Author : Nana Maryama Category : Romantic Hausa Novels
did you want us to push this rahama girl?tayi shiru yajuyo yana facing dinta Sosai yasa hannu biyu yana rike both hands dinta yace see madam “ Ai you know my field right? Ta gyada masa kai yace you know who am I and you trust my qualification you trust my occupation right?ta jinjina masa kai while wiping off her
tears da gefen hijab dinta yace babyn na kaiwa months din haihuwar sa zan cire miki shi in sha Allah you will not go through the painful of labour kuma wama yafada miki haihuwan da wahala?ta girgiza kai tace ai nasani kuma naji ana fada “ yace tau ke ai babyn Doctor ce bazan tabari ki wahala ba duk da ba wai ta yarda dashi ba amma ta ce you promised?ya gyada mata yakai yana smile tayi shiru dai tana kuka silently yajawota yana shafa bayanta kukan nan datayi har takara wa kanta zazzabi Wallahi yana son aydarh shi yana tausayinta he values his wife “daya nada hali yanda zayayi da bai bar laulayi yasata wahala ba “ amma he promised himself koda zaiyi loosing aikinsa ya yarda kawai don ya zauna ya kula da matansa bazai kara zuwa ko nan da can ba wurinta zai dinga zama ya kula da abunsa “idan ma takama hutu zai dauka har sai cikin yayi kwari “ ta dago a firgice yayi saurin rike ta tasake marairaice fuska tafasa masa wani sabon kukan runtse ido yayi ya ciza gefen lips dinsa da mugun karfi kaman zaya fasa su “kafin ahankali kaman wanda zaiyi kuka yace minene cuddle bug? Tace sir who will feed the baby ma? Har yasu tabashi dariya dai ya daure kawai yayi pointing boobs dinta yace gashinan ke mana ta girgiza masa kai dasauri tace no ah’ah gaskia nine zan dinga fita dashi daga riga in public ina bayar wa kunya nake Wallahi bazan iya ba “ whattttttt malik yayi murmushi yace kina ji ba ni ma bazan bari a dinga fito da this pretty balloons din nawab a mutane na gani this place is only made for me darl “dasauri tasa hijab tana rufe idonta duk da halim datake ciki sai da taji kunya “ahankali tace bad “ yayi murmushi kafin yaje daidai kunnanta yace this nono is for me na ni babansa ne shikuma zan mu basa formula how do you see the deal?yafada yawani dariya tadago ta maka masa harara tace kai bazaka sake mun wayau ka sha ba “ ya marairaice fuska kaman gaske yace tau ba zan sake cin abinci ba ma “tace wannan kuma ruwanka “ ya kunna motar tace ina zakaje bance na hakura ba fa I will thinks about it “ yace okay favorite in sha Allah zakiyi tunani mai kyau ba pity the innocence creature please “and pity his father don Allah ASSEIYARH har cikin ranta taji maganar sa yakai mata har kasan zuciya “ batace masa komai ba tayi kasa da kanta don kan ma ciwo yake mata ga tashin zuciyan datake ji “koi na na joints dinta amsawa suke “ tayar da motar yayi yahau titi yana shara gudu “bakin wani hadaddan cold stone yayi parking baya son tasha sanyi amma for only today zaya mata abunda take so just to makes her happy aji tausan su shida dan unborn dinsa “kadan yace zaki shiga ciki ko nasiya miki fav dinki ta gyada masa kai kawai fita yayi ya kulleta a motan ta bi bayansa da kallo taki dauke ido is damn hot yayi tsayi dayawa gashi wani murdade “zubinsa irin ma lafiyayun maza masu ji da kudi gayu illimi haduwa dakuma karfi “ ita bata taba ganin hadaddan namiji ba kaman duk kau a Nigeria zata iya ilga kasan dabata je bako don bata damuwa da mutane bane shiyasa bata lura yanada wani irin nutsuwa ta daukan hankali “he is hundred percent “tama rasa kawai abunda take ji akansa “ lumshe idonta tayi ta kwanta da kanta jikin sit din “bai wani jima Sosai a ciki ba yafito hannunsa rike da paper bags kwara biyu sai wani leda mai sunan wajan yakaro sa yabude motan yashigo gently tabude idonta yace sannu ta jinjina masa kai cike da lallashi yace zaki sha yanzu ko muyi sauri mu karasa gida? Ta girgiza kai kafin tace zan sha dasauri yahau bude ledan ya fito da classic popsicle na yan gayun nan favours kala da iri yasan tafi son anything choco shiyass ya warware mata choco delight yayi bismillah yana kai mata a baki yana adduar Allahu yasa ko shine kawai yazauna a cikinta bai so tasha kayan sanyi ba amma babu yanda zayayi ne
