Author : Nana Maryama Category : Romantic Hausa Novels
with long hair basu kaini bay ace ahhhh kaman gaske yarage murya yace zan gani aie “nan da Saturday tarufe fuska tace in sha Allah “shiga sukayi Already oum tafadawa mai wajan salon din dazuwan rufaidarh domin har driver ta turo dazo da kayan gyaran dazaa sakawa gashin wanda duk suna cikin kayan gyaran jikin matar sudan din ce tabayar tace asaka ma gashin kayan kamshin nan “sosai tayi welcoming dinsu tayiwa dr usama Allah yasa alkhairi ya amsa ta rufaidarh ta duka tadauki wani clean towel ta goge masa leather side din dake ajiye kaman matsayin waiting room din wajan salon din “yayi murmushi yace Appreciate!tagyada kai kafin tace karka gaji kaji maybe zaya jima kafin agama “yace ko zamu kai gobe anan I will wait my darh tayi murmushi kafin tajuya yace come back tajuyo tace yesss sir ‘yafido bundle daya na dollar yace give it to her ta girgiza kai tace kamanta ka turamun fa yace no wannan daban waccan daban karba bana son musu you know tasa both her two hands ta durkusa takarba tace Allah yasaka da alkhairi
yayi murmushi tashiga ciki “ Wallahi ita kanta mai salon din sai datayi hugging rufaidarh ganin yanda gyaran kan yayi wani kalan kyau gashin yafito irin na asalin balarabiya yayi kyau mai daukan hankali ga kamshin kayan gyaran kan kawai ya isa yasa mutun yaji daban bayan angama rufaidarh ta mike tabude handbag dinta tafito da bundle din dollar da dr usama yabata tamikawa Hajiya amina hajiya amina tace haba haba hajiya rufaidarh bazan karba ba nima nayi wannan as my contribution Allah yabaku zaman lafiya rufaidarh tace aaa fa nasani kawai yabani ne yace nabaki so don Allah ki daure ki karba nagode sosai Allah yasaka da alkhairi hajiya amina tasa hannu takarba tace nima nagode sosai we will surely missed you ai ba a naija zaki zauna ba right tunu hakan nasa rufaidarh faduwar gaba tuno zasuyi nisa ita da oum duk sai yasa taji komai yafita aranta ahankali ta gyada mata kai kafin tarako ta har wajan shi suna nufo wurin kamshin kayan gyaran gashin yayi masa sallama Allahu akbar kallonta yake ko kiftawa babu “ita dai kanta akasa hajiya amina na lura dash isai faman washe baki take tana jin ina ma itace a wannan position din “godiya tayi masa da adduan zaman lafiya a auransu har dacewa tayi booking takwara “ dr usama yace in sha Allah har bakin kofa taraka su lokacin karfi goma tayi yace kingaji I will drive yanzu tace no sir zanyi yace no “tariga datasan his no means no tasan halinsa idan yace aaaaa tau aaaa ne key din tamika masa yashiga driver sit ita kuma tazauna front sit baya ragawa motar haka yaja su dawani kalan mugun speed yanda yake driving irin wanda yasaba driving kan titi kasan waje cikin few minutes sai gasu a anguwan su har cikin parlor yarakata yace bara yakira malik daman haka sukayii da malik din idan sun dawo sai yakira shi su tafi guesthouse din atare can inda ke da bakin shima malik din acan zasu cigaba da kwana su dr ibrahim ma na can already,lokacin daya kirashi yana can dakin aydarh dinkin sa na wurin kamu yakawo mata ala dole sai tayi masa kabbasa na perfume din datayi amfani dashi yau tace bara tayi ba na matane shine yake ta fushi “ light ash din shadda ne wani oldietraford design anyi masa dinkin half jamper fadin yanda shadda tayi kyau wani dogon zance amma tayi wani irin kyau na alfarma tace idan zaka tashi katafi better go amma bazanyi ba ya marairaice kafin yace tau shknn but can I tayi masa wani kallo don tsaf tagane abunda yake nufi tace can you what yashafa kansa “tagyara zama tana facing dinshi tayi kasa da murya tace boyyie yadago kai tace kayi hakuri bana jin dadi kuma kaga ana hidima kafin son na dinga kwanciya ne?your babies are giving me headache and kai kuma dady dinsu bara kabari na huta ba tafada kwalla na cika mata ido yace shshsh!ya isa haka tabude masa hannu dasauri yasa kanshi boobs dinta yadinga saukan da ajiyan zuciya kaman wanda yayi racing tasa hannu tayi hugging dinsa “tana caressing head dinsa gently kiran wayan dr usama yashigo wayansa ita ta duba masa kafin tadauka tasaka masa a kunne dakyar ya daure yana amsa