Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   59 / 111

174K to 177K   out of 332K words

amma akwai shagwaba a lamarin nata “fidda imani yayi saboda ya lura lallabatan dayake shiyasa taki sakin jikinta “kuka take masa marar sauti Wallahi badan yana kai zuciya nesa ba dasai yasake second round bisa yarinyar nan bawai daman ya koshi bane “kamata yayi taki sakin kafanta taka sai kuka take masa ahaka yasakata jikinsa suka dinga tafiya har cikin mota yashiga mr joe ya rufe masa.suna isa airport din ko two minutes basu kara ba jirgin ya tashi “tashin jirgin yayi daidai dawani irin rahama da sanyi daya tsarga masa zuciya yah rahaman lumshe idonsa yayi yana shakar kamshin jikinta bacci yasake dauke ta sakamakon alluran da yayi mata dazu da asuban hadda na bacci bayansa tana going through pain din ciwon yayi yawa kallonta yakeyi abubuwa dayawa nazo masa a rai yanzu abba yace zai raba su!what of if idan suka koma taga familyn ta tace bazata dawo auransa ba yazaiyi kenan wani irin harbawa da heart dinsa tayi sai daya dafe “yakai 15mins da tunani kala kala ransa har shima baccin ya daukesa tana jikinsa bashi yafarka bas ai chan dayaji kaman tana so ta tashi gentle yasa hannu yana gyara mata veil dinta yaja Long pointed nose dinta murya can kasa yace Allah yayi miki albarka ASSEIYARH yayi placing hannunsa kan tummy ta dake nan very flat ya dinga shafawa yace ubangiji yasa a yau nayi ajiya wurin nan Allah yasa nayi nasarar saka miki cikin yah hudu a yau kaman taji abunda yace tayi wani kala da fuska dayasa shi yin saurin snapping dinta haka ya dinga musu vedio a cikin flight din tana bacci baisan yanda zaiyi reacting bai dan yau aka ce tana da ciki!!! “Ahankali yataba cheeks dinta bayan flight dinsu yayi landing tabude idonta ahankali yakaranta mata adduan tashi bacci yace sannu ta gyada masa kai kafin tayi saurin janye idonta sai hawaye sharr dafe kansa yayi Wallahi har yagaji da kukan gashi dolene tayi kuka Wallahi ba dan karamin kokari ma take ba duk da rakinta mikewa yayi yana mika mata hannu,hannunta tasaka cikin nasa yace tashi “ta girgiza masa kai tana sa dayan hannunta ta share hawayen ta ajiyan zuciya yasauke ya furzar da iska kadan yasan bazata iya takawa ba kaman hawan stairs din jirgin zaiyi mata wahala sosai yasa shi kawai daukanta ta runtse idonta domin bata son ko kadan ta motsa jikinta ‘bashi ya direta ba har sai dasuka shiga keke shidai mai keken tsoro yakama sa ganin mutane kaman waennan cikin keke Allah Allah kawai yake yasauke su shi bai masan kaddaran data ja shi dauko su ba “tunda kafansa ta sauka cikin adamawa yasa mu kansa da yin shiru yama kasa cigaba da tunanin komai aydarh kam duk da halin datake ciki sai da ta dinga jin mugun bugawan zuciya “bana wasa ba bazata taba manta hanyar anguwar su malik ba nan taga mai keken yabi wani irin tsoro fargaba take ji idan suka koreta fa ita?yazatayi yanzu fa shknn rayuwarta tazama bazawara shknn tasan yau zasu saka yasaketa bayan kuma yakarbi virgin dinta miya sa rayuwa ke juya ta haka miyasa kaddarar ta ke mata kalan wannan wasan bata karasa dayar da hankalinta bas ai da mai keken yayi parking inda malik yace masa “malik yadinga kallon anguwan babu abunda ya chanza sai few gini da aka kara yama kasa fita daga keken Wallahi yama rasa ta ina zai fara “Aydarh dai tayi lamo a jikinsa domin baki daya rabin jikinta

