Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   74 / 111

219K to 222K   out of 332K words

mata godiya aysha tace zamuyi magana a waya Zainab thanks for the visit I appreciate.ummi tace baby ko nayi miki calaba “Aydarh tayi kasa da kai tace to”ummi,ummi tace no shi mijin yace kiyi kitso ko yason a gyara din “Aydarh tayi shiru malik dake daidai shigowa yace ummi ayi mata please bata son ana kitsawa “ummi tace wai haka baby aydarh duk kunya ya isheta batace komai ba “hajajju takara so tana kallon malik tace wannan kuma daga ina?ummi na murmushi tayi shiru kawai dr hafsa tace kin dawo

ashe?hajajju tace kedai bari hassu ai yau mun sha zaman asibiti yan biyun ramda baki daya babu mai lafiya bayin Allah dakyar fa muka samu amai ya tsaya musu “sai ga uban yazo da mota anata jiniya yace waje zai fiddasu taki nutsuwa tayi masa bayanin abunda yafaru sai kuka take data gansa daman ita fa bata dawani sauran aiki sai na rirzar kuka billahi “dr hafsa tace eyyerh Allah yabasu lafiya hajajju tace Ameen dai malik yakalli dr hafsa yace inna fa? Tace tare suka fita ita da baba wai tana dawata old friend a adamawa shine har tarike address din driver yaje yakai su “aysha tace duk abby ne yanzu haka kawar bata garin ko ta mutu amma kiji abby har kara kwantanta musu yake “hajajju tayi mitsi mitsi da ido tana kallon aysha tace kiji tsofi da neman wani jafa’I kuma fisabillahi?Allah natuba ku dake shirin tafiya kaabba miye na jaye jaye kuma Saboda Allah shiyasa nisam bah aka nake ba bana biyewa yayah wajan abubuwanta ai da ina nan dasai na hana innar tafiya tunda dai kawar tata ba a famelin nan namu take ba fisabillahi fa aida “ita dai tayi shiru sai sauraron su take labarin ma dariya yabata “ummi tace hajiya wai yanzu ita raudarh gidan mutumin zata koma? Hajajju tayi kasa da murya tana kallon malik tace gaskia dai wannan matar abunta sai godiya kai sanata ne fa wanda ake maganar kuma bawani babba bane don bai makai arba’in ba dole taso shi tsakani ga Allah naga shiga nafita nayi yarda nayi takoma tunda uwarta banda yawon kasashe sarin kaya babu abunda takeyi tabar yarinya kullun cikin kuka ga yan biyun nan nata dole su dinga tuna mata dashi “ kama suke ba yar karama ba Wallahi “dr ibrahim yayi murmushi yace sannu da kokari hajiya Allah yabiyaki “ hajajju tayi wata dariya kaman boss tace yauwa dai na Allah “malik yace ai tunda sun daidaita sai ki hakura dazuwa haka nan ko??



hajajju ta bude baki tana kallonsa

.

