Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   93 / 111

276K to 279K   out of 332K words

you wait

yace afito lafiya tace ashigo lafiya yayi dariya yace Allah yasa hajiya ASSEIYARH ‘kashe wayan tayi tadauki night perfumes tashafa balm tashafa wa cutest lips dinta kafin tadaura rigan sanyi tasaka hijab sabon crocs shoe din daya siyo mata cikin hidiman bikin nan tasaka pink mai haske dariya tayi kuma she appreciate time din daya kawo mata kawai yarasa abunda zai siyo mata ne yasiyo mata su Expensive crocs malan hijab dinta har kasa tadauki wayanta tabude kofan dakin without making any sound daman dai ko da karfi tayi ba lallai aji ba wannan uban villa Allah natuba downstairs tasauka luckly basaka key a door din bayan ba tabude ta fita wasu kalan haddadun flowers ‘ne awajan ga disco lights kaman dai wani club wurin yayi kyau kuma fa bazama akeyi bahakanan dai akayi wajan matsayin bayan gida yana tsaye ga kusan leda uku a hannunsa mai lafiya karasowa tayi kamshinta yamasa sallama murmushi yayi tayi kasa dakai ahankali tace ina wuni yace kinyi kyau tayi murmushi tace thanks “kafin tace miyasa baka saka rigan sanyi ba?yace aie nasaka socks kuma tace socks is different aie sir baka jin sanyin nan tasa hannu cikin hijab tayi zipping zip din sweater jikinta taciro shi sai kallonta yakeyi tace zauna yazauna ahankali kan chairs biyu dake wurin tamatsa kusa dashi kaman wacce zatayi wani laifi hannunta har rawa yakeyi saboda ciwonsa tabi ahankali ahankali tasama hannun mai lafiya kafin tazo wajan mai ciwon shima har cikin ranta takeji da dabara dakomai tasaka masa rigan kafin tasaukan da ajiyan zuciya yayi murmushi yace sannu tace yauwa kafin yace carry it and go sha biyu yakusa idan kika ci wani make sure baki kwanta ba immediately take care of yourself for me and my baby muna sonki tayi masa peack a goshi tace nagode sosai Allah yakara girma nima ina sonku yayi murmushi yana jinjina kai tayi masa waving hannu tajuya camera yashiga yamata vedio tana tafiya bata masan yanayi ba “tashige ta inda tafito kafin shima ya tashi yakoma security yasake bude masa kofa yana masa sai dasafe yafito da kudi yace gashi su raba godiya yayi masa kafin malik din yafita “ har takoma dakinta babu wanda yasani tabude ledojin tana murmushi sai dafita nan dining din dake part dinta tajera cakes din cikin fridge tadauki wanda zata ci yanzu kitchen tashiga ta wanke garden egg fari daya data dauka da cashew daya tadaura a bowl tasaka knife tayi slicing din garden egg din kafin tafito takoma daki zama tayi kan sofa sai ga Whatsapp vedio call yakirata dauka tayi tacire hijab din “yayi murmushi baki daya gaban rigan net ne rigan yayi kyau bana wasa ba “ tadauki cup din p cake din tana ci sai kallonta yake tadage mai gira tace minene yace rowa kawai tayi murmushi tana turo masa baki tace and idan kai baka ci ba yaronka yace idan kasan kana son muna sharing abu da tun farko baka kamani kamun ciki ba tafada a wani kalan shagwabe har zabura yayi kafin yayi wani dariya yace sau nawa zan fada miki am not at fault ina da kanki kika ce dole sai nayi having dinki takife wayan tace stopppppp yadinga dariya tace Allah kadaina yace nima kidaina mun sharrin namiki ciki “tace kuma sai nayi reporting dinka to the office nace ummi na tabaka amana na shine kaje dani can wani kasa ka dinga yin abu dani ko tafada kaman gaske tana raurau da ido yace eyyerh gaskia ban kyauta ba amma wait wajan cp zaki kai reports ko ig tace ig din dai baki daya “yace tau nikuma zanyi reporting dinki wajansa na cika kyau dakuma fizgana dakikayi “tarufe kunnata tace you are bad yayi murmushi yace kema aie you are bad tarufe fuskanta tace I love you shifa yanzu kiran I love you dinnan datake masa is killing him baki daya idan baiyi dagaske ba hankalinsa zai tashi daga kan komai da kowa yazamana kanta baki daya miye yarinyar nan

