Author : Nana Maryama Category : Romantic Hausa Novels
gadon hannunta ta dago wanda babu karin ruwa ta taba fuskan sa da sauri ya dago kansa “kana ganinsa kasan bai da kwanciyan hankali dasauri yakara rike hannunta yana jera mata sannu ita dai ganin duk ya gigice yasa ta dinga kallonsa da idonta dasukayi laushi kallo daya zakayi mata kasan ta wahala a yau din nan “ahankali tabude baki tace zanyi fitsari tafada tana kallon drip din dake sa mata mikewa yayi dasauri yakama hannunta “kaman mai tsoro ji mata ciwo ahankali ya cire mata drip din kafin yasa hannu ya dakata jikinta babu karfi ko guda, ya dinga jera mata sannu kafin yasa hannu ya dauke ta daf yayi hanyar toilet da ita toilet din dake wanke very neat “ya daura ta kan sit kafin ya dage mata riga zai taimaka mata “dasauri ta rike masa hannu tana girgiza kai kafin ahankali tace zanyi ka fita, malik bai ce komai ba ya juya yafita yana jiranta bakin toilet din bayan tagama tace naga ahankali dasauri yashiga toilet din ya daukota kaman yarda yashiga da ita ya kwantar da ita kan gado kaman wanda zai ajiye kwai “ita dai takasa daina kallonshi “drip din ya mayar mata tadan runtse ido kadan alaman taji zafi a rude yashafa kanta yace sorry jewel it will not you anymore cuddle bug sannu kinji ita tausai ma yabata ganin duk yayi wani kala batace komai bat asa hannunta kan nashi kafin tamaida idonta tarufe tana sauke numfashin kadan kadan “ ahankali malik yace mi zaki ci?ta girgiza masa kai tace babu,malik yayi shiru kafin yace bara nakira hafsa ta zauna dake akwai wani eatery anan kusa sai nasiyo maki ko irish ba?ta girgiza kai kuma tace nakoshi zan sha ruwa Malik da kaman zaiyi kuka bai ce komai ba ya dauko ruwan dake cikin basket din da hibba ta kawo masa sai lokacin ma ya tuna da abincin yasan ma bazata iya ci ba shima bazai ci tunda ya huce bottle water ya dauko mata kafin ya koma sai daya tayar da ita zaune yasata ajikinsa,kafin yafara bata ruwan kusan rabin roban tasha kafin ta kwantar da kanta a chest dinsa tayi lamo tana sauraron bugun zuciyansa shima shiru yayi yana patting bayanta “ tari tayi kadan tasake mayar da kanta ta kwanta sannu yayi mata ahankali kuma yayi placing hannunsa a kirjinta kusan ten minutes suna ahaka har bacci ma yafara daukanta ahankali akayi knocking malik yace yes “still bai saketa ba kuma bai dauke hannunsa daga kirjinta bai ta kuma bata ma da energy tashin duk data so hakan dr hafsa tayi sallama tashigo tana maidan kofan ta rufe “ta dauke kanta har takaraso kusa da gadon kafin ta kalli aydarh data sake rufe idonta ala dole bacci take dr hafsa kuma tasan kunya ce aydarh keji ita har mamakin kunyar yarinyar nan take “ tayi murmushi kadan tace naga ta samu bacci ma? Malik ya gyada mata kai kawai duk da yasan aydarh ba bacci take ba kafin yace yauwa dr ki zauna please zanje eatery din nan baya nasamu mata abincin bana tunanin tun breakfast tasake cin komai ba dr hafsa tace tau shknn yallabai sai kadawo naga kusan pass 12 yanzu ko zaa samu?malik yace erh nasan zaa samu in sha Allah dr hafsa tace tau sai kadawo malik ya mike ahankali ya daura kanta bisa pillow kafin yamike ya fice,bayan fitan malik dr hafsa tace sannu aydarh aydarh dai tayi shiru ala dole bacci take dr hafsa tayi murmushi tana girgiza kai bata ce komai ba ta cigaba da zama anan “ can ta bude ido jin kaman tana sake jin kishirwa “kafin tace auntie zan ruwa dasauri dr hafsa tamiko mata sauran ruwan da malik yabata
