Author : Nana Maryama Category : Romantic Hausa Novels
har takusa fita aydarh tace oum zanje wajan ummi oum tayi smile tace sarki mai ummi sai kin dawo aydarh tace to itama bayan oum ta bi oum tafita ita kuma ta tafi
gidanta “. Dr usama dake kallon rufaidarh ko kiftawa babu bayan ta dauraye mug din tasaka tissue ta goge shi kafin ta zuba masa coffee ciki ta mika masa tayi masa kyau bana wasa ba tasaka asalin kayan hausawa riga da zani tayi wani ubansu daure ga kamshi kaman miye tanayi wallahi tunda suka zo kasar wani irin son rufaidarh yasake shiga zuciyar shi yanda take treating dinshi is killing him duk wani rules nashi tana bi har tafi shi ma kiyayyewa daidai da apple sai tayi cutting dinsa ta wanke masa cikin tana masa wani irin asalin so da biyayya babu abunda yasaka shi jin zai iya mata kyautar duk abunda ya mallaka irin mutuncinta da kawo masa duk shekarun data deba batayi aure ba ta tsare kanta Alhamdulilah babu abunda zayace da Allah sai godiya shikam tsakanin shi da malik sai godiya ba don malik ba da har yanzu bai yi tunanin sake aure ba saboda ganin yake babu wanda zata iya zama dashi irin late wife dinsa ganin yake bazai sake samun wani family ba bayan nashi daya rasa Allahu akbar sai gashi yanzu Allah yanuna masa wani sabon hanya bayan tabashi coffee tazauna yayi murmushi yace wife tace yallabai yace kinyi kyau tayi murmushi tace kai ma kayi kyau yace hun “yace kafin muje umra zamuje lebanon akwai wani aiki da zanyi takwantar da kanta a shoulder dinsa tace Allah yakaimu lafiya when ne tafiyan?yace yeah I thinks next week kenan we are spending only two days acan sai mu wuce mu hadu dasu can “ tace in sha Allah “ yace bazaki sha bak e ?ta turo baki tace ni kamanta bana shan coffee yace yeah yeah hakane tace and yauwa kace yau zamuje kasiyan mun popsicle kuma najibaka sake maganar ba “yace oh god sarkin rigima ala dolene shan popsicle din kenan ta turo baki tace yes yace tau aie shknn bara nagama sai muje “ yace amma baki kina zuwa USA sosai ba tagirgiza kai tace not that much uktie c eke zuwa yanzu kuma tarage zata iya 6months ma bata zo ba yace ayya “yacigaba da sha coffee shi ita kuma tamaida hankalinta kan t.v
.
Da oum da malik suka tari mutanan atare suka je gidan dakansu turawan suka hada komai na furnitures din gidan wayyo Allah furnitures ne na about 1 trillion komai is in order komai luxury one ne sai kowane daki na gidan yayi irin English room dinnan wallahi abba da oum sunyi kokari kayan kitchen kam baa magana shi kanshi malik bayan angama komai na gidan kasa rufe baki yayi gently yakaraso gaban oum dake tsaye tana magana da turawan sun gama komai kuma a yau flight dinsu zai tashi su juya kudi oum takara musu bana wasa ba bayan kuma already daga can campany an biya su kudin aikinsu driver aka saka yamika su airport ,malik yace angode sosai oum Allah yasaka da alkhairi yakara girma yasa mu rabu daku lafiya oum na murmushi kanta kasa ala dole ita kunyar siriki tace Ameen Ameen Abdoolmalik Babu komai aie Allah yayi muku albarka yacigaba da baku zaman lapia malik yace Ameen yah Allah oum “ vedio call din rufaidarh yashigo dasauri oum tadauka tadinga shiga daki daki tana nunawa rufaidarh gidan babyn tasu wallahi tsananin farin cikin dasuke ciki mouth cannot say it words cannot express it abunda suka sani shine this is a blessed basu taba tunanin komai zai zo cikin sauki haka ba Duk da ansha wahala but Alhamdulilah komai yawuce yanzu saidai su cigaba damusu fatan zaman lapia da zurria nagari ‘rufaidarh tace wai dagaske uktie baa fadawa baby ba?oum tace wallahi faa shi yace don Allah abarshi as in surprise “surprising dinta zaiyi rufaidarh tayi murmushi tace Allah sarki Allah yabasu zaman lafiya oum tace Ameen Ameen rufaidarh tace in law dinki na magana ina zuwa oum tace maza maza kam my regards dan Allah rufaidarh tace wallahi I just cannot wait to see you wallahi oum tace same here my uktie nima duk am eager naganki kafin
