Author : Nana Maryama Category : Romantic Hausa Novels
da take ta dinga Jan kafanta duk da azaban zafin datake ji har takarasa karshen bango ta rufe ido gabanta nawani kalan dukan uku uku kaman zai fito ta rufe idonta gam sai rawa jikinta keyi ta riga tagama sallamawa duk a tunanin ta yanzu shknn daya ga daga ita sai shi a wuri he will sex her muryanta babu kara ta dishe balle ta kira ummi ko hajajju azo a taimaketa daga wajansa “matsawa yayi jikinta kaman zai koma cikinta har musayan breath suke kamshinsa dana ta suka hade wuri daya suna bata wani extraordinarie aroma mai sirin dadi “kasa yayi kneeling kafin yasa hannu ya yaye yar gown din jikinta tasake rufe ido tana dafe wall
numfashin ta na sama sama yabude wurin stitches yana kallon dinki yayi sosai yagama duba wurin duk da bai taba ba yasauke mata rigan “yana sauke ajiyan zuciya kaman wanda yayi wasan gudu “ ummi dake bakin kofa mamaki ya isheta tau mi yake nufi daya bi yarinyar nan toilet bai da kan gado ko mi ko bai da kunya ma baki daya yanzu abun hajajju ta farka yau kam duk an shiga uku “knocking toilet din tayi malik ya waiwaya gabansa yafadi baiyi tunanin zata dawo ba yanzu,daidaita kasan yayi kafin yabude kofan ummi tayi masa wani kallo yayi saurin kawar da kansa yafice daga dakin baki daya dasauri ta karasa wurin da aydarh take tsaye duk da tasan is more hardly ace yayi mata wani abu amma ai baida tabbas kama aydarh tayi duk hankalinta ya tashe tace miya faru mi yayi miki baby?aydarh ta girgiza kai tana mayar da kwallan ta kanta akasa ummi ta fito da ita tana rayawa a ranta yarda zatayi maganin this fool boy tunda shi bashi da hankali kaman ba karatun likita yayi bak o akace masa so hauka ne sam yazama marar kunya,riga ummi ta chanza mata kafin tasaka mata perfume kadan tasaka mata hijab bazata iya salla daga tsaye ba saidai a zaune nan saman gadon tayi salla “ummi ta bude bottle din pure yougurt ta zuba wani magani kadan aciki takafawa aydarh a baki bata janye bas ai da taga tayi rabi kafin ta dauke ta kwantar da ita kan gado “ tana rufeta da duvet din tashafa kanta kafin tasaka mata inner cap tana mata addua “ahankali tace mike miki ciwo yanzu? Aydarh ta girgiza kai tace wurin ciwon kuma ina jin fever sosai ummi tace subhanallah bara na kira raudarh yanzu aydarh ta gyada kai ummi ta juya tafita yana nan zaune a reception kan waiting chair duk yayi wani kalan abun tausai ummi ta dauke ido without saying a words to him “ ta wuce ofis din dakta raudarh “dr naganin ummi tace ah sannu aunt ya jikinta? Ummi tace alhamdulilah ya aikin? Dr tace alhamdulilah ina kwana ummi tace lafiya lau yauwa tace mun fever take ji kuma wurin nayi mata zafi “dr tace ai yarinyar ma nada kokari gaskia da juriya amma ai da bahaka ba yanzu ummi tace Wallahi ga hakuri da kunya kam yanzu muje ko akwai abunda zaa iya bata please dr raudarh tace tau bismillah muje