Rayuwar Aneesa complete Hausa Novels pdf Reemah.txt

Author :  Reemah Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   18 / 24

51K to 54K   out of 70.4K words

ina bayansa ba, aharzuke na ƙarasa wurin dinning ɗin nayi sama da plate ɗina kirjina na sama da ƙasa saboda haushi. Ban maso inyi masa magana kawai najuya da taguwar abincin dake cikin plate zuwa kitchen, ina shiga na rufe kofa bammm na zauna saman Island ina danasanin kai abincin falo. Gashi ya rage mun aukinta😡.

Tunda ta wuce kitchen yakasa kyafta ido, wai me yarinyan nan take nufi dashi ne. Gaskiya yakamata ayita ta ƙare kawai, Allah ya kaisu anjima bari ya dawo gida da yamma sai ta yabawa aya zakinta. Rigan suit dinsa ya ɗauka saman dinning da jakansa ya wuce waje.

🌷🌷🌷🌷🌷🌷

Ba'a yaɗa aihuwan Ameera a family ba aboda sunsan cewa magana kawai za'a fitar marasa amfani. Alhamdulillah jikin mai jego da sauƙi yanzu ba laifi. Tunda Amin yadawo jiya wanka kawai ya kaishi gida amma throughout yana nan a asibiti tareda masoyiyarsa. Su Abby ma dasuka zo zo dubata,ganin irin lob da ake zubawa wadda babu wanda yayi tsammaninsa kawai aka fita aka barsu. Abby ya riga ya yanke shawarar aranan sunan yaron za'a Daura auren iyayen.

Alhamdulillah jikin baby ma ana samun cigaba, daga juya zuwa yau a cire masa oxygen amma kuma still yana cikin ƙwalba duk da yanada ɗan girmansa baza'a kirashi bakwaini irin sosai dinnan ba. Mamy da Innati sune suke zuwa dubashi time to time, Ameera sam taki zuwa, sun ɗauka kunya takeji amma itafa haka kawai taji bawani son ganinshi takeyi ba( ke Ameera zakiso uban ɗa kice baki damu da ɗan ba🙄 meya miki, iyye nace meya miki🙄).


Tunda Goggo tashigo garin Kano tace itada komawa Adamawa. Afadinta wai ai surkuwarta mai kuɗi ce dan haka itada talauci sunyi hannun riga. Da yamma ta sauka a gidan Jenar, da ƙyar aka barta ta shiga, dan ma lokacin Amin na gida bai koma asibiti ba, shine yasa sojojin suka barta ta shiga. Baba Larai ne kawai agida, duk mutanin suna can wurin mai jego. Sai wani isa da gadara Goggo keyi a gidan Hajja tana buɗe hammata ita ga surkuwar Innati (cab, amma hali bazai taɓa canza wa ba wannan tsohuwar🙄). Haka tasa Baba Larai ta jera mata nau'ikan abinci akan dinning, daga ta tsakura wannan sai ta caccaka wancan. Bayan ta gama tace mata wai takaita Dakin innati tunda itace take gadara da. Baba Larai kuwa bini bini take mata abinda ta umurta tunda surkuwar ƴarinyar gidance. Wanka Goggo tayi ta male male saman gadon Innati dayasha gyara ga shegen laushi kamar auduga, gefe kuma ga Ac. Haba tuni Goggo tahau mota zuwa Adamawa, sai jan munshari take kamar saniya "khauuuuuu khauuuu kurrrr" inta ɗago saita aje 🤣🤣.


Su Innati basu tashi dawowa gida ba sai ƙarfe takwas na dare, sun baro Mamy ne da Amin a asibitin. Batasan da zuwan Goggo ba sai da tashiga ɗaki kawai taga mutum akan gado har yanzu bacci takeyi, da farko taso tayi ihun aljana amma data kalle gefenta can ƙofan bayi taga Ghana must go ɗin Goggo wadda ya gama kyamushewa. Mamaki ya kamata, meya kawo Goggo garin Kano, batazo bikin Aneesa ba sai bayan auren take zuwa. Kodai har yanzu tana tunanin cewa Innati na matsayin matar ɗanta ne shiyasa ta tako ƙafarta har Kano tazo gidansu har wani bacci take mata agado,ina ruwan ba'a saba ba. Murmushi tayi kawai ta girgiza kai tawuce bayi dan yin wanka.

