta6a fira sanan Mummy tabashi haquri akan abinda Hanan ta'akaita mashi,sannan tayi masu nasiha tare dasa masu albarka,ta'umarce Hanan da taba mijinta haquri tare da neman yafiyarsa.
Dr. Rafeeq yace"Mummy komae yawuce"
Mummy ta'umarci Hanan da takira Zuhra,dan dae batada yadda zatayi dole taje part dinta takirata,Mummy tayi masu nasiha sosae sannan tasaka masu albarka.
Takira driver dinta awaya aka fara shigo da tsaraba,Zuhra da Hanan akwatina takwas kowace hudu kuma komae naciki iri daya ne,baby akwati biyar yaya Rafeeq ma da nashi.
Bbu jimawa Mama tazo,driver ne yakawo ta suna yanzu alhmdllh suna cikin rufin asiri ba'akiransu da talakawa dan suncaza gida babba kuma namasu kudi.
Mama tayima baby akwati ukku na kaya tare da maijego da kuma Zuhra tare da 30k inji Baba aba mai jego,Hanan bata nuna ma Mama komae ba sbd Mummy na nan amma bata saki fuska suka gaisa sosae ba.
Zuhra tanuna ma Mama kayan da Mummy takawo mata tasu kyau,ba wani dadewa Mama tayiba tatafi,Zuhra taji dadin irin yadda Mummy da yaya Rafeeq suka anshi Mama cikin girmamawa da martabawa.
Da marece gida yacika da yan uwanta da kuma danginshi,Zuhra bata da matsalada danginshi sbd sunsan halin dan uwansu bbu wasa amma wasu daga cikin dangin Hanan harararta kawae suke hada masu yi mata habaici,Zuhra batako kalli inda sukeba ita da Islam suka koma part dinta sukaci gaba da hirarsu da yake yaya Rafeeq yafita.
Da haka akayi suna yaro yaci sunan Umar Farouq amma ana kiranshi da Sultan,Hanan kamar tayi bindiga itadae tace sunan baby dinta Lawal sunan Daddy dinta tana kiranshi da Areef,anyi bikin suna wanda ya'ansa sunanshi ankashe naira kamar ba'asan zafintaba.
Taro yatashi lfy,cikin jin dadi kowa yanason Sultan yaro mai farin jini kenan.
Washe gari Islam tahada kayanta tace tafiya gifa zatayi sbd tasan rigima bata qareba uwa da uba kowa da irin sunan da yaradama baby.............

*190-195*
*B*abu irin lalla6ar da Aunty hanan batayi mata ba akan tayi haquri tazauna amma tace itadae saedae Iman tazo taci gaba da zama.
Dole tarabu da ita,Islam ko sallama batayima yaya Rafeeq ba sbd kada yahanata tafiya.
Tayi sallama da Zuhra,Aunty hanan tasa driver yakaita gida daban ranta yaso ba.
Yaya Rafeeq yana dawowa bayan yaci abinci yayi wanka yacema Zuhra tashirya ita da Islam zasuje shopping da marece.
Zuhra tarasa yadda zata cema yaya Rafeeq akan Islam.
Islam tana zuwa gida bayan anshigar mata da travelling bag dinta acikin gida,ta tarar da Iman a parlour tana kallon bollywood ana wani film mai suna DILWALE,Iman tana ganin Islam tatashi cikin murna tatare tana ga sis ga sis dina.
Islam tayi murmushi jin dadi tare da rungume yar uwarta sannan suka zauna.
Iman tace"ya naganki kindawo tin yanzu sis?"
Islam tace"hmm,ae ke zaki chanje ni sis"
Iman tayamutsa fuska tace"kamar ya?,ban ganeba"
Islam tace"zaki gane idan kika samu kanki cikin gidan yaya Rafeeq"
Iman taware ido tace"wa?,ni, rufamin asiri immutu a daki,wazai kaini wannan gidan inzauna,ae tinda kika kasa zama da yaya Rafeeq to nima bazan iyaba,ke da kukafi shiri da shi"
Islam tace"kinga malama kada kicikani da surutu ko lemu bakisa aka kawomin ba bare abinci"
Iman tace"baki da matsala sis,amma fa kijanye maganar zuwana gidan yaya Rafeeq dan baxan iyaba"
Islam tace"nidai yanzu ina Mami da Abba?"
Iman tace"kinsan Mami tana wurin aiki,Abba kuma yyi tafiya"
Islam tace"wato ni anwareni sbd bana gidan har Abba yyi tafiya amma bansani ba"
Iman tace"i'm sorry sis,shimafa tafiyan ne yazo mashi cikin sauri,ina Sultan?"
Islam tace"yana lfy"
Bayan sunci abincinsu sunyi wanka suka shiga firarar ta yan'uwa.
Yaya Rafeeq ne yafito cikin shigar qananan kaya riga red da jeans blue yyi kyau sosae.
Yana zaune part dinshi shida Zuhra suna firar cikin kwanciyar hankali adone Zuhra tayi kamar zataje gidan biki amma sbd mijinta kawae kuma kwalliya tabiya kudin sabulu tinda ya yaba.
Hanan ce tashigo tare da sallama cikin shigar jeans da white top sunkama jikinta sosae kuma tayi kyau kanta bbu ko kallabi tabaje gashinta agadon bayanta hannunta dauke da Sultan.
Sai faman karairaya take tana tako mae daukar hankali.