Tace tunda nafara magana anan kuna dai shaida banda audul nasaka tsakani fa ga Allah ko matarsa ban saka ba itama bata sakamun baki ba a magana ta ba fisabillahi “ amma tsabar rashin kaunar Allah sai dayayi magana dr hafsa dai sai dariya take aydarh ma tajuyan da kanta tana murmushi “daidai hibba nafitowa duk yau bata fito ba tana can kwance a daki fever take har saida dr ibrahim din yamata allura karasowa tayi cikin parlor “ tana tafiya ahankali tagaishe da ummi cike da kulawa ummi ta amsa tana mata ya jikinta duk da ummi bata kai 15mins da fitowa daga wajan hibbar ba “zama tayi gefen aysha tana amsawa “ kafin ta gaishe da hajajju dake tafaman juya furar bayan ta wanke malik tass “tace lafiya lau habba y jikin naki?hibba tace da sauki hajajju tace Allah dai yaraba lafiya don haka zaki ta fama har sai an rabu woooo ciki ba sauki ba dadi sam “ hibba dai tayi kasa da batace komai ba “sai sannan tadago tana gaishe da malik ya amsa yana mata ya jiki “ahankali aydarh tace sannu auntie ya jikinki? Hibba tayi murmushi tace Alhamdulilah yanaki jikin kema “Aydarh tayi kasa dakai tana amsawa ‘aysha tamike tace mi zan kawo miki auntie naga baki ci wani abinci ba “Hibba ta girgiza kai tace aaa zanci anjima dr ibrahim naso yayi magana amma kunyar ummi yake ji a wurin Wallahi amai tayi bata ci abinci bad uk yau sai dan shayin data sha ummi tace aaa bara natashi na samar miki wani abu kila zaki iya ci amma bazaki zauna a haka ba “tafada tana mikewa tsaye tayi hanyar kitchen aysha tabita a baya don ta taimaka mata “dr ibrahim ya kalli malik yace gobe by 8:am flight dinmu zai tashi amma nasan da kyar hadda inna dr hafsa tace gaskia dai don banga alamar zata tafi kwana kusa ba “Aydarh tadago tace kema saboda aiki ne aie auntie da babu inda zakuje muna nan atare “malik yakalleta kafin yace ohh really kema hala irin na inna babu inda zakije

“tayi masa wani harara na gefen ido bai san taji haushinsa tun maganar mai salon din nan ba tace komai ba tamike tace auntie bara naje wurin ummi na taya ta “dr hafsa ta gyada kai tace Alright daughter-in-law “murmushi kawai malik yayi yace ai nima can din zani “ hajajju tace yau duk an taru an bani “ a cikin gidan ma kafarka kafarta kenan shiyasa daka tashi ka kusa halakka musu diya Allah na tuba ubangiji ina ma amfani ahhhhh “ malik yace indai kin fasa tafiya umran sai ki tattara ki koma can anguwan ku gaskia,dr ibrahim can’t hold it but to laugh daga shi har hibba da dr hafsa din aydarh ma smiling tayi dan bakaramin dariya malik din zai baka ba yanda yayi magana “ hajajju sai kallonsa take baki a bude “ dan yakashe mata baki ahankali ta tashi tana daukan bowl din furarta tace bara shi ibrahin din yadawo ai shine na isa dashi shine dana “ dr ibrahim yace no dawo ranki dade bahaka yake nufi ba idan ma hakane karki damu, nib a umra