kemasa dayake jin wannan irin son na gaske kanta Allahu! Idan suka cigaba da wayan nan ji zaiyi kaman yajawota ahankali yace karki matan don’t sleep immediately after eat walk around ko na five minutes ne my pharm tace sure tana kashewa tace wani pharm bayan kahanani karatun abun bazata ce yamata dadi ba ko akasin haka kawai dai zatayi masa biyayya ne babu yanda zatayi idan ma tace zata ja case din ranta ne zai bace don tasan his no means no his yes means yes kuma ma oum kasheta zatayi idan taji tana dragging wannan case din “na schooling hankali kwance taci abubuwan data zubo yanzu kaman yanda yasata haka tay isai datayi exercise kafin tazo ta kwanta.Tunda asuba oum tashiga dakin rufaidarh tasameta zaune kan prayer mat alaman tagama sallarh tana lazumi “sallama oum tayi ta amsa mata kafin tace uktiee anya kinyi bacci kam jiya rufaidarh tace lah mikikagani nayi bacci kam sosai oum tace tau madallah kinga yanzu tashi zakiyi bara nahada miki ruwan wanka ina zuwa kicire kayan rufaidarh tace tau uktiee oum tashiga toilet din ta tara ruwan zafi cikin bathtub din kafin tasaka duk wasu tradition magani na kasan su masu kyau sosai da perfumes tafito tace tashiga shiga rufaidarh tayi oum takoma dakinta tadauko sabon embolish grand super latest 2025 ivory print mai kyau sosai green da grey dinkin riga da zani anyi musu kabbasa tun shekaran jiya ake tsuma su “ dauko su tayi Still rufaidarh bata fito wanka ba sabon mayafin kayan oum tadauko da jewelries marar sa girma masu kyau English gold da bangles da bracelet dinsu dakomai wanda kyautar oum ne Ko rufaidarh batasan das uba tsaban kudi oum tasaka wajan hada kayan daidai da inner wears din an musu kamshin wannan sai a zauta manah uncle usama aiee lokacin da rufaidarh tafito oum tafita rufaidarh dai tadinga bin kayan dake kan gadon da kallo tagirgiza kai wani kalan tears din pleasure suka zubu mata tayi saurin goge su tashafa cream dinta kafin tabi duk wani parts na jikinta tasha perfume aka turo kofan oum tashigo rike da tray a hannunta light breakfast ne tahada mata tace yaakayi baki saka kaya ba uktiee rufaidarh kawai tafada jikin oum oum tagane abunda yasa tace kinga uktiee karkiyi kuka duk abunda kikagani you deserves more than it kisaka kaya kiyi break din lokaci na kurewa kayan tasaka tayi kyau tafito asalin amarya sosai “Masha Allah dole kasake kallonta wajan six thirty duk aka tafi airport malik da aydarh a mota daya sai aysha da halime da maryam tare dasu “abba da abby a same car sai dr usama ummi da rufaidarh da oum a mota daya sai hajajju baba inna a dayar motar nasiha babu irin wacce basuyi mata ba suka dinga koke koke hajajju da inna suka sa rufaidarh ma kuka “kasa daurewa oum tayi da aydarh suma duk sai dasukayi kukan bana wasa bako a airport din kasa shiru rufaidarh tayi dakyar aka rabasu da oum da rufaidarh gabansu suka shige flight dr usama dai sai lallashin matarsa yake ko cikin motar oum da aydarh basu daina hawaye ba sabo mugun abu ne throughout ranan oum a daki tawuni gashi har yanzu bata jiran rufaidarh ba shima abba yana da meeting a Cyprus zaiyi signing contract a can wajan five zai tafi oum kawai tayi driving dinsa airport yacigaba da bata hakuri shima two weeks zaiyi yadawo daga can zai wuce Australia “ gidansu malik oum tashiga domin bazata iya zaman gidan ita daya ba aydarh na dakinta tareda maryam daman can bawani fira sukeyi da aydarh ba da oum ummi na parlor sai aysha da halime dake ta gyara zogale su hajajju kam anfita gaisuwa “ sai baba dake can dining tare da malik tana fada masa labarin marayun makwabtan su zaayi ma yara biyu aure sai dagawa akeyi babu kayan daki ya dinga salati yace in sha Allah duk zaayi musu komai oum nashigo su halime suka

gaisheta Wallahi matar tayi she looks very smart and classy tanada kyau Wallahi bazaka taba cewa takai 39 to 40 ba tsaban haduwanta barakallah amsa su tayi tana musu sannu da aiki karasawa tayi tagaishe da baba malik yagaisheta tana masa ya jiki yace dasauki alhamdulilah parlor tadawo suka gaisa da ummi ummi tace ya yan tafiya? Oum tace Alhamdulilah inaga dai har yanzu basuje masauki ba don bamuyi waya ba ummi tace Allah sarki Allah yakaisu lafiya basu zaman lafiya yasa ace kwara daakayi oum tace Ameen Ameen yah Allah “kafin tace su inna fa ummi tace kinsan su anfita oum tace eyyerh tafada tana murmushi kafin ta debe moringa itama tayi joining dinsu aysha tace lah oum dakin barshi oum tace babu komai zatayi “cigaba sukayi da ciran zogalan suna fira sama sama oum tace in sha Allah zuwa karshen month dinnan zanje Dubai sai ayi ma kaf four brides din visa mu tafi tare duk kowa tazabi furnitures dinsa aysha da halime suka hada ido kafin dasauri duk sukayi kasa dakai wayyo Allah dubai fa ummi tace wai wai har can oum su “oum tace erh man ummi Ai kwara dasu gani a waya kwara su ganshi a zahiri sai yafi ummi tace amma aie abun sai yayi yawa oum tagirgiza kai tace babu komai ummi “malik da baba dai najinsu baba tace ubangiji Allah yasaka muku da alkhairi yakaimu lafiya Ameen duk suka amsata

