Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   43 / 111

126K to 129K   out of 332K words

har suka isa cikin gidan Ramlah na nan zaune bakin ventilations dinsu ganin su rike da hannun juna yasa ta dinga kallonsu ko dauke ido babu,kaman zata fashe da kuka ganin sunyi kaman basu san dawani hallitta zaune wajan ba, aydarh ta ganta shiyasa tasake shigewa jikinsa,shikam duk ya rude “ jikinsa yayi wani iri tun daga brain dinsa har toes wani vibrating yake masa shiyasa ko Ramlah bai lura da ita ba, idan ana sallarh ba’a magana,suna isa ventilations dinsu,malik yasa key yabude kofan part dinsu da sallama suka shiga “ yasa hannu ya kunna fitilan parlor yakama wrist dinsa,kafin yace na gaji yanda yayi din yasata yin murmushi tace sorry nima nagaji, yace eyyerh kije kitchen ki ajiye ai bazaiyi melting ba right? Ta gyada masa kai tace whipped cream din ne zaiyi melting amma zan sha a haka yace tau shknn kitchen ta shiga ta ajiye lokacin da ta dawo parlor har yashiga bedroom,sallama tayi tashiga taga bai cikin bedroom din karan ruwa taji alaman yana toilet kenan “kofan toilet din ta kalla for few seconds kafin ta dauke ido hijab din ta cire ta linke kafin ta bude wardrobe har zata ciro bubu gown din ta ta tuna yarda ya dire ta ranan “rufe idonta tayi don har bata son tuna yanayin sa a lokacin ta tabattar da ba don dr hafsa tazo ba har lahira yana iya kasheta, dayan gown din wani cotton material white anyi mashi touches da pink,sai hula pink sharp sharp ta cire rigan jikinta da niyyan tayi sauri tasaka kafin ya fito bayin,amma ina tana kokarin saka rigan already ta cire waccan daga ita sai bra da undies ai gashi yafito da karamin towel a hannu yana goge sumanshi alaman wanka yayi kara tafasa tana saurin saka rigan shidai mutuwan tsaye yayi yana kallonta kawai “kafin ya lumshe ido yana cigaba da yamutsa suman kanshi billahi Ko kallonta yayi sometimes sai yayi loosing shiyasa yanzu kullun cikin wanka yake kaman duck, tana gama sakawa ta juya masa baya gabanta na sake faduwa ita dai tashiga uku yariga da yagama da ita yanzu inda yayi saura bai gani a jikinta ba bai da yawa gashi ko kunya kallonta bai yi ahaka ita ko da singlet da boxers bata iya kallonsa,hawaye ya taru a idonta tana turo baki bai ce mata komai yazo yabude wardrobe ya fiddo jallabiya yakasa kafin yakoma toilet din ya shanya towel din yafito, shimfidansa yayi ya kwanta yana juya mat abaya itama can karshan katifan ta koma ta kwanta tayi lamo tana rufe har kanta da duvet sai kusan bayan 10mins kafin yamike ya tafi kitchen maganin daya siyo jiya yasake sha yadawo yakashe wutan ya kwanta. Tunda gari yawaye haka kawai yaji sa duk wani kala bazai ce fargaban haduwa da dr usama bane aaaaa kawai tunanin makomar rayuwarsa yake idan ya cigaba da zama ahaka zai halaka kanshi ya lura ita yarinyar har yanzu da sauranta dole ya ajiye nashi miskilancin domin shi ke cutawa ba ita ba sonta na neman kasara shi, duk wani aikin gida atare suka yi sa yau,ruwan tea kawai suka dafa taci basai sunyi breakfast bas ai su hada da cake din “tun safe ta lura da yanayin sa duk bayan seconds sai ta kama sa yayi shiru yana satan kallonta,yanzun ma nan suke kan carpet ‘ suna breakfast duk tana lura dashi yanda yake shan shayin kaman an ma sa