“ bude bakinta tayi tafara licking yamata dadi sosai bakin tissue yaciro da dayan hannu ya tara kasa kafin ya cigaba da bata tana sha murmushi yayi ganin tana sha “can ta janye bakin tana kallonsa yace minene?ta girgiza kai tace ya isa yace ki kara ko kadan sai ga hawaye tace sanyi nake ji ya gyada kai yasa tissue yagyara mata idan yayi stain kadan a gefen bakinta da hijab dinta yasauke glass yana fitar da tissue din kafin ya maida ya rufe ‘pop din yamayar cikin leda kafin ya tayar da motar baki daya hankalinsa na kanta yarasa mi zai siya tace ya zauna mata “ tafiya yayi har wani babban Cakestries “ yayi parking tabude idonta tace mi zaka siya?yace da cake zan karbo miki ko zaki iya ci cuddle bug batace masa komai ba yafita “ yatarar da hadda grilled meat and chicken ma a wurin siya yayi both two din kafin yace abasa sponge cake yasan bata cin wani cake apart from sponge Ko redvelvet ma da matar ta dauko masa girgiza kai yayi yace ta barsa banda shi kudin ya biya yafito yanzu ma da uban ledoji a hannunsa “ this time bai tambayi shawaran ta ba kawai yabude “ yafara mika mata grilled chicken din bata ji wani tashin zuciya ba yakarbi yanka dayan daya kai mata baki “ tana taunawa kadan kadan shikam sai addua yake Allah yasa ta zauna aikam har pieces uku ta karba ai kam yaji dadi bana wasa ba ya bude sponge cake din shima taci ba laifi duk cikin mota kaman abun bala’I bottle water yabude yakai mata tasha kusan rabi yayi murmushi yace tau sannu yan matana “tayi masa wani harara tace nine yanmata ai am not longer yanmata yarinyar dake da ciki yanzu shknn ummi dakowa yasan muna yi “tasa hannun tana goge hawaye yawara ido yace subhanallah kinga namanta ma inalilahi waina illahil rajiun yanzu shknn duk kowa yasan kina zuwa wurina wayyo Allah wani kalan juyowa tayi tana gyara zama cike da tsoro ta kamo hannunsa tace sun san am pregnant? Ta gyada mata kai tarufe fuskanta ta fashe da kuka tace shknn am done nabani na shiga uku wayyo Allah na inalilahi waina illahil rajiun “ yace ina da shawara ta gyada masa kai yace mu boye kanmu kar su dinga ganin mu tace to ina ?yace can gidan abby a part dina sai mu dinga kwanan mu can tayi shiru kafin tace to babu wanda zai san ina kwana wajanka again idan kuma kasake cewa zakayi fa tunda kawai you will never be patience “malik trying very hard not to laugh yace tau ai shknn ni daman taimakon ki zanyi amma dai ai da kunya ace har kin iya zuwa wajan miji kuna kwanciya wai fa hadda ciki duka takai masa a kirji tace duk bakai kaja ba “ kullun abu daya kullun abu daya wayyo Allah “ yace yanzu dai jikinki akwai fever mu tsaya pharmarcy zan Chanza miki drugs yakamata fever nan yasauka by now “tace ina jin tashin zuciya da ciwon kai am all my body is aching me yace duk zai bari in sha Allah ta gyada masa kai sam bataji dadi sanin da su ummi sukayi ba amma yazatayi “idan ma oum ko mom sun tambayeta zatace ita bata sani ba “ yace zaki kara cake din tagirgiza kai tace zan cii dan munje gida “yace ohk wife ta juya kai ta cigaba da kallon titi kawai ji tayi kaman abunda taci yanzu zai dawo mata ta dafe cikinta “ta rike hannunsa ahankali tace ka tsaya dakarfi daka Breakerr yayi dasauri tabude kofan mota ta dinga kwara amai babu sausautawa kaman zata fitar da duk kayan cikinta “ dasauri yafito daga mota yadauki ruwa Wallahi bakaramin tausayi tabasa ba da alama cikin bai zo mata dawasa ba baiwar Allah bakinta yawanke mata kawai ta rushe masa da kuka zagayowa yayi caressing her head sai kuka take masa jikinta yakara zafi kaman wuta dakyar ya lallabata tayi shiru “ ya tayar da mota sai pharmarcy da kansa ya zagaya har can ciki ya dauko drip da drugs hadda na tsayar da aman ya Chanza mata injections yabiya yafito “ tayi lamo kan kujera sai hawaye take ji yayi