na jikinsa saboda yanayin yanda take zaman tana ganin sun tsaya takallesa kafin tasake yin raurau da ido tafashe dawani irin heart touchable kuka “so emotional billahi tabasa tausai daurewa yayi matsayin sa na namiji saboda shi yasan kuka mi take ahankali yace ma mai keken “fitar manah da kayan mu dasauri mutunmin yasauko yafido masa boxes dinsa da first aid box dinsa da back bag dinsa da nata hand bag din malik yasaka hannu cikin aljihu ya kwaso kudi shi bai masan ko nawa bane kasancewan already yanada naira tun sauran nasa ne a kano mutunmin ya dinga godiya kafin malik yazagaya yakama aydarh da bata iya tsayuwa da kyau amma ahaka ta daure tadai rikesa saboda zafin datake ji gakuma wani special fear daya saukan mata “hakanan yake tafiya towards the house amma bai san ta yanayin daza’a karbe su ba koma miye yana fatan Allah yashige masa gaba duk addua da azumin dayake yi don rana irin ta yau Allah ya karba masa yanuna masa iyawar sa kan duk abunda zai faru Wallahi yaran dake zaune kofan gida kasa gane malik sukayi saidai kallon larabawan mutanan ake “ahankali ya cikin muryansa da babu kara Sosai yakira su bawai daman yasan sunan yaran anguwar bane tunda shi baya shiga harkan kowa dasauri suka tataho ya nuna musu kayan ahankali yace ku shigar manah dashi “masu wayon cikin take suka gane malik aka dinga masa sannu da zuwa cike da murna daman yanada farin jinin jama’an kowa na son sa Allah yara da manya “gidan kam kullun yana share tass abby ne zaune kan prayer mat dake wanke tass ga Qurani gabansa sai karamin calabash wanda da alama fura ne a ciki,sai ummi cikin shiganta very decent tana zaune tare da aysha da halime suna gyara zogalan da zasuyi dambu “autarh kuma lalle take sakawa a fingers din left hand dinta anyi mata na right din very neat dasu kallo daya zakayi musu kaga sun hada iri da malik saboda kaman dasuke masha Allah duk da ba kudi ne dasu ba amma Wallahi jikinsa da kayansu tass “ganin yara na shigowa da kaya yasa abby fara amsa sallaman dasukayi ahankali ya kira sunan daya yace “ibrahim lafiya dai ko kayan nan daga ina haka?cike da dauki yaron yana murna yace Wallahi abbyn malik,malik ne yadawo dashi dawata balarabiya shima kaman balaraban kafin ma su ba yaron amsa sai ga sallaman malik ta dake dodon kunnan su!

Ummi dake masa wani irin kallo yanda kasan bata taba ganinsa ba a rayuwa wani kalan yanayi tasamu kanta mai wuyan fassarawa bazata iya cewa ga kalan yanayin dataji ba saidai wani irin abu dataji yana mata yawo a zuciya har zuwa kwalwa “ahankali ta koma ta zauna kan kujeran da tashi dabbas “dawani irin murna wanda yafito tun daga kasan zuciyansu hakika kallonsu kawai zakayi ka tabattar suna cikin wani kala farinciki wanda fuskan su ta nuna atare suka fashe dawani kalan kuka kafin dagudu su duka ukkun suka fada cikin jikinsa malik yasaki hannun aydarh shima hawayen yake yawani hadesu wuri daya yayi hugging yadinga sauke ajiyan zuciya wani irin abu ke masa yawo a rai game dasu hakika yayi missing girls dinsa bai san ba ta yanda zai fara ba sun kai 5mins a jikinsa suna kuka sun rike sa gam kaman irin kar yasake tafiyan nan “ita dai ummi tayi suman wucin gadi saboda zaune take kam babu rai a jikinta sai bin su take da ido abby dai yayi karfin halin sallaman yaran dasuka shigo musu da boxes dinsu kafin cike da karfin hali yakoma ya zauna kana bun sallan yana lumshe idonsa “A kullun sai yayi adduar Allah ya nuna masa ikonsa da isar sa kan lamarin sai gashi a yau yaga dawowar su malik “basai yanayin dazai ce yana ciki ba murna ko akasin haka”Aydarh dai tun bayan da malik yasaki hannunta ta koma gefe jikin bango domin bazata iya tsayuwa ba ta lafe a bangon daka ganta kasan bata da