dole yayi shiru looking so disturb,ahankali ta matsa kusa dashi tace sir “nakara ma ka sugar a shayin ne? Sai sannan ya dago ya girgiza mata kai kawai,takasa dauke ido kanshi ita fa seeing him like this didn’t suit her mind, tayi shiru kafin can tace are you sick? Ya girgiza mata kai kafin ahankali yaja long pointed nose dinta yace am okay dear just eat badan ta gamsu ba kawai dai ta gyada masa kai, domin bata son takura sa, wayan shi yayi ringing yana dubawa yaga dr ibrahim ne picking call din yayi suka gaisa kafin dr ibrahim yace dr faisal yakira ka?malik yace aaaaa bai kira ba, dr ibrahim yace kila wani abun ne ya dauke masa hankali malik yace ba mamaki, wani abu?dr ibrahim yace no yace muje after isha’I lokacin ne dr usama yace muje din “malik yace tau Allah yakaimu dr ibrahim yace Ameen kafin yace mu hadu bakin clinic zai fi kusa right?malik yace ohk kafin sukayi sallama yakashe wayan “Aydarh na juya teaspoon din hannunta cikin kofin shayin takallesa tace ko nasake hada ma wanda babu madara? Yace eh hada mun mikewa tayi ta nufi kitchen after five minutes sai gata tafito da wani kofin rike ahannu a gabansa ta ajiye kafin tasa sugar ta mika masa karba yayi idonshi kanta yace thanks cuddle bug ‘tayi murmushi kadan tace anytime sir “mayar mata yayi kafin ya cigaba da sipping shayin kadan kadan itama p cake din ta cigaba da ci,hankalin ta nakanshi haka nan taji bata son ganinshi a wannan mood din

.

Ta dinga bin kofin shayin da kallo ganin ya ajiye ko rabin shayin bai yi ba,kallonsa tayi fuskanta cike da damuwa “tayi kasa da muryanta tace you are not okay sir just tell me what’s wrong please,malik yayi murmushin karfin hali ya girgiza kai kafin yace am okay dear ,tayi shiru tana dai kallonsa amma bata tasake cewa komai ba shima bai sake magana ba yayi shiru ya lumshe idonsa tunani fal aransa, can ta mike ganin kaman shayin ya ishe sa don ya ma barsa har ya huce, kwashe kayan tayi ta wuce kitchen ta kai sai ta wanke kafin ta sake goge kitchen din ta fito ‘ ta sake kallonsa for few seconds, kafin ta dauke kai ta shiga bedroom din kan katifa ta zauna jikinta a sanyaye haka kawai tasamu kanta da rashin jin dadin yanayin dayake,ahankali tazame ta kwanta tana rufe idonta zuciyanta na mata ba dadi, kawai seeing him in suchs situation duk sai taji itama jikinta babu dadi,duk bayan few seconds sai taji kaman ta tashi taje ta duba sa sai kuma ta zauna kasa hakura tayi kawai ta mike, walking very slow tabude kofan tana kallonsa zaune yake yahada kansa da gwiwa,ta dinga kallonsa ko dauke ido babu,gently ta dinga tafiya kaman mai counting steps dinta har ta karasa kusa dashi ta zauna kafin tamika hannunta ta dago kansa, ya zuba mata idonsa yana kallonta kaman wanda ke ciwo, tace sir wai mike damunka hannu yasa ya jawota jikinsa ya kwantar da kanshi a shoulder dinta,ahankali yake sauke ajiyan zuciya yana fesar da numfashin mai zafi a wuyanta lumshe ido tayi tana sauraron bugun zuciyanshi kusan 30minutes suna ahaka babu mai magana cikinsu kafin gently ya zare ta daga cikinsa kaman wani ciwo yakara ma kanshi mikewa yayi yawuce toilet ta dinga kallonsa ko kiftawa babu yanda yake tafiya kaman wanda yayi ciwo, har sai da yashige toilet din kafin ya janye idonta,mikewa tayi kawai ta shige bedroom. Tace tau ai bansan baka son chili dayawa a noodles ba,yayi shiru kafin yace ai ba yawa yayi ba kawai dai ina jin zafi kadan kadan a chest dina,tace ko dai ulcer ne sir? Malik ya girgiza kai yace ai bana jin sign din ulcer kawai dai yanayi ne tayi shiru tana kallonsa kafin tace to na Chanza maka wani abincin ko shayi? Ya girgiza kai yace zan ci ahaka ai kin sha aiki kuma just rest now tace “to”shiru yayi yana cigaba da cin indomie dinsa, kafin can yadago

