Rayuwar Aneesa complete Hausa Novels pdf Reemah.txt

Author :  Reemah Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   17 / 24

48K to 51K   out of 70.4K words

Yana ƙoƙarin kuncewa. Kan bantan Uba🙀, aiko bai isa ba, da sauri na riko hannunsa ina zuba masa harara. Hakan baisa ya fasa abinda yake shirin yi ba. A hankali yakama hannunta ya saukar dashi ƙasa sannan ya cigaba da zare igiyan towel din, tanajin ya zare igiyan ta miƙe da sauri ta bankaɗeshi ta koma can nesa dashi ta riko towel din da kyau kar ya zame. Takowa yafara yana zuwa kusa da ita ta kwasa aguje zuwa gadonta, hayewa tayi saman gadon ta jawo duvet ta rufe kanta ta kanainaye ko ina kamar ɗan kwado. Abun har dariya yabawa MJ, hannu yasa yafara kunce maɓallen rigansa har ya ciresu gaba ɗaya, shima ya haye saman gadon. Hannu yasa yafara jan duvet din, itakuma tasa hannu itama ta riƙe gam tana magana cikeda masifa acikin bargon tace "kaga Malam ka fice mun aɗaki, yau iskancin kuma yatashi yau so kake kayi mun zindir, ai baka isa ba, muga ni da kai wazai ci galaba akan waninsa"Ahaka fa shi wasa ma yake yi, da yanaso ne dayasa hannu sau ɗaya kawai zai cire bargonnan ajikinta tsaf, amma tunda ta daring dinsa aiko zai cire shi yaga abinda zata yi. Jin yayi shiru bai motsa ba Aneesa har ta fara ajiyar zuciya, duk tunaninta ya sauka akan gadonne, batayi aune ba kawai saiji tayi anyi sama da bargon. Wani irin ihu tasaka ta mike arazane tana sakin ashar.

Tsaye yake da bargon ahannunsa yana yi mata dariyan mugunta, abinda poor Aneesa bata sani ba shine bargon da MJ ya kwaɓe ajikinta harda towel ɗinta ya haɗa, amma masifa ya rufe mata ido. Tsayayyen breast dinta ya kafawa ido yakasa ja da idanunsa awurin, dama haka yarinyar nan take, Ya Ilahi.

Nayi bombomin nayi zagin amma naga mutum yana tsaye kamar dutse naga ya kafawa wuri ɗaya ido. A hankali nabi inda idanun nasa ke kallo, abinda nagani shiyasanyani sakin ihu mai ƙaraji na sauko daga saman gadon da gudu sai kansa nayi na faɗa jikinsa ina boye abinda yake kallo ajikina sosai ajikinsa tsabar ruɗanin dana shiga, na sa hannu na matse kirjina sosai da jikinsa, anawa foolish tunanin wai tunda bathroom yayi nesa da zan shige kawai na faɗa nasa jikin dan na samu kariya ashe babban kuskure na tafka. Kunya naji ya mamayeni na kasa koda motsi ne, naked breast dina da kirjinsa suka haɗe atake wani irin yanayi ya sauko mun wadda tun da nake aduniyan Allah ban taɓa shiga irinta ba.


Daskarewa yayi ya kasa motsi, shikenan tagama dashi. Yadda ta matse kirjinnata da nashi shiya sanyashi jin mugun kasala ya saukan masa, ahankali ya ɗora hannunsa saman Ass dinta ya damƙesu da kyau, numfashi yake saukewa ahankali yana ƙara mayar da ita jikinsa.

Jin hannunsa saman mazaunaina yasa naƙara yin lakwas bakina yayi mun nauyi dazanyi wani masifa. Ƙafafuna naji sun fara rawa, da ƙyar da kuma taimakon Allah nafara kiciniyar raba jikina danashi amma mutuminnan tsabar rashin imani ya ƙara matseni sosai bayaso ya sakeni.