yanzu tasha kafin ta zauna tana jinginar da kanta da kan gadon dr hafsa tace bara dai nasaka maki pillow ai karfan ba dadi aydarh ta tace to “pillow tasaka mata kafin tasake yi mata sannu ta amsa Still taki bari su hada ido ganin hakan yasa dr hafsa ta rabuwa da ita tadawo tayi zamanta “ahankali malik yaturo kofan yashigo hannunsa rike da ledoji dr hafsa ta amsa mashi sallama kafin ta mike tace sannu da zuwa yallabai kasamu kenan?malik yace ehh dr suna nan ya jikin nata?dr hafsa takalli aydarh dake kallonsu tace ah dasauki alhamdulilah “malik yace nagode dr yafada yana mika mata leda daya daga cikin ledojin hannunsa dr hafsa tayi sauri cewa aaaa fa nagode yallabai kabarsa malik yace no naki ne ai “Dr hafsa tasa hannu ta karba kafin tasake masa godiya ta fice “tana rufu kofan ahankali yake tafiya har yakarasa gaban gadon ya ajiye ledojin kan drugs drawer,yace mata sannu kai kawai ta gyada masa tana binsa da ido juyawa yayi yadauko plate daya cikin basket din sai dayashiga toilet din dauraye sa duk da bawani amfani akayi dashi ba kafin ya fito yazuba mata lafiyayan chips din daya ji ketchup ansuya kwai baba sai pepper chicken kadan agefe dayan ledan kuma fruits ne aciki ahankali ya mika da ita kaman dazu haka yasake sakata ajikinsa “ yashafa kanta yace kadan zaki ci sai nayi miki allura “kinga dasafe zamu wuce gida kwara ki ji sauki baki daya jibi Saturday islamiya right?ahankali ta gyada masa kafin yadauko chips din yafara bata ta bude baki yanda take chewing ahankali ahankali bakaramin shaawa tabashi bah akan yasa sa shagala da kallonta “ba laifi taci Sosai don ko kazan taci kusan two pieces kananu” kafin ta dauke kanta ruwa yabude yakai bakinta tasha kafin yace ki Kara abincin ko kadan ta girgiza masa kai yace please cuddle bug har kwalla yafara taruwa a idonta “tace amai zanyi idan nasake ci kuma yana bani wahala “ai dasauri malik ya ajiye chips din yana dauko wani plate yarufe sa “ita dai sai kallonsa take yadauko injections din da sauran kwara biyu kuma waje daya zaa hade yahade kafin ya matso kusa da ita gabanta dai sai faduwa yake kaman tace bata so duk bashi da zafin allura ko dan amma tsoron alluran take ji, ahankali yazo kusa da ita kafin yasa hannu yadage riganta ai take white soft laps dinta suka bayana dake nan very soft and creamy har wani dan banza glow glow suke har saida zuciyansa ta motsa dasauri ya dauke kai jin yana neman loosing “ita dai ta kankame pillow tarufe idonta da bugun karfi gabanta tana faduwa “kadan yasa hannu ya janya black pant din jikinta yayi mata alluran “yazare syringe yasa hannu yana luliya wajan har sai dayafara luliya mata kafin tabude ido sai sannan tasan yayi mata Amma ko kadan bata ji zafi ba,tun tana sauraron yacire hannunsa amma sai taji shiru daga luliyan wa yacigaba da shafa wajan