tace kinga jeki sai munyi magana kashe call din oum tayi tafita tasamu malik dake tsaye nan compound yana magana da security gidan matashi ne hadda matar sa da yaran sa biyu mace da namiji anan BQ suke zaune wanda nan ma malik da kansa yasaka musu furnitures “A ranar duk su ummi abby baba inna hajjaju da aysha suka zo har yanzu baa fada ma aydarh ba sun sa albarka sosai kuma sunyi addua babban limamin masallacin jumaa wanda old friend din abby ne abbyn yakira da almajiran sa sukayi ma gidan saukan Alqurani “ . Abba yace masha Allah yaushe zasu koma kenan? Oum tace wisely thinks gobe amma fa ita yarinya batama sani bashi mijin ne yace please abarshi as surprise he wants to surprise her abba yayi murmushi yace Allah yataimaka oum tace masa Ameen sir oum tace nima fa kaga babu yanda banyi da ummi ba kan chanza akwatin nan dasuyi mata no need tace muyi hakuri amma dole ne sai anyi mata tunda alada ne kuma baayi mata ba a baya tunda yanzu yanada halin yi yayi din abba Yajinjina kaii yace hakan ma yayi Allah yayi musu albarka oum tace Ameen abba ya dinga kallonta ko kiftawa babu talura da hakan tajuya ido tace why are you starting at me baban aseeiyarh?abba yayi murmushi yace bakomai kafin yace mikika gani a idona ta gyara zamanta sosai tana facing dinshi dakyau tayi wani prostitued smile tace aha ahnn I see lovee I see loveee I see so much fliction care and romance “yayi murmushi yace you girl “tace yay boy “yace ina son yar balarabiyana tace nima ina son da fulani na yayi dariya yace and after the umrah this time around we spend much days in nigeria “so daga can South Korea zamuje akwai wani steel campany a can yaron minister of human affairs ke ruling campany so we have an agreement with me and him ‘ zanyi signing contract dasu ‘ duk da ba hakan zai saka muje ba kawai nagaji da nigeria tunda Alhamdulilah komai yazama labari yanzu thank you fateemarh for all your hard works for all your good did towards Allah yasaka miki da gidan aljanna yanda kikayi kokari wajan dawo dani kan hanya Allah ya cigaba da dauraki kan hanya madaidaiciya from here till infinity Allahumma Ameen thank you for reuniting this family “thank you for making my baby perfect thank you thank you for all! Roohi oum tayi lamo jikin abba tace thank you for being a good husband to me thank you for making me who am I today nagode sosai Allah yasaka maka da alkhairi yayi murmushi yace Ameen Ameen wayansa ya duba yace ahh bara naje roohi yayah nasa yana jirana zamu gano gidan Abdoolmalik din oum tamike tace oya muje a motansa zakuje? Abba yace ehh oum tace Alright har compound tarakasa guard dinsa suka Taso yace musu no need shi kawai yafita oum takoma “ ciki, “Akwati mai suna akwati sai da ummi da aysha da taimakon malik din himself suka hada ma aydarh expensive lefe komai classy very matured colors da luxury kaya na manya manya difference Campanies na kasa daban daban iyakan tsaban kudi anzuba a kayan don har limit din transfer aysha ke kaiwa saboda kudin a acct dinta aka saka su “ box of 48aka hada mata “ cikin hilux aka zuba su baba da inna sai hajjaju da aysha suka taka da kafa suka bi bayan hilux din suka shiga gidan abba already oum tasan zasu shigo wallahi kaman ba kusa da kusa ba kuma kaman irin zaa kawo akwatin wanda baa ayi auran ba haka oum tasaka maids sukayi chops kala da iri komai mai kyau na yan gayu taci ubansu kwalliya tasaka red din java dogon riga “ tayi ma gashinta wani style tayi parking kasa tasha red lipstick masha Allah da mayafin atamphar mai tsada tasaka aydarh kam da yanzu kaman cikin nan yasaka ta son zama babu kallabi balle hula sabon abaya tasaka ash sai dan kwalliya kadan a hannun abayan