Harta fito ta shirya cikin kayan baccinta, tukunna lokacin Goggo ta farka. Ko salati babu tasaki wani dogon miƙa tana girgiza kamar mai farfadiya. Kallon Innati tayi dake gaban dressing mirror tana taje dogon gashinta dake zube har ƙugunta wadda yasha gyara yana sheƙi da ƙamshi ba kamar lokacin datake gidan Zaidun ba. Ikon Allah Goggo ta tsaya kallo, ashe dama haka matar ɗannata keda kyau bata sani ba. Ta shagala da kallonta har Innati ta gama ta juyo tace "Goggo sannu da zuwa" firgigit ta dawo daga kallon tsananin kyau tayi murmushin yaƙe tace "yawwa Hajiya Hussaina" (ikon Allah, inkanada kuɗi tsoho ma har ƙasa zai durkusa ya gaidaka😂). Galala Innati ta tsaya kallon Goggo da wani kininibi, yaushe ta zama Hajiya uhmm. Bata nuna mata komai ba kamar ma batasan me ita da ɗanta suke shiryawa ba. Barin ɗakin tayi mata bayan tasa akawo mata abinci da duk wani abinda take buqata, ɗakin Hajja take. Hajja tayi mamakin ganin Innati adakinta wai kuma da niyyar kwana. Da Innati tayi mata bayani, gyara kwanciya kawai tayi tace. "Allah ya kyauta".

🌷🌷🌷🌷🌷🌷

Sai ƙarfe tara yadawo bayan ya gama duk wani aikinsa a waje. Yau shiri na musamman yayiwa yarinyar nan, Hausawa sunce da zafi zafi ake lanƙwasa ƙarfe, gara tun yanzu yakoyamata lesson tasan cewa yanzu aƙarkashinsa take tadaina rena masa wayo. Da sallama abakinsa ya shigo gidan, bai tadda kowa afalon ba kamar kullum, sauri yayi ya haura sama zuwa ɗakinsa. Wanka yayi ya fito dagashi sai towel ɗaure aƙugu, ga gashin kansa dake zube kan kafaɗarsa sai ɗigan ruwa yake. Kirjinsa dame sumul babu ko gashi looks so sexy 🙈 abs ɗinsa sun fito ɓaro baro ya haɗu da vline ɗinsa haka ruwa ke gangarawa yana bin line ɗin yana shiga towel🙈. Gaban dressing mirror ya tsaya, hand dryer ɗinsa ya jona a wuta ya drying kansa ya shafa mayuka kamar na mace, feshe jikinsa yayi da turaruka masu ƙamshin gaske da kama jiki. Minti bubble gum ya jefa cikin bakinsa yana taunawa ahankali, closet ɗinsa ya shiga minti kaɗan ya fito da kayan bacci ahannunsa. Riga ne dogo wadda ya wuce masa guiwansa kalar honey colour irin mai igiyar afefennan da aljuhu agefen hagu da dama. Bayan ya saka ya feshe jikinsa da turare kuma ya sanya bedroom slipper ya kwaso wayoyinsa ya fito aɗakin bayan ya kashe wuta.

