Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   55 / 111

162K to 165K   out of 332K words

wanda kusan zaiyi dr usaman said ai shi asalin bature ne “sun sha suit kala daya malik yamike shima dr usaman shi ya hango daman dasauri suke tafiya irin yanda turawa keyi “bazaka iya bambamce dr usaman da turawa bas ai dai kawai annurin musulunci dake garesa,yana karasowa yayi hugging malik kafin yabasa hannu shima dayan dr exactly yanda dr usama yayi ma malik haka yayi masa wani irin kaunar malik din sukeji a ransu kuma duk field dinsa yakawo hakan dakuma nutsuwan da dr usama yaga malik din dash isai sannan aydarh tamike tayi kasa da kanta tace good morning Uncle’s “dr usama yace morning dear how are you tace am fine yace masha Allah “sai lokacin dr lee yakalli aydarh shima ya amsa mata gaisuwan her face looks very familiar to him kaman irin yasan yarinyar “said ai baice komai ba dr usama ne yayi murmushi yana kamo malik yace oh barakallah is this one your wife malik yagyada kai yana murmushi tare da shafa kai dr usama yayi kasa da murya kafin yayi magana da hausa yace shiyasa baka son fita kenan?dasauri malik yadauke kansa yana dariya aydarh dataji abunda dr usama yace tayi saurin komawa ta zauna “har office din dr lee suka karasa kan wani mad sofa suka zauna office din kaman dai villa “Aydarh dai da tagane dr lee sai faman kasa take da kanta duk mutunmin ma ba ta ita yake ba aikinsa kawai yake babu wani interview daakayi wa malik kaman yanda dr usama yafada masa kasancewan dr lee shine GM din asibitin babu bata lokaci sukayi duk wasu few abubuwan daba “a karasa ba ‘kafin dr lee yamike tsaye shima malik din mikewa yayi dr lee yabas hannu kafin yace congratulations dear you are pointed as the managing director of this hospital “malik he can’t believe all this shi din matsayn MD is this thing for real? Whatttttt wai shine MD din ya rabbil alameen “ mi ma zaice aydarh kam murmushi kawai tayi Wallahi she more than happy for him ba dan karamin dadi taji masa ba ahh “dr usama yayi murmushi ganin malik yatsaya kaman status yana binsu da ido,dr usama yayi murmushi shima dr lee din haka “he just realized that malik was shock at this point “ahankali dr usama yakama hannunsa yadan kalli aydarh yace follow us daughter lets take him to his office aydarh da kanta ke kasa ta mike tana dauka wayan dasu MacBook din dake well packaged, har office dinsa suka rakasa sai dayayi addua kafin yayi stepping in cikin office din followed by aydarh sai kuma su dr lee “billahil azim fadin irin kyau office din kawai wani sabon rubutun new ani mahaukacin table ne ga cushions da sofas a kusan kala daya mad English office ne babu abunda babu a ciki na babban office billahi kaman irin office din white house a can America “ dr usama yakalli malik yace All the best son “malik yama kasa amsa shi kafin cikin wani irin turanci na turawa masu illimi kaman dr lee yace I will introduce you to the others staffs by tomorrow “ there will conducted a meeting “malik dai yakasa cewa komai shi Wallahi duk yama rude dr usama yace son zuwa dare flight dina zai tashi so zamuyi catching on phone malik ya gyada masa kai kafin suka juya suka fita “yadinga bin office din da kallo ko kiftawa babu “Aydarh naganin sun tafi dawani irin speed ta rugu ko tsinin takalminta bata gani kawai tayi

