Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 111

18K to 21K   out of 332K words

da aydarh tana kare mata kallo batasan sanda murmushi ya kufce mata ba hawaye ke zuba a idonta tana kallon yarinya wani irin kaunar ta ke bin duk wani sashen jikin ummin bata so hukunci ya kasance hadda na nesa dasu da abby yace ba amma babu yarda zatayi dole tabari a nuna masu kuskuran su dole taba zuciyarta hakuri a hukunta malik din. Ahankali take buda idonta kanta yayi mata nauyi sosai jikinta kamar ba nata ba zuwa yanzu tafara jin sassaucin ciwon da maran ke mata,wata irin ajiyar zuciya tasauke tana tuno yarda komai yafaru gata kuma a wani daki na daban wani irin azababban kuka tafashe dashi da sauri ummi ta riketa kallonta take batasan ta inda zata fara mata magana shiru tayi tana kallonta , kuka kawai take har sai da ummi ta lura da yarda take wahalar da kanta ga numfashin ta na janyewa yasa ta fara lallashinta yau ne karo na farko da ta zauna da wata mace babba bayan oum da rufaidarh kuma yau ne karo na farko dataji tanajin masifar nauyi da kuma kunyar wata hallitta batasan miyasa ba batasan ya akayi ba yi shiru kawai da ummi ta ce mata sai taji kamar wani abu aka hura mata a zuciya. Zuwa yanzu tagama saddakar da kanta tagama sallama ma rayuwa bata dawani saurin gata ba abbanta ba oum ba auntie rufaidarh babu salma Komai kallonshi take bako a rayuwarta duk yanda tak’I gidajan talakawa duk yarda take kyamar gidaje irin haka wannan sam bataji komai game dashi bata ma da nutsuwar fahimtar komai , da sallama aysha tashigo tana kallon aydarh ita dai aydarh ko sanin shigowar aysha ma batayi ba,aysha tace ummi nagama “ ki zuba a bocket ki kawo shi toilet din dakin nan da to aysha ta amsa sannan ta fita. Ummi ta taimaka mata tayi wanka domin sam jikinta ba kwari bata da kayan da zata chanza kuma ka’idan ta ne idan tayi wanka ba ta mayar da kayan da ta cire ,ummi takalle ta tace al’ada kike? Sunkuyar da kanta kasa tayi domin bata fahimce abunda ummi tace ba ganin hakan yasa ummi cewa mp kike ? Ahankali ta gyadawa ummi kai batareda da tace komai ba ta share hawayan dake zuba a