Hannu yasa ya ɗagota jikinsa ƙafafunta suna zagaye a bayansa yafara takawa ahankali zuwa gadonta. Idonta a runtse luff, ta gama sarewa da mutuminnan, lamarinsa tsoro yake bata. Gashi daga peck yakoma har tsiraicinta yake gani Ya Allah 🥹

Innocent beautiful face ɗinta yake kallo, wani abu na ƙara jawoshi zuwa wurinta,ahankali ya kwanta saman jikinta. Yar ƙara ta sake jin uban nauyin daya sakar mata, tana iya jiyo numfashinsa dake sauka saman fuskarta da sauri sauri, shiko gogan sai wani danne yarinyar mutane yake, pink lips ɗinta yake kallo da rinannun idanunsa, da mugun slow ya haɗe bakinsa da nata yafara sucking ahankali. Ga hannunsa dayake yi mata tafiyan tsutsa ajikinta, sai ga takwarar Innati tayi makwas ba bakin surutu da tsiwa😂

Saida yasha son ransa sannan ya cire bakinsa yana ƙare mata kallo, idonta alumshe kamar ɗazu ga danshin yawunsa akan lips ɗinta. Boobs ɗinta yake ƙarewa kallo, n**ples dinta sun wani fito zuru zuru suna tsone masa ido. Hannu yakai kan guda ɗaya yana shafawa tareda lailaya mata shi, ajiyar zuciya tayi tana ƙara kankameshi da kyau. Murmushi yayi, yagano first point of weakness ɗinta.

Cikin mayen sha'awa dake fuzgarta harta ɗora hannunta saman gashinsa tana yamutsawa tareda ƙara bankaro masa kirjin da kyau (Takwarar Hajja kin badamu🙆). Ya ɗau lokaci mai tsawo yana jagwalgwala ta yadda yakamata kafin yaji yaɗan samu sukuni, bayaso yayi the main the main tun yanzu🙈, dama kuma yanzu ma dan ba'a hayyacinta take ba da yasha zagi da Allah ya isa 🤣🤣. Jin jikinta ya saki numfashinta kuma na sauka ahankali yasashi dagowa ya kalleta, har bacci ya ɗauketa hani'an. She looks so damn gorgeous when sleeping. Kiss ya manna mata agoshi yace "I love You Baby Girl" sannan ya sauko daga saman gadon ya tattaro wandonsa da bai san lokacin daya bar jikinsa ba da kuma rigansa ya haɗa wuri ɗaya, gyara mata kwanciya yayi ya dauko duvet aƙasa ya rufe mata jiki bayan ya ranƙwafo ya manna mata kisa a boobs 🙈 sannan ya kashe mata wuta ya fice aɗakin.

🌷 RAYUWAR ANEESA 🌷


Reemah ✍️


PG 76_80

Warning ⚠️ 🔞

Contains Explicit and matured words. Please do read at your own risk. Remember to be warned is to be for armmed !!!!

Not edited ❌

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
No haka naji wani dummmm da ƙarfi ya daki kunnena, agigice na tashi daga kan gadona ina wuntsilowa ƙasa. Ashe dai ba mafarki nake ba, ƙaran bindiga ne ke tashi tako ina pass pass har reflection ɗin hakan na nunawa awindow saboda dare. Take jikina yafara rawa narasa ina zan shiga in ɓuya. Sai yanzu ma na kalli jikina ashe babu komai, abubuwan daya faru some hours ago yafara dawo min tiryan tiryan, rarrafe nafara ina yi ina jin zuciyata na bugu kamar zai ɓallo kirjina, har nakai bakin ƙofar closet ɗina na shiga, miƙewa nayi nafara neman kayan sawa, tsabar ruɗewa ban san lokacin dana buge jewelry box da aka aje saman canter ba yafaɗi akasa warwas ta fashe, ƙafana yafara rawa hawaye tuni yafara gangarowa ina yi ina ambaton sunan Allah, su waye wannan kuma dazasu hana mutane bacci a tsakiyan darennan. Wani wando da rigan sanyi set na ɗauka na sa, dake rigan mai hulace na maƙala hula saman kaina. Tsayuwa nayi ina tunanin mafuta, tabbas harbinnan acikin gidannan akeyinta, kuma kamar ma ƙaruwa takeyi, toh a ina zan ɓoye, ban gama tunani ba naji an bankaɗe kofar ɗakina anshigo, cikina ya ɗuri ruwa ƙafafuna suka gaza ɗaukan nauyina, inaji kamar za'a shigo closet din nayi saurin kashe wutan na koma bayan ƙofa na ɓuya. Mutumin ya shigo bansan ko wanene ba amma ina ganin reflection dinsa saboda wutan toilet akunne yake, bayansa na kalla amma na kasa ganewa ko wanene. Ƙasa ƙasa naji kamar mutumin na kiran "Aneesa" tsoro ne ya ƙara shiga har hanjin cikina, addu'a kam babu wadda banyi ba saidai wadda ban sani ba. Flashlight naga an kunna dauuu mai hasken gaske an haska mun idona dashi har saidai na rufe idon gamm. Mutumin bai kashe wutan ba kuma bai kauda shi daga idona ba bai kuma cemun komai ba, haka muka tsaya nama kasa yin komai na ƙara runtse idona gamm inajin yadda zuciyata ke tsananta bugu.