duk wani kala yakamo hannunta yace kinga is okay kinji darling kiyi hakuri zaki daina in sha Allah batace masa komai ba.Suna karasawa gida suka tarar da ummi da oum sai rufaidarh Alhamdulilah yace aransa tunda babu hajajju by now ma yasan she slept “ hannunsa a nata ga maids da wannan uban siyayyan dayayi mata bata ci ba jiri take gani da daukan zaiyi taki kaman tasan suna parlor kasa “suna shigowa ummi ta mike dasauri “ tace subhanallah jikin ne haba malan taya zaka fita da ita in suchs condition kaima kaman ba likita ba fisabillahi rufaidarh tace son dana ga kun fita nayi tunanin ta warware oum tace tunda dai sun dawo yanzu ai shknn kamshi kifi taji kaman ana soya shi taji wani kala kaman zata suma aikam sai ga amai karfinta yakare baki daya babu wani abu a cikinta banda ruwa “Wallahi oum juyan da kanta tay isai ga hawaye bazata so ace ita aydarh ta biyo ba wannan na daya daga cikin dalilin abba na hana oum haihuwa saboda wahalan datake sha bana wasa ba gashi data samu ciki sai ya zube aydarh ce kawai cikinta ya tsaya amma duk sai da aka fitar ma oum rai daga rayuwa “ kitchen kawai tashige batare da ta juyo ba ummi duk ta rude ganin yanda yarinyar ke faman kwara amai kaman zata mutu “malik kau yakama matar sa yarike yanata faman mata sannu “rufaidarh tace bara na kamata muje sama sai a wanke jikin “ummi tace aaa yadauke tunda kila bazata iya tafiyar ba,tun kafin ummi tayi shiru yadauke ta yayi hanyar dakin ta da ita duk suka bishi baya babu wanda ma yalura da cewa oum bata nan toilet yashiga da ita yacire mata kayan jikinta yasa towel da ruwan zafi ya goge mata jikin nata tama kasa ko da kukan Allah “ fitowa yayi duk suna zaune yawuce closet dinta yafito mata dawani kayan yakoma yasaka mata yafito da ita kan gado ya kwantar da ita “ kafin yakoma kasa dasauri ya kwaso maganin sai binsa suke da kallo rufaidarh tayi dan murmushi tana kallon ummi tace bawan Allah yabani tausai ummi tace hankalinsa duk ya tashi daman shi can baya son ganin rashin lafiya balle har irin wannan duk sai ya rikice kaman ba likita ba “rufaidarh tace tausayi ne Wallahi yana dawo ciki yabude drugs din ya ciciro kar kuma tasha tayi amai hakan nan dai ya dauki bottle water yamatsa kusa da ita ya tayar da ita yasaka a jikinsa shima yamanta dasu ummi dake dakin daman shi yafi jin kunyar oum kuma bata nan ta girgiza masa kai yasan bata son magani cike da lallashi yasamu ta karba suna adduar Allah yasa kar tayi aman yazauna a cikinta “batayi ba har yahada drip din lokacin dazai saka mata har bacci yama dauke ta “hannunta yakama tadan bata fuska Ahankali yamata fixing cannula babu daman tace bata so don bata ma da karfin yin haka saidai hawaye dake fita ta gefen idonta “saukan da ajiyan zuciya yayi rufaidarh takallesa tace sannu son Allah yabata lafiya “ malik yace Ameen mom “ummi tace hadda na bacci a ciki ba?yace Erh na aman duk ke saka bacci tace tau shknn kwara tayi baccin ai rufaidarh tace tau bara muje kasa sai kayi mata allurar a bata daman baccin idan ka karasa kasamu kazo ka ci abinci dan Allah yashafa kansa yana gyada kai yace in sha Allah “fita ummi da rufaidarh sukayi yarage daga sh isai ita a dakin tausan ta yaji kawai yamatsa alluran a drip dayace kawai tabaya yabi ahankali yamata “tabude idonta yayi saurin hada fuskan su yabata very light kiss a lips yana son wannan kamshin nata Wallahi “bai dago fuskan shi ba har sai dayaji tana sauke ajiyan zuciya alama bacci ya dauke ta yagyara mata duvet yamike fita yayi without making any sound yakarasa parlor dasuke zaune souvenirs ne kaca kaca a parlor na wunin biki maids nata packaging dinsu su ummi da oum kuma suna duba boxes din daaka kawo tundaga sudan a flight wanda suka sauka da yamman nan sai datace masa yabari kawai zai bata
