Author : Nana Maryama Category : Romantic Hausa Novels
hafsa shi tayi kan Aydarh duk su rabiah da hibba suka taso suna mata sannu wani kalan amai take kaman zata karar da yan hanjinta “duk ahankali ummi yatashi fita tayi malik nawaje saman mota shida dr Ibraheem sai dr faisal naff ne hannun dr faisal sai shi malik yadauke junior dr ibrahim yadauki sulty “ummi ta leko takwalla masa kira gani yanayin ummi yasan ba lafiya dasauri yakaraso tace masa yakawo junior yazo su je da Aydarh asibiti tun gida take cemasa kanta na ciwo yabata paracetamol shiga sukayi yakama Aydarh nan gida suka bar triplet dashi da ita sai dr hafsa suka wuce asibiti “kafin su isa ma sai da Aydarh tayi amai gwajin farko aka tabbatar musu da cewa Aydarh badauke da ciki har na tsawon sati hudu “wani kalan farinciki da malik yashiga sai ka rantse wannan ne karo na farko dazai fara samun haihuwa dr hafsa kanta taji dadi amma kuma tawani bangaran tausayin Aydarh take tasha wahalan cikin triplet haihuwan ma haka har yanzu cikin aikinsu take ciki da goyo babu dadi suma yaran da tausayi kwata kwata five months “ ai Aydarh najin tana da ciki tamike dasauri ido cikin ido takalli malik “tafasa kuka kallonta yake ko kiftawa babu tace kana ji kaji ciki ne dani yayah tazauna kasa tadaura hannu akai tace nashiga uku auntie wayyo Allah yayah kayi ma Allah da annabi kafitar yayah ka ciromun dan girman Allah bazan iya ba tun suna Washington yaga alaman shigar ciki shiyasa yawanci yake kallonta yayi dariya daman yasan rana kalan haka zata zo “dakyar dr hafsa ta lallabata suka koma gida “aie wannan cikin sai daya hada gagarimin rikice wanda har sai da aka zauna sharia shi da ita da abby hadda abba da baba tace bazata haifa ba
cirewa zatayi tadinga masa tijara da masifa har yaran tashafa ko kula su batayi batada aiki sai na kuka ko abinci bataci ballet asha magani ko alluranta “wannan karon ma laulayi take “sosai ita kanta oum sai dataji tausayin yarinyar amma yazatayi kara tahana tayi magana this time fitar da kunya tayi tadauki mota taje gidan Aydarh malik na parlor sai fama yake da yan uku sulty da naff sun karbe madara adam kuma yakiya “gashi Aydarh tama rufe daki banda amai da kuka babu abunda takeyi malik naganin oum yayi hamdala gaisheta yayi tasa hannu ta karbe adam tace ina maman malik yayi kasa kai yace tana dakinta da oum taje tayi knocking tasa shine tunda taji kukan adam tace tun wuri kadauke sa kubar nan don wallahi bazan bude ba saida nace kamun allura kace lapia lau babu komai na yarda dakai ko tausayina bakaji yayah duk wahalan danasha har yanzu ina cikin sha don ba jikinka bane oum ta girgiza kaii jin dakyar ma Aydarh ke magana tsaban tasha wahala ma wallahi “ oum tace bude nice dewy open the door muryan oum taji yasa ahankali tabude dakin aikam tafada jikin oum tafashe dakuka zaunar da ita tayi kan gado tana kallonta dasuka zo Aydarh tayi wani irin fresh kyau amma yanzu sai uban haske da glow duk tafada tsaban kuka da laulayi “oum takai kusan five hours tana ba Aydarh baki tana kula da ita da adam ta tafi ta lura duk yafi rigima dolene a ciro su daga nono aie “a ranar ma ko sauraran shi batayi washe gari tashirya dasafe takai karansa wajan abby “sharia aka musu aka bata hakuri aka lallashi ta “bata da yarda zatayi haka tayi hakuri “ .Decorating dakin yayi da balloons blue and white dashi da yan uku yakai polo center aka musu riga blue anyi rubutu da white kala daya cake din ma blue ne and white sai candle dan karami ne cake din anyi designing dinshi kalan imojin kuka “a jikin tasa rigan a baya anrubuta ASMAL a gaban kuma anrubuta* Anger is ugly,forgiveness is sexiness darh*a na adam an rubuta *dad is sorry momma* da imojin kuka na naff an rubuta *your four babies need your