kai su hada ido tayi saurin dauke kanta,murmushi yayi kadan yana girgiza kansa this is not the first time a yau da ya kamata tana kallonsa sai kuma idan suka hada ido tayi saurin janyewa tana pretending as if ba kallonsa tayi ba,kanta kasa ta cigaba da fidgeting fingers dinta,ita bata masan ya akayi ba those this kawa isai ta shagala tana kallonsa yana dauke mata kewan abbanta sosai saboda kama suke ba nawasa ba da abba,karasa cin indomie yayi yasha ruwa,kafin ya mike da plate din zai kai kitchen dasauri ta mike tana karban plate din tace sit sir I will do it murmushi yamata ahankali yace thanks cuddle bug, batace komai ba ta karasa kitchen takai plate din kiran salla la’asar yasa shi mikewa yashiga toilet sai dayayi wanka kafin ya dauro alwalla yawuce masallaci, itama dakin tashiga tanada alwalla sallarh ta kabbara. Farin shadda dasuka dinka a auran dr ibrahim yasaka “ kayan cikin kawai yasaka bai daura babban rigan ba,ita dai sai satan kallonsa take ya bude kwalban perfume dinsa ya fesa,Allahumma bareek billahi malik ko yaron qatar president sai haka he looks more than handsome,yayi wani irin kyau kaman balarabin qatar, black shade yasaka yah rabbil alameen, yafi kyawu kyau “Aydarh dai takasa hakuri,muryanta very calm tace sir ina zakaje?da har zai jata sai kuma ya tuna wani abu sai yafasa,yajuyu yakalleta kafin yayi cute smile yace zamuje wani waje da Doctor,aydarh tayi shiru kafin ta gyada kai ta cigaba da wasa da yatsun hannunta, har yakai kofa zai bude kafin ya juyu yace say a prayer for your handsome husby “Aydarh tayi saurin janye kanta kafin tace Allah yadawo da kai lapia “yace Ameen yace tau kuma baki ce nayi kyau ba ,murmushi tayi ahankali tace Tabarakallah masha Allah Allahumma bareek yayi murmushi yace Ameen yah rabbi sai nadawo take care waving hannunta tayi masa kafin tace you too.kaman yanda suka tsara haka malik ya tarar da dr ibrahim bakin clinic yana jiransa,Doctor ibrahim dai yakasa rufe baki yana kallon malik ‘yace ni wannan kyau haka karka firgita mata kano fa,wannan kyau haka kaman dai zamuje gasan kyau ko hula ya bazaka saka ba kenan nan gaba zaka dinga parking gashin nan naga yau suman yafi kama da nalaraba ko indiyawa ma zance,malik yashafa kansa yace it’s already late muje kawai baka rabo da abun dariya, keke suka samu har nasarawa G.R.A aka kai su bakin wani mad mansion aka ajiye su,malik dai yakasa dauke kansa daga gidan,bawai kauyanci yake ba aaaa kawai dai gidan yayi masa kama da gidansu Aydarh dr Ibrahim ya kallesa kafin yace kodai kiransa zamuyi da kyar securities din gate dinnan su barmu mu shiga,malik yayi shiru kafin yace no kawai muje maybe yana tare da iyalinsa fa,dr ibrahim yayi murmushi yace ai baida iyali shi malik dai yayi shiru amma yana mamakin magana dr ibrahim din,hanya hadaddan gate din suka bi,yayi knocking securitie yabude yana kallonsu already dr usama ya sanar masa da zuwansu, murmushi yayi yabasu wuri suka shigo gaisawa sukayi kafin yace su jira sa nan yaje ya sanar masa,bayan security yatafi dr ibrahim yakasa shiru,yace yallabai kaji gida kaman baa mutuwa kuma fa daga sh isai securities dinnan suke rayuwa ko maids babu idan baya Nigeria su kawai ke zama a gidan nan fa,malik yace Allah sarki “kafin yayi shiru shima dr ibrahim shiru yayi can sai ga securitie yadawo kafin yawashe baki yace bismillah ku iso,daga bakin gate din zuwa main entrance din gida Akwai tafiya ba laifi tunda gidan kusan anguwa guda ce, malik da ya lumshe idonsa tasbihi yakeyi har suka isa cikin wani babban parlor dake nan kaman show room wani mahaukacin royal cushions ne a parlor babu hayaniyan kayan decoration sosai sai babban t.vplasma dake aiki koi na kal kaman a turai babu dirty ko kadan sai kamshin wani freshener mai

