Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   91 / 111

270K to 273K   out of 332K words

yace kina ji amina let me makes myself very clear to you stay away from me har sau nawa zanyi warning dinki kidaina kirana baki da hankali ke ohh baki san darajar ki na

yamace ba zaki zubar da pride dinki calling a man?ba mutunci ki zan ci ba no zan fada miki gaskia a matsayina na namiji wanda yagirmeki nafiki hankali mark this idan kika kama kanki kika koma gaban parents dinki babu wanda zaki fadawa kalman so yayi rejecting and this should be the last time that you will called my number idan bahaka ba daidai nake da madness dinki zanyi maganin kine shashasha wawiyar yarinyar kawaii “yayi tsaki ya kashe, dr hafsa ta janye veil din abayar ta tadago daga zaman datayi ahankali tace bai kamata kayi mata haka ba bakasan iyakan adadin son datake maka ba and baa son ana ma mutun wanda ke sonka haka buh kayi hakuri if I interpreted please dr faisal yayi shiru kafin ya girgiza kai yace no dr kawai dai I have do this kinga daace baki fahimce ni ba maybe zakiyi tunanin she is my girlfriend tun farkon da muka fara wayan dr hafsa tayi murmushi tagirgiza kai tace idan kasamu lokaci sai ka kirata kabata hakuri kayi mata nasiha “ dr faisal yayi shiru kafin ya jinjina kai yace in sha Allah wife nagode da fahimta tayi cute smile tace you are always welcome Doctor dr faisal yace noo ina laifin da sunan so dinnan ta juyan kai tace hmm “dr faisal yace hmm dami tace bakomai yagyada kai kawai yana murmushi yajuyan da motan suka shiga gate din anguwan. Sai kusan 8pm kafin suyi discharging aydarh ummi na cikin hada kayansu aydarh tagyara zamanta kan plastic chair datake ahankali tace ummi daman dan Allah ina son naje room 5 zan duba friend dina dazu ne naganta ummi tace subhanallah itama bata da lafiya?aydarh tace erh tanayin kasa da kai ummi tace ubangiji Allah yasawwake kuma hafsa batanan balle kuje tare Ko muje sai narakaki dasauri aydarh ta girgiza kai tace ah’ah ummi zan maje ku huta ummi na kallon aydarh tagyada kai tace tau baby be careful dan Allah ki tafi hankali aydarh tagyada kai kafin gently ta tashi ta gyara bakin hijab din jikinta tazira kafanta cikin soft slippers dinta tana tafiya ahankali ahankali har takarasa fita ummi na faman jera mata sannu sannu tajawo kofan tarufe tana fita kaman marar gaskia ta dinga juye juye ganin babu kowa a wurin daman vip ne bawani mutane ke akwai ba sosai “ tasaukan dawani ajiyan zuciya calmly tayi murmushi Wallahi aydarh tayi kallo daya zakayi mata kaga asalin nutsuwa wayewa dakuma kyau dake gareta hijab nayi mata kyau sosai kana ganin ta kasan tayi rashin lafiya koma bata da lafiyan “ ahankali takarasa wani room dake nan cikin vip tabude kofan kaman mai tsoron wani abu without making any sound har rufe ido take gani take kaman wani zai ganta aikam data mutu da kunya tana shiga tamaida tarufe tana saka key wurin sofa ne kwara biyu hadda grass Chinese carpet mai dan karan kyau irin sofa din blue ga hasken tarr kaman rana a wurin tana shigowa ya mike tsaye yana murmushi ga hannunsa anyi hanging dagani yanzu akayi masa dressing saboda an rage yawan bandage din kansa yayi wani haske irin hasken ciwo ko dan fadawa ma bayi bayasa brown jallabiya “ hannunta yakamo suka zauna ta saukan da ajiyan zuciya yayi murmushi yace what?tayi rolling idonta kafin ta kwantar da kanta a board chest dinsa tace kaidai kawai Alhamdulilah da babu wanda ya ganni, malik yace wai wanene wanda yace karki zo wajena abunka da yarinta dakuma background ta tura baki tace ummi da kanta malik yayi murmushi kadan yagane sarai abunda ummi ke nufi yace rabu dasu kinga dai yanzu babu wanda yasan kinzo aydarh ta gyada masa kai kafin tace ya jikin?yace Alhamdulilah yana naki jikin tace uhmm dasauki amma nasha wahala sosai sir nib ansan haka ake shan wahala har haka ba kullun bana jin daidai fa yasa hannunsa mai lafiya yashafa bayanta yace kiyi hakuri cuddle bug ladanki na wajan Allah kinjini ta gyada masa kai