aunt a tare suka jera har bakin kofan dakin dr ta kalli malik tace sannu Doctor ya mai jiki kuma malik yayi kasa da kanshi yace Alhamdulilah dr tayi dan murmushi kafin tashiga ummi tabi bayanta yana so ya shiga amma dai kunya yakeji bana wasa ba hakuri yayi kawai ya zauna wajan amma hankalinsa kaf nakanta “ . Aysha dake kallon aydarh tace ina wuni auntie ya jikin aydarh dai kanta nakasa ita har sisters dinsa ma kunyar su takeji maryam ce kawai zatace tana iya magana da ita ahankali aydarh tace Alhamdulilah “halime dai sai kallon aydarh take ko dauke ido babu maryam kau na wajan basket ala dole sai aydarh tace pepper chicken din datayi mata “babu kowa a dakin sai su hudun da malik na nan kuma yafita zai siyo wa aydarh favorite dinta ganin takasa cin abinci gashi ma ya lura kaman wani sabon tsoron sa take takasa sakin jiki dasu “ummi da abby sai baba kulu da hajajju sai su abba da oum da rufaidarh na gida ta sanadiyyar meeting din dazasuyi wanda taso ace duk hada su malik da aydarh amma babu lokacin batawa kwara suje su ji matsaya “halime tace auntie kinada kyau Wallahi aydarh tayi murmushi batace komai ba “Maryam tagama serving pepper chicken din ta kawo mata “aydarh tayi murmushi ahankali tace thank you “maryam tace auntie sannu kici ko kadan dan Allah aydarh tace to “ahankali tasaka spoon din ta debe pieces kadan na kazan takai bakinta duk da bakinta babu wani appetite haka tacigaba da cikin nama saida taci kusan 3 pieces kafin ahankali tace yayah aysarh ruwa “aysha tamike dasauri tace tau auntie bottle water ta kawo
mata tabude kafin tabata dukkansu suna ta faman jera mata sannu kafin ta koma ta kwanta “halime sai faman labari take basu maryam na biyeta ta lura sun iya drama aysha kam shiru shiru itama miskilace kaman malik tama fi kama dashi a cikinsu “tayi shiru batace komai balle aydarh daba ma magana take ba kuma ta kanta ma take ita yanzu “turo kofan yayi da sallama idonsa na kan matarsa dake kwance idonta a rufe maroon gown din jikinta tayi mata kyau ga gashinta da akayi parking a tsakiyan kanta kaman wata baindiya tabarakallah “ gani yayi tasake wani haske fauu saidai ta rame ga kyau a fuskanta kaman andai kara mata “yana shigowa suka fara welcoming dinsa duk da ba bacci take ba amma taki bude ido tayi pretending as if she is asleep amsa sisters dinsa yayi kafin ahankali yakalli aysha yace auntie naku bacci take ne? Maryam tayi karaf tace eh yayah bacci tayi jikinta kam akwai zazzabi ne “halime tace gashi jikin ma babu kwari Allah sai lokacin aysha tace inaga bacci take amma yaran nan ma bazasu bari tayi baccin da kyau ba malik ya kallesu fuskansa babu alaman wasa yace musu out ku zauna a reception yanzu zaku koma gida ma “bude ido tayi da sauri kaman zatayi kuka tace please yah aysharh you should stay har ummi tadawo kunji don Allah tafada tana share hawayen daya fito mata ta gefen ido
.