idonta, mamaki ne yakama ummi period kuma? Mi zai kawo mata period yanzu a halinta da take ciki wannan wani alamari ne mai wuyar ganewa? Duk iya tunani ummi takasa gane komai hakan yasa ta mikewa ta fita. Hajajju tayi shiru tace wllh kun dai ji tau Allah na tuba ai daman abunda yadace ayi masu kenan a kori yan banza daga cikin mu baki daya nan da shekara hamsin haka sai su dawo,aysha was so confused the three of them are speechless kallon hajajju kawai suke babu ko dauke ido can halime tamike tace yanzu hajajju kun yarda duk anyi hakan gaskia yayah bazai wannan abun ba,hajajju ta kankace ido tace minene kuma yayah tau shi audul din wanene zaayi mashi sharri kai kuji wata rubabba nan tau dan uwwaki haka akayi yanzu haka anbaka masu aure kuma ance su kwasa subar cikin mu,Allah sarki audul ko wacce duniyar zai kwashe ta su shiga oho ta karasa maganar tana tafa hannu,ni tsorona Allah tsorona karsu shiga cikin mutane ayi tunanin daga wata kasar aka watsu su ahtau yara kamar su aka tara ma kenn dunia to kila daga ni sai su dai akayi ma wannan kyautar , Maryam dai so take kawai taje wajan aydarh bakaramin dadi taji bai to amma taga su aysha da halime duk sun wani damu duk da babu dadi amma ai ance cikin ya bare kuma ma har an daura masu aure babu wanda yasan ma da zancan cikin haushin ta daya da akace wai zasu tafi subar Adamawa tau ina zasu,daga haka babu wanda yasake magana cikinsu hajajju kwanciya tayi taba su baya “ummi tace tau tsayawa zanyi jiranki bazakiyi sauri ki kira shi ba? Da sauri halime tayi hanyar dakin malik,shiga tayi ta iske shi kwance idonshi a rufe ahankali tace yayah yayah yayah har sai da takira shi sau uku sannan ya bude runanni idonshi ya zuba mata su sai data tsorata ganin shi ahaka sannan tace ummi nakira ka bata jira amsar shi tafita domin tasan bazai ma amsa din ba. Da sallama yashiga dakin kasa hada ido yayi da ummi itama ummin bata kalleshi ba kallo daya yayi ma aydarh dake kwance cikin bargo ta nade kamar wata baby tsaki yayi ya dauke ido still ummi bata kalleshi ba kuma batayi mashi magana ba “can tace bakin layi zakaje kasiyo mata pants biyu da sanitary guda daya kasan maganin daya dace da ita ai daga haka bata sake kallon inda yake ba ta dauke ido domin wani irin zafi da quna take ji da har wai ta haifi dan dazai iya cin zarafin mace inalilahi waina illahil rajiun! Har yanzu maganar na mata yawo a kai babu wani adalci ko rahama da malik din yacancanta daga gareta shiyasa har kagara take gari yawaye ya dauke aydarh su tafi ko taji sauki da sassauci har ga Allah har cikin ranta take son yarinya har cikin ranta take tausayinta ba karamin mamaki abun ke bata daga malik din har aydarh babu wanda yayi kama da abunda akace sun aikata din amma miye dalilin waenda suka bada shaida akan abun nayi musu sharri bata ga dalilin yin hakan ba shiyasa ko tana so ko bata so sai ta amince ko kadan bata ga laifin aydarh batasan babu abunda ya isa yayi forcing malik ya aikata abunda baiyi niyya babu kudi ko mutanan dasuka isa su sa shi yin abunda baiyi niyya ba, wani irin haushi da daci take ji kan abunda malik din yayi.shagon yashiga suka gaisa sama sama daman kuma wannan halinshi ne sam bai dasakin fuska saboda baya son raini 2k ne kaf kudin shi bai san nawa kayan suke ba hakan yasa shi yin shiru yana nazari kafin yace Malam musa dan Allah pants nake so na mata guda biyu sai sanitary pad kwara daya shi kanshi wani irin nauyi da kunya yaji sadda yayi maganar shidai kam yaga rayuwa baya siyin irin waennan abubuwan ,, su aysha na tambayar shi kudi sometimes idan yana da shi zai basu da kansu su fito bakin layin su siya yana iya cewa tun dayayi wayau bai taba,taba pants ko pad na mata ba ,washe baki malam musa yayi yace tau