yace kinyi kyau da hijab din tayi smile tace thank you boo yace mi nayi kuma tagirgiza kai tace ba fa komai yadinga yawo da hannunsa a jikinta yace sai kin fada ta tashi a jikin nasa ta girgiza kai tace Allah nace babu yace ina sonki mamana tarufe fuskan ta tace nima yace kema miye tace abunda kace yayi murmushi yana rike baki yace ahhh yau kuma kunyana ake ji ehen aha wacece tayi grabbing lips dina tayi kissing ranar har tana cewa I should booked a hotel room for the night tayi saurin Dukan dakai tace sirrrrrrrr yace gaskia nafada fa tace nidai kadaina yace tohm nabari buh ina jin sauki hmmmmm tace kai kasani ma “yafiddo wayan shi yace karba tace mi yace wayan tace miye zanyi dashi yace oya snap us tace lahh hoto kuma yanda tayi magana yabashi dariya bata saba magana da karfi ba haka ba “ Aydarh tace yes wani kalan photo da this bandage on your head ga your hand is hanged fa yagyada kai yace frame ma zanyi dashi we are both sick a asibiti and anhanaki zuwa ganina gashi kuma kinyi dabara mun hadu I appreciate what you did to me kinga am sick ko mamana da babana and my three sisters non of them fainted duk da ba don basu damu ba nor kawai dai ke kinsan am part of your life kinfadi you didn’t bother kalan irin wahalar miscarriage gashi kuma all that wahalan dakika shiga saboda laulayin ciki da yanzu accident dina yayi causing komai mamana ashe you can did everything kaina harda sadaukan da rayuwanki yafada cike da rauni ahankali tasa yatsa a lips dinsa tace shshsh yahadiye magana tashiga camera ta kwantar da kanta a kirjinsa tayi snapping dinsu they looks very adorable a picture din too much beauty more than perfect and matchable combo Tabarakallah da ciwon sunyi kyau bana wasa ba yawani shige cikinta musu vedio inyeeee “ malik yayi murmushi yace kinga yayi kyau tagyada kai yace nayi posting?tawara ido tace yaushe kafara posting no wait posting ma a ina kenan?yace a ig story na yawara ido tana hade rai tace oh wow yanzu hada ma ig kakeyi and bansani ba yaushe kafara social media hakanan yayah malik yace zuwa Nigeria this time ne ma fa kinsani aie tace babu abunda nasani Wallahi ta turo baki tace give the phone kaman wata uwarsa haka yamika mata wayan babu gardama kowani abu karba tayi tace bara naga followers dinka da wanda kake following Wallahi picture daya yasaka a profile sai posting biyu shima ranan daurin aure ne nasa dana dr usama yayi kyau bana wasa ba Allahu yanda akayi masa liking kaman wani wanda yazama celebrate a ig yayi posting din followers dinsa taduba wanda tayi mamAkin inda yasame su kusan 2. Something m duk da sabon acct ne hadaddun yaran masu kudi ne da manya manya mata shidai sai kallonta yake ji tayi ranta na bashi aikam tashiga cikin su wanda yayi following back kwata kwata basu fi 300k ba aikam duk maccen datagani ta dinga unfollowing dinsu sai datayi unfollowing kaf macan dayayi following kafin tafito shidai sai murmushi yake yana kallonta mamakinta yakeyi shi baice komai yasan bawuya yayi magana yanzu zaa fashe masa dakuka shikam baya son damuwa Wallahi gashi batada lafiya itama ga mata nan dayawa duk sunyi masa dm kala kala daga masu hey handsome sai masu crush duk dai ga dm nan related to suna sonshi ko daya baiyi replying ba ‘ fita tadinga budewa tana tura musu married harda rings imoji har hudu shidai sai kallon ikon Allah yake tana gamawa tashiga wajan posting story pictures dinsu kawai ne sai screenshot wasu duk abun wajan aiki ne sai na kuma receipts na kudi hoton su na wurin kamu ta shiga sunyi kyau Allahu akbar ko baka kaunar Allah sai kasan sunyi mugun dacewa da juna mikawa tayi tace tag me yakalleta ganin bai da niyyar yi kaman ma bai fahimtaba tayi tagging sabon acct dinta wanda