Aneesa's POV

Fitowata kenan daga wanka, ina zaune saman stool ɗin gaban dressing mirror ina share gashin kaina dana gama wankewa. Towel ɗina iya mazaunaina ya tsaya, ahakama dan najashi kasa kaɗan kusan rabin ƙirjina na waje. Bayan na gama shafe shafe na miƙe zan ɗauki kayana akan gado, dama tuni na riga na fitar dasu. Wani irin mummunan faduwar gaba naji ganin mutum zaune akan gado idonsa ƙar akaina. Saurin danne tsorona nayi na matse fuska, bance masa komai ba na ɗauki kayana dake gafensa zan wuce najin kamo hannuna, afusace na juyo zanyi masifa kamar yadda na saba naci karo da farfaɗan ƙirjinsa. Ɗagowa nayi ina kallonsa can sama amma tsabar rashin tsoro irin nawa na dake nace "ka sake mun hannu inje in sa kaya" ko gizau baiyi ba, ƙwace hannu na nayi ina gallara masa harara. Watau ma maza da basuda kunya, kan uba. Ka wanke mun mari da safe yanzu kazo kana kashe mun ido tsabar rainin hankali. Abinda ya ƙara mun baƙin ciki shine dariyan danaga yanayi mun, watau Ni ya maida mahaukaciya kenan. Ina ƙoƙarin ƙwace hannuna yayi saurin sa hannunsa ya zagaye ƙuguna dashi ya matso dani gab dashi sosai muna mannuwa da juna. Makwat na haɗiye yawu, bansan mene ne a idanunsa ba, kamar wasu sparkles ne da ban taɓa ganin irinsu ba, kodai saboda ban taɓa kallon idanunsa bane. Daidai kunnina ya rada mun wai "You look so damn hot baby" afusace na tari numfashinsa nace " nabi hot da gudu ba wando😂 Dallah Ni mlm ka sakeni inje in sa kaya" wani dariyan ya kumayi a shaƙiyance wadda yasa dimples dinsa lotsewa har ciki, kiciniyar kwatan kaina nafarayi inaji towel ɗina na ƙoƙarin bani kunya. Shi kuma kamar da niyya yasa hannu akan mazaunaina ya fizgo towel ɗin ta kasa, nashiga uku🙆. Wannan karon dariya mai sauti yayi yace "yau za'a raba gardama. I'm daring you tonight, ki ƙwace kanki. In har kikayi nasara namiki alƙawarin zan miki duk abinda kike so yau ɗinnan ba sai gobe ba" yana faɗin haka naji yayi sama dani ya aje kan gado, be kaiga haurawa ba nayi saurin sauka na jawo towel ɗina nayi na ƙofa. Har zan buɗe baki ƙit kit an rufe, juyowa nayi naga wani ɗan ƙaramin remote ahannunsa ya riƙe yana mun wannan shu'umin murmushin dana tsana. Kuka ne kawai banyi ba, amma zuciyata tuni ta gama tsinkawa. Yau kome zai faru I'll never give in kamar jiya dayaci galaba akaina. Ina ganin yayo kaina gadan gadan nasha kwana aguje nayi na closet ɗina, fincikoni yayi da ƙarfin gaske ya ɗaga sama, wannan karon kam fuskarsa babu wasa. Bazan ce yana cikin ɓacin rai ba, ina irin fuskar da mutum keyi idan zai yi mugunta ɗinnan, to shi yayi. Da ƙarfi ya jefani saman gado, towel ɗina ya Kuma kuncewa. Da nace bazan ƙara kuka agabanshi ba amma dana ga bala'in dayafi na ƙarfina, tuni na fashe da kuka wiwi ina rokonsa. Murmushin mugunta yayi yaɗata tube rigan jikinsa, runtse ido nayi na tattaro duvet ina kare kirjina dashi. Haurowa yayi ya jawo ƙafata na koma straight, shammata na yayi da faffadan ƙirjinsa gafara sakar mun kiss kamar mayunwacin zaki tako ina da bakinsa me iya kaiwa. Azafafe na kai masa yaƙushi a jikinsa, amma kamar karfi nake ƙara masa.

MJ ya ɗau wuta tuni, komai azafafe yake mata saikace baisan first timer bace. Abubuwan dake rikitashi shiya damƙe guda ɗaya, na biyun kuma ya kai masa chafka yana tsotsa cikin fitar hayyaci. Ga hannunsa dake yawo a sauran bangarorin jikinsa, bai damu da kukanta ba kuma bai damu dayayi foreplay da ita ba, all he wants is to just do it. Shi kansa bai san lokacin daya bincike wandonsa gefe ba ya rufesu da duvet, cinyoyinta ya raba gida biyu yafara karanta addu'a.

Ina ji yasa hannu ya raba cinyoyina ya karanta addu'a, hankalina ya ƙara tashiwa, wannan addu'an ko bacci nake idan aka karantota nasan na menene saboda ana yawan yi mana bitanta a islamiyya, "inna lillahi wa inna ilaihi raji'uun" shine kalmar daya fito abakina a lokacin danaji kamar an soka mun mashi aƙasa na, kamar mahaukaci dake tseren gudu haka yake kiɗinsa da rawansa. Ihu na saki wadda na tabbata sojojin gidannan Gaba ɗaya sunjushi tunda ko ina tsit yake.

MJ ya shiga duniyar da ya mance rabonsa da shigar ta, aiki kawai yake ba kama hannun yaro, bai damu da ƴar mutane dake ihu tana neman agaji ba, bayaji baya gani kawai yake bugunta yadda kasan ba ƙaramar yarinya ba. Shi kansa ihun yake zubawa, lallai su Hajja sunyi kokari, me suka ɗurawa ƴarinyar nan haka. Shi inba karya zai yi ba dasai yace ko Neehal batayi masa jwain haka ba. Ihu yake yamance cewa basu kaɗai bane a gidan. Daya gaji da style ɗaya, ya juya yarinya yacigaba da aiki ko tausayawa ba.