kawai ba har cairo ma zamuje duk atare hajajju tace barshi ibrahin ai na lura daga shi har waccan matar tashi abun babu sauki a lamarin su dai nayi niyyar daya roke ni mu tafi can wafshintan din na hakura na bisa amma yanzu na chanza ra’ayina tunda dai ni ba yar banza bace tana agama fadin haka tayi hanyar dakinta dake nan gidan “ dr ibrahim yakalli malik yace kai kam baka kyauta ba yafada yana dariya malik yace ai bagashi yanzu ta tashi ba “dr hafsa tace gaskia kam “Aydarh tayi gaba yabita baya dasauri suna shiga corridor da zai kai ka kitchen ta tsaya tayi folding hannunta a kirji tace yanzu kuma miye na zaka bini?malik yace girki zamu taya ummi kikace ba?tawara ido tace when nafadi haka babu ruwana Allah kam “ yanzu sai kace ma ummi mi idan taganka a kitchen din with me?yace sai nace ke kikace muje tare “ta dan daga tsawonta duk da haka bata kawo sa ba tarike masa kunne duk da babu wani zafi amma sai daya saki kara kadan “tayi wani smile ganin kaman yaji zafi daman haka take so “ tace kasan daga yau if kasake mun maganan wata Allah babu ruwana da kai “idan kuma aure zakayi sai naji tafada tana rike waist dinta,murmushi yaso yayi amma ya daure saboda yasan yanzu Saiya tado wani sabon fadan yasan rigiman ta “ yace ni ai babu wani auran da zanyi na auro ‘tace kace wa mom zakuyi magana kuma kamanta ya girgiza kai yace yanzu ma zamuje tare sai muyi mata magana aydarh tabude hannu tace ban san abunda zaka fada ba fa “yace muje a hanya sai nafada miki “tace ohk bara nayi wa ummi sallama then sai mu wuce “ya girgiza kai yace noo muje kawai ai tare zamu dawo tayi shiru kafin tace ohk “dawowa sukayi parlor malik yakalli dr ibrahim yace masa yanzu zamu dawo dr ibrahim yace Allah ya tsare “ hibba tace sai kun dawo auntie aydarh ‘aydarh tayi mata waving hannu tace Alright auntie Allah yakara sauki hibba tace Ameen,bakin gate dinsu suka tsaya tayi wani kala da fuska tace masa muje ciki abeg bana son dust din nan “ko baka jin sanyi ne malik ya girgiza kai yace no kafin yarike veil dinta ta waiwaiya taga babu kowa a kofan gidan sai security’s dake gadin duk gates din anguwan tace masa miye haka a kofan gida ne fa “yacire sunglasses dinsa yace and so nidai I didn’t say I will hug or kiss you anan I just want to warn you gabanta taji yafadi tayi shiru saboda batasan abunda tayi ba zaayi warning dinta “yace daga yau bana son kina using wannan karamin veil din yayi karami “tagyada masa kai tanayi kasa da ido yace muje ciki “parlor babu kowa “ tace sit here am coming yace ina zakije? Tace zankira mom din ne yace muje can parlor ta sai kiyi magana da ita zan shigo tace ohk follows me “tashi yayi yabi bayanta har side din rufaidarh a parlor yazauna yana pictures din frame din da kallo ita da oum ne tun a sudan sunyi shiga kaman larabawa sunyi kyau bana wasa ba wani guri