babu komai ma sai Tarin followers banda sunanta babu komai wasu sun san sunan shine sukayi following dinta kwata kwata mutun 10take following oum abba sai rufaidarh sai dr hafsa da aysha da halime sai maryam da rabiah sai yarinyar prime minister na qatar shima a tare sukayi schooling duk da ba friends bane suna gaisawa ance ma suna kama shine babban dalilin kuma yarinyar she is very elegant and classy shiyasa “ bayan tayi tagging tace masa write a caption yakalleta kafin yace okay ma “ caption yarubuta yasa All what I have “da imoji na alaman zakayi kuka sai red heart dakuma heart with stars da ring yayi posting story tayi murmushi yaja long pointed nose dinta yace kin cika rigima Allah yaraya mun ke yamiki albarka tace Ameen husby yace Saboda miye kikayi tagging kanki tace kawai don su san kanada mata yayi murmushi yace mata kau abunda yafi mata yah rabbi! Yace kinaji mamana bana kina posting kanki post anything else but banda kanki idan bah aka ba har social media zaa daina except Whatsapp only tagyada kai kafin tace I promise yayi murmushi yace yes my girl ‘ aydarh tawara ido tace nabani sir ina zance nace shine kace ko five mins bara muyi ba gashi almost 40mins yanzu malik yace babu wanda zayace miki komai ba fa tace nidai tsoro nake “ malik yace c’mon babu komai fa yanzu tashi zakiyi kiyi sandaa ki koma tace idan wani yagani fa yace babu komai fa nasan abunda zan fada musu “yace yanzu sai yaushe ta langwabar dakai tace sai kadawo gida ba? Yace ahh why tayi raurau da ido tace ina jin kunya nace zanzo ne tunda sunce kar nazo malik yayi shiru takamu hannunsa tace zamu dinga waya and vedio call karka damu ko? Yace this will not be enough just find a solution for us yafada yana bata rai don tadauki abun very serious tace kaga kayi hakuri Wallahi ba laifi na ba zanzo in sha Allah yagyada mata kai sai ga hawaye tace kayi fushi sir ya girgiza kai yana goge mata hawayen yace bana son kuka ba fushi nayi ba tashi kije you should take care of yourself for me yes wife?tagyada kai tace I will in sha Allah yace Allah yamiki albarka tagyada masa kai kafin tayi mai waving hannu tabude kofan ahankali “ummi tace Wallahi kau kin dai gani har yanzu shiru ko dakin zan bita?rufaidarh tayi shiru kafin tace wai kuma ummi cewa tayi friend dinta?ummi tace Wallahi fa rufaidarh tayi murmushi tace kindai ji wurin dataje amma duk duniya bayan salma babu wacce aydarh ke kulawa wai har tace zata dubata kaiii gaskia ah’ah ummi takama baki tace tau yau nashiga ukku yarinyar mutane tau ina taje rufaidarh ta kwashe da dariya tace banda wajan mijinta ina kam zataje ummi tayi shiru kafin tace amma waennan yaran Allah yashirya su watau ni ga yal banza duk warning din danayi baaji ba ace kinyi kin gama zamu hadune shine akayi mun wayau tafice wajanshi haba zan iske su ummi tamike rufaidarh tace ahh dawo Wallahi karkije ki ji kunya yanzu kin ganta indai baby ce ni ban ma san yaushe tayi wannan wayon ba ummi tace yawuce zama da waccan mutumin kinga waccan miskilin yaron yasan kan tsiya shi zanyi magani bakowa aie nasan shi zai sakata kinsan dai Wallahi baby bata wannan tunanin shi zai saka ita kuma don kar yayi fushi zata amince aikam sai yace gidansu kafin ummi tarufe baki aka turo kofan tayi kasa dakai kafin tayi sallama ummi da rufaidarh suka zuba mata ido dr hafsa ma aikam taji kaman takife kallon dasuke mata kawai ya isa yasa tasan sun gano daga inda take she is seriously done itakam tashiga banu