forgiveness*an sultana an rubuta *dad isn’t mean to hurt you momma* zama yayi yajera su a gado sun iya zama sunyi saurin koyo yazauna a tsakiyar sa yasaka favorite music dinta in a slow tone wakan ke tashi can kasa “dakin zata shiga tana budewa tagansu zaune a gadon kasa juyawa tayi takoma kuma batashigo dakin bas ai binsu da kallo take tana karanta abunda ke jikin rigan “malik yataso gently yakaraso gabanta yakamo hannunta yashigo da ita dakin ahankali yafara mata wanka kwalla yacika idonsa yafara-listening in it your favorite song when I saw you in that dress looking so beautiful I didn’t deserves this darling are perfect tonight! Zuciyanta taji yawani karye sharr hawaye suka zubo mata tawani kalan shiga jikinsa tafashe da kuka yayi murmushi shima kwallan yayi yana son Aydarh baisan ko zaku fahimce kalan son yarinyar dayake ba amma tana da wasu qualitys dayake tunanin bayan ita babu mace mai su in this duniya her tausayi Allahu ‘ yace shhshh tace am sorry Abdool am badly sorry abbu adam am sorry for giving you attitude I cannot control my heart I cannot hold myself yace ya isa mamana you are right I now what you are going through out Allah shi ke son muda rahamar shi karki damu kinji in sha Allah bazaki wahala kaman waccan ba tagyada masa kaii aranar komai yawuce “a nigeria suka bar triplet wajan su oum da ummi suna komawa takoma school Alhamdulilah this time har mancewa take tana da ciki saboda babu wani laulayi school dinta takeyi wanni 10000000000 xxxx trillion so da malik ke mata Alhamdulilah ,anyi auran mariam anan adamawa aka ajiye su aysha duk sun haihu aysha da dr hafsa mace sai halime tahaifi hassan da ussaini aka saka musu sunan abba da abby “rabiah keda tsohon ciki duk Aydarh
tazo suna yan uku gani tayi sun zama manya barakallah sai ba gaban kowa ba tasamu tadaukesu “wajan aikin su malik yatashi daga MD da taimakon CEO shima yayi asibiti anan Washington duk da akwai wahala dakuma sai anbi hanyoyi amma CEO da dr usama sun tsaya masa “nine months daidai Aydarh tasauka tasamu yan biyu duk mata wannan karon time din yayi daidai da hutun school dasuka samu a nigeria ta haihu this time akayi sunan “ayreen da ayraah “yaran babu abunda suka mance na Aydarh “
Alhamdulilah rayuwa tazamu ma malik wani babban shafin darasi “ ga Aydarh kuma wani babban aji ne rayuwa tamata takoyar da ita kuma tadauke ta matsayin maaikaciya tafahimce abubuwa da dama a rayuwan nan tayi rayuwa a farkon tasowar ta cikin wani kalan yanayi narashin sanin daidai shigowar Abdoolmalik cikin rayuwarta yayi silar gyaruwa dakuma tarbiyanta da ita “ a yanzu yazamana cewa babu wanda ka iya rayuwa daga malik har Aydarh idan ba da juna ba sun zama kaman wani magnet ga juna sunfi chewing gum mannewa juna a nuna soyayya fili malik yafi amma kowa na tunanin a zuciya Aydarh tafi idan akwai wanda malik ya sallamawa ransa rohinsa da ma rayuwarsa Aydarh ce yamata so na halak yamata so na asali yamata so nagaskiya yamata so irin so mai matukar wahalan baruwa saidai mutuwa a duk hajji da umran sh isai yayi adduar Allah yadauki ransu atare baya fatar yamutu yabarta kota mutu tabarsa a yanzu kaf yaran su biyar na hannunsu yan ukku sun shiga school naff ne sak malik harta jin kan da rashin son maganar da ustazancin sulty kau Aydarh ce irin copy and paste dinnan boss adam kam wayyo Allah sojan abby kenan “shekara daya Aydarh takarasa karatun ta tazama cikakkan PHARH ASSEIYERH da first class results tafito masha Allah the whole family gathered in Washington and celebrate “babban pharmacy da technician dep malik yabude mata yayi branch a nigeria dama kuma niger sai nan Washington inda suke zaune tako ta ina Alhamdulilah yanzu top ten young richest in the world idan malik bai zo biyu ba tau yazo