malam abdul yanzu kam in sha Allah amma sai naga kamar wani abu nadamunka ko ,cikin tsare gida malik ya girgiza kai yace babu komai sauri nake packing malam musa yayi mashi ya lissafa mashi kudin 1500 ne daidai 2k yamika mashi yabashi chanjin 500h sai da yatsaya chemist nan ma tunani yafara yi wani magani zai siyan mata hasashe yayi kawai yafadi wanda zaa bashi yasiya yafito. Yana shiga ya iske hajajju da abby zaune a tabarma da alama magana suke suna ganinshi sukayi shiru kanshi na kasa ya wuce dakin shi maryam ce a dakin ta na gyara mika mata ledar yayi yace takai ma ummi amsa tayi ta wuce dakin ummin,”sadda tashiga ummi na toilet sai aydarh kawai da yanzu a zaune take ta jingina bayan ta da karfen gado kallonta maryam tayi,tayi murmushi tace mata hello tayi tana mata waving hannu ,ahankali aydarh ta daga ido komai ciwo yake mata a jikinta bata masan abunda take ji yanzu haka bai dan aka cemata zuciyarta ta goce daga kirjinta bazatayi gardama ba cikin sanyin murya dakuma muryar da taci kuka tace mata hey , batayi niyyar amsawa ba domin bama halinta bane magana da mutane amma sai taji sam bazata iya kyale maryam din ba can kasa da murya maryam tace you are damn cute sis ‘ kalma ce wanda bayau bane ba farko bata masan ranar da za’a daina gaya mata hakan ba murmushi tayi kadan wanda bai nuna ba domin bazaka iya gane cewa baki ya motsa ba a murmushin, Maryam tace ina ummi? Shiru aydarh tayi yanzu domin tagaji da surutun maryam din kafin tasake wata tambayar ummi tafito daga toilet , ummi gashi inji yayah yace na kawo maki amsa tayi batareda tace komai ba “”maryam tace ummi anan zata zauna? Wani irin kallo ummi tayi wa Maryam daya sata fita da sauri daga dakin ( masu sunan mu pah Akwai tambaya

🤣

da surutu

🤦🏻

‍♀‍) ASEEYA tashi ki shiga sai kin chanza bara na kawo maki Abinci karba aydarh tayi kanta na kasa ta wuce toilet din fess yake bawani dirty white broken tiles ne a toilet din aydarh dai sai kallon karamin toilet din take tana mamaki sai data bata 30 mins a bayin tana sake gyara jikinta zuwa yanzu jirin da take ji ya ragu saidai abunda baa rasa ba, ummi tashigo rike da plate din abinci da pure water biyu a plate ta ajeye gaban aydarh tace mata bismillah kici abinci sai ki sha magani ki kwanta, kallon abincin da ummi ta miko mata tayi spaghetti ce da kifi sai ganye sai kamshi abinci yake karba tayi ta ajeye domin bata jin zata iya ci ba wai saboda abinci ba aaa saboda halin datake ciki ne. Fita ummi tayi har tadawo dakin abincin na yarda yake , aydarh kuma yanzu a kwance take wani side daban take kallo da alamar har yanzu bata hayacinta wani irin tausan ta yakama ummi har ruwan kwalla ya taru a idonta dasauri tashare, cikin dattako tace ASEEYA kitashi kici abincin sai ki sha magani Nakoshi aydarh tace,”aaaa Aseeya ki daure ki ci sai ki sha magani kinji; ummi ta taimaka mata tazauna ko five spoons batayi ta ture tace ma ummi ta koshi amai zatayi idan ta sake ci kuma, hakan ma yayi ummi tace tareda ballar mata maganin ta bata.Duk wani kala take ji domin da pant din har pad bata san su ba batasan company pad din ba ( daman yazaki sanshi irin namu ne na yaku bayi

🙄

) pant din ma tasan bak alar company data ke using bane domin wannan yayi mata wani kala ( ai pah yanzu maganar company yakare

😂😭

) ganin damuwar datake ciki and yanzu ba ma ta wannan take ba so take tasan su waye waennan mutane hajajju kawai tasani a cikinsu amma dazo kafin hankalinta ya gushe taji abba nace yan uwa wannan shine damuwar ta dakuma sanin dalilin salma da Doctor ashraff nayi mata haka, bata san amsar duk tambayoyin ta bah akan yasa ta zame ta kwanta ta rufe ido. Hajajju tace wai ibrahin wane gari zaka kadasu wannan rashin tsoron Allah har ina?