kuma ita da aydarh can dinma kaman ziyara suka kai a sudan din “bedroom din rufaidarh tayi knocking rufaidarh na zaune da waya hannunta tana zaban kaya aydarh takarasa ta zauna kusa da rufaidarh “tace ashe kundawo mom rufaidarh tagyada kai tace mun dawo ai naga bakya nan aydarh tace damuka dawo salon ne sai muka wuce gidansu “shine ma yace ki fito yana parlor zakuyi magana “rufaidarh takalli aydarh tace baby ni nakasa gane wani kalan magana zamuyi da malik kuma kema I asked you kince mun wai you dunno ahh “ Aydarh tace Allah auntie bansani ba kuma yaki fada mun “rufaidarh tace ai shknn tashi muje din rufaidarh tamike ta warware hijab dinta tasaka aydarh nagaba tana baya “da sallama rufaidarh tashigo parlor malik ya amsata ya zamo daga kan kujera ya gaishe ta ta amsa masa tana dan murmushi tace sannu da zuwa son malik yashafa kansa yace thank you mom tace when zaku tafi goben yace in sha Allah around 11 amma a FCT zamu sauka sai 4:am zamu bi flight din can rufaidarh ta gyada kai tace masha Allah Allah yakaimu lafiya yabada sa’a sai a cigaba da hakuri kuma shi aure dan hakuri ne kayi kokari Allah yasaka maka da alkhairi sai kuma a cigaba daga inda aka tsaya duba da yarinyar kuma sai akara kokari please malik tunda na lura har yanzu matan taka is still a baby aydarh ta turo baki tace kaiiiii auntie “rufaidarh tayi maza ta rufe baki tace noo bara nayi shiru Allah yabaki hakuri “tazama babba aie yanzu shidai malik sai dan murmushi yake, rufaidarh ta gyara zaman ta ahankali tace son ance kana son kayi magana dani ba?malik yagyada kansa yace erh mom “rufaidarh tace masha Allah ina sauraron ka ‘yace ayi hakuri auntie amma bansan yanda zaku dauki magana ba rufaidarh dai tayi shiru aydarh ma shirun tayi “tayi lamo jikin rufaidarh suna sauraron sa ‘yace ita tasan dr usama now dazanyi magana a kansa shine wanda yayi improving rayuwata to what am I a yanzu “rufaidarh tace Allah sarki malik yacigaba dacewa yayi aure a baya har yana da da babba amma Allah yayi wa matan rasuwa da dan nasa “tunda lokacin har yanzu bai sake aure ba he is just living his life alone babu kowa sai abokan aikinsa sai nida dr ibrahim daya dauka kaman yaransa a yanzu “rufaidarh da har tafara jin tausan mutumin duk da in brief malik yake labarin kuma tagane sa tunda sun san shi yayi silan samun aikin Malik din “malik yace mom shine yace yana sonki da aure “Wallahi wara ido aydarh tayi “tayi wani irin hugging rufaidarh tace is this serious sir Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah auntie am so happy for you mom “ Alhamdulilah bara nafada wa oum ai dasauri tabar jikin rufaidarh da rufaidarh ma tazama wani kala tayi shiru tazama speechless batasan ma yanayin datake ciki ba tana zuwa wajan malik ta tsaya tabashi wani warm hug da batasan tanayi ba babu ko kunyar rufaidarh tsaban farincikin da malik yasata what she even forgets when last dataji kalan wannan dadin shidai malik kasa komai yayi bayan tayi hugging dinsa murmushi kawai yake seeing his wife very happy da maganan bakaramin dadi yaji ba ga itama rufaidarh da alaman taji dad isai dai tashiga irin yanayin nan wanda mutun ke shiga when happiest moments or sadness moments “dagudu aydarh ke sauka stairs din tana hawa can na parts din oum har tamanta dawani cewa recovery take daga stiches duk da Wallahi har yanzu wurin yakasa mata daidai bakaramin taimakon ta drugs din da rufaidarh ke bata ba sukayi mata saidai kullun da fever take kwana she is just managing her condition “ tana isa bakin main parlor oum Ko knocking batayi ba tabude tashiga maids din ma dake gaisheta she didn’t answer them tambayar su take ina oum suka ce tana part din yallabai “juyawa tayi tafita she is very happy duk muryanta tabude tana kiran “oum