hugging din malik tana faman juyasa kaman yaro duk tashige jikinsa tace congratulations sir congratulations Best of luck with your future endeavors,best wishes on entering your new career field,warmest congratulations sir “am so happy for you, malik hug her back yanaji Wani irin yanayi mai dadi yana shiga jikinsa this girl means a lot to him this girl in his life is a light “auransa da ita wani irin alkhairi ya zamar masa yah rabbil alameen zaunar da ita yayi kan daya daga cikin sofas din office din Wallahi wani irin kwallan dadi ya cika masa ido kallonta yake ko missing seconds babu zuciyansa nawani irin bugawa dasauri “Allahu akbar “duk wani breath dayake shaka yana fitarwa iya adadin soyayyar ta aransa ke karuwa “ganin yarda yake kallonta ita kuma bazata iya juran kallon kwayan idonsa ba kawai yasata placing head dint akan chest dinsa tana sauraron yanda kirjinsa ke bugawa dasauri dasauri “wani kala yaji tunda yazo duniya yana iya cewa bai taba samun kasan cikin kalan wannan farincikin ba,can ya dagota “wani bata lokaci yafara bata wani passionately kiss a lips dinta aydarh dasauri tayi kokarin janye bakinta amma yaki bata damar hakan “kusan 2mins yana kissing dinta kafin ta kwace tana kauda kai tace sir akwai fa cctv camera malik da duk jikinsa yayi wani kala yace ai ta office din ace babu wanda zai kunna ta idan bani ba “ Aydarh tace no nidai ah’ah tafada tanayin kasa da kai tace kabari sai munje gida “malik yakalleta kafin yayi murmushi yace you promise?ta gyada masa kai kawai kafin yace wani abu akayi knocking kofan yabada daman shigowa dr lee ne dauke dawasu files a hannu “ dasauri aydarh tamatsa daga kusa da malik tana gyara veil dinta dr lee yayi murmushi yana ajiye files din kan table din office din kafin yayi ma malik bayanin files din yafita throughout ranan haka dr lee yadinga zaryar kai kawo da files da kuma bayanan wa malik babu abunda yamanta bai fada masa ba shima malik din tsaf yadauke komai a kansa, anan office din aka kawo musu abinci yakira mr joe ya mayar da aydarh gida cus babu hijab din dazatayi salla gashi kuma jikinta ba abaya bane .Bai dawo basai wajan six karan door bell taji tana nan zaune a parlor tayi lamo a kujera kaman yan marainiya tana jin karan tasan shine “ta mike ta bude,murmushi yayi mata itama tamayar masa kafin tabasa hanya yashigo, ya dinga kallonta ganin kayan dake jikinta yard din yayi transparent dayawa da camesole ake hada rigan bata sa camesole din basai kawai ta daura rigan sanyi a sama “tayi zipping zip din gaban rigan sanyin riga white ce tasaka white pant da bra sai inner cap din dake kanta shima white wani irin kamshi ke fita jikinta ya lura tsakanin jiya dayau kaman perfume dinta ya Chanza, hannunta yakama dake very warm and soft kaman pure cotton tayi masa kyau bana wasa ba ta dan kallesa kafin tace welcome sir “yace thanks cuddle bug ya gidan?ta gyada masa kai kafin tace ya aikin yakarasa shigowa parlor yana cire suit din jikinsa takaraso tana taya shi yace Alhamdulilah babu wani gajiya tace masha Allah zakayi wanka?ya gyada mata kai tace Alright bara na hada maka abinci yakalleta for few seconds yace kinyi girki ne?ta gyada masa kai yace kalan na kasar mu?tayi wani cute smile tace banda tambaya kayi wanka ina jiranka har yamike kafin yajuyo yakashe mata ido yace you looks sexy “tayi saurin kallon jikinta “kafin ta juya mashi baya dasauri yace the back is killing me I swear wife “ai ji tayi kaman ta zuba da gudu kawai tafada kan kujera tana boye fuskanta cikin pillow”girgiza kai yayi kawai yashige cikin dakin “sai dasukayi sallan magrib kafin suka ci abincin wanda fresh fruits tayi musu sumudi sai peppered fries bayan sun gama ci taki cire hijab dinta sai faman sinna kai take har yanzu kunyan abunda