Kashe tocin naji yayi, sai tsit kamar ya fice. Har na saki ajiyar zuciya sai kuma naji anyi wuff anyi sama dani, wutsil wutsil mafarayi da ƙafa ina bubbuga bayan mutumin amma bai tsaya ba, haske ne ya kara gaure mun idanu, sai alokacin na lura da cewa falon ƙasa muke. Abinda nagani shine ya ruɗar da duniya ta, shida sojojinsa guda uku suna rusune a tsakiyan faalo an ɗaure musu hannu ta baya. Wani fitsari naji ya daki marata, Idona tsam akansa ina kallon shi, shima Ni yake kallo idonsa sun rine zuwa abun tsoro. Mutanin danaga sunyi kawanya afalon ban gane ko ɗaya acikin su ba, suna sanye da bakaken kaya sun rufe fuskokinsu kamar armed robber ko assassins zan kirasu, amma dai su ɗin abun tsorone. Mutumin daya ɗaukoni na juya na kalla, shima yana sanye da kaya irin nasu, ban gane shi ba, rabin fuskarsa a rufe take, toh amma ya akayi yasan sunana ɗazu naji yana kirana. Kallona na komar izuwa kan Ya MJ dake rusune shima dai da alama bai san wanene a tsayen ba. Cikin wata irin kausashshiyar murya daban taɓa jinta daga wurinsa ba naji yace " Who the hell are you guys, kusu wanene. Mekuke nema damu. Har wani iko kukeda har kuka iya shiga gidannan kukawowa sojojina farmaki" daga gefensa ɗaya daga cikin wannan armed robbers ɗin yace "soon zaka sani, kar ka damu. Idan muka gama da abinda yakawomu basai mun bayyana maka mu wanene ba, ranan tashin ƙiyama zaka ganmu, amma yanzu kam daganan kafara shirin yiwa duniya bye bye,abinda idonka zai gane maka yanzu zaka gwammace da mala'ikan mutuwa zai ɗauki ranka kawai ayanzu" yana gama faɗin haka mutuminnan dake bayana ya finciki gashin kaina ya matso dani gab da shi ya rungume. Ihu na sake kamar za'a yankani, hawaye shaaaa ina jin zafi rikon dayayi mun.

Kamar zaki haka MJ ya tada jijiyoyin wuyarsa idanunsa azazzare yace "heyyyyyyyyy, karka kuskura ka taɓa mun matata. Zanyi pata pata da naman jininka, release her noww" wani shu'umin dariya mutumin yayi ya ƙara damƙeta dakyau yace "haba mlm, me akayi ko? You want me to release her? Hhhhhhhh" yayi dariya sannan yace "zan releasing dinta bayan na releasing abakinta🙀", rassss naji zuciyata ta buga, hawayen dake Zarya a idanuna suka ninku.

Ganin hawaye a idanun abar ƙaunarsa hakan ya haddasa masa jin ƙuna azuciyarshi, idan sukayi gigin taɓa masa mata sai sunga worst side of him. Sojojinsa dake gefensa sai wani huci suke yi kamar suyi bomb, tabbas a wannan lokacin idan da za'a hurgo musu ɗaya daga cikin mutaninnan da kaca kaca zasuyi da namominsu. Ga shi har yanzu kafca akeyi awaje tsakanin armed robbers ɗin da sojojin dake waje.

Jefar dani yayi saman doguwar sofan falon har kaina ya bugu da katakon shi. Ƙara na saka ina fashewa da kuka, mutuminnan yasa ɗaya daga cikin mutanensa suka toshe mun baki da handkerchief mai warin tsami kamar an share hammata dashi. Ga amai dake tasomin, ga azaban da ƙeyana keyi saboda buguwar danayi, rigar jikina ya kama da dukkan ƙarfinsa ya keta saman wuyan dan rigar akwai kauri sosai kamar sweater. Yanzu kam kuka wiwi na fashe dashi, Ameera ce ta faɗo mun azuciya, yanzu Allah kaɗai yasan tashin hankalin data shiga a lokacin da su Amin sukayi mata aika aikannan

Ganin an yaga mata riga, da gaske dai raping ɗinta sukeso suyi agabansa. Sojojinsa suka duƙar da kai kasa suna jin haushin kansu. Ogansu na wannan halin amma basuda yadda zasuyi su taimaka masa. Armed robbers dake tsaye akansu ganin kamar suna shirin yin wani abu suka saita bakin bindigarsu da kyau da kyau daidai keyansu. MUJAHID iya wannan lokacin ya gwammace ya rasa ransa akan ajefa rayuwar masoyiyarsa cikin haɗari.