da sallaman da dr usaman yayi mashi dr usama najin muryar sa yace oh sorry son if you are busy I will just by myself ‘malik yace aaa uncle kundawo ne dr usama yace right ina a parlor gidan uncle din naka malik yace nima ina cikin gidan am coming right in sha Allah dr usama ya kashe wayan a ransa yace yarinyar nan na kokari cus kallo daya yayiwa malik yasan jarabar sa tayi masa yawa bari zaiyi after their wedding ya sa rufaidarh ta tambayi aydarh idan akwai cutuwa abashi magani idan kuma haka take itama shknn amma idan bahaka ba akwai kwara gaskia “ahankali tazare shi daga jikinta ganin baida niyyar tashi yamike yace mata ki kwanta kiyi bacci dasafe and make sures tomorrow everything eight you have done
with your breakfast and your drugs don’t stress yourself kidaina biyewa su maryam su basu da hankali duk da nasan baki da rawar kaii murmushi kawai tayi tace ohk sir har sunkai bakin kofa zata raka shi tace oh kayan naka fa yace ki ajiye a wurin zan karba goben tace Alright har karshen stairs tarakasa kafin tawuce dakin rufaidarh (bataji mgnr shi bakenan😂) wurin dr usama yakarasa suka wuce “ lokacin dasuka isa dr ibrahim baya nan yaje dauko su dr faisal da jirginsu yayi landing yanzu daidai abba da abby zasu bar gidan su koma gidan bayan sun yiwa minister of health din india sannu da zuwa close friend din abba ne wanda kuma shine babban aminin dr usama “abby dash isai yanzu yaga dr usama suka gaisa cike da girmamawa godiya yasake masa sosai da addua shima dr usaman bazai misilta iya adadin farincikin dayake ciki ba haduwar sa dawaennan bayin Allahn jiyake kaman familyn shine yadawo “duk guesthouse din biyu a cike su da jamaa part dayane aka ware ma dr usama sai minister of health babu yanda dr usama baiyi ba malik yazauna a part din yace aaaa zai zauna tare dasu dr ibrahim dasu dr faisal dr usama yace tau badamuwa raba dare sukayi suna fira labari suke irin na well educated mutane dasuka san ciwon kansu suka san abunda duniya take ciki “cikinsu babu wanda ba too classy ba kar ma dr malik yaji labari dr faisal yace nifa naso naga dr hafsa yau dr ibrahim yace sarkin zumudi idan kayi hakuri gobe in sha Allah zaka ga kowa dr umar yace nifa hadda samun matan aure yakara kawoni auran nan malik yayi murmushi kuyi ma kanku fada dai adaina zaman rashin matar nr yasir ne yatashi zaune daga kan sofa yace nidai ku bani sisters din ku ko na matanku please am tired of been single swears “dr ibrahim yace duk wacce ka zaba gobe kayi mun magana kawai nabaka “nr yasir yatashi yace nagode daii dr madallah daii babban yayah malik dai sai murmushi yake don har sai daya fakaice idon su ma yafita yasha magani Don alaman ciwon ciki yafara ji……. Wurin ten nasafe oum tadawo salon lokacin makeup artist din daaka dauko tundaga abuja ta iso tareda yaranta “ duk su maryam ana gidan dakin aydarh tunda safe tailor ya aiko musu da dinkin dazasu saka yau abunda ma yasa bai basu da wuri ba sunje measurement din lokacin yakure “chiganvy ne masu kyau kowa da kalan nashi dinkin har yagaji da haduwa Wallahi aydarh kam kayansu iri daya da oum da amaryar kanta saidai kala kowa dana shi super gold ce version 2025 latest printer wanda oum da kanta ta zana shi tun daga dubai su uku kawai akayi mashi kaf a printing din ta oum dark green sai golden din da black a jiki ita amaryar nata purple sai golden din da black itama a jiki “ na aydarh ne ash sai golden din da black atampha yayi kyau ya Allahu nasu maryam ma yayi kyau balle ma nasu aydarh rufaidarh ce tayi wa maryam,halime,aysha,sai dr hafsa da rabiah wacce sai dasuka zo aka kawo nata “ oum kuma tayiwa su hajajju da baba da inna sai iya super ce mai kyau Sheraton da Expensive veils masu kyau “ ummi kuma sabon lace ta dinka abunta mai shegen kyau peach marar hayaniya “ suna isowa abinci kawai sukayi makeup artist din tafara tsarawa amarya yah rabbil alameen barakallah “sai wajan four aka gama ma rufaidarh Tabarakallah masha Allah rufaidarh mades a beautiful bride Allahumma bareek kyau idan kaji shi daya kenan tayi kyau kaman wacce aka sako ma ruwan kyau a yau wow ‘makeup artist din tace daga rufaidarh sai aydarh da oum zatayi mawa saboda ayi saurin sauran yaranta kuma kowa takama wacce zatayi mawa cikin yanmata Wallahi dayake masu kyau ne babu wanda baiyi kyau ba a cikin su dinkin su kowa free straight ce “da aydarh da rufaidarh akayi ma straight gown oum kuma hijab boubou akayi mata “ Aydarh