Abby yace rashin tsoron Allah hajiya rashin tsoron Allah fa kuka ce tau hajiya shi bai ji tsoron Allah ba ya aikata abunda yake so sa ini ne zan ji tsoron Allah wajen hukunta shi duk garin daza shi ma yatafi ban damu ba hajiya shi yaja ma kanshi! Hajajju takalli ummi da kanta ke kasa sannan tace kuma fa da gaskiar ka ibrahin tunda bai ji kunyar dauko ma magana ba kaima karka ji kunyar hukunta shi kwara suyi nesa damu idan hankalin kowa ya kwanta sai su dawo still ummi batayi magana ba domin bata da abun cewa komai akayi ma malik din a ganin ta daidai ne domin shi yaja wa kanshi! Abby yayi gyaran murya yace gobe zasu bar garin su tafi duk idan yayi masu daga ya tashi ya fice daga gidan, hajajju kalli ummi tace ahhh asiya wai daman haka ibrahin din yazama ko dai duk talaucin ne ahtau talauci manah dan ka daka haifa kake kora kamar wani kare daga shaidan yayi mai kirari anya ibrahin mai taamalli da kwayoyi da ko kuma dai kila yana bankar wiwi? Ummi dai batace komai ta tashiga ta wuce kitchen ta turo kofar so take tayi ma aydarh abu mai ruwa wa wanda zai mata dadi a baki yakuma gasa mata ciki already akwai grind groundnut a wani clean white bocket dauko shi tayi ta daura ruwan zafi a kan murhun gawayin da ke kunne, jin ta a kitchen yasa aysha shigowa kitchen din tace ummi ki kawo bara nakarasa maki aaa ummi tace zatayi da kanta basa jayayya ko musu da ummi abby dakuma malik hakan yasata bar ma ummi aikin tacigaba da tsayuwa dai so take ta yi magana da ummi ganin yanayin ummin yasata jan bakinta tayi shiru.40mins ta dauka wajan yi ma aydarh kunun gyadar da yaji madara mai kyau ta garri yayi haske da kyau sosai kasancewar ummin ba baya bace wajan iya girki a flasks ta juye shi saboda tasan ko ta kaiwa aydarh yanzu bazata iya sha ba, a cup ta zuba ta mikawa aysha tace ta kai ma hajajju, sannan ta turo maryam da halime su karbo mata cat fish,

Wani irin sanyanya kamshi ke fita daga jikinta wata simple Turkish abaya ce white a jikinta ta cusa sumar kanta dake nata kamshin dinaar oily tasks a cikin siririn mayafin abayar babu komai a fuskar ta sai Expensive powder da take amfani sai kajal da lips shinner wallahi baza ka taba cewa oum tayi 30 yrs ba balle ka kira mata 39 dayake shekarunta idan ana neman real definition of gayu aji,tsari” tau oum ce shiyasa babu abunda aydarh tabaro daga gayun oum sai ma karawa datayi, Ahankali ta tura kofar bedroom din kamshin ta kawai ya saukar mashi da nutsuwa kuma yasanar mashi da iso warta waya yake amsawa kuma still ganinta bai hanashi cigaba da magana a wayar ba kusan 10mins da shigowar ta bai aje wayar ba kuma alamu sun nuna mata kamar wani horo yake mata ta hakan tasan ranshi a bace yake shiyasa zatayi duk yarda zatayi ta boye ta ta damuwar tayi maganin tashi,kasa cigaba da juriya tayi idonta yakawo kwalla,fadawa jikinshi tayi tareda zare wayar ta kashe tafashe wani irin kuka ta kankameshi kamar wani zai kwace mata abban shima hakan ne wani sanyi yaji da rahama yakasa yin komai yakasa lallashin ta kanta kawai ya iya shafawa duk girman laifi ko abunda oum zatayi mashi bai ga ranar da zai iya yin fushin da zai kasa kallonta ba hade

.