Saidai yadauki tsawon lokaci sannan ya saketa ya mirgina gefe ya kwanta yana maida numfashi yadda kasan yayi tseren gudu da wani. Itako Aneesa tuni tamance awace duniya take. Ta daisan babu kowa a duniyar face ita kaɗai, duhu ya mamaye ko ina bata ganin komai. Gashi tanajin zafi amma takasa motsa koda yatsarta ne🥹🥹😭. Haka shima MJ bacci ya ɗaukeshi agefenta bayan yajawota sosai ya rungume kamar jaririya.

The next morning....

🌷 RAYUWAR ANEESA 🌷


Reemah✍️


PG 81_85

🌷🌷🌷🌷🌷🌷

Kiran sallah ne ya farkar dashi, da salati abakinnasa ya buɗe idanunsa wadda ke ɗauke da bacci. Yau wani irin bacci na musamman yayi mai daɗin gaske. Tana kwance akan hannunsa guda ɗaya ta cusa furkarta daidai ƙiriinsa tagefe har yanzu bacci take amma bata daina ajiyar zuciya ba. Ya shagala da kallonta sosai, wai shi can baya dama abinda yayi sunansa aure? Cab amma ancuceshi, zaqin Aneesa is incomparable, itace ainahin definition ɗin jan miya. Neehal garau garau ce kawai (toh dama zaka haɗa gyaran Nigeria dana India ne🙄). Laƙace hancinta yayi yaja kumatunta ahankali yace "rigimammiya na" ahankali yajata akan hannunsa ya mike ya buɗe duvet zai sauko daga kan gado, idanunsa ne ya sauka akan abu wadda kalansa yayi daban da colour ɗin bedsheet. Hannunsa yakai gurin wani button dake maƙale agefen gado ya kunna haske, mummunar bugawa kirjinsa yayi ganin jini caba caba ya ɓata gado ya ɓata musu jikinsu. Arude ya juya wurin baiwar Allah yana ɗan bubbuga kumatunta yana kiran sunanta amma shiru. Hankali atashe ya wuce toilet da sauri ya watsa ruwa sharp sharp ya fito da towel ɗaure aƙugunsa bayan ya haɗa ruwa mai zafi a bathtub. Yaye duvet ɗin yayi ya sungumeta kiiii zuwa toilet, ahankali ya ajeta cikin ruwan zafin, wuffff kuwa ta buɗe ido kamar mai aljannu, azababben ihu ta sake ta ƙankame dantsen hannunsa ta fara ƙoƙarin tashi acikin ruwan, baiyi amfani da force ya dannata a ruwan ba, amma bai bai bari ta tashi ba. Kamar zai yi kuka irin ihun azaban dayaji tana yi, sosai yake jin abun har cikin zuciyarsa. Saida ya gasata na minti biyar haka kafin ya tsiyaye ruwan wadda duk ya koma kalar jaa, wani ruwan ya kuma haɗawa ya mayar da ita ciki, wannan karon ma kasa kukan tayi, sai hawaye kawai. Aneesa ba baki takasa budewa tayi masa magana. Tariga ta tsorata dashi matuqa, tayarda babu wani sauran imani atattare dashi, zuciyarsa abushe take ƙamas kamar na fir'auna.

Bayan ya gama shida kansa yayi mata wanka harda na tsarki. Yanata kula da yadda taki kallonsa ko kaɗan, gashi takasa buɗe baki tace masa uffan itadai nata ido mai hawaye . Ahannu ya ɗauketa kamar jaririya suka fito daga toilet ɗin. Ajeta yayi kan sofa ya yaye bargo da bedsheet dasuka ɓata ya kai washing machine sannan ya dawo ya canza wani kafin ya maidata. Dogon jallabiyarsa ya zura mata ya ɗauko hijabi ya sanya mata, shima ya shirya yashimfiɗa sallaya yajasu, harga Allah bazata iya tsayuwa ba dan haka azaune tayi nata Sallan. Koda suka idar ya juya ya kalleta tayi saurin ja da ido gefe tana yamutsa fuska. Tsabar neman magana saiya miƙe ya kwanta saman cinyarta yana ƙara kallon fuskarta. Ita dai batace masa komai ba, to me zata ce masa. Ai ita yanzu sunanta sorry, tazama second hand babu wani takama da rashin kunyar dazatayi masa.