Dariyan mugunta wannan mutumin yayi da muryarsa mara daɗin ji, hayewa yayi saman ruwan cikina yakamo hannuna duka biyu ya ɗaura saman kaina ya haɗe su wuri ɗaya, ina kuka ina rokonsa amma yadda kasan sheɗan haka yaki barina. Juyawa yayi ya kalli Ya MJ yace "look well, ka kalli yadda zamu fatattaki palace ɗin matarka. Na tabbatar maka daga yau inka kalli wurin sai kaji kamar ka yanyankata saboda tsana. Hhhhhh" yakarasa yana kai hannunsa saman kirjinta da babu bra sai rigan sanyi, bai kaiga tabawa ba yaji an buga masa wani abu kaman ƙarfe a ƙeya. Ihu yasa yana kama keyannasa ya mirgina gefen Aneesa da tuni ta sume.

MJ ne tsaye da bindigan ɗaya daga cikin mutanin dake tsaye akansu ɗazu da bindiga, baiyi wani tunani ba yajuya gindin bindigar yafara bugun wannan azzalumin mutumin aduk inda yasamu. Abun sai yazama change of position, da farko armed robbers dinne suka dominating ɗinsu, yanzu kuma sojojinne suka kewaye falon kamar sun sauko daga sama, toh yaushe ma har suka shigo falon haka suka ɗaukesu abazata.

Saida yayi masa tilis ya make sure ya targaɗa kowane gaɓa na jikinsa sannan yasa shi a tsakiyansa yana tsaye akansa yafara kiciniyar cire masa faceask dake fuskarsa. Duk da yasha bugu amma yake ƙoƙarin kare face mask ɗinsa, sojan MJ dake gefensa ya kama masa hannun mutumin har yayi nasaran cire masa face mask ɗin. Baiyi mamakin ganin wadda yagani ba, dama yasan a kowani rana yana tareda haɗari, toh amma meyasa basu attacking ɗinsa tun yaushe ba sai yanzu dayayi Aure? Azafafe ya kaima mutumin mugun naushi ya ɗago collar ɗin rigarsa yace " Ministan kuɗi ne ya aikoku, basaina matsa kun faɗa mun ba. Ohhh, You guys are doomed. Da naso nabi komai ahankali amma yanzu tunda kuka shiga sabgar iyalina sai na baku mamaki. You dare touch my wife and go scot-free? I'll make your lifes a living hell I promise you" jifa yayi dashi wa sojojinsa, sukuma kaman karnuka haka suka rufu masa baka jin komai sai gib gib gib yadda kasan ana dakan sakwara a turmi🤣

