Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   73 / 111

216K to 219K   out of 332K words

yah Allahu! Kallon wurin yayi yasake hadewa kaman bai shiga bay ana ganin baiyi clearing wurin dakyau bane duk ciwon dakaji mata bawan Allah wata zuciya tagaya masa haka Allah ya halicceta he is a medical doctor yasan vijay sosai yasan Virginia ba sanin wasa ba murmushi yayi kadan saboda yasan dazaiyi mata bp test yakai dari tara yanzu haka pant dinta yagyara mata yasakar mata riganta cikin voice din nan nasa kaman sarki yace tashi ki tafi kafin ummi tace nasake danneki dasauri tarufe idonta har tana tuntube tafice daga part din “luckily su ummi basu dawo ba har cikin ranta taji dadin hakan ta lallaba tafice daga gidan takoma gidansu ‘babu kowa man parlor su banda yan aiki dake ta aikinsu duk suna ganinta su ka zube suna gaisheta bakaramin mamakinta suke ci ba yanzu ganin tana amsa musu gaisuwa da faraa har tana tambayansu some few abu daya shafe su “dakin ta tawuce sai lokacin ma ta tuna da dr hafsa databari tana salla a dakin lokacin data fita ganin bata cikin dakin yasata karasowa ta zauna tacire veil dinta tasauke ajiyan zuciya tana rufe ido kusan 20mins she didn’t what is in her mine tamike tadauki wayanta dake kan bedside tayi dialing number dr hafsa tana dauka tace auntie sai kika tafi dr hafsa tace ai duk tunani na fita fa kukayi dashi aydarh tace ah’ah auntie muna cikin gidan fa “dr hafsa tace Allah sarki sai gobe kuma in sha Allah tunda jibi zamu juya kano aydarh tace to”auntie tana gama wayan ta mike tawuce closeted tacire kayanta tadaura towel. Maryam dake kallon halime bayan tagama gwada wani sunglasses tace jib a fa Auntienmu fisabillahi ina wannan glasses din yaga kyau?aydarh tayi murmushi tace noo yah mariam yayi kyau fa halime tawatsa ma maryam harara tace yar kauye duk shi yake yayi yanzu fa baki ga yayah ma kalarshi yasaka ba yau?unisex ne kuma both maza da mata aydarh tagyada kai tana murmushi shidai malik nacan bayansu shima matan shi yake ta ma siyayya kaca kaca “tsaf suk agama siyayyan komai mai kyau da tsada aydarh ta zaban musu komai na yan gayu sai dadi kam suke ji hatta da teddy bears sai da ta daukan musu everything classy babu wanda tamanta ba ta daukar musu ba “bayan yagama yafara biyan na aydarh ko ita bata ga Expensive necklace din gold din yasiyan mata ba yasaka a mota yadawo, already angama counting items dinsu anyi packaging malik yamika mata atm card din tasa pin din aka cire kudin suka tafi waka yakuna a motan nawasa