lapia ga kuma alaman tsoro tattare da ita “autah ce ta tsaigata kukanta tana rike malik tace we missed you so much yayah we missed we missed beyond your imagination kullun sai munyi kuka a daki saboda baka nan Ko school bama son zuwa yanzu yayah hope bazaka sake komawa ba yayanmu dan Allah kar kasake tafiya ka barmu dan Allah malik sai kallon sisters din nashi yake murmushi kawai yake ga kuma hawaye is hardly kaga yana kuka amma yau kam he cannot control his heart tayi rauni dayawa “maryam ce da ta tuno da aydarh ta waiwaya tana kallon inda take “cike da kaunar datake mata tayi saurin karasa inda take kawai tafada jikinta nan ma tafashe da kuka tace welcome back auntie aydarh don Allah karku sake tafiya dan Allah ku zauna anan Wallahi we all love you su abby ma sun hakura “Wallahi aydarh zafi taji har wani tsargawa veins dinta sukayi amma ta daure sai yanzu tadan fara samun sauki a ranta ganin wani daga cikin family members dinsa yayi mata magana bata masan abunda zata cewa maryam ba don bata ma iya ba gakuma yanda take ji kaman zata mutu “sai lokacin ummi ta sauke wani ajiyan zuciya kafin tasa hannu ta share hawayenta tass ta mike tsaye ta koma kusa da abby dashima yatashi baki dayansu sun dawo daga shock din dasuka shiga “ummi ta kalli malik fuskan ta babu yabo babu fallasa har cikinta she really missed her boy Wallahi babu daran dazai wuce batayi kukan rashin sa ba saidai addua babu dare ba rana a du kinda yake Allah ya karesa ya taimakesa dashi da iyalansa Allah yasa tafiyar shi shine mafi alkhairi “muryanta da a ko yaushe tayi magana take saka shi jin he his safe yaji tace miya dawo dakai?ko kadawo karasa tusa manah wani sabon bakincikin??????malik dake kallonta idonsa yayi jawur Wallahi dasauri ta dauke idonta saboda kallonsa zai karasa fallasa asirin dayake zuciyanta bazata iya juran wannan kallon ba domin tana iya fashewa da kuka saboda bakaramin tausayi yabata ba Allah na gani dawowar da yayi yau tana iya cewa babu lokacin da ta taba shiga farin ciki irin na yau ba “har zata sake magana abby yasa hannu dasauri ya dakatar da ita ahankali yace ya isa haka Asiya “ummi tayi shiru tana hade wani abu a ranta “can suka ji muryar maryam tace subhanallah are you sick sis?baki da lafiya ne you are running temperature har jikin kayanki ana jin zafin “Aydarh da hawaye yakasa tsaya mata ta gyada mata kai hakanan take jin sisterhood game da maryam din wanda bata taba jinsa ba game da kowa hakanan taji tana tare da yar uwarta wanda tunda ta taso bata tabasa mun this chance ba,jin haka yasa ummi yin saurin karasowa kusa dasu saboda sai yanzu ma Wallahi ta lura da ita “kallon aydarh ummi keyi ko kiftawa babu tana matukar masifan son yarinyar tana jinta a ranta kaman su aysha ko ya mafi son dake masu aysha Wallahi “ahankali tasa hannu takamo hannun aydarh taji zafin jikin nata sosai “dasauri aydarh tayi kokarin dugawa ta gaishe da ummi amma azaban dataji sai taji daman bata zo duniya ba duk da ummi bawai ta fahimta ba tayi saurin riko aydarh tana girgiza mata kai “daurewa aydarh tayi tace in…a…wu.ni…um..mi “ummi bata amsa ba ta rike aydarh kawai suka fara tafiya duk step daya da takeyi har cikin ransa yake ji duk abun nan wllh hankalinsa na kanta babu yanda zaiyi ne amma da asibiti kawai yafara kai ta “itama aydarh bakaramin namijin kokari tayi ba har suka karasa daki ita da ummi maryam ta biyo su baya halime da aysha dai na biye da malik dayaje ya durkusa gaban abby suma duk suka durkusa amma har cikin ransu suke jin aydarh da sun tuno matar yayansu ce sai wani dadi yadinga rotating a zuciyar su,suna shiga dakin ummi ta taimaka mata ta kwanta kan gado kafin ta kalleta for few seconds ummi ba yarinya bace saboda har karatun midwive ma tafara kafin ta

bari,tafahimce komai mamaki ne yaki barin zuciyanta duk tsawon shekara dayan nan sai yanzu yakarbi budurcinta?a yarda tasan malik tasan rashin lafiyar sa tayi tunanin kaman yanzu angama komai tayi addua ta gode Allah da yasake wanke yaronta daga zargi Ko lokacin dan babu yanda zatayi ne amma ko ana kasheta bazata taba yarda malik yayi abunda aka ce ya aikata ba “murmushi tayi kadan tasan da manufa malik ya taho da yarinyar nan haka saboda yasake wanke su daga zargi ubangiji Allah yasa mahaifinta yabar wannan auran shine abunda ummi kawai ke fata saboda yanda ta lura kaman rayuwar malik din ta chanza yazama wani babban mutun masha Allah “ta kalli maryam tace bani wuri maryam tace ummi ko na dauko paracetamol ne naga kaman tana fever “ummi tace erh kawo mun daruwa kafin je kitchen ki daura mun ruwan zafi “maryam tace tau ummi “tafita dasauri,bayan autarh ta fita ummi takama hannun aydarh da idonta ke lumshe gabanta nata faduwa ahankali ummi tace tun yaushe baki da lapia? Aydarh ta sake rufe idonta kafin ahankali muryanta cike da girmamawa a dishe tace jiya “ummi tayi shiru kafin tace asibiti kukaje ko shi ya dubaki a gida? Aydarh kunya zata kasheta badai ummi ta fahimce komai ba wayyo Allah hawaye sharr suka sake zubo mata ta girgiza kai kadan batace komai ba ummi tayi shiru itama tausan yarinyar taji bana wasa ba Wallahi dagani tasha wahala ahannunsa tasan halin malik tasan yanayin larurin sa dole ta wahala gashi ba lallai ma tasha wani magani ba kafin yaje kusa da ita tunda a can babu wani wanda ke gareta sai shi sai Allah kuma daga shi har ita ba lallai bane su san dawani maganin mata “ganin yarda take tafiya kawai yasa ummi tunanin ma ya riga yayi mata duk abunda yadace tunda tasan sa da tausayi “mikewa tayi ahankali takalli aydarh for few seconds kafin tajuya ta fita yarinya takai mace barakallah tana da kyau tunda biyu yahade mata uwarta balarabiya ubanta kuma fulanin usuli “kallo daya zakayi ma yarinya kaga tsantsar kamun kai dakuma nutsuwa tareda ita irin yaran nan marar sa girman kai da shegen surutu “bakaramin godiya take ma Allah ba a duk lokacin da tuna malik yanada yarinyar a matsayin mata duk da basu zauna tare ba,tana fita taga abby da malik sai halime da aysha hadda Maryam sun hade waje daya duk sun rungume abby din kallonsu take baki bude watau ya yafe ma yaronsa kenan dauke kai tayi daga kallonsu ta wuce kitchen sharp sharp ta daura jallof din taliyan hausa ‘tasan malik naso da kuma batayi niyyar dafawa dashi ba aydarh kawai zatayi ma wa amma takasa kawai ta daura musu locus beans ta dauko mai kyau wacce aka kawo mata daga kauye sai manya fresh attarugu da pepper masu kyau