wanda idan zata mutu tana kiran nata baji zatayi domin ko doors da windows din da buildings din su hana “bene tahau zuwa karamin part din abba inda daga shi sai oum ke zama sai ita ko yan aiki basa shiga oum ke gyarawa “oum na bedroom din tareda abba tana masa massage a kai “ bayan tagama shafa masa balm a both legs dinsa daya fita gym da sneakers suka sa kafan fushi “ knocking abba yace yarike hannun oum yace who again kuma mai kyau?oum tace said ai ko baby gaskia kasan babu mai zuwa nan abba yatashi zaune yace baby kuma bakince tana gidan yayah ba? Oum tace ai maybe tadawo ko?yace ai munyi waya da yayan yace mun baya son ayi wani zama komai yawuce oum tayi murmushi tace Allah sarki yayah ibrahim nima hakan yayi mun abba ya jinjina kai yace both of us zamuje umrah hadda su baba ma can zamu hadu da baby and her husband oum tayi murmushi tace your carbon copy kenan kasan kuna kama bana wasa ba abba yayi murmushi yace I know kuma we are practicing same role nida shi in love da zan baki labarin yanda yayi dazanyi deciding whether su zauna tare or they should divorce “oum tagirgiza kai tace Allah sarki abba yayi murmushi yace yana son baby “finest oum tace na”am abba yasaukan da ajiyan zuciya yace ina sonki shiyasa naji tausan yaron nan I regret my actions against my family kinyi kokari wajan dawo mun da abunda na bata I appreciate your efforts I appreciate your cares ubangiji yasaka miki da aljanna oum tabude masa hannu ya shige jikinta “jin aydarh bazata daina buga musu kofa ba yasa abba mike yace hoo!baby bazata barm uba maybe tayi tunanin am not around oum tace bara naje kasan halinta aie “abba yayi murmushi kawai yayi shiru don tears ne a idonsa “oum tamike tabude kofan bedroom din taje tabude na parlor aydarh tayi wani kara tayi hugging oum tana juyata “oum da mamaki ya ishe tace what is wrong with you girl kin manta da ciwo a jikin ehe??? Mike damunki haka murnar na miye?aydarh ta tsakaita da murnarta tace oum “zo muje ai ko sauraron oum aydarh bata tsaya yi ba takama hannunta har suka isa parlor rufaidarh “still malik yana zaune yanata bawa rufaidarh labarin dr usama oum da baki daya tarasa gane murnar da aydarh keyi takarasa kusa da rufaidarh tace uktiee wai miya faru har yanzu baby bata girma sai na jikinta fa “ malik yayi murmushi yace ina wuni oum oum tayi kasa dakai tace Alhamdulilah son yasu ummi malik yace Alhamdulilah oum tace har yanzu matar nan taka bazata girma bahaka nan “malik yayi murmushi yana kasa da kansa yace murna take oum shiyasa “ rufaidarh tace ai wannan yarinyar halinta sai ita fa “oum tace tunda su bazasu fadamun fada mun son kaji “malik yayi murmushi Yayi ma ummi narrating exactly abunda yafadawa rufaidarh da aydarh kaiiii what ai Wallahi oum mancewa tayi dama wani abu wai shi surukunta “saidai malik din yayi hankali yafita fadan irin farincikin da aydarh da oum sukayi wani aiki ne amma Wallahi idan akwai abunda yafi haka murna ma sunyi shi there are very very happy yah Allahu “ ashe zasu ga wannan ranar after 40 years of being single yau gashi wani yanuna yana sonta “whatttttttt oum fa maybe Ko rufaidarh bata kai ta farin ciki ba saboda a rayuwarta da babu rufaidarh da bata san inda take a yanzu ba “rufaidarh dai Wallahi kuka ma takusa yi ganin yarda su oum da aydarh ke murna saboda tasamu mijin aure kasa rike kukan tayi kawai tahade su su biyun tabasu wani kalan warmest hug tafashe da kuka shidai malik tuni yabar gidan shima he is very very happy saboda yanda yaga suna murna “ahankali yace Alhamdulilah Alhamdulilah All praise been to Allah

!!!

Oum tace ni uktiee ban ma san ko kukan mikike ba just keeps quiet kina kuka baki ce manah komai ba aydarh ta shagwabe fuska tana kwantar da kanta a kafadanta rufaidarh tace yes mom “miye na kukan nan ?rufaidarh ta fara share hawayen ta oum nataya ta sai da ta share mata hawayen tass kafin aydarh tadago tana kama hannun rufaidarh tayi wani kala da fuska tace bakya so ne mom ?oum ma tayi same yanda aydarh tayi Wallah isai suk asa rufaidarh tasake fashewa da kuka tasake jawo su jikinta sun kai ten minutes ahaka sai ga abba ya shigo parlor yana rufe kofan yace my girls are here? Oum tace sure sir come in karasowa yayi yana binsu da mamaki yace oh ohh this is serious! Kuka kuma?miya faru ne????is everything alright? Oum takamo hannunsa tamike tsaye tace maybe ta daina kukan idan kayi mata magana aydarh ma ta mike tana kamo dayan hannun abba tace kayi mata magana favorite “tafada tana tabe fuska abba yanemi wuri ya zauna yana kallon oum yace miye ya faru kuma?oum tace yanzu fa Abdoolmalik yagama

74 / 111