wanda is very hard kaji yanajin waka hakan bakaramin mamaki yaba halime da mariam basaidai su kalli juna suyi murmushi kawai “ bakin wani café yayi Parking yajuyo yafito da Atm yamika ma halime yace kuje kusiyo abunda zai isheku “maryam tawashe baki tace tau yayah “ fita sukayi aydarh tace nifa?tafada tana bata fuska yace mijinki bai miki izina ba tayi shiru yace kiyi mun waka “ tayi dariya kadan tace ai ni ban iya bay ace tau promise me zaki koya sai kiyi mun kinji?ta gyada kai yace jibi flight dinmu zai tashi ta juyan dakai tace Allah yakaimu “ maryam da halime suka dawo da leda har biyu ahannun su, sai wajan twelve pm “yatafi gida itakuma ta wuce daki daga oum har rufaidarh har babu wanda yasan yana nan ita oum ma na wajan mijinta duk da babu abunda yayi mata amma romance sai wanda yamanta kawai ke bata ma “ duk dashi kawai keyi duk kunya tahana ta sakat sai kawan dakai take,dakyar tasamu yawuce gidan ahakan ma “Wallahi har yanzu baza tace tana son komawa ba kawai tasani Washington baki daya Saboda linda bata so ko tuno abunda yafaru saboda yanda zuciyanta ke bugawa kaman zata fito ‘bayan tagama duk wani abunda take kafin takwanta wayanta yafara ringing shine ke kiranta haka nan taji bazata dauka ba “taki dauka kiran tashare shi takashe wayan ta kwanta “daasuba ma saida yakirata ta dauka ahankali tace ina kwana bai amsa bay ace bazaki je airport din ba “tawara ido tace amma sir yah mariam will not be happy “yace whatever tayi shiru tace please yace I say no and no means no hope am cleared tayi shiru yace hello tace yes kafin tawashe wayan dr ibrahim yace miyasa ka hanata?malik dafitowan su masallaci kenan yace zanje can islamiyan daake ginawa ummi ne engineer abokina na ne inason muje da abby muyi settling komai kasan jibi zankoma kuma sai munyi half of the year kafin nasake dawowa dr ibrahim yayi murmushi yace kishi kenan yasa kahanata fita?malik yayi murmushi yana jan gemun sa baice komai ba, Maryam dake kallon aydarh bayan sunyi sallama tace wai auntie dagaske bazaki je ba? Aydarh tayi murmushi tace I wished you all the best yah mariam kafin tabasu side hug ita da halime maryam tace mungode auntie Allah yakaiku lapia yakawo yara nagari, aydarh tayi kasa da kai batace komai ba halime tace we will surely miss you auntie zamu dinga vedio call ai ko?? Aydarh tace in sha Allah duk sai taji babu dadi Wallahi tasaba dasu oum tabasu Expensive Abayas da perfume sai shoes masu kyau kafin taba kowa bundle biyu na 1 1k inji abba sosai sukayi godiya kafin dr ibrahim yayi driving dinsu zuwa airport daga hajajju sai aysha kawai suka rakasu suna zuwa airport din suka hadu da guidance din da malik yanema musu wanda lecturer ne a can shi da wife dinsa “ . Malik yasake cewa hello nan ma tayi shiru yace kinyi fushi ne kaman tana jira tafashe masa dawani dan iskan kuka dasai daya samu kujera ya zauna yana kiran sunayen Allah dari ba daya “tace ni banda freedom kenan ance bazanyi school ba kuma fita ma yanzu bazaa barni ba tasake

.

Tasake fashe masa da kuka kaiiiiii baisan ma yanda zai fada mata ba yah rabbil alameen!muryar sa yayi wani kasa saboda har ga Allah yarinyar nan maybe zautar sa zatayi whatttttttt yace kina so nafadi ne mamana? Aydarh tayi shiru tana sauraron sa jin muryarsa yayi wani kala as if bashida lapia “cikin kuka tone voice dinta can kasa tace are you sick “dasauri yace more than sick cuddle bug!ahankali tasake cewa where have you been kuma tun safe and baka da lapia “ana sanyi fa sir,malik yace yanzu zan dawo tayi shiru batace komai ba “yace prepared something special for me nayi breakfast tayi shiru kafin tace hadda coffee yagyada kai ahankali yace yes