ce last din gamawa sai ta dishe kwalliyar kowa cikinsu Wallahi rufaidarh tabata wani irin hug ya subhanallah karku so kuga irin yanda photographers din daaka dako ke daukar su yah rabbil alameen tun dazu malik yakira waya aydarh ta aike maryam da kayan sa aka kai mashi “ wani luxury event center ne oum ta siya musamman saboda kamun rufaidarh wedding planner kuma yayi deco iya deco wanda yasake fito dawurin irin asalin decoration din kamun gargajiya akayi sai wurin yayi kaman wani mountain tradition Allahu!!! Basu hadu ba saboda hidima tayi yawa daga can kawai suka wuce da dakyar aka samu dr usama yace zaije suma abby ma haka sai da ummi ta lallaba shi ya amince shikam abba daman abunda matarshi tace shi akeyi kawai gaba sukayi mazan matan ne suka zo last vedio da hoto kam har angaji dayin su yaushe ne first time dasu maryam da aysha da halime suka fara makeup “ummi ta rungume aydarh a jikinta akayi masu hoto kafin wani lokacin social media ta dauka kowane blog posting din hoton nan da vedios din suke dayake take sukayi editing “malik sai faman baza ido yake yagano inda matarsa take amma har yanzu shiru har yafiddo waya zai kirata yaji anbashi hug tabaya bai san waye bay ana juyuwa yaga dazzy malik ya murza ido cus Wallahi bai taba tunanin a rayuwa zasu sake ganin juna ba dazzy was one of his tight friend a medicine tare sukayi karatu asalin sunanshi shine dauda amma saboda tsaban son waka da kida suka mayar dashi dazzy nickname wani irin hugging juna suka shida malik Wallahi kaman wasu yara sai juya juna suke shida shi kowa da dariya a fuskar shi dazzy yace kasan da said ai ayi gunning dina bangane ka ba pal abdool kaine haka yah rabbil alameen kaine kasake zama haka wait waka sani anan din?? Malik yayi murmushi yace you baddoo har yanzu kana nan kenan wait miya kawo ka nan dazzy yayi murmushi yace aikina manah malik yabude ido yace what aikinka aikinka fa kace dazzy yace yanzu kai baka san am super star duk wasu pance pance wedding nine mc tare muke da Alijita aie he is my guy malik yace oh wow that’s good Masha Allah pal yanzu daman kaine sai da muka bada 8m kazo nan danasan you are the one ko sisi bazan bayar ba dazzy cannot hold it but to laugh yace my one and only baddo bazaka taba chanzawa ba nan daka zama balarabe fa?malik yashafa kansa yace it’s a very long story my man after the event zamuyi magana dazzy yace say it in brief you know no one can understand you more than me kasani aie malik yace so yanzu haka inada aure aunt din matana ke aure yanzu haka dakazo matan nawa she is my cousin sister yarinyar kanin abby ce and the groom he is like uncle to me the man did alot to me in my life dazzy yace oh oh wow kanada aure auran gida or kasamu type din naka malik yace duk daga baya mayi magana yanzu amarya tazo so go and do your work dazzy yace Alright abba ya dauko oum da rufaidarh a sabon motar da yasiya saboda biki “Aydarh kami ta da hibba sai mariam ne a motar sauran ma kowa yashiga mota convoy guda akayi na manya manya motoci zuwan bride aka fadawa mc yafara hyping amarya Wallahi kaman kasace su ka gudu ita da oum sunyi kyau sunyi kyau sunyi masha Allah Tabarakallah “oum tayafa Expensive veils dinta chantili veil wanda akayi musu tareda atampha rufaidarh ce kawai aka siyan ma bridal net mai dankaran tsada “ daga oum sai aydarh suka saka amarya a tsakiya DJ yasaka wakar mawakin sabon wakan Alijitan dake ta trending na manya mata “Wallahi kanaji kasan classy kamu ake in dollars oum tafara spearing kudi Allahu! Har kan bridal chair oum da aydarh suka kai rufaidarh ga dr usama zaune suna karasowa yamike yasa hannu yakamu ta suka zauna “sai dayayi mata addua aikam