na uku yayi kudi kudi sun so shi har yazo yafi abba kansa ma shida matarsa sai ka rantse basa jin hausa dama kuma yaran su “hibba ma ciki gareta a yanzu dr ibrahim ma Alhamdulilah a nigeria dai a matasa wajan importing da exporting kaya yayi suna biyu yahada ga likitanci ga kasuwanci “ran da mariam tasan tanada ciki Aydarh tafara kira duk tarude tana fada mata Aydarh was like minene yah mariam just celebrate kaii amma am very happy for you Allahumma yainganta yaraba lafiya (su aydarh anyi hankalin😂) cikin kasa kasa babu wacce Aydarh da malik dayaransu basuje ba kullun kuma sai yace honeymoon suke tafiya “ Yau Aydarh shekaranta 25 daidai wanda yayi daidai da ranar anniversary dinsu na 3yrs da aure a cikin USA suka tafi sukayi celebrating daga hibba sai dr Ibrahim da junior suka samu zuwa cikin hibba yagirma “ atare sukayi celebrating da malik yakashe kudi over 500m dollars iya tsadan wurin mane haka sai abincin daaka ci “babu wanda yafi jin dadin auran nan kaman oum da ummi a cikinsu sai karasa wanda yafi jin dadin auran nan followed by mom shirye shirye tafiya umrah suke kaff familyn can zasuyi azumi da sallarh “ acan zasu hadu dasu Aydarh da malik dasu adam “sai rufaidarh da dr usama da shuraim “ Alhamdulilah takalli malik tace rufe idonka yace what ?tace bazaka rufe na yace narufe mamana yarufe idonsa “ ahankali tace yau zan cika alkawari ya jinjina kai ya alkawarin mi ?tace kaidai karka bu
de yace tohm ahankali tafara “
Da kaunarka nake kwana nake tashi ina so kaji tausai na!jiki da jini zafin ciwon so ya daara kunar garwashi ka auna zan so ka
tuna jiki da jini wani irin cute smile yayi ya jinjina kansa yabude idonsa yayi murmushi bai taba jin muryan da waka suit ba kaman na Aydarh yana jin yaune farko a rayuwan sa data cika masa wannan alkawari datayi na zatayi masa waka “murmushi yayi yagyara z
amashi holdings her hands yace
nagode da kulawarki garan mai sona yanda kikai mun yasa naji sanyi har raina zamanmu dake yasaka fahimtar ki a raina ni zannnnnn rayu dake!Itama tace ni zannn rayu dakai!! Yayi mu
rmushi yace sannan in mutu dake
!!! Tace ni zana mutu dakai!!!! Bude mata hannu yayi tafada jikinsa yabata wani warm hug yace Allah yasaka miki da gidan aljanna cuddle bug
✍
PEN OFF
ALHAMDULILAH!!
If I to start I didn’t know where to stop ✋
Amma abunda nasani shine banida baki gode muku ubangiji Allah yasaka muku da mafificin alkhairi Allah yashirya zuri’a Allah yahadamu da aljanna billahi naga so naga kauna bans
an da bakin da zance na gode ba
!
ko da DA SO KAMANE na kudine sai na mayar dashi kyauta kun soni kun so rubutuna you support me !
Sometimes you dua’s towards me break my h
earts I always feel like crying
,
Rabinarh damsel Allah yasaka miki da alkhairi uwargida kuma amarya gidan mai yar chivita
Ummaima nah awwww kawar arziki colorful result my jellybean
Expensive
Allahu A
kbar Allah ne kawai zai biyaki
Feeridorh my auntie Allah yaraya aseem
Auntie hapsy matar lifeline ina kaunarki matan yayana
Uwar anbiyu
❤
duk nagodee
My fatieeeeeee thanks for your support adam’s favorite
❤
and owner to be in sha Allah
Thank you fatikanam and the rest Allah yasaka da alkhairi my Asmeey umma dama sauran baki daya thank you all
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah dayabani daman karasa wannan littafin na DA SO KAMANE duk wani korakoran dake ciki Allah ka yafe manah duk wani darasin dake ciki Allah kabamun ikon dauka Alhamdulilah
❤
!
Up up
I’
am ready am set to refresh your brain and cool your heart with FADIMARH can your sacrifice your happiness your ambitions for someone else that you didn’t even like or love???
In your age of seventeen’to 18?
Tau ku biyoni kuji yanda FADIMARH tama ADAM babban sadaukarwa a rayuwanta
❤
Nanah maryama
✍