idan taje yace no sai anyi mata itama kaman yanda akayi wa kowa ita dai har mamakin wannan kalan son dayake mata take shiyasa itama har cikin zuciyar ta takejinsa “ malik yasamu wuri yazauna rufaidarh ta dago tace ya jikin nata? Yace Alhamdulilah mom ummi tace tayi bacci ne?yace ehh rufaidarh tace Allah yasawwake kata shi kaje dining kasamu wani abu ka ci yace tau mikewa yayi yanufi dining ummi ta bisa da kallo bakaramin dadi takeji ba ganin yanda yake kula da matarsa “hakan yayi mata “ummi tace wannan kaya haka auntinsu ban ga lokacin dazamu gama kallo ba aie oum tayi murmushi tace Wallahi fa yayah ummi tace ubangiji Allah yasa albarka Allah yabaku zaman lafiya rufaidarh dai tayi shiru sai oum ce ta amsa tana murmushi ummi tace bara naje gida tunda dare yayi dasafe in sha Allah zan dawo naduba jikinta su inna ma duk a goben zasu dawo da su maryam ma “rufaidarh tace k ice gobe dai gida zai cika tau Allah yakaimu lafiya oum tace Ameen Ameen daman kinga maryam da halimatu su basuje akayi measured dinsu ba na fabric dinsu na wunin biki itama waccan haka yanzu tailor bashi da awonta tunda naga takara jiki “ ummi tace gashi kuma lokacin nakara ja ai yau saura kwana biyar a saka shi bak o hudu ne ma oum tace hudu dai yayah gobe in sha Allah suna isowa sai driver yakaisu baki daya a auna su ummi tace haka zaayi kawai Allah yakaimu goben rufaidarh ce taraka ummi dakin aydarh datake bacci tasake dubata ta tofa mata addua kafin suk araka a har kofan main parlor suka dawo “malik kam bawani sosai yaci tuwon ba yama fi shan coffee kafin yamike yana daukan ruwa yadawo parlor “rufaidarh na kwashe dinkin ta da aka kawo domin abba cewa yayi bazata saka ko da kala daya na kayan lefenta ba wurin bikin shine yayi mata Expensive clothes har kala 20 gashi yau akwatin ta da aka kawo dozen biyu kwara 24 kowane yacika da kaya kaman zaa bude wani Babban shagon “ takalli malik tace son kaje sai dasafe ba in sha Allah zuwa safe zata warware sai naje na kwana a dakin nata saboda dare ko kadan bai so hakan ba amma bashi da yanda zaiyi ya hakura yamike yana bin abubuwan dasuka siyo da kallo cikin maids din yasaka wata ta kwashe su tabiyo bayansa dasu “ rufaidarh tabude ta dauki popsicle din sai ledan grilled chicken daya “oum tace bazata ci ba hanyar dakin aydarh yayi maids din tabisa a baya da kayan “ yana zuwa wajan corridor dinta inda suke zama dining dayake cin abinci idan tayi masa akwai fridge a wurin yakarba yajera mata komai a ciki yasaka naman cikin dayan deep freezer yarufe ya sallame yar aikin takoma suka cigaba da packaging dinsu “ shikuma yashiga dakin bacci take har yanzu ga drip din yakusa karewa wuri yanema ya zauna yana kallonta kaman t,v bari zaiyi sai drip din yakare ya cire mata Ko kafin ya tafi
.
Rufaidarh tace ki daure manah baby kinga yanzu bake daya bace ki daure kawai k ici abincin nan tunda kinga har drip din tsayan da aman duk ya miki “karki so kiga daran jiya dakyar nasamu na bashi hakuri ya amince ya tafi gida fa “ Aydarh tayi kasa da kai “kafin ahankali tace zan ci mom rufaidarh tace tau kici yanzu kinga kwata kwata yau saura kwana uku auran nan nikuma idan har jikinki baiyi sauki ba zance a daga ne tohm “Aydarh tawara ido jin abunda rufaidarh tace ‘kafin tace nooo mom zan ci fa rufaidarh tace tau kin ta faman fadan zaki ci will you dear start eating it now ah don’t be silly manah ana fada miki masu ciki basa zama da yunwa kina daukan mutane shashashai “ tunda ansamu aman ya tsaya tunda garin Allah yawaye yau bakiyi ba ai sai ki daure ki ci karfe tara ake magana yanzu kaf waenda zasu dawo yau duk flight din eleven ne daga su innar har su maryam din so kike kowa yadawo yaga yanda kika fice hayacin ki bara k ici abincin
ba ki samu kuzarin hidima cikin jamaa kaf dinsu fa babu wanda zayayi wannan hidiman bayanke abun yama oum yawa ita daya and kinsan relatives dinmu na can ko su da nan sai gobe idan Allah yakaimu kuma kinsan bawani sakin jiki zasuyi ayi hidiman nan ba dayawan su tunda kikayi aure basu ganki ba “ Aydarh kanta nakasa Wallahi kwata kwata kaman tanada wani babban abun dake damunta she is not feeling herself wai daman haka cikin yake haka oum tayi wahala da ita “mi ma yasa yara kewa iyayansu rashin biyayya indai haka kowa yayi wahalan daukan ciki ita kam dole ta roki oum tayi mata hakurin all abubuwan datayi mata before duk wani fada datake mata tana kai karan ta