sun sha vedio duk da bakaran adduan ake jib a saboda muryar alijita daya cike koi na na hall din amma dole ka lura addua yake mata ga wakan ali jita namanya mata yasa oum dinga watsa dollars kaman mi aydarh ma haka duk da taji wani kala ga mutane gashi gown dinta yafito da asalin masifan shape dinta daman veil din babba don dai transparent ne “Aydarh tayi kyau yah salam!malik na waje dr faisal shi Allah ya kashe shi sai ankira masa dr hafsa malik yace yayi hakuri a tashi event din shi kansa baiga matarshi ba “lokacin dasuka shiga hall din babu kowa a filin sai ango da amarya sai abba da oum na watsa musu kudi shima dr usama likin yake hadda ponds saboda kalan kyan da rufaidarh tayi masa Wallahi zai iya bada dukiyarsa baki daya wakan auran daakayi musu yayi mashi dadi sosai tayi dadi Sosai ga servers nata nasu aikin abinci da nama da abun sha har baa magana a wurin ,dazzy yakalli malik yace yanzu zakayi wani abu kuma Wallahi sai kayi “malik yace don Allah kabari naje wajan yarinyar can naga kaman bata jin dadi ne ko tagaji wallahi sam ba don saboda yaga tana zaune bane no kwalliyanta ke fizgansa zuciyar sa narkewa take his heart is melting yah rabb! Yarinyar tayi kyau yah rabbil alameen “dazzy yace wai yanzu waccan balarabiyar is your wife congratulations pal amma sai ka gayamun yaushe ka chanza type for now bawannan kanaji Allah sai kayi ma yarinyar can waka a wurin nan!gaban kowa da kowa show her you loves her in public indai yarda fara fadamun yanda kake jinta ne dayarda ta taimaka ma a rayuwa prove your love to her anan !!show the world you own her!kanuna ma matan nan dake kallonka kaman zasu cinyeka kana mata one in the trillion Wallahi malik jiyayi yana tsuma mantawa yayi dawani abu wai shi kunya ko su abby or abba na wurin da duk manya masu kudin na kasa daban daban ke wurin “bazai taba mance yanda suke imagination yanda zasuyi damatan su idan sunyi aure ba “yau daya yana son tasan yes she means a lot to him idan Allah yataimake sa yau yarinyar nan tasauke mishi nauyin da zuciyarsa ke dankare dashi! Ko ba komai kila tace masa I love you (wai I love you 😂🙌🏾) wurin alijitan yakarasa wanda shima good friend of him ne yace man yau fa zan cika alkawari alin yayi murmushi yace oya ga mic hyper the girl now kafin nan dazzy yayi magana da mic din hannunsa yace kowa ya zauna mutane duk a zauna amarya da ango ma suka koma wajan su “saida wurin yazama kaman inda babu kowa tsaban shiru “kafin malik yazo tsakiyar fillin wayyo Allah bata gansa basai yanzu wannan irin kyaun din dayayi Wallah isai daga mata kaman kallonsa suke miye kuma abun yazo tsakiyan fili Wallahi da ita yakeyi zaya sani dauke kanta tayi tanajin kaman tajawosa ya zauna tarufesa kar wacce tasake ganin sa Ahankali yafara *Rana haska gidana ga farin wata nazara * Wallahi kowa kallonsa yake kafin yataho yacigaba *rana mai haske komai na duniya idaniya dagani ba tambaya *yakarasa kusa da ita yamika mata hannu tayi saurin yin kasa dakai hannunta kawai yakama yafito da ita *yace ga yar dagwas dagwas taka da lapia turaruwa mai haske samaniya ruwa abun so kowace nahiya farar diya linzamin duniya ina yabon ki kin iya kwalliya kinada kima Allahu yasani ke nake so kema kinsani *ihun daake wurin da vedio kaman zaa barka hall din ummi ta taso da bundle na naira kusan bundle 8 ahannu sabbi tacigaba damasu lika musu ita dai aydarh kaman zuciyarta zata fito jitake kaman tadauke sa su fita suje duniyar daga ita sai shi bata taba jin wannan yanayin basai yau Allahu! Inada saa kowa yasani ki gode Allah gode annabi irinku kune yayin zamani zuciyata tana tafarfarsa a zato na ai ke zan rasa da gariiii!da garii sai nasha fasala *kin amince kinmini kwarkwarsa sannu yar hutu
sama ko kasa matata yaya zan rasa Wallahi su maryam da halime da aysha dawani kalan speed suka shigo aka cigaba musu vedio da hoto kudin ne sun liqa su saura Allah yafidda su daga binciken efcc 😂aydarh fitar da kunya tayi tayi hugging mijinta abba yayi murmushi yana kallon oum shiga sukayi abba da ponds da dollars yayi liki amarya ma tasowa tayi suka dinga musu lika yanda malik yayi wakan as if shi yayi shi sunyi kyau shi da matar tashi yau social media an samu abun fada hawaye kawai taji yazo mata all this yabo daga cikin zuciyarsa yafito yayi mata shi gaban kowa