sirin kamshi ke tashi a parlor ga a.c dake nasa aikin securitie yace musu bismillah ku zauna yanzu yashiga cikin in the next five minutes zaku gansa ya fito shi yace ku shigo dr ibrahim yace tau badamuwa mungode, securitie yasa takalman shiga kitchen din tsaban zaman turai yasa ko ‘ina zaka shiga a gidan da shoes din wajan kitchen din yashiga kafin yabude fridge din ya fiddo da fresh apple green manya masu kyau yayi sliced dinsu kan wani clean bowl sai daukan ido yake kaman irin sabo dinnan dagani kasan tsaban kudi aka zuba wajan siyan sa, flask din coffe ya bude ya zuba musu a mug biyu kafin yadawo parlor yakawo musu “ bottle water yakawo musu kafin yayi musu sallama yace sai sun fito bara ya koma bakin aikinsa godiya dr ibrahim yayi masa,kafin securitie yajuya yafita shidai malik tunda suka shigo ya rufe idonsa yana sauraron saka da warwaran da zuciyansa ke masa he thinks this his last hope domin idan yanzu ma bai sam uba baya tunanin yanada rabon yin aiki a rayuwarsa all abby’s effort will go in vain, nan take yaji hankalinsa yatashi brain dinsa yadinga juya masa, dakyar ya iya Calming kansa,Ahankali yabude kofan study room din yafito babban mutun ne tunda zai kai kusan 60 years bafullatanin usuli ne mai dan karamin jiki bazaka taba cewa yakai shekarunsa ba dan gashi yasaka medicated glass, yana sanye da pajamas white sai takalmin kafansa dake nan white,yanda yake tafiya kaman irin baturan nan “dr ibrahim na gani fitowansa yataba malik a tare suka mike “cike da girmamawa, cikin parlor ya shigo kafin yacire takalmin kafan sa ya chanza wani murmushi kan kyakyawar fuskansa daka gansa kaga very decent mutun, dr Ibrahim yayi saurin karasa kansa kasa yana gaishe sa murmushi yayi kafin yakama hannun dr ibrahim yabasa side hug irin na turawan nan exactly,Malik dai na nan inda suke tsaye kansa dai nakasa,dr usama yakarasa da kansa yakamo malik yana bashi side hug kafin yakama hannunsa suka gaisa,dr ibrahim yana murmushi yadawo kusa da malik yatsaya, dr usama ya kalle su cikin pure British English yace have a sit dears,zaman sukayi kafin su sake gaishe sa da turanci ya amsa su,kafin ya dinga bin malik da kallo saboda gani daya yayi masa yaji wani irin kaunar yaron na bin duk wani parts na jikinsa, yanda dr usama ke magana kai kace bature ne, yace dr faisal yamun bayanin komai shiyasa naji I need to see you “yafada idonsa na kan malik, malik yadago ahankali kafin yace yes sir “ dr usama yasake zaman glasses dinsa yace I need to know more about you son, malik yayi shiru kafin cike da illimi yafara magana duk wani words daya fada dr usama na bitan su babu kuskure ko kadan duk bawai yasan malik din bane aaaaa tsaban illimin sa ne yakan fahimce karya da kuma gaskia bayan malik yayi shiru dr usama yace what about your qualification? Malik yace degree ne sir I started my masters but things came out of sudden I have to drop it, dr usama yayi shiru kafin yace it’s alright son “ kafin yakalli dr ibrahim yayi murmushi yace what about you dear? Dr ibrahim yayi murmushi yace yana shafa kansa, yace I finished my bachelor degree 4yrs back am now working in one clinic behind this area ‘ dr usama yayi shiru kafin yace which course did you study?dr ibrahim yace medicine sir “ dr usama yace oh oh ‘it’s fine gobe sai kadawo kaman this time with your credentials son “malik yace yes sir, kafin yamaida dubansa ga dr ibrahim yace kaima I will call you kaji son? Dr Ibrahim na murmushi yace it’s alright sir mungode Allah yakara girma,dr usama yace Ameen kafin yamike ahankali yanufi hanyar kitchen din sai da yasake Chanza takalmi kafin yashiga shidai dr ibrahim sai kallon ikon Allah yake yana shiga yabude pampoo yasaka sanitizer yawanke hannunsa kafin