Malik sai kallonta yake ko kiftawa babu yayi shiru “aysha ta kalli malik tace tau yayah kabari su dawo din tunda haka take so please, malik yawuce gaban gado ya ajiye ledan hannunsa tayi saurin rufe idonta gam bayan ya ajiye yasamu gefen ta ya zauna “ya cigaba da kallonta ko dauke ido babu su halime dai sun fita reception badon ransu yaso ba amma sun san halin yayan nasu “aysha tace nasaka maka abinci yayah?malik ya girgiza kai yace bani tea ya isa aysha tayi shiru kafin tace rabonka dawani abincin kirki maybe tun kafin kazo adamawa ‘tunda kazo baka ci Abinci ba kadaure kaci ko kadan “duk abun nan aydarh najin su ta rufe idonta dai “malik yace zan ci ki bani tea din yanzu aysha tace ohk “tea tahada masa yace ta zuba sugar kadan duk ba wani dayawa tahada masa ba amma kasa shanyewa yayi wallahi “ maryam ta turo kofan tashigo ahankali tace yayah tau mu shigo dan Allah malik bai kalleta ba yace itama addarh biyoku zatayi yanzu yafada yana kallon aysha ita dai batace komai ba tayi hanyar kofan ta rufo musu malik yakama hannun aydarh kusan 2mins bai ce komai ba kafin ahankali yace am very sorry wife kiyi hakuri kinji I didn’t mean to hurt you this much ki yafe mani “seeing you in this condition is making me to feel hopeless “kiyi hakuri babaygal and banson the kinds of words da zanyi amfani dashi wajan appreciating naki ba all what I have to say shine ubangiji sammai da kassai yayi miki albarka Allah yayi miki albarka Allah yabani ikon sauke nauyin dayake kaina naki “I love you ASSEIYARH kaf maganan dayake tanajin sa tass amma takasa bude ido don Wallahi tsoronsa take bana wasa ba gakuma wani masifan kunyansa datake ji “ahankali ya kwantar dakansa gefen cikinta har yana gogan boobs dinta yasauke ajiyan zuciya yana jin sanyi all over his body murya kaman zaiyi kuka kaman dan yaro cike da rauni da fargaba wanda dole yabaka tausai “yace soul “what of abba yace I should divorce you!duk da batasan mazaunin dazata saka maganarsa ba amma sai taji zuciyanta ya buga da karfi ta sake rumtse idonta “ahankali ya cigaba dacewa idan suka tambayeki kina sona zaki amsa su??yafada yana dagowa daga cikinta yana hawa gadon da kyau yasaka ta jikinsa yasake maimata maganan saa Still aydarh takasa gane abunda yake nufi yace talk to me pleaseeeeeee yaja please din kaman mai shirin yin kuka still
taki magana “sake kamata yayi ya rungume sosai a jikinsa yace cuddle bug I cannot divorce you billahi,idan suka tambayeki just tell me you love me yafada muryarsa very serious gyada masa kai kawai tayi tana goge hawayanta “knocking kofan akayi malik ya kwantar da ita ya tashi “sai ga aysha rike da prayer mat tace sorry for disturbing you yayah alwala zanyi malik yace ankira salla ne?aysha ta ce masa erh toilet tawuce tayi alwala kafin yamike shima ya kalleta taki bude ido yace zaki iya yin sallan da kanki ko naje mosque nadawo sai nasaka ki kiyi? Murya can kasa kamar wacce aka saka dole tayi magana kuma idonta a rufe tace yayah aysha zata kamani “sai da ya kalleta na few seconds kafin yafita daga dakin “duk salla sukayi banda maryam dake off “aysha tace auntie kodai bari zakiyi yadawo yayan?aydarh ta girgiza kai ahankali tace ki kamani zan iya “cike da tausai maryam ke kallonta tace wai auntie faduwa ce ko miye ko ciwon kafan ne haka nan?aydarh ta saukan da kanta kasa tama kasa magana aysha tayi mata wani kallo tace bafa nason surutu kinsani kuma “maryam taja bakinta tayi shiru aysha takama aydarh da kyar suka shiga toilet din,halime da ta sallame sallarh tace muje waje nafada miki yarinya maryam tawaro manyan idonta tace dan Allah yah halime?halime tace da banyi niyya ba