.

Ummi tace shigo manah baby kin tsaya nan tsaye aydarh takaraso ciki kanta akasa ji take kaman kasa ta bude tashige ta huta dawannan kunyar Wallahi,ummi tace ya jikin ita malikar “dr hafsa tabushe da dariya Wallahi ummi is really funny watau instead of tace malik shine tace malika

tunda aydarh aie cewa tayi zata dubu kawarta rufaidarh tace tau Allah yabata lafiya ummi “ummi tace Ameen uktiee zamu iya tafiya yanzu ne ko sai ansallameta zamu tafi dr hafsa tace ita wa ummi “ummi tace ah ita malikar manya dr hafsa tace kwara dai mu tafi Ko aydarh aydarh dai batace komai ba kunya duk ya isheta kaman ta kwasa da gudu takeji rufaidarh tayi murmushi tana girgiza kai dr hafsa ta tashi tafara kwasar kayan tana fita dashi dr faisal nagani yayi joining dinta suka fitar da kayan suna sakawa a booth ita dai sai shy shy take masa shikam sai uban surutu yake mata “rufaidarh tace ummi muje kuyi sallama da malik kafin mu wuce already dr hafsa da aydarh nacikin motar sai dr faisal dashi zayayi driving dinsu “ummi tayi sallama dr ibrahim ya amsa mata yana musu sannun tace ya jikin? Malik yace Alhamdulilah dasauki sosai ummi ummi tace ubangiji Allah yasawwake rufaidarh tace sannu son malik yayi murmushi yace yauwa mom tace Allah yasawwake yace Ameen mom nagode sosai dr ibrahim yace in sha Allah muna bayanku ummi dayake karewan ne yayi saura in sha Allah yakarasa jinyar a gida daman sai complain ya ke basu san aikinsu ba wani lokacin ma shi ke fadin kalan treatment din dazaayi masa ummi tace tau Alhamdulilah ibrahim Allah yasaka muku da alkhairi yayi albarka “dr ibrahim yashafa kansa yace Ameen yah rabbil alameen ummi Allah yahuta gajia ummi tace Ameen malik dai sai kallon bayansu yakeyi da alama aydarh yake son ganin duk ummi da rufaidarh na lura dashi tsaf ummi tagirgiza kai rufaidarh tayi gaba ummi tabita a baya daidai tana bude kofan sukaci karo da dr usama aikam tace ouch tana dafe goshinta dasauri yakamota jikin sa ummi naganin haka ta gaishe sa sama sama ya amsata ummi tawuce inda take hangen abba da abby zaune a receiption dawasu mutane rufaidarh tayi kokarin tafizge yakiya hannu yakai yana shafa mata goshin duk da bawani ciwo taji ba amma sai wannan abu yakeyi “tasamu dai yadaina tace babu zafi fa yace ina zakuje haka tace anyi discharging baby zamu koma gida yace Alhamdulilah Allah yakara sauki tace Ameen yayi murmushi yace in sha Allah zanzo anjima mu gaisa tayi rolling eyes dinta tace duk wannan gaisawan fa yace no ai wannan a tsayene zamu muyi profer gaisuwa idan nazo tayi murmushi tace tohm husband Allah yakawo ka yace Ameen your highness tayi murmushi tayi gaba yayi mata waving hannu tafiyansa dariya yake sata irin yarda turawa ke tafiya dasauri dasauri shine ma yasa yabigeta yanzu ina saboda mugun saurinsa “ lokacin data karasa ummi har tashiga motan aydarh tayi relaxing head dinta bisa shoulder ummi dr faisal yatayar da mota suka hau hanya, oum na parlor zaune tasha wani hadaddan Holland purple and ash anmata kafta tasha ubansu daure tafito da long hair dinta takasa batayi Parking dinsa basai yayi kaman gashin india “ welcoming dinsu tayi aydarh hanyar upstairs tayi wanda zai kaita dakinta tana tafiya ahankali ahankali “rufaidarh ta taso takamata ganin yanda take tafiya gently suka hau staircases din suna shiga dakin rufaidarh tazaunar da itakan sofa aydarh tazame ta kwanta tana rufe idonta tayi placing hannunta a tummy dinta rufaidarh tadinga kallonta ko kiftawa babu ahankali tace baby aydarh tabude idonta tana kallon rufaidarh,rufaidarh tace didn’t you have sex with your husband?! Wallahi dawani kalan speed aydarh tarufe idonta kaman zata nitse tsaban kunya Wallahi rufaidarh tace dake nake magana aydarh ta girgiza kai kaman zatayi kuka tace Wallahi baiyi komai ba rufaidarh tace nayarda kawai dai naga yanayinki ne aydarh tace zazzabi ne mom kuma daman tunda nazo nakeyi shine ni duk nagaji dayin rashin lapia tafada tana goge hawayen ta rufaidarh tace in sha Allah zai bari fatanmu kawai ubangiji