“tace alright yace zaki kawomun gida if you are done kona zo na karba ne?tayi shiru kafin tace kazo yace ohk love yafada yana kashe wayan “it tooks her of to 15 minutes kafin tamike daga kan gadon tadauki hijab dinta tadaura kan plain sleeping dress dinta ‘tafita zuwa kitchen din dake nan upstairs wanda bawani cika amfani akayi dashi ba oum da rufaidarh kawai kema abba girki a wajan “tana shiga ta tsaya tanayin kasa da kai daga oum har rufaidarh sai kallonta suke ko kiftawa babu gently takarasa gabansu tace sannu da aiki oum “oum tace yawwa miyasa bakije airport raka su ba?tayi kasa da kanta rufaidarh tadinga kallonta tace kinyi shiru tana tambayar ki ta dan dago takalli rufaidarh “kafin tadauke kanta ahankali tace yace ah’ah,oum da rufaidarh suka hada ido kafin duk su kalleta duk da sun fahimce abunda take nufi amma rufaidarh nason tafade sa in a right way ta tsani kunyar nan datayi ma aydarh yawa wannan ai cutar kaine “ahhh ahankali rufaidarh tace waye yace aa din?Aydarh ta dan ja baya tana kawar dakai tace yayansu “oum tadauke kai tana wani murmushi yarinyar bazata taba chanza training din da babanta yayi mata ba komai sai tayi yarinta rufaidarh na murmushi tace ohh mijinki kenan?aydarh tayi shiru tana turo baki,rufaidarh tayi mata wani kallo kafin tace ungo nan dan gidan “shi aie baki tura masa bakin ba sai ni dakika raina ko “Aydarh tawara ido tayi kasa da kaii kawai,oum tace breakfast din yana dining abbanki zai ci roasted fish shine muke hada masa “Aydarh ta girgiza kai tace nasha tea dazu aie “oum takalleta tace so yau haka nan kika shigo kitchen din sama kenan?batace komai ba tacigaba dawasa da fingers dinta oum tajuya tafita zata sa maids su kawo mata a abu a saman “dasauri aydarh tamatsa kusa da rufaidarh ta rage muryanta tace mom shine fa yace zai ci abinci Allah babu ruwana rufaidarh ta dinga kallonta don bata fahimta bat ace ai bangane ba baby? Aydarh tace wai nayi masa breakfast sai sannan rufaidarh tagane tayi yar dariya tace tau shine mi?ai kinsan favorite dinsa keyi masa kawa isai kikai masa can gidan ‘aydarh tadauke kai tace noo zai zo sai yakarba,rufaidarh tace tau kifara manah kikayi tsaye ni yanzu haka uktiee nake jira tagama zasuje guesthouse ne akwai client dinta dasuka zo daga chadi zasu sauka can aydarh ta gyada kai har rufaidarh zata fita tadawo tace kina jina nayi miki order kaya daga can kasarmu “open your ears kiji ni very cleared kinaji idan kikace zaki watsar da kayan nan wannan mijin naki kullun sai ya sumar dake ne idan yazo wajan sex don kiji wannan yanda yayi miki a first night dinku bakomai ba tunda halittar shi hakane maganin nan shine kawai zaiyi helping dinki a wajan yajima baiyi aure ba kuma bashi da lafiya daman so Wallahi kikayi wasa da maganin nan zaki ji a jikinki ne ni kudin dana zuba nasiya bazai zama mun damuwa ba ahtau! Wallahi aydarh idonta har yakawo ruwa dasauri ta rike rufaidarh kaman zata fashe da kuka tace mom dan Allah k ice yatafi yanzu idan yaso after a month ko two to three months sai na bisa “dan Allah tafada tana fashewa da kuka rufaidarh tasaki baki tana kallonta taga alamar fada bazaiyi mata ba kawai lallashinta zatayi tunda tasan oum bawani lallashin yarinyar nan zatayi ba “rufaidarh tajawo ta jikinta suka zauna kan wani restaurants long chair dakenan kitchen din irin na abroad “ gently rufaidarh tace kinaji ni baby girl shi aure haka yake kowa hakuri yake kinji na ko hakuri zakiyi kawai ku koma mijinki yana sonki sosai ba wai son wasa ba irin deep love dinnan yake miki he is mad on you he is crazy for your love “kawai yarinta ne da rashin wayau wanda cutarki akayi Allah yasani dagani har uktiee babu mai laifi sai abbanki yahana abarki kisan komai na rayuwa babu abunda kika sani banda fathers love fashion