ya dauko wani very clean towel yagoge hannu mug ya dauko ya dauraye sa da warmer water kafin yasa towel ya goge yasake saka tissue kuma ya goge,bude flask din yayi ya zuba coffee din kafin ya rufe yasake wanke hannun ya goge wasu takalman ya chanza kafin yadawo parlor dr ibrahim dai sai kallon ikon Allah yake non stop, coffee din kawai suk asha apple din kam basu wani sha dayawa ba,sukace zasu tafi,har bakin main entrance dr usama yayi escorting dinsu bayan ya chanza takalman sa har bye hug yayi musu,kafin ya juya “sallama sukayi da securitie,kafin suka fito kasancewan anguwa ba a cika samun keke bay asa u dinga takawa har suka fita daga anguwan kafin suka samu keke,sai da aka fara dr ibrahim kafin sukayi sallama malik nasake ma dr ibrahim godiya, bayan mai keken yayi dropping dinsa yasake kara masa 500h kafin yajuya yashige gida, knocking yayi aydarh dake takure,nan jikin bangon parlor bayan tagama wanka ta shirya kaman tayi barin perfume tsaban wani irin kamshi mai sanyi da musulmin dadi ke fita daga jikinta,bude masa tayi kanta akasa tunda kan head dinta har toes yake kallonta, ya hadiye wani yawu kafin yalumshe idonsa,kamshin na gigita sa wani irin pleasures ke bin duk wani corner na jikinsa, he cant stop himself kawai yatura kofan, yasaka key yawani irin jawota yana saka jikinsa firgita tayi tana wara ido, yanda yayi hugging dinta as if his life depends on her kaman irin yaro yajima yana neman mamansa nan bai ganta bas ai yanzu yanda yake ta sauke ajiyan zuciya kaman wanda yayi race competition, Wallahi wani irin zirr taji yanda yayi din sai taji wani tausan sa yakamata “yanda yayi yasata jin wani iri har cikin ranta tayi niyya hanasa amma kawa isai taji yanda yayi din yana bukatan haka kawai yasa ta sa hannunta nata hugging dinsa back “wani irin sauke ajiyan zuciya yayi na pleasure ,kusan 10mins suna ahaka har kafanta yafara rawa alaman tagaji, kamata yayi ya zaunar da ita a laps dinsa yazagayo da kansa yana kallonta, kamshinta na fizgansa, yama rasa abunda zai ji “this gurl is real definition of perfect,Komai nata yayi masa,ahankali tasauka daga kansa kafin tawuce kitchen takawo masa ruwa sake kama hannunta yayi ya daurata kan laps dinsa again yacigaba da kissing neck dinta kusan 5mins ita dai takasa hanasa saboda bata masan abunda zata ce din ba kawai dai tasan bata son tayi spoiling mood dinsa, har kan lips dinsa ya cigaba da kissing passionately lips dinta are very soft and warm kaman wani magic ke kan lips din har wani tongue dinsa yake sakawa cikin bakinta ita dai tabani dashi

.

Kusan five minutes yana kissing lips

43 / 111