ta wanke ta jajjaga ta zuba pure groundnut oil “ta yanka onion tasaka tabare maggi tasaka kafin ta rufe ta sauke ruwan zafin tasaka pure zuma mai kyau a ciki da cloves and ginger Lipton “ ta motsa tafito zuwa yanzu su aysha suna zaune gefe malik kuma na kwance jikin babansa “hankalinsa na kanta amma yanda yaga ummi nayi masa yasa shi kama kansa “kallonsu ta sakeyi suma duk suka kalleta tayi shigewanta “dakin ta ajiye cup din shayin zuman hannunta “kafin ta saka pillow ta gefe da gefen aydarh kafin tasa hannu ta zare mata veil din kanta tabarta da inner cap din murmushi ummi tayi jikin kamshin aydarh tun farkon zuwanta gidan ummi tayi experiencing kamshin kamata tayi tace tashi ki sha shayin zai taimaka maki “ahankali aydarh tace zan sha anjima “ummi tace aa asiya daure ki tashi kinji daurewa ake sannu kinji aydarh ta gyada masifan kunyan ummi take kaman kasa tabude tashige shknn ummi tasan abunda sir yayi mata ita kam tabani!kokarin mikewa take amma ta kasa batayi niyyar kuka ba amma kawai tafashe da kuka kasa kasa azaban

yayi yawa zafin ya isheta Allah ummi takama ta dasauri duk sai taji ta damu kodai yaron nan yaji ma yarinyar nan ciwo wai taga yanayinta is very worst she looks very pale Allah ummi tayi kasa da murya tace ko dai zakiyi wanka asiya aydarh tace ah’ah sanyi nake ji ummi tace sannu “Aydarh tayi shiru kawai ummi tace kunje asibiti ne???aydarh tace ah’ah ummi tace shi ya duba kine ?aydarh ta gyada kai kawai ummi ta lura zafin ciwo ne take ji da kuma kunya zama tayi kusa da aydarh kafin tasa hannu tajawo ta ahankali cike da lallashi “Aydarh ji tayi she feels very safe a jikin ummi “sai ta dinga tunuwa da moment dinsu da oum dakuma auntie rufaidarh she surely missed her family ji take kaman ta bude ido taganta cikinsu yanzu tayi lamo jikin ummi tana saukan da numfashin ahankali ita ummi sai taji kaman malik din ne ta rike har cikin ranta takejin aydarh cup din ta dauko tadinga bata shayin kadan kadan yanda ummi ke feeding dinta cike da so da lallashi Wallahi yasa aydarh shanye shayin tass kafin ummi takomar da ita kwance “tana shafa kanta “ummi ta fita rike da kofin shayin a hannu, labari kawai sisters dinsa ke basa abby na rike dashi yahana sa zuwa wajan ummi yanzu sai ta huce zuwa anjima shima abbyn har ransa yake jin diyar dan uwan nasa so yake suyi magana amma yabar ma ummi ita ganin kaman son yarinyar yayi mata yawa “kitchen ummi tashiga ta sauke girkin lafiyayan taliyan hausan datayi musu ga chicken daya dahu luff wanda abby yasiyo musu jiya tacire bones din ta zuba a cikin lafiyayan flat ta daura fork “tafito ta wuce da plate din dakinta inda aydarh take shidai malik sai kallon ummin tasa yake ganin yanda tawani share sa duk da abby da sauran sisters dinsa sun karbesa saboda dayayi niyyar bawa abby hakuri abbyn ma rufe masa baki yayi yace anjima kadan zasuje inda maganan ya dace sai ayi a can am as far as now baya son wani magana bayan bayanin yanda rayuwarsu ta kasance lokacin da malik yagama ma abby bayanin tun daga farkon zuwansu kano har samun aikinsa da zuwansu adamawa a yau duk da yayi shorting stories din kaman abunda yashafi shi shida aydarh amma kama daga saukansu kano basu gida da dr ibrahim yayi samun masa aiki under alhaji musa da duk wani abubuwan alkhairin dasuka faru dashi a kano da su inna da zuwansa Washington dakuma matsayin sa

59 / 111