Ta'isa wurin yaya Rafeeq tana kallonshi fuskarta dauke da murmushin kissa dan yanzu sunfara dai2tawa ita da shi.
Shima murmushin yyi mata,bayan sun'ansa sallama.
Tamiqa mashi Sultan shima dama yakawo hannu zai ansheshi.
Muryarta mai jan hankali tace"dialing ga Baby,wanka nakeson yi gashi bbu kowa"
Yyi kissing din dimple din Sultan yace"ina Islam din,yanzu nake maganar muje shopping saeki rubuta abinda kike buqata dana Sultan"
Hanan tace"nima fa ina iya zuwa yaya Rafeeq kana najima bamfita ba fa"
Yaya Rafeeq yace"gsky bazaki fita yanzu ba sai kinyi at least 2months baki fitaba,kiba Islam itama zatayi maki komae"
Hanan tace"yayana Islam din da tatafi gida tin da rana"
Yadaure fuska yace"ubanwa ye yabata damar tafiya gidan,wa tafadi mawa?"
Zuhra tace"my only kayi haquri,taje zata dauko wasu kayanta ne"
Hanan tace"eh yaya Rafeeq zata dawo yanxu"
Yaya Rafeeq yace"zata fita daga gidannan amma bazata sanar da ni ba?"
Zuhra tace"tayi kuskure amma ayi haquri"
Hanan tafita da niyya takira Islam awaya tayi sauri tadawo gida.
Zuhra takoma kusa da shi tazauna takwantar da murya yace"haba my only nafasanka da haquri dan Allah kada kayimata fada wlhy Islam tana qoqari sosae"taqara shagwabe fuska,baisan lokacin da yyi ajiyar zuciya ba,Zuhra tasa hannu tadauki Sultan taci gaba da yimatashi wasa.
Yakalleta yyi murmushi tare da addu'ar Allah yaba Zuhra yara nagari,shidae komae na Zuhra yana birgeshi gana da haquri da sanin yakamata.
Yasa hannu yashafi fuskarta yace"bazan gaji da fadi maki ina sonki ba Zuhra,Allah yatemake ni daya bani ke"
Zuhra takalleshi tayi murmushi maijan hankali tace"ae nice nakeda godia mijina,da bansameka ba da nayi asara da sai anyimin jaje,gsky ni mace ce mai sa'a rayuwa"
Hanan tana fadima Islam cewa yaya Rafeeq yana nemanta tin gida tafara kuka sbd tasan halin yayan nata gashi Mami bata dawo gida ba.
Bbu ko shiri Iman tarakata harabar gida tasamu driver yakaita gidan yaya Rafeeq.
Bayan kamar awa daya Sultan yafara kuka,yaya Rafeeq ya'ansheshi tatafi part din Hanan yakai mata shi.
Zaune take bisa dressing mirror towel ne qarami jikinta tana shafa mai,tana ganinshi tatashi tsaye tafara rangwada har ta'isa wurinshi.
Yaya Rafeeq yace"kinga har yafara kuka inajin kunya yakeji"
Ta'ansheshi tazauna bakin gado,tana kallon yaya Rafeeq,tafara breast feeding din Sultan.
Cikin muryar shagwaba take magana ta"wlhy yayana baby yacika yawan jin yunwa"
Yaya Rafeeq yace"haquri zakiyi ae"
Hanan tace"nidae zanfara bashi madara sbd insamu sauki"
Yaya Rafeeq yadaure fuska yace"kada kikuskura kiba d'ana madara Hanan,banaso"
Hanan tace"wlhy yayana bakaji yadda nakejin zafiba"
Yace"nayadda kije asibiti akan zafin da kikeji amma bazan ta6a yadda kiba d'ana madara ba"
Hanan tafara kuka tace"waini meyasa kakemin haka"
Yace"kindaiji abinda nafada maki,idan kikayimin haka bazamu kwashe dake lfy ba,nafada maki"sannan yajuya yafita.
Hanan tashare hawayenta tace"kuma wlhy saena bada madarar,dama nayi tinanin idan nace maka zafi nakeji zaka tausayamin shiyasa nayi maka qarya dayake ba jikinka ake tsotsa ba".................
*Miss j*🙋😘
[1/9, 22:23] +234 813 019 3077: *🎀A DALILIN KANE🎀*
*STORY & WRITING BY JAMILA SAMAILA YUSUF*
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*195-200*
*Ban manta da ku ba masoyan littafina,kuma ina maibada hakuri akan jina shiru da kukayi kwana biyu,insha Allah yanzu komae yazama nrml,nagode....*
*Allah yabar zumunci🤝🤝🤝...*
Bayan 35mins saiga Islam tadawo,driver ne yashigo mata da travelling bag dinta cikin main porlour dinsu,addu'a take Allah yarufema yaya Rafeeq bakin yimata fada.
Haka tashiga part din Aunty Hanan,tatarar da ita tana rubutu akan paper bayan sun gama jajanta ma juna.
Aunty Hanan tace"shopping zaku tafi yanzu,kije kisanar da Dr. Rafeeq kindawo,nasan yanzu ke suke jira"
Islam tace"bari insameshi part dinshi yanzu"saeda tashafi kan Sultan sannan tafita.
Cikin sallama tashiga porlour dinshi bakinta na rawa.
Daga cikin bedroom ya'ansa sallamar bayan 15mins yafito cikin shigar manyan kaya shadda ce tsadaddiya wacce ta'ansa sunanta fara sul da