Sungume matarsa yayi ahannu yana ƙare mata kallo har ya haura sama. Ɗakinsa yakaita ya kwantar saman katafaren gadonsa na alfarma, yaja bargo ya rufe mata jiki. Kallon agogo yayi yaga minti kaɗan za'a kira sallah. Bayi ya wuce yayi alwala sannan ya fito yayi shirin Masallaci har lokacin bata farfaɗo ba, ruwan dake side drawer ɗinsa ya ɗauka ya zuba kaɗan ahannunsa ya yayyafa mata. Saida taja numfashi mai tsayi sannan ta sauke, ahankali ta buɗe idanunta ta saukeshi akansa, tana ganinsa a tsaye ta miƙe da kyau ta gyara zamanta tana kallonsa harda murza idanunta dan ta ɗauka ko mafarki takeyi. Zama yayi agefenta ya kai hannunsa zai taɓata ta buge masa shi, sai kuma tasa kuka wiwi tace " duk laifinka ne, ba don ka aureni ta hanyar dole ba da yanzu ina gidan masoyina. Wlh da sunyi mun fyaɗe har in koma ga Allah bazan taɓa yafe maka ba. Yiiiii" ta ɓare baki kaman jaririya tana kuka. Haushi iya haushi kam MJ yaji, yana jin daɗin ya kuɓutar da ita daga hannun mugayennan, amma shine ta buɗe baki tana kiransa sunaye. Ita badon son dayake masa ba ta isa ta buɗe baki takirashi dan Iska bai gurje mata baki da ƙasa ba? Zuciyansa na tuƙuƙi ya daka mata tsawa yace "shuttt tf upp. Naƙara jin kukan ki saina miki dukan tsiya saboda kiyi kukan da hujja. Kina matata kike faɗa mun cewa da ban aureki ba da kina gidan wani. Thank heavens for the love I have for you, da sai kin gwammace kida da rawa. Mara kunya kawai" itama aharzuke ta tashi tana fuskantarsa tsawonta daidai nashi ido cikin ido tace " to ka rabu dani mana, antaba yin wani abu dole ne. Nace maka bana sonka bana sonka basai ka ƙyaleni ba. Kuma bazan taɓa daina son Ya Isma'il ba har numfashina yabar doron.." bata ƙarasa ba ya ɗauketa da wani irin mari har ta koma ta kwanta luff saman gado kamar lawashi" ya fuskanci idan ya zauna yabi na yarinyar nan saidai tariƙa ƙara masa hawan jini akan wadda yakeda shi tun da da, dan haka kawai ya bar mata ɗakin gaba ɗaya ya wuce masallaci. Kafin yafita saida yasa aka gyara ko ina tsaf, Allah yasa babu wani sojan da aka rasa saidai wanda akajima ciwo.

Saida nayi kukana iya son raina naga babu mai rarrashina na miƙe na shiga toilet nayi wankan tsarki nayi wankan sannan nayi alwala na fito. Sai yanzu ma na lura ashe ba ɗakina name ba, wannan Dakin ya ci uban nawa a haɗuwa da girma da komai ma. Ban tsaya kalle kalle ba bataci ɗakina nayi Sallah. Ina idarwa na kwanta saman sallaya nacigaba da jera kukana har waƙan "so so na Umar M Shariff" nayi saboda jinake kamar heartbreak nake ciki😂. Baccin da aka hanamun da tsakiyan dare shina biya yanzu. Na ɗauki lokaci mai tsayi ina baccina kafin na farka. Wanka nayi na shirya cikin gown irin mai tattara a cikinnan dai kasansa kuma abaje yake, ta saman rigan kuma show me your shoulder ne, sai hulan kayan na feshe jikina da turare na sanya flat shoe na fito falo. Ko ina tsaf tsaf kamar ba falon da aka wargaza saikace filin yaƙi ba. Hanyan kitchen nayi, ina shiga na tsaya ina ƙarema ko ina kallo. Ina irin kitchen ɗin turawa da zakaga kamar bai kamata ayi abinci aciki ba, hasalima yayi Kamada wani wurin shakatawa ne da zaka zauna kaita kallo yana saka nishaɗi, to wannan kitchen ɗin haka yake. Abubuwan cikinsa na tabbata babu ko ɗaya da aka siyo a Nigeria, Ac har biyu a cikin kitchen ɗin. Nama rasa ta ina zan fara tunda ba gane kan gidan nayi ba. Wani ƙofa nagani ta gefe, shiga nayi inda naci karo da food pantry mai ɗaukeda nau'ikan abinci kala kala babu wadda babu, saida nagama santina sannan na ɗebo iya wadda zan dafawa cikina, dan ba'ayi mutumin da zan ɓata hannuna wajen girka masa abinci ba🙄

Tukunya mai kyau na ɗora saman wuta. Sharp sharp nafara prepping kayan miya kafin ruwan yayi zafi na parboiling macaroni twist ɗina. Bayan na gama shirya abincina ko ina ya kaure da ƙamshi mai daɗin gaske. Jollof ne macaroni dayaji ice fish dasu carrots da sauransu sai plantain frittata da kuma banana smoothie nayi, akan tray na shiryashi ma fito zuwa dinning dake can gefen falo. Saida na aje saman dinning ɗin na tuna ban dauko ruwa ba, sharp sharp na koma kitchen na ɗauko goran ruwa na fito, ina farinciki yau Finally zanci abincin dana girka dakaina. Raina yayi baƙi kirin lokaci ɗaya annurinn fuskata ya bace har bansan lokacin dana furta "kan bura uba🙀" wai duk lokacin dana ɓata ina girki a kitchen dan kawai inci abinci mai kyau da lafiya shine mutuminnan ya haike saman kujera yana afkawa cikinsa abincina?baimasan

17 / 24