yace dazu take ji “ahankali yace tau ki dauko kayan dazo sai mu gani tace Alright tafada tana mikewa “bedroom din tashiga ta bude inda tasaka wayan da MacBook din tafito rike dasu a hannu mika masa tayi kafin ta zauna gefensa budewa yayi yadinga bin latest phone din da kallo “ahankali yace nibansan how to operate this phone ba “Aydarh na kallonsa tace MacBook din fa?ya gyada kai yace no shine na iya one of my coursemate have it so ina amfani dashi,ta girgiza kai tace tau yanzu kafara sakawa a charge dukka yace ohk”receipt din yake kallo ga sunan kayan ahankali yace wanene pro din a ciki aydarh tanuna masa yace tau shine naki tabude ido tace nawa kuma waya bani?yace mijinki tayi shiru har kafin ayi auransu fa faman datake da abba ke nan daga 15pro yamayar mata 16pro yace no amma gashi wai malik yabata oh duk a rai take wannan tunanin can yataba mata kafin ta dago tana kallonsa yace muje mu saka a charge din mikewa tayi suka wuce bedroom ita tayi musu plug-in charge din kafin suka dawo parlor tana kallonsa tace Allah yasaka da alkhairi Allah yakara arziki “kaiiiiii ji yayi kansa na girma shi fa babu abunda zai ce ma wannan islamiyan sai godiya he really appreciate yanda tazama da taimakon islamiyan murmushi yayi yana jan long nose dinta yace akwai masallaci anan ? Ta gyada masa kai kafin tace but not in this area akwai nisa amma bawani sosai ba seekers field yayi murmushi yace taya zan sani ni hajiya?tayi shiru tace to idan yazo kace yaraka ka “malik yace zaa iya zuwa da kafa tagyada masa kai tace kuma ana hawan rickshaw ko taxi yace gobe when am back from work sai muje ki nuna mun tace ohk”yace lokacin ishai yayi lets pray tace to “sallan sukayi kafin yabude Qurani ta biya masa suran dasuke a islamiya yayi mata kari followed by others books din, bayan sungama tayi masa making hot coffee ita kuma tafido chocolate dinta tana sha shidai kallonta kawai yake “har yagama kafin yakai mug din kitchen ya wanke ya fito, yana kallonta tachanza riga daga na dazu sai perfume kan tayi barinsa room heater yayi warming parlor ga hasken fitilan dayakara mata kyau “ ahankali take cin chocolates din tana kallon movie “ yazauna kusa da ita kaman zai shige jikinta ya dauki wani dan karamin chocolate yabare yafara sha sai sannan takallesa tace nace kasha?yagirgiza kai kaman dan yaro yace No sorry mamanarh tayi murmushi taja suman sa yayi dan kara “yace bara na ciro nasan sun cika sai kiyi manah setting ko?ta gyada masa kai yashige bedroom din yakwaso wayan da MacBook din “ya zubesu gaban ta kwashe chocolate dinta kafin tabude MacBook tayi masa setting Komai shidai kallonta kawai yake duk daya iya setting MacBook amma yabar mata “bayan tagama kafin ta dauki wacce yace itace tashi normal 16din tayi masa setting ta mayar masa da iCloud din dake bisa yar normal 7 dinsa kafin yace tau kiyi transferring komai ta gyada masa kai a wanka ba komai sai files files din wajan aiki dakuma details din wajan aikin sai pictures din dayayi musu a eatery dakuma wasu pictures din dayake mata some ma she is sleeping wani kuma tana saka kayan islamiya kallonsa tayi kawai kafin yarufe ido yana murmushi tura masa komai tayi kafin ta dauko masa application ta mika masa baya ya cire sim dinsa na kasar ya mayar itama setting nata tayi kafin yatashi yadauko mata sim din da mr joe yabasa daman ita yabar ma kwara dayan karba tayi tace thanks number sa kawai yasaka mata sai na dr hafsa da hibba “duk sai taji wani dadi kaman irin yaune first time dinta da waya “ahankali yamike yace it’s bedtime tace ohk “yakashe t.v da ac kafin ya kashe fitilan already ya rufe gidan “suka wuce bedroom din bayan yagama musu addua ya kashe hasken ac ma haka sai room heater daya saka kadan “yakalleta itama shi

take kallo kafin ta dauke ido yace alkawari “tayi shiru tana gyada masa kai kawai hannu yasa tacikin riganta tana jin yanda yake shafa mata fatan ciki har zuwa boobs dake very pack and curve masha Allah wani ajiyan zuciya kawai yake saukewa kafin yasa baki yafara kissing from her forehead to her mouth wayyo “ duk ya ruda mata jiki hakan yasaka wai tasakar masa jikin amma gabanta nawani kalan faduwa “ahankali kaman wani yaro yayi pointing boobs dinta yace in sha cuddle bug rufe ido tayi kawai ta gyada masa kai,yace tau bani da kanki “gabanta yafadi Still idonta a rufe kirjinta na bugun ten ten “hannunta na kyarma wani kalan kunya da tsoron takeji at the same time duk ita kadai “wai tabasa nono yanda ake ma yara fa yake nufi tau ita yazatayi ma “muryan ta nawani irin rawa na kunya da tsoro tace ban san ya zanyi ba, malik yace feed me yanda kikagani anayi wa babes ai kinsan ko?ta gyada masa kai tana sake rufe idon ta fiddo da boobs dinta na right side wani karan pleasures yasake kafin yasake yin lamo a jikinta har wani rawa hannunta key i takarasa fiddowa dashi daga cikin bra ahankali tasaka mashi a baki yawani irin chabe dahar sai dahawaye zafi yafito mata “tadinga hawaye ta gefen fuska saboda yanda yake mata da sauri dasauri kuma yana ja gashi yaki bata damar janye hannunta yayi hugging dinta tightly kaman zai karya ta “sai kara yake da surutai da bata masan yana iya dirty talks har haka ba wani irin fizgan mata

.