wanda take jin tsikan jikinta nawani iri “ ya dinga sauke ajiyan zuciya yana zagaye hannunsa gabanta kau ya yanke yafadi cikin karfin hali tasa hannu tarike nasa ahankali ta tashi zaune tana kallonsa shima ita yake kallo da idonshi dayayi wani iri, Tace kaci abincin kai?ya girgiza mata kai still his eyes on her tace to kaci ai kaima tun breakfast baka sake cin komai bay ace mata zanci tace ban yarda ba carry the food I will feed you “dasauri yakalleta kafin yace really?ta gyada kai tana wani cute smile tace sure abincin yadaura kan laps dinta yana kallonta cheeks dinsa ta tallafa looking so cute tafara bashi abincin “aikam sai lokacin yasan yana jin yunwar feeding dinsa take shikuma sai kallonta yake ko dan kiftawa babu fuskan ta sharr looking so pale and sick “ har ya kusa cinyewa kafin ahankali ta bude bottle water takafa masa baki tana basa tass ya shanye ruwa tass ya cinye abincin kafin tayi murmushi tace daman you are hungry sir “malik yayi murmushi kafin yadauke
plate din yasaka a basket din yashiga toilet yadauro alwalla kafin yacire rigansa daga shi sai singlet yasa hannu yayi switching din hasken dakin ita dai sai kallonsa take “gadon ya hauro yasata jikinsa kafin yagyara mata hulan kanta yasaka duvet ya rufe su shigewa jikinsa tayi sosai ya cigaba dashafa bayanta ahaka har bacci ya dauketa rungume dashi shima baccin ya daukesa “kiran sallarh farko yafarkan dashi bakinsa dauke da addua ya bude ido yana kallonta ko dauke ido babu bacci take very peaceful a jikinsa ahankali ya zareta daga jikinsa Still bata farka ba, yawuce toilet alwalla yayi kafin yafito ya shimfida prayer mat din da dr hafsa takawo masu ya tayarda salla motsin sa ya tayarda ita tayi lamo kan gadon tana kallonsa har ya idar da sallan kafin yayi azkar yataso yadawo gaban gadon da niyyar tayar da ita yaga har ta farka ma” bai ce mata komai ba yataimaka mata tayi alwalla ta fito anan kan carpet din tayi sallarh kafin ahankali cikin voice dinta dake very calm and sweet tace ina kwana? Yace lafiya lau cuddle bug ya jikin?ta gyada masa kai ahankali tace dasauki yace da sauki sosai ta gyada masa kai yace tau Allah yasawwake yabaki lafiya tace Ameen “tayi shiru shima bai sake cewa komai ba “dr hafsa tayi knocking tashigo,ta gaishe da malik kafin ta amsa gaisuwan da aydarh ke mata cike da fara”a dr hafsa tace how your body?aydarh tace so much better auntie “dr hafsa tace tau masha Allah Allah yakara afuwa “ zuwa anjima nasan dr Ibrahim zai shigo ko rufe baki batayi basai ga dr Ibrahim din yaturo kofan yashigo da sallama malik da dr hafsa suka ams asa dr hafsa tace dan halak kenan yanzu fa muke chanza ka,dr Ibrahim yashafa kansa yace Allah dai yasa ba gulmana ake ba?malik yace ai sai abunda dr hafsa kawai ta manta ke bata fada kanka ba,dr hafsa tarufe baki tace lah kai yallabai aydarh dai tayi murmushi tana kallon malik tayi masa hararan wasa dasauri yawara hannunsa alaman ba ruwansa “fa yasa hannu yana kama bakinsa aydarh tace Doctor babu fa abunda auntie tace kashigo dr Ibrahim yace nasani ai kinsan maybe shi yafadi ma wani abun dr Ibrahim yafada yana dariya “kafin yaba malik