saiduk wani pance pance rayuwa “ amma yanzu kinga malik changes you yana sonki yana miki irin son dasai yakusa kashe babanki kan mamanki “ idan tarihi kikeso ya maimaita kansa bismillah “aydarh dai tayi shiru she is still crying “she is not happy she is not sad kawai dai gatanan batasan yanayin daza tace tana ciki ba amma duk fargaba da takura takeji a komawar su har yanzu bata son tafiyar su wanda kuma idan suna tare batajin hakan “rufaidarh underneath her breath tace ki tashi ki daura masa girkin anjima sai kije salon yakaiki wipe off your tears kar mamanki tadawo taganki haka kinaji na share hawayen tayi tass kafin tawanke fuskar ta “ can sai ga oum tadawo aydarh nata hada sandwich ‘ oum tadinga kallonta wai yau aydarh ce da kanta take girki !!bata taba tunanin kwana kusa zatayi achieving abunda take so ba malik yagama mata komai na rayuwa ya cika mata burinta Alhamdulilah! Itace wai aydarhta ke girki .Bayan tagama masa lafiyayan sandwich sai chicken kurss tayi making masa coffe exactly irin wanda ake wa abby cikin Expensive warmer kanana masu azaban kyau ta zuba kafin tadauki flasks dinsu tazuba coffe tadauka takai dining dake nan corridor din sama ta jera su“tana shiga dakinta tawuce closeted tacire kayan ta daura towel tawuce toilet wanka tayi “ ta dinga bude sauran maganin da rufaidarh ke bata wanda basu kare bad uk sun chanza mata jiki baki daya wani kala take ji a jikinta “dakyar tasha tawuce tadauko cream dinta yanda take shafa ma jikinta kaman kwai kaman bata son shafawar “tsab ta shirya cikin doguwan riga atampha vilisco Orange and yellow barakallah!!parking gashinta tayi kasan keya “kafin ta daura kallabin tafito da gashin takasan keya powder tashafa da lipsticks sai kajal dan asalin sudan “ tayi kyau irin kyau din nan bana wasa ba yah Allahu “tsarki yatabatta ga ubangiji dayayi wannan halittar “ wani embodiry veil ta dauko yellow ta yafa “bawani Babba bane sosai tunda aka dinka kayan bata saka su ba sai yau” yarinyar tayi kaman tamanta da fadan da rufaidarh tayi mata nashafa perfume haka tasha tadauki wani dubai shoe half cover ne black sunyi ma kafan kyau sosai har yanzu akwai sauran jan lallanta dabai karasa fita ba “ wayanta ta dauka tana tunanin yazata da abincin sa ma “kuma gashi oum tace taje ta wunin ma ummi tunda gobe zasu wuce kuma itama tana son zama wajan ummin duk da Wallahi kunyarta take ji kawai tayi deciding idan taje zata kirasa ta fada masa inda abinci yake “Wallahi tunda tafito yake kallonta daga inda yake zaune parlor kasa yake hango ta daga stairs “babu kowa parlor sai shi kadai “white T-shirt ce kal jikinsa sai black jeans da Expensive sneakers black suma both his luxury watch da kuma diamond ring dinta are black and silver sai shade dinsa ma bakine wanda yayi kaman sunglasses “sumannan tasha gyara kaman balarabe “karasa saukowa tayi cikin parlor a jikinta take jin kaifin idonsa kanta duk tacikin glasses yake kallonta, takaraso yazare glasses din yace ina zakije ahaka “zama tayi gently tace ina kwana?bai amsata bay ace ehen inaji “tace zanje wajan ummi ne,malik yace wakika tambaya then?tayi shiru tana yin kasa da kai yace tau da sai nayi breakfast din a ina?tace nayi fa ‘yace taya zan san kinyi while kin fita kuma baki tambayeni ba,batace masa komai ba yakuma kasa dauke idonsa kanta sai kallonta yake ko dauke ido babu kayan sunyi mata kyau bai san miyasa she prepare abaya more than atampha da lace kuma komai yanayi mata kyau daya ganta yanzu sai yaji kwara ta dunga saka abayan ma “ita dai batace masa komai ba ganin kaman masifa yake ji itama yanzu bata son wani ciwon kai kuma tagaji da kuka haka nan “yace where is the food tanuna masa hanya stairs yamike yace muje tana gaba yana baya har suka karasa dining din