Wayarsa dake gafensa ya ɗauka ya kira doctor ɗinsa akan yazo ya duba masa Madam. Doctor kuwa kamar yasan abinda ya faru, tundaga asibiti ya haɗa magunguna ya zuba ajakansa, yasan MJ ba bari zai yi ya duba abun ba😂. Sai da ƙarfe 6:30 AM yayi kafin doctor ya iso. Cire mata jallabiyar yayi ya canza mata zuwa T-shirt da zanin kayanta wadda tazo dashi. Shigowa doctorn yayi MJ yayi masa bayanin cewa bata jin daɗi ne. Pain killer injection ya fitar ya kaɗa yasa MJ ya riqe mata hannu zai yi mata alluran. Duk wannan shawagin da akeyi Aneesa na kan gado gum batace komai ba, jin tsinin allura afatar hannunta yasata sakin kuka tana ƙoƙarin ƙwace hannunta, kallonta doctor yayi yana mamakin irin wannan raki nata. Ita data iya enduring pain ɗin first s*x meye Kuma allura. MJ da jiyake inama zai cire zafin ya mayar jikinsa ko zata samu hutu. Magungunan doctor yabashi yayi masa bayanin yadda zai bata shi sannan yayi masa sallama yatafi bayan yayi masa bayanin bata buqatar ɗinki kawai yarika yi mata hot water sit bath akai akai hakan zai taimaka mata wurin warkewa da sauri.

Ajiyar zuciya kawai take saukewa, inda tasan ba iya duka lamarin MJ ya tsaya ba da ina ita ina yi masa rashin kunya, ai daga yau ko uhmm bazai sake hadata dashi ba, she has learnt her lesson. Fitowa MJ yayi farfadan gidansa inda sojojinsa ke kai komo, ga mamakinsa duk wadda ya haɗa ido dashi sai yayi saurin kauda kai ƙasa kamar mara gaskiya, idan ya juya kuma sai yaga suna ƙuskus saikace sun zama mata. Shi bai ma kawowa ransa cewa sunji wani abu ba, umurni yabawasu kan cewa duk su tafi yabasu hutu na kwana biyu, iya mai gadi kawai da driver za'a bari amma duk sauran Sutafi saiya neme su. Yana komawa ciki ya shiga kitchen, apron ya daura ajikinsa da babu riga sai dogon wandon jeans. Ashe dama MJ ya iya abinci🙀, gani nayi ya fidda indomien China wadda ake kira ramen sai kwai guda biyu. Ruwa ya ɗora saman gas, yafara yanka su abarba da Apple ya aje gefe guda. Bayan ruwansa ya tausa ya zuba indomien aciki ya zuba seasoning ya rufe. Ko ina na kitchen ɗin ya kaure da ƙamshi mai daɗi, bai jima ba ya gama komai ya zubo indomien a plate yayi shi ruwa ruwa ne sai faman turiri yake. Karamin mug ya ɗauka ya haɗa tea aciki, gefe kuma ga fruit salad dayayi shima duk ya jera saman tray sannan ya kunce apron din jikinsa ya sungume plate ɗin zuwa ɗaki. Har yanzu bacci take, kana kallon fuskarta kasan taji maza. Ina irin table da ake ajewa marasa lafiya akan gado a asibiti, wadda turawa ke kira da breakfast in bed. Shi yayi mata, ahankali yafara tashinta. Arazane ta buɗe ido tana neman direwa daga kan gadon, wani zafin dataji aƙasanta shiya sanyata nutsuwa tana cije laɓɓan baki, kallon abinci tayi saman gado sai turiri yake, haushin abincin ma take. Aikin banza agama cutarka azo ana tarairayaka. To shin wai shi ɗin baiji zafi bane sai ita kaɗai? Hararansa tayi ƙasa ƙasa takoma ta manne da gado tana matsar ƙwalla duk da yaƙi fitowa😂. Murmushi yayi ya zauna agefenta yakamo hannunta ahankali yake murzawa cikin cool voice yace "sweetheart kiyi haquri, nasan ban kyauta miki jiya ba. Nima bansan meya faru nayi hakan ba, I'm sorry please" ko ci kanka bata ce masa ba, ya ƙara magana ta shareshi bai daddara ba ya kumayi ta shareshi, narai narai da ido yayi kaman zai yi kuka yace "baby pls now. Is that what we're gonna do now, silent treatment? Dan Allah kiyi haquri talk to me plss" hawaye na taruwa a idonta baki na rawa tace "nabarka da Allah" daga haka bata ƙara ce masa komai ba. Girgiza kai yayi, ya taɓowa kansa tsuliyan dodo shi Mujahid😂 Lallabata

18 / 24