black yayi kyau sosai simple design ‘ kai yadau gyara tana zaune tasaka bowl a gabanta sai faman cin garden egg dake ga warmer yamballs din da ummi ta aiko mata tun safe taci wani ta ajiye wanisai yanzu take ci “baki daya hankalinta nakan MacBook din dake gabanta “sallaman maids taji suka amsa “ita da oum bata dago ba daga abunda takeyi tacigaba ‘suka dinga shigowa da akwati oum dai na kallo da cute smile on her face masha Allah aydarh kam ko kallon su batayi ba don bai shafe ta ba tama yi tunanin ko wani kayan oum ne aka kawo “ sai dasuka gama shigowa da 48 boxes kafin suka fita sai ga sallaman su baba da fara’a oum ta amsa su aydarh ma ta amsa tana ajiye MacBook din tayi kasa da kai hajjaju tace ahh jamaa kuga marar kunya ankawo akwatin ta takame a wuri baba tace ahh tau shi abdool din dakikayi ma wannan kwalliyar ma yafita aie aydarh ta turo baki tarufe fuska tace shi yafada miki baba tace ehh aie yau auran yake ji dani aydarh tace ah lallai ke din baba tace rass aysha da oum dai sai dariya suke musu Hajjaju da inna dai sun samu wuri sun zauna oum ta dan durkusa duk ta gaishe su suka amsa mata inna tawashe baki tace masha Allahu fatima ga dai akwati nan na aida itama lefenta aydarh tadago suka hada ido da oum oum tayi murmushi da dan sauri sauri aydarh ta tattare kayan gabanta tamike tayi hanyar stairs din dakinta har tana tuntube har hada baki suke wajan ce mata tayi ahankali shiga daki tayi gently tazauna kafin tayi lamo tana ta ware ido oh wow watau sir yayi mata akwati kenan kaman wata bride itama kaman kowa anyi mata akwati kenan wallahi she is very happy taji dadi sosai idan tace abubuwan da malik keyi kanta bata jin dadi tayiwa Allah karya wayanta tajawo don ji tayi so take suyi magana kafin tayi dialing number sa sai ga kiran tawara ido tana murmushi tayi sauri tadauka malik yayi shiru “tace nima na zama amarya malik yayi dariya yace ohh haba ashe ma amarya amarya mai ciki ta turo baki tace koma miye nima anmun akwati than…..yace shshsh ki fito ina waje zamuje wani wuri tace ina yace just come out now and umarni ne yafada yana dariya itama dariyan tayi tace right now your majesty “ tace amma fa su baba suna nan nidai am shy yace babu wani shy kice wa oum zamu fita tace ohk veil din hijab dinta ta yafa ta tasake shafa body splash kafin tadauki wasu soft slippers tasaka kanta akasa takarasa parlor taje daidai kunnan oum tafada mata oum tace Alright Allah yatsare batace komai ba tayi hanyar fita baba tace adawo lafiya haka ma aysha fita tayi har kofan gida kafin tagansa a mota yacika rigima wallahi bafa warkewa yayi can can ba amma ala dole sai yayi driving ‘knocking tayi yafito dakanshi tabude mata mota kallonsa take ko dauke ido babu yayi mata kyau tissue yard ne jikinsa black mai babu hula kansa yagyara suman as usual kaman na india mad Rolex watch ce hannunsa black mai kyau na manya yara yakaraso yabude mata tashiga kafin shima ya zagaya ya shiga “tace kayi kyau baban twins kaiii wallahi yau aydarh tabiyasa watau baban twins fa tafada ahankali ahankali yafahimce halin yarinyar nan sai yanzu yagane ta watau dabayi hakuri ba dayayi asara haka ta iya zaro soyayya haka ta iya saka yaji kaman zai zauce wallahi sonta halitta ne a rayuwarsa “ ganin kalan yanda yake binta da ido tafahimce yanda magana yayi masa dadi murmushi tayi tace let’s go sir ‘ motar ya tayar ahanya ya dinga mata labari itama labarin take masa “ har suka karasa gidan ita dai sai kallon inda suka tsaya take bata tambayesa ba yayi horn aka bude gidan tace oh wow sir gidan yayi kyau ina ne nan din? Malik yace nima dai ban sani ba shiga zamuyi mugani tagyada kai da sauri sauri “ tafita a motan sai bin gidan take da kyau komai choice dinta ne anan din tau gidansu waye gidan
wanene ita dai batasani ba bashi dawani girma can can kaman sauron mansions din wani dan veil ne yasa mu yarufe mata idonta tace ah what’s all this kakeyi yace surpise !!!! Tace surprise kuma yace quiet hadiye maganar tayi suka shiga parlor still her eyes are closed sai dasuka shiga ‘ kafin ya bude mata fuska da frames masu kyau da akayi mashi da hoton su na wajan bikin rufaidarh wasu kuma a kasar waje ne frames ne masu kyau kusan kwara biyar yace welcomes to your palace your royal highness welcome to your janna wife “
.