wurin yayi kyau sosai kaman wani show room ga globs masu kala babu abunda ke tashi sai kamshin turaran wuta ga ac kadan kadan dake fita wurin yayi dadi sosai zama yayi bayan taja masa kujera a wurin “bude warmer tayi tafara serving dinsa tasaka masa coffe din cikin mug ta tura masa gabansa kafin tajuya ya bita da kallo “yace ina zakije mamana?tajuyo kadan tace ruwa zan kawo “ baice komai ba har tarasa wajan fridge din tadauko bottle water kwara daya da glass cup tadawo tabude tazuba masa ruwan abinci yake ci yamanta last time daya ci abincinta tun a Washington yadago yace kene kika dafa? Takallesa kafin tagyada kai yace kinci ne ta girgiza kai baice komai ba ya bude yakara ana nasa yadauki sandwich din yace open your mouth tabude kadan yasa mata sandwich din saida yayi feeding su tass har suka gama ci “ yawarwaro tissue yasa yana goge mata inda mayonnaise din yazuban mata gefen baki yasa hannu yana shafa gefen kunnanta dan kunnanta yayi masa kyau dan karami iri daya da necklace dinta “yace kin shirya all abunda kike so?tagirgiza masa kai yace ki shirya abuja zamu je gobe din in sha Allah sai jibi flight dinmu zai tashi zuwa Washington “tagyada masa kai gabanta ya yanke yawani fadi amma bata nuna masa ba “ tamike tace zanje din daman anjima zanje salon yace Alright zuwa wajan five kishirya there’s a good friend of mine tanayi bata masan tayi masa wani kallo batace mace your friend ya gyada masa kai “ tace no need akwai inda zanje tafada tanayin gaba murmushi yayi ganin har taji kishi daga wannan dan maganan binta yayi abaya “ yace jirani nima wajan ummin zanje sai muje tare ko kallonsa batayi ba balle tace masa wani abu tayi gaba taki yarda su jera tare ma baki daya “suna zuwa bakin gate din sunyi kyau kaman ka sace su ka gudu atare “ sai ga aysha da friend dinta zeee “aysha naganin aydarh tawashe baki tace lah auntie ina kwana ban ganki ba dazu aydarh tayi kasa dakai tana murmushi tace ina kwana addarh?aysha tace ya jikinki ?aydarh tace Alhamdulilah ita dai zeee takasa dauke idonta daga kan aydarh har malik din shock ma yahana tagaishe da malik din can dai yace wannan ba zainab bace aysha ta waiwaya tana kallonta sai lokacin zee tayi saurin cewa ina kwana yayah andawo lafiya sannu da zuwa “ malik yace Alhamdulilah Zainab yakuke ? Zee tadan kalli aydarh kishi yakusa kasheta bata ga alamar zata samu wuri baa nan sam saboda ji fa matar “ zee ta dai daure tace sannu aydarh Ko kallonta batayi ba tace hey “zeee bakaramin ciwo amsawa tayi mata ba aydarh wucewa tayi ciki malik yabita a baya yana ce ma aysha taje bedroom dinsa akwai kudi a bedsides tabawa zeee din aysha tayi masa godiya kafin tace kawata jirani na dauko miki sai driver yamayar dake ita dai zeee she is speechless ganin yanda suka Chanza kowani yaran masu kudi a nijeria sai haka “aysha nadawowa tasa driver yakai zee din gida kasa hakuri Zainab tayi sai data tambayi aysha wacece waccan din aysha tace ohh wai auntie aydarh matar sa ce yarinyar kanin abby “ga gidansu nan a kusa dana mu zee tace Wallahi kawata har yanzu ina son yayah malik amma yanzu wutsiyar rakumi tayi nesa dakasa aysha tayi shiru batace komai ba tamika mata bundle din 1k da malik yace abata taraka ta tashiga har cikin mota tana

73 / 111