.

Ahankali oum ta turo kofan dakin time din tana ninke pray mat itama oum hijab ce a jikinta alaman tana gama salla kenan aydarh na ganin oum taajiye pray mat din tace good morning mama oum tace good morning yarinya kintashi lapia?aydarh tace Alhamdulilah oum tace uktiee fa kunyi waya aydarh ta gyada kai tace erh fa munyi vedio call kuma takirani Whatsapp audio call oum tace masha Allah daman abunda yasa bata kira suna landing ba bari tayi su kammala komai kuma ashe an manta da sim dinta can so they have to registered another one “Aydarh tace eyyerh oum tace to Ki komai ki kwanta “Aydarh tace oum abba fa? Oum tace bai kira ki bane?aydarh tagirgiza kai tace yakirani yatura mun 100m capital nafara business ni ban ma san zai tura ba Allah oum “oum tayi murmushi tace Allah yasaka da alkhairi sai ki fadawa mijin naki yayi masa godiya aydarh tagyada kai “gani take malik ma bawani business din dazai barta tafara Wallahi wannan mai bakin kishin tasan bazai taba yarda ba yahanata school ma balle business wanda maza da mata dole tayi magana dasu from differents countries za dai tafada masa so that he should thanks abba amma tasan bara tayi wani business ita kanta ba tada interest a nan layin sam duk abunda zai saka da yawan stress da magana ba so take ba kawai zata bawa malik din kudin sai yakara a apple store dinsa na can Washington din ahaka tabar ma zuciyanta oum tajuya tafita ita kuma takoma ta kwanta tana rufe jikinta da duvet kaman wacce ake tsinkula taje taci garden egg da cakes din dayakawo mata har ji take kaman babyn na motsi “Wallahi gently ta tashi tasauka daga gadon ta fita daga dakin kitchen tafara shiga na nan part din tadauki clean bowl da karamin knife tafito dashi ta ajiye kan dining fridge din tabude duk sunyi sanyi “tafito da garden egg daya sai cashew daya tasaka a bowl din ji tayi tana son tasha su da sanyin haka har sun fara ice ma “takuma tuna idan tasha zata iya yin mura kuma fadane zaayi mata na kan mi zata sha hakura tayi ta ajiye kawai yahuce shidai p cake din da sanyin sa dakomai tasha shi bayi ice ba nan kan dining tabaje kayan kaman wata rugiya tana ci “ still kuma bataji daidai she wished akwai yamballs kuma na ummi kawai takeso taci ita kam yazatayi turo baki tayi kwalla na turuwan mata a ido gently tayi placing hannunta kan cikin kaman zata fashe da kuka duk shi