hannu suka gaisa yana tambayarsa ya mai jikin?malik yace alhamdulilah dasauki jiki ya warware “ yafada yana kallon aydarh,dr hafsa ta gaishe sa ya amsa yana mata sannu da aiki kafin aydarh ma tagaishe say ace ya jikin amarya?aydarh tace dasauki alhamdulilah kanta a kasa “dr Ibrahim yace ai idan gari ma yakarasa wayewa sai ku tafi gida yallabai,malik ya gyada kai yace tau in sha Allah kafin malik yace ka koma manah Ibrahim babu komai Wallahi kabaro amarya ita kadai “dr Ibrahim yace ai kwara nazo naga ya jikin tunda jiya dakyar aka samu ka daina kuka duk ka daga manah hankali malik yayi shiru kafin yace ehh ai babu komai tunda dai kuka kawai nayi dr hafsa tayi murmushi tace ohhni yallabai kuka fa? Dr Ibrahim yace kuka fa nake gaya miki na sosai din nan “ aydarh dai tayi kasa da kanta jin ance yayi kuka jiya sai tayi murmushi kadan “ dr Ibrahim yace idan kun wuce zan kawo roohin gida idan garin yakarasa wayewa malik yace tau shknn abokina Allah yasaka yabar zumunci dr Ibrahim yace Ameen Ameen har bakin clinic malik yarakasa kafin yadawo, itama dr hafsa office ta koma tana hada kayanta tana jiran zuwan nr saratu itama tawuce gida. Wajan 7:00am suka shigo gidan tun kofan gida sukayi sallama da dr hafsa malik yasake mata godiya “ bedroom ta wuce ta kwanta kan katifan tana maida ajiyan zuciya tana lumshe ido, kitchen yashiga yadaura mata ruwan wanka kafin yadawo parlor yazauna kan carpet kusan15 mins kafin yakoma yadauko bucket yahada mata ruwan wanka “yamatsa kusa da ita murya cike da lallashi yace tashi sai kiyi wanka kafin nan nadafa miki shayi sai ki sha ki sha magani ki
kwanta “Aydarh ta gyada masa kai kafin yajuya yafita ita kuma ta tashi tawuce toilet din wankan tayi tass, kafin tafito daure da towel tasaka hijab ta rakube kan katifan sai data goge jikinta tafara shafa vaseline din kafin tagama pant kawai tasaka tashafa perfume kafin tasaka plain gown marar nauyi ash tasaka hula “daidai lokacin yashigo da cup rike hannunsa wanda yahada mata shayin yashigo yana kallonta ko dauke ido babu kaman zai hadiyeta tsaban kyaun daya gani tayi masa cup din yamika mata yace sha sai ki sha magani sannu “karba tayi ta rufe ido tafara shan shayin har kusan rabi kafin ta ajiye ganin tasha har kusan rabi yasa shi balla mata maganin ya mika mata sai data ya mutsa fuska kafin ta karbi maganin ta rufe ido gam ta sha kafin ta ajiye cup din “ahankali yakalleta yace sannu ta gyada masa kai kawai tayi shiru ta zame tana kwantawa lumshe ido tayi yasa hannu yana rufe mata jikinta da duvet din kafin yashafa kanta yayi mata da addua ya kwashe cups din yafita sai daya gyara kitchen da parlor ya wanke kayan da baa wanke ba kafin ya juya ruwan yashiga toilet yayi wankansa tass kafin yafito kofan bedroom din yabude without making any sound yashiga vaseline yadauko da comb sai perfume da jallabiyan dazai sake kafin yafito parlor ya chanza kayansa yashafa man yasaka perfume din kafin yayi combing kansa “yawuce kitchen din tea yahada yadauki sauran bread din yadawo parlor yayi sha kafin yamayar kitchen yadawo ya kwanta nan kan Carpet din bayan few seconds bacci ya daukesa
.