Jim tayi tama rasa what exactly is going through on her head ‘tayi tsaye daii kaman status tayi shiru tana kallon frames din kawai malik yagane yanayin data shiga yayi murmushi kawai gently ya kwanta ta bayanta yana sanyo kansa ta neck dinta “ hannu tasaka tadafa cheeks dinsa tasauke wani ajiyan zuciya ahankali tace Alhamdulilah shima yace Masha Allah yazagayo ta gabanta yana kallonta shima take kallo kafin tayi kasa da kai yace kema ga gidanki ga gidan yaranki ga gidan auranki tasa hannu tana rufe fuska “dariya tayi tace nima I own a house am a whole wifey yace ahan ahh inyee ammatan ummi tau congratulations mrs Abdoolmalik Allah yacigaba da bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali tasinnar dakai tace Ameen my Abdool hannunta yaja yasa ta acikinsa suka cigaba da zagaye parlor sai murmushi take tasan all this choice din oum ne da mom komai yayi kyau wallahi kaman sun shiga zuciyanta ko don daman wajan su ta koyi all this fashion and unique lifestyle masha Allahu dinga shiga sukayi ko’ina na gida duk wani parlor da corridor da bedroom dakuma kitchens na gidan are well furnished Komai yayi kyau na gidan sam kaman can turkish din ne tsaban yanda kayan sukayi suiting gidan “ last kitchen din dasuka shiga mai dauke dawani katon store an zuba provision babu kalan foodstuff din da babu wallahi daidai da su frozen chicken fish beef babu nau’in kalan abinci da babu a gidan “main parlor suka dawo kan kujera tazauna shima yazauna kusa da ita kaman zai shige jikinta tajuyo ta kallesa yace yayi kyau tadaga masa kaii tace komai yayi kyau sosai yayah nagode yace Allah yasaka masu oum da alkhairi sune suka sake fitar da kyaun gidan taja long pointed nose dinsa tace daman can mijina yayi gida mai kyau yace while yanzu kin zo kenan yau anan zamu kwana tawara ido tace kwana fa sir yace sure suma su oum sun huta tayi kasa da kai tana wasa da yatsun hannunta tace uhm yace uhm dame tace babu komai yace kinga talk tace laah Allah yayah babu komai kayana fa?yace duk su baba zasu kawo komai anjima tace to what about yours? Yace aie nayi parking all my belongings tun jiya tayi murmushi tace tohm naji yanzu wait have you eaten?ya girgiza yana wani raurau da ido tace ayya sorry bara naje sai nadaura girki yayi saurin riketa daga yunkuri tashin datayi ya girgiza kai yace ah’ah cuddle bug you are still sick I know tace Allah naji sauki kuma ma kamanta nayi two weeks din tafada kanta a kasa yace duk nasani amma aie jikinki babu kwari anjima ma nake tunanin muje asibiti amiki medical checkups I. Thinks banda laulayi kinada malaria tayi shiru yace muje sai muyi takeaway tace noo sir here is my house so I will cook please yayi shiru kafin yagyada kai yace ohk I will help tace yay muje tohm “ takama hannun sa yace wait yanzu wani kitchen zaa dinga girki tarike hannunsa tace kaga kitchen din upstairs shine kitchen dinka wanda girkin ka kawai zan dinga yi acan na downstairs kuma shine for the visitors yayi murmushi yace watau am different yanzu kenan tagyada kai tace sosai ma yace ta Allah yayi miki albarka mai kyau tace Ameen finest kitchen din suka shiga tacire veil dinta tadaura akai tana nade hannun abayan sai kallonta yake ko kiftawa babu “ tajuyo suka hada
ido tayi murmushi store tashiga ta debo plantain tadawo kitchen din wani container tadauka da sabon knife tafara gyara plantain din yanda take Komai cikin aji da nutsuwa yake kallo “ ajiyan zuciya yasauke kaiii idan akayi wasa he will swallow this duk kowa ma yahuta fizgarsa take kodai this girl witch him ne haba son yayi yawa aie “ eggs tadauko kwara four tafasa a bowl kafin tabude wani deep freezer tadauko onion da red chili dakuma green pepper sai carrot chopping board takawo ta ajiye kafin tajuya takallesa taga still yashagala yana kallonta ta turo baki tace idan kagama kallon come closer and cuts this for me yace ohk your majesty yamatso yace kanana zanyi?tace yeah Sosai ma yace in sha Allah sake komawa tayi store ga jar din mai nan kala kala na karamin jar din tadauko tafito tabude wani cabinet dake da jeren pots da frying pan daban daban yan Italia frying pan tadauko tasa sabon towel tagoge sa tass kafin takunna gas cooker “tadaura man tazuba kafin takoma tadauko plantain din tabar man for good three mins yayi zafi “ kafin tasaka plantain din “ yace kinga idan ma lokacin hutu bai kare ba idan matan ibrahim tasauka kafin muje umrah zaki iya zuwa suna tajuyo tace dan Allah mine yagyada kai yace sure yace just prayed hakan yafaru “ tace in sha Allah tace kuma maybe is possible fa ta