ke sata jin wannan abun idan tana son abu idan bata ci ba ji take har fever take yanzu nan duk wannan abun dake kan table cakes garden egg cashew fries bai isheta basai taci yamballs rasa yanda zatayi tayi kawai tayi kwafa ta tashi dasauri tabude dakinta tashiga wayanta na bedside karasawa tayi tadauka tasake fitowa nan dinning din tazauna tana dialing digits dinsa yafara ringing shiru bai dauka ba kawai taji ranta yabaci Kwallan yasake kawowa idonta tasake dialing yana fara ringing taji ya tsinke ahhh “bacci yake komai tasan by now bai iya azkar ba ta cika tacika kaman zata fashe kunsan dai mai ciki if she is in need of something “ bata gaji ba tasake dialing luckly ya dauka yace hello jin muryansa kaman yana bacci abun yakawo ta wuya watau bacci ma yakeyi kenan (ji masifa kar yayi bacci komai?)aikau tafashe masa da kuka dasauri yamike daga kan pray mat din yace subhanallah minene miya faru wait cuddle bug what’s wrong with you are sick? Mike damunki mike ciwo am coming kiyi hakuri “ cikin tsiwa tace nima bansani ba tasake fashe masa dawani shagwababban kuka dakaji kasan tsabar sakata ne da jin dadi dayayi ma mutun yawa gefen gadon yazauna yace oh my goodness! Yau da rigima ta tashi kenan shidai yasan babu wata macan daya gani tau ko a ig taga wata tayi masa comment ko wani abu shidai iyakan sanin shi babu laifin dayayi mata yasan yanda zaiyi his voice sounds very serious yace kina jina tayi shiru yace ki nutsu and tells what’s wrong kafin na bata miki rai mamana “shiru tayi kaman anyi ruwa andauke yayi murmushi gefen baki yace aransa yace sai tsoro “tayi shiru yace talks Malama”tayi kasa da murya tana turo baki tace ba kai bane yace bani bane miye mi namiki ?tace dana kiraka baka dauka ba kuma second time din kayi canceling saboda kana bacci yayi murmushi yace kindai san by this time niba bacci nakeyi ba kuma ko da ina bacci kinsan definitely zan farka nadauki kiranki kidai kawai rigima ne kalan naku masu ciki ta turo baki tace erh din “ yace minene tau why do you call now ko nazo ne my baby need me tayi rolling eyes dinta tace saidai maman babyn “tafada tana sa hannu daya tana rufe fuskata yayi murmushi yace seriously? Tace sure yace gani nan zuwa right now kisaka kayan sanyi da dogon hijab ki biyo ta kofan baya “tace wait yace tau tace idan kanaso kafara karbamun yamballs wajan ummi yayi shiru yace da asuban nan tace dan Allah sir Wallahi har fever nakeji idan ban ci ba yayi shiru kafin yace Alright bara nafadawa ummin aydarh tawara ido tace nooo dan Allah karka ce injini kace kai zaka ci sai tayi maka sai ka kawo mun “malik yace kin manta bana son yamballs aydarh tace huu yanzu yazaayi amma nidai gaskia am shy idan kace nice bansan yanda zanyi da kunya ummi ba “yace noo ummi bazata ce komai ba tace yayah ummi bazata ga mun sakata aiki ba tunda tanayi da kanta yace babu wani aiki idan ummi batayi manah abu ba waye zai manah daga ummi sai oum muke dashi yanzu mom tayi mana nisa hun “tace sure kafin tayi kasa dakai kaman tana gabansa tace idan kafito anjima akwai abunda zan fada ma “yace yes wife tace yanzu kaba yah mariam takawo mun can anjima darana sai kazo karka zo yanzu yace why yace oum na nan faa kuma kaga all eyes a kanmu nidai kunya nakeji yace ohk “amma kinsanmi anjima kice zaki zo wajan ummi sai kifara branching part dina kafin ki shiga wajan su ummin kinga babu wanda zai san kinzo ba “tagyada kai tace zan kashe wayana airtime dina ne shiyasa kake ta labari malik yayi wani dariya yace broke girl tace kammm nine broke girl kasan over how much billion be a acct dina yace ehh shiyasa naga kina complain kan kati “ tace bara kaga bara nama sending airtime “yace yes this is a game muga wanda yafi badawa dayawa shine yafi

kudi cikin tace yay let’s go tayi ending call din ta bank tashiga tayi masa sending airtime na 500k daidai yana shiga shima nashi yashigo na 200k tayi wani kalan dariya da har maids din dake kitchen din part dinta masu gyaran safe taleko “ ganin wai aydarh ke dariya haka murmushi tayi tana girgiza kai takoma bakin aikinta Wallahi suna son aydarh dukkan su “yarinyar is real definition of perfect “ malik na ganin airtime din 500k shikuma yatura mata na 200k yaware ido yace shknnn am done yadaura hannunsa mai lafiya akai tacikin suman shi itakam dariya ma yahanata takira sh isai da ta tsaya da dariyan “ kafin takira shi yarufe ido ala dole yayi loosing yadauka tace did you see nace kaga how rich am I yace bawani nan cuta ne ban yarda ba takwashe da dariya tace wait wait baka yarda dami ba bangane ba this thing is very cleared nafika kudi kamun sending 200k airtime namaka 500k kaga nice MD din bakai ba malik kaman wani yaro yace Wallahi pharm asisi ban yarda ba wannan cuce ne while mistake mane aka samu ni 800k nayi dialing sai 2 tashiga this time around dariyan datayi hadda hawaye tace kasan miye stop pretending kawai kamun biyayya kaci kudi malan tausayi ma kake bani fa malik yayi dariya yace yarinya tau muyi na acct money bana airtime ba tace erh ayi din zaka sha mamaki “yayi murmushin gefen baki yace lets goo girl tace ohk boy tace buh banda acct number yace lemme text it for now kinga har kin tsorata ma tace hmm turamun kawai kashe wayan yayi ko 2 seconds bai kara ba yatura mata Wallahi kaman wani magic kudin acct dinta baki daya tura mashi 150m ne daidai yana shiga nashi yashigo 300m ya kara mata half kenan wara ido tayi tana turo baki

93 / 111