da har nace muje waje “fita sukayi reception Maryam tabaza kunnuwa tana sauraron halime “halime tayi kasa da murya tace ina ganin fa miscarriage tayi shine take ta wannan jinyar “maryam tace eyyerh wayyo Allah amma naji tausayinta tasha wahala Allah “da kyar fa take tafiya daman haka akeyi?halime tace nikaina ban sani ba maybe ko twins ne shiyasa tasha wahala hakan nan “maryam tace Wallahi yah halime ina sonta kaman yanda nake son yayah “halime tace nima haka maryam tace kuma har tafi yayah kyau ma fa “harta mamanta tafita kyau,halime tace ai ni ban taba ganin kyau kalan nata ba ga gayu fa “sosai yar gayu ce bana wasa ba maryam tace ina son scent dinta kiga rigan datasaka yau din nan “halime ta rage murya tace ke banza bakiga ma kaman tana fushi da yayan ba maybe fada sukayi ko yayi mata wani laifin maryam tace eh fa nagani ko ba bacci take ba daya shigo ne sai kiga ta rufe idonta “halime tace kinsa rahama kebani wani labari maybe suma hakan tafaru maryam tace namiye?halime tace maybe wajan wannan abun cikin ya zube kila da karfi yayi mata shiyasa take fushin fa “maryam tawara ido tace kai haba nidai yah halime ba ruwana Allah kedaman kin iya suchs magana “yanzu sai nafadawa addah fa halime tace tau dan ubanki bismillah idan kin fasa “maryam ta turo baki tace ita dai yar baiwar Allah sai kunya ni daman yayah yace na shirya su tafi dani can Washington din billahi halime tace you are sick gaskia maryam tayi wani kala da fuska cike da masifa tace ban gane am sick ba saboda miye?halime tace maybe ma fa zaki iya bata shekara daya Allah yarinya ce kawai saboda she is full package and well shaped shiyasa zaki ga haka kuma dai baby face gareta maryam tace nasani manah ai dai naga har addarh ma tafi hankali shiyasa nutsuwa gareta ga bata son hayaniya saidai ta dinga wannan cute smile din nata ga hakorin makka “halime tace kinsan ma yayah bazai yarda ba ummi ma haka har kwara abby ma “Maryam tace wai ma ina ruwanki sai anbarni din halime tace lallai yarinyar nan baki da saiti kin raina ni bara na saba miki jiki a asibitin nan marar kunyar yarinya halime tayi kaman zata bigeta da sauri Maryam ta juya ta bude dakin tashige da gudu malik na daidai shigowa girgiza kai yayi ganin har yanzu basu daina behaving kaman tom and jerry ba “sun manta asibiti ne nan din kuma yana nan shiyasa maryam na shiga dakin da gudu saboda tasan tsaf halime zata jibgeta tayi bayan aydarh da niyyar ta boye bayan tagama
salla bata koma ta kwanta ba ta gaji da kwanciyan yasata kama karfen gadon ta rike tana gwada tsayuwar “Ko hijab dinta bata cire ba,red hijab ne yayi mata kyau sosai maryam da kawai kokarin ta wani ya cece ta bata kula da kyau ba ta taba aydarh kasancewan jikinta babu kwari ko kadan tayi bay abaya zata fadi hankalinta yatashi ta tsorata sosai malik dake bakin kofan budewar sa kenan yayi kanta dawani over speed daf ya dauketa bata fadi ba amma ta rufe idonta gam ta fama wajan ciwon sosai “kuka tafasa marar kara sai ga hawaye sharrr bakaramin fama wurin tayi ba Wallahi azaban radadin yayi mata yawa kwantar da ita yayi without wasting a second yafita zuwa office din dr raudarh equipment din dake cikin box kawai ya dauke baki daya hada stitchs box din dr raudarh bata cikin office yafito yakoma dakin “yafara bude kayan aysha da duk hankalin su yatashi ta kada su suka fita reception su dukka ukun maryam da hankalinta in yayi dubu yatashi ganin abunda taja kuka kawai tafara aysha kam fada tafara yi musu kan abunsu yayi yawa ai gashi “malik ya dage riganta yaga da gasken dai tafama “allura yayi mata na rage zugi “kafin yafara duba stichs din har cikin ransa yake