Sai wajan ten ya farka shima vibrating din wayansa ya tayar dashi dauke da addua yabude bakinsa “ ahankali ya tashi zaune yana duba wayan dr ibrahim n eke kiransa har ta kusa katsewa ya dauka yakara a kunne “cikin voice dinsa da alaman yanzu ya farka daga bacci ya amsawa dr ibrahim sallaman dayake masa,daga can dr ibrahim yayi murmushi yace easy yallabai bazaa iya mata hakuri ba malik daya fahimce abunda dr ibrahim yake nufi yayi murmushi kawai yana shafa kansa,yace kaji dashi dr ibrahim yace tau daman dan nagaya maka basai kunyi lunch ba ga hibba na nayi hadda ku wajan twelve in sha Allah zamu shigo “ ai kasamu kiran dr usama ba?malik yace nayi receiving message dinsa dai so I told him bata da lafiya dr ibrahim yace Allah sarki idan nazo sai muje mu same sa bayan la’asar haka malik yayi shiru kafin yace tau shknn Allah yakaimu daga sukayi sallama ya katse wayar “sai daya shiga toilet ya wanke fuskan shi kafin walking very majestic yanufi hanyan bedroom din ahankali ya bude kofan a tunaninsa bacci take sai yaganta zaune a kan katifan “ta lumshe idonta kallonta yayi kusan 2mins kafin ya maida kofan dakin ya rufe “ yayi sallama sai sannan ta amsa masa tana bude ido ta zuba mashi idon tana kallonsa ko dauke ido babu shima hakan ita yake kallo har ya karaso ya zauna kusa da it akan katifan yasa hannu yana kama hannunta ahankali tace “bacci kayi? Gyada mata kai yace kin tashi lafiya ya jikin? Tace lapia lau “so much better yace tau sannu tace yauwa kafin yayi shiru can yace why didn’t you tell her bakya son smoke?aydarh tayi shiru tana komawa ta kwantar da kanta kan pillow ahankali ta rufe idonta shidai kallonta kawai yake “tace naga last time damukayi da auntie gidan inna bai mun koma ba shiyasa, yace ai can akwai iska ko ba tsakan gida kukayi sa ba kuma akan murhun gawaye?ta gyada masa kai yace nan a kitchen ne right kan camping gas right?ta gyada masa kai baice komai ba yayi shiru kafin yasa hannu ya rike hannunta tadan bude ido taga kallonta yake ta mayar ta rufe ahankali ya cigaba da murza hannunta cikin nasa, yana cigaba da kallonta ko dan kiftawa babu,daga kanta har zuwa chest dinta wanda sai yanzu ya lura ma babu bra gasu nan very bounce and balloon yah Allah
“ahankali yace why didn’t you put on brassiere?dasauri ta bude ido ta kallesa kafin ta dauke kai tana turo baki tace aie chest dina is still aching me yace ohk” kafin yace mi zaki ci yanzu kinga shayi kawai kika sha dr ibrahim yace we shouldn’t prepare anything for lunch matansa zatayi “Aydarh tace eyyerh ai dabasuyi ba ,sai kai kayi tunda ance you cry all over yesterday, malik yayi murmushi yace waya gaya miki tace ina jiya gabana Doctor yake fadawa auntie “malik yayi shiru “Aydarh tace Doctors fa basa kuka “yace ni I didn’t even know what makes me to cry cuddle bug,aydarh ta gyada kai tace to daga yau karka sake kuka kaji boyyie?malik ya gyada mata kai yana murmushi baice komai ba ahankali ya kwantar da kansa gefen cikinta,hannu tasaka tana shafa masa suman kanshi dake very black and soft, shiru dukkan su sukayi babu mai magana cikinsu kowa da abunda yake tunanin a ransa “Allah ya nuna mashi ranar dazai mayar da ASSEIYARH tashi Allah ya nuna mashi ranar dazata haifa masa yara kyawawa kaman ta Allah yanuna masa ranar dazai koma cikin ahalinsa Allah yanuna masa ranar dazai dauki dawaniyyar kowa na ahalinsa “Idan Allah duk yacika masa wannan burin kuma Allah yasa mahaifinta yabar auransu yasan zai mayi wuya “ malik yamike ahankali yana dafa kanshi idan yana tunowa da haka ji yake kaman ana kona masa zuciya kaman ana daura masa garwashi a zuciya baisan lokacin da dafin sonta yashigar mashi zuciya ba “idan akwai ciwon dazai kassara rayuwarsa tau ciwon rabuwa da ita ne wanda baya ma fata ko na seconds gudu “yarda ya tsara suna Washington da two months zai dauketa su koma adamawa su nemi yafiyar iyayansu su fara sabon rayuwa “ abu daya yake ganin zaiyi wanda dakyar abban yara basu kuma in sha Allah bazai chanza komai ba sai ya koya mata soyayyar shi da har abada bazai goge ba zai koya mata sonshi irin son nan da baa son ko jin kalman rabuwa sake maida kansa yayi bisa gefen cikinta yana saukan da ajiyan zuciya ita dai aydarh mamakinsa kawai take sau tari tana ganin damuwa a fuskanshi gakuma yawwan tunanin,batace komai ba ta