Hade bakinsu oum tayi ta bashi wani irin passionately kiss he can’t hold it but to kisses her back kusan 3mins suna ahaka kafin yadago ya rike fuskanta yace zarah! Dan faduwa gabanta yayi cikin sanyin jiki ta dago kai ta zuba mashi raunanin idonta hannunta yakama yace zarah! Miyasa kika zabi yi mun haka? miyasa kika zabi boye mun komai zarah why?? Zarah kina ina abubuwa

duk suka faru ahaka zarah kina ina har aka samu wani ya ketare iyaka kina ina har wani ya ci zarafin aydarh? Hawaye ke zuba a idon oum ba karamin tausayin abba taji ba ko ita da tashirya komai gabanta yankewa yake yana faduwa duk sanda ta tuno faruwar alamarin! Kayi hakuri zawjjjjjj kayi hakuri yah roohi am critical sorry ABBANARH ban san tayarda zan fara kare kaina ba bansan ta inda zan fara ma bayani ba “shiru tayi tana mashi wani irin kallo har cikin veins din shi yake jin kallon “lumshe idonshi yayi ya bude yace zarah ya akaiyi aydarh tasan yaron can ya akaiyi iyalan ibrahim suka dawo rayuwar mu bayan shekara 22 da barin su rayuwarmu,tafiyar wata biyu kawai nayi abubuwa suka dame haka ;ciki fa aydarh kuma inalilahi waina illahil rajiun hawaye abban keyi ,bakaramin tashi hankalin oum yayi abunda bata saba gani bane gamai da abban kwantar da kanshi yayi a kirjin oum yanda yakeji a ranshi tamkar an zare mashi wani hope na rayuwa ya tsora ta da dunia ya tsorata da rayuwa ashe babu karyar dake dadewa a rufe ashe duk iyakar ginin da aka ginawa gaskia guguwar kaddara na iya rushe shi , Allah shine masanin daidai Allah shi ke iko da zartar da komai a duk yarda yaso hakika sai yau yake ganin iya kuskuran dayayi a rayuwa babu abunda oum bata gaya mashi kan abunda ya aikata tayi kukan tayi rokon tayi fushin amma sam abba yayi kunnan uwar shegu da ita,tun kan halin aydarh oum ke fama dashi amma sam bai taba kawo wa oum gaskia take gaya mashi ba,cikin su babu wanda ke da abun fada kowa da abunda yake sakawa a ranshi.still yana kan kirjinta shafa mashi kai take har bacci yasamu nasarar daukanshi jin yanayin ajiyan zuciyarshi ta sauya yasa oum fahimtar bacci yadauke shi,ahankali ta kwantar dashi kan gadon tareda rufe shi da duvet zuba masa ido tayi tana kallonshi ko zatayi karya kan komai banda soyayyar dake wa habib wani irin so take mashi wanda ita kanta basan adadin shi ba , har yanzu kallon yarinya yake mata ko dawasa bai taba hada ta dawata mace ba a rayuwarshi duk girman kai izza wulakanci dakuma isa ta abba idan yana gabanta komawa yake tamkar yaro ganin yarda yake bacci da alama sam baya jin dadin shi yasata zare veil din da ta daure kanta ta ajiye kwanciya tayi saman ga

don itama ta shigewa jikin shi.

7:35 daidai ummi ta kammala pepperoni catfish din da kewa aydarh yaji kayan kamshi sosai sai kamshi yake a warmer ta juye mata shi ta kwashe sauran a plate ta hada da bread aka mikawa hajajju, hajajju dai sai kallon ikon Allah take can takalli aysha dake warware mata ledar bread din tayi kasa da murya tace ahhh gaskia a Lamarin asiya akwai gyara mamadin ta tayi ma ita yarinyar horon yunwa shine ta dage ta rasa inda zata tsoma rayuwarta tun dazo ta daura waccan ta sauke waccan an mayarda gida kamar rastaurans Ahh tau mu dai ba ruwanmu iyaka a dafa a debar manah namu rabon ahtau aysha batace komai ba har tagama warware mata bread din ta ajiye ta tashi bin bayan aysha da harara hajajju tayi tana kallon maryam,tace duk cikin su naga ke kadai ce kawai ba tababba ba ,hala

7 / 111