feeling pains dinta sosai ahankali ya gyara mata kafin yasake mata another injection tsaban wahala bacci ya kwasheta ajiyan zuciya yayi yacire gloves din hannunsa yana share zufan goshinsa “ganin tayi bacci yasashi rufa mata duvet “kafin yamayar da kayan a box ya rufe yawuce toilet yacire kayan jikinsa ya sakarwa kansa shower yakai 20mins a kasan shower kafin ya mayar da kayansa yafito Still bacci take chair din gaban gadon yaja ya zauna ya buga tagumi yana kallonta “ko dan kiftawa babu “maryam tace nashiga yanzu na duba ta addarh?ganin duk maryam ta firgice yasa aysha gyada mata kai kaman jira take ta shige dakin malik yadago suka hada ido maryam tayi kneeling kasa muryanta very slow ga alaman zatayi kuka tace am sorry yayah Wallahi malik ya daga mata hannu kawai yace it’s okay prettiest girl ki kula next time kinji a daina rawan kai “maryam tazo dasauri tabashi side hug kafin tayi kissing cheeks dinsa both tace tau yayah ita auntie bazata ji haushi ba? Malik yace yes “maryam tace tau yayah na zauna beside her please?’malik ya gyada mata kai ahankali tace thank you yayah “ .Abby yayi musu narrating kaf labarin da malik yabasa wanda babu bambamci dana baba abba was confused and shock at the same time yama rasa mi zaice yaron yayah ibrahim ke aiki a Washington kuma as MD na wannan babban asibitin ohh Allah this is unavailable tau yaushe ma har yaron yasamu scholarship yayi schooling a wannan babban uni din?baba ce ta katsewa abba tunaninsa dafadin Habib kaine mai mace kuma yara dai suna son junan su ina ganin ayafewa juna zumunci bawasa ba komai yawuce abba bai yama kasa magana mikewa kawai yayi yawuce hanyar part dinsa duk suka bisa da kallo hajajju tace yau dai muna ganin ikon Allah wannan fa daya tashi yanajin ana fadin yaro hutun kwana bakwai kawai yasamu kafin jirgin su yakuma can kasar nifa bana kaunar rashin kan gado tau ina duk da dalilin hakan fisabillahi ibrahin kai ma ka gode Allah baiyi maka arziki ba yayi ma danka yanzu don audul yahade anguwan nan ya siye bawani abu bane ahtau kuma daya mike yawuce ai bashi kawai bane mutun a famelin nan naga uban ya isa ya datse auran cikinku tafada tana mikewa ta dauka jakkarta tana yafa mayafinta ta kalli abby tace kunga tafiyata can asibitin yarinya na can daga ita sai waennan yaran masu dan banza rawan kai ita kuma babbar girman kai bazai taba iya barinta yi musu magana ba ummi tamike ahankali tana kallon abby tace ka mayar damu yallabai “abby yamike baba tace mu ma muna bayanku in sha Allah zamu gana da fatiman ne da yar
uwarta hajajju ta tabe baki tayi gaba tace yaro dai yafi karfin raini illimi garesa ga kudi kaca kaca a akawun dinsa ahtau mutunan dake aiki cikin turawa gashi babba a asibitin “ummi da abby dai sunyi shiru suna binta a baya har suka karasa asibitin batayi shiru ba abby n eke dan bata amsa shima dayaga lamarin yafi karfinsa yayi shiru kawai “anan reception suka ga halime da aysha gaishe su sukayi hajajju tanemi wuri kusa da aysha ta zauna abby ma haka ummi tawuce knocking tayi kafin tashiga Still aydarh na bacci “maryam kusa da ita sai malik da ya jinginar da kansa a karfan kujera da alama tunanine yake “maryam naganin ummi taji gabanta yafadi kar ace halime tafadi abunda yafaru tasan aysha bazata fadi ba ta dai daure tace sannu da zuwa ummi “ummi tace yauwa ya jikinta? Maryam tace alhamdulilah bacci take “ malik yadago kai yakalli ummi yace ina wuni mamana?ummi tace lafiya ya jikinta malik yace Alhamdulilah babu laifi yau ta dan amsa sa dasakin fuska har sanyi sai dayaji a ransa yau dinnan kujera taja itama ta zauna tana kara jinjina ikon Allah malik dinta dai ke da