Tana kitchen yashiga bayan yagama shiryawa taki kallon direction dinsa tayi kasa da kanta tace good morning “malik yayi murmushi yace morning hajiya “kin tashi lapia ta gyada masa kai yace akwai zafi “tayi saurin juya masa baya “yayi murmushi kafin ya matso kusa da ita yace arranges the breakfast for me zanyi a office Allah yasaka miki da alkhairi ta dai yi shiru kafin ta dauko warmer kaman lunch box mai kyau na manya tana shirya masa breakfast din yayi kasa da murya yace when are we having sex?wani yarrr taji dasauri takarasa hada masa ko tsaya rufewa batayi ba tabar cikin din da gudu dariya tabasa ya rufe warmer yafito ya tura kofan bedroom din yaji sa a rufe yace natafi booby girl yafada yana fitan da sautin dariyansa hannu tasa tana rufe kunnanta har sai dataji alaman tashin motar mr joe kafin tafito,tama rasa wani abu yashiga jikinta jiya da har da bar shi ya dinga shafa mata private part Allah ne kawai ya taimake ta dajiya yayi having sex da ita dasauri ta kauda tunanin bedroom din takoma yagyara shi tsaf ya wanke toilet already tayi wanka kaya kawai ta chanza kafin tafito ta gyara parlor tashiga kitchen din shima ta gyara shi tsaf tayi serving breakfast ta zauna a kan sofa tana ci “can taji karan notification a wayanta number sa ce dayayi mata saving ta dinga kallon saving din my priority kuma to tace masa shine priority ta ahh?kafin ta dinga kallon context din message din kaman haka you should eat well baby girl your boobs prove my energy you tooks me to cloud 3 yesterday I just cannot wait the day that you will take me to cloud 7 you are different “ ta karanta message din yafi sau goma “ kunya message din yabata kawai ta kashe wayan tana turawa bayan pillow ta shiga da having breakfast dinta “moment dinsu najiya yaki barin brain dinta yanda yayi tossing boobs dinta kaman coins kawai take tunuwa kaman irin zai fito da madara haka yake sha Bayan ta gama breakfast dinta tamike ta kwashi plate din takai kitchen kafin ta fito duk da kallo is not among her favorites hakann ta kunna ta kwanta tana yi “dr lee yafado mata a rai abokin abba ne har gidansu yana zuwa idan yaje Nigeria shima abba haka nan yana kawo ma dr lee ziyara anan Washington kuma shine dr dake dubata indai asthma ya tashi “tayi mamakin dabaiyi mata

magana ba maybe bai ganeta bane tadai tura baki kawai “can ta dinga imagining ace idan suka fita daga oum da abba “kaiiii to will she be happy or not? Ta girgiza kai kawai,wayanta da babu komai ta dauka wani text din yasake shigowa “ did you missed me?kawai ya rubuta “murmushin mugunta tayi kawai tayi typing “no”ta tura masa lokacin da message din yashigo malik na tsakan mikewa wajan yin magana bayan GM dr lee yayi introducing dinsa a matsayin MD na asibitin “ bai duba ba amma har wani dadi yaji jin tayi replying message dinsa “ yanda yake bayanin yasa baki daya Doctors da nurses wanda duk turawa ne su ka dinga sauraron sa “bayan yagama kuma akayi concluding meeting din fita aka dingayi wasu nazuwa ana gaisawa da malik dake tare da GM wanda Gm ma baya sakin fuska idan har kaga yayi magana bana aiki ba dawani dr ko wata dr saidai idan his only daughter Dr Linda wanda diyarsa ce kuma itama anan asibitin take aiki zata iya kai 28 don ba yarinya bace ganin malik tare da babanta yasa karasawa tana kallonsa ko kiftawa babu hannu tadaga masa kafin tace hey Doctor malik yadan kalleta yace hello “dr lee yakamo hannun linda yace Dr abdool meet my only daughter “linda she is also a doctor here and she is the only thing I have,malik yayi murmushi kadan yace nice to meet you doctor linda baturiyar sai kallon malik take tana jin wani kala a jikinta dr lee yayi gaba domin fita zaayi daga asibitin yana musu bankwana kissing cheeks din linda yayi kafin ya wuce “malik yajuya walking very matured and majestic yawuce office dinsa har sai daya shiga kafin linda ta dauke ido itama juyawa tayi tana tafiya kaman wata yar passion yanda take tafiya kaman dai zata barar da kirjinta gasu manya manya kaman kan yaro gawani crazy shirt datasaka daman labcoat daya rufe mata jiki “brown hair dinta dayasha gyara babu parking tasake sa kallo daya zakayi mata kasan irin karuwan turawan nan ne kan harshanta hadda stone “ yana zama kan table dinsa yaduba message dinta yakaranta “no”dinnan time without a number murmushi yayi yana girgiza kai yajawo MacBook dinsa yana duba abunda dr lee yamasa sharing,knocking kofan akayi malik yabada daman a shigo “wani Doctor ne yashigo bazai wuce malik ba bature ne na asali jikin rigansa an rubuta sunan sa

55 / 111