Allah yaraba ku lafiya kinji “Aydarh ta gyada kai rufaidarh tamike tace bara nahada miki warm water sai kiyi wanka kici abinci idan kika sha magani sai ki kwanta ki huta inji ko?tagyada mata kai toilet tashiga tahada mata warm water tasaka bath perfume kafin tafito hannunta rike da towel har toilet taraka ta kafin tace bara takawo mata abinci kafin tafito ‘gidan kaman baiyi hidima ba angyara shi tsaf Wallahi yayi kaman kasan waje everywhere is very clean and tidy “kitchen tashiga tazuba mata hadaddan pepper soup daakayi yanzu cikin wani clean bowl shayi tahada mata wanda yasha kayan shayi mai zafi sosai tasaka zuma don honey bashida wani illa “ a tray tadaura mata kafin tadauki yamballs kwara biyu tadaura a disposable plate tahada dashi saboda tasan aydarh nason yamballs lokacin data koma dakin oum na tsaye rike da bra da pant sai undie duk black ga wani black Cotton gown mai kyau plain aydarh na fitowa rufaidarh takarasa takamota suka zauna kan gado oum tamiko musu cream din aydarh dake nan kan mirror rufaidarh tagoge mata jikinta tass kafin tashafa mata cream din oum tajuya tafita saboda aydarh tasaka kaya rufaidarh tamiko mata oil perfume tace tashafa kadan din tashafa rufaidarh ta dauki towels din taje tayi hanging towels din aydarh tasaka kaya “ wanda tasake cirewan kuma still rufaidarh taje tashanya kafin tafito tace oya bismillah fara ci mugani slowly ta dauki cup din takai baki tarufe ido don shayin yayi mata favorite favour dinta ne “ ajiyewa tayi ta dauki yamballs din sai dataci kaf two din kafin rufaidarh tace oya sha pepper soup din aydarh ta gyada kai sai data dinga juya spoon din cikin bowl din pepper soup din kafin tadauko tafara sha shima ko don yayi dafi yasa tasha ba laifi rufaidarh tamike tadauko bottle water marar sanyi tabude drugs din aydarh tabata duk yanda bata som magani haka

91 / 111