SAFIYYA BOOK COMPLETE MAMAN MAMA.txt

Author :  Maman Mama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   24 / 113

69K to 72K   out of 336.6K words

safe da ta kira
shi sai kiran ya shiga ta sanar masa cewa
zata koma shi kuma yayi mata fatan alkhairi.
Da ta sauka a Katsina ma ta sake kiransa ta
gaya masa cewa ta isa, yayi mata sannu,
sannan reluctantly yace ta gaishe masa da
Mommy.
Daga nan suka fara magana, sama sama,
yana replying messages dinta in ta kira
kuma yana amsawa. A haka har ta turo masa
hoton kunshin da aka neme shi musamman
dan a nuna masa amma yaki gani, and he
replied with "yayi kyau".
Kamar yadda aka tsara ranar alhamis aka
fara biki
akayi kamun amarya a can katsina
a gidan wan babanta. Mommy ta gaiyaci
mutanen ta sosai sun je anyi komai da su,
yan uwan ango ma an ware representatives
sunje anyi kamun a gaban su a inda kuma
suka samu tarba ta musamman daga gurin
Mommy dan sai da ta tabbatar ta fitar da yar
tata daga kunya a idon su.
A
4:15 PM
A ranar kuma aka shirya za'a yi kamun ango
shima a nan Abuja, Sai dai kuma, tun. tun a
safiyar ranar ne da samari yanuwan ango
suka tashi a gidan da suke zaune tare da shi
sai suka neme shi suka rasa, sai maigadin
gidan ne ya gaya musu cewa tun assubar
fari ya fice daga gidan a motarsa. Aka yi ta
kiran wayar sa kuma bata shiga. Wasa wasa
har rana ta yi sosai babu ango babu
labarinsa. Tun suna boyewa suna cigaba da
bincike su kadai har suka sanarwa da iyaye
halin da ake ciki. Ango ya gudu. Ana ta kiran
wayarsa kuma tana ta ringing amma baya
dauka. Farko duk wanda aka gaya wa cewa
ango ya gudu sai yayi dariya thinking cewa
wasa akeyi, sai daga baya kuma sai a
fahimci cewa babu wasa a cikin lamarin.
Neman duniyar nan akayi wa angon aka rasa
shi har lokacin kamun yayi.
A gidan kakannin su aka tsara cewa za'a yi
kamun. Amma rashin gain angon ya saka
aka tattaro aka dawo nan gidan su angon
ana ta lissafin yadda za'a yi, auntyn sa
Maimoon sai dariya take yi dan ita dai ta san
Muham had Gidado ba zai bata ba kamar
wani key din mota, yayin da Aunty Amina ta
dage sai fada take yi akan ya basu kunya
sun tara mutane ya gudu ya bar su, da ya
san ba zai tsaya kamun ba ai da sai ya fada
musu da wuri su san abin yi. Hafsat kuwa sai
kallon su kawai take yi dan dama ita bata ga
amfanin kamun nan ba, daga baya dai da
taga magana taki ci taki cinyewa sai ta kira
Al'ameen ta zare masa ido tace sai ya fadi
inda Gidado ya shiga, yayi ta rantse rantsen
cewa shima wallahi bai sani ba, sai da ta. cewa shima wallahi bai sani ba, sai da ta
fahimci da gaske yake sannan ta rabu da
shi.
Ana cikin haka Abba ya shigo, ya zauna yana
binsu da kallo yana murmushi. Amina ta
kalle shi tace tabbas yasan inda Gidado
yake tunda bai nuna ya damu ba. Yace "to ni
akan me zan damu? Tsakanin ku ne da shi ni
babu ruwa na. In kuka kama shi duk abinda
kuka ga dama kuyi masa" sai kuma ya saka
hannu a aljihu ya dauko wayarsa ya kira
number din Gidado, shi ya san indai da ran
Gidado da kuma lafiyar sa babu yadda za'a
yi ya kira shi yaki dauka.
Yana kiran nasa kuwa ya dauka din, direct
yace masa "kana ina?" Gidado yayi shiru
kamar ba zai amsa ba sannan yace "ina daki
na" yace "wanne dakin?" Yace "dakina na
gidan mu". Abba yayi shiru yana jin yadda
muryar Gidado tayi kasa sosai, and he can
almost feel halin da zuciyar dan nasa take
ciki. Yace "iyayenka suna neman ka zasu
kama ka" Gidado yace "Abba ni da ba
criminal ba me nayi da za'a kama ni?" Abba
yace "tsakanin ku ne wannan. Ni dai yanzu
ka ban amsa ta. Za'a yi ko ba za'a yi ba
mu?"
Daga Gidado har abban nasa sun fahimci
cewa ba wai maganar kamu suke yi ba
yanzu, Gidado ya sake yin shiru. Abba yace
"yau kadai ta rage maka" still bai ce komai
ba, Abba yace "ina jin ka" Gidado yace a
hankali "za'a yi. Na amince ayi". hankali "za'a yi. Na amince ayi",
Daga nan Abba ya katse wayar ya juya yana
kallon yan'uwan nasa da suka saka shi a
gaba suka tsare shi da ido. Ya kalli Amina
yace "na ga kin damu dai da cewa sai kin
jika yaron nan da nono, me zaki bani idan na
gaya miki inda yake?" Tayi shiru tana tunani
sai kuma tace "in dai ka gaya min inda yake
daga yau zan dinga gaishe da matarka ina
ce mata yaya" duk suka kwashe da dariya.
Shekara da shekaru dama suna wannan
rigimar tsakanin Amina da Zainab. Zainab
kamar kanwa take a gurin Amina amma
kuma mijinta kamar Yayan Amina ne (if you
know you know ») dan haka kowa a cikin
su ya dage lallai sai dayan ya bashi girma.
Abba ya mike tsaye yace "yana dakin sa"
sannan ya fice ya bar musu gidan. Ai kuwa
Amina ta sunkuci turaren da ta taho dashi
tayi dakin Gidadon sauran yan'uwa suna
binta, taje kuwa tayi ta gudun kofar duniyar
nan yaki budewa sai da Mammy tayi masa
magana tare da yi masa alkawarin ba za'a
zuba masa nono akai ba sannan yayi
Ami
la
A bangaren Gidado ranar tun da assuba
daya tashi ya yanke shawarar amsar da zai
bawa Abba, Saboda shine abinda yaji
hankalin sa yafi kwanciya dashi, bawai dan
yaji a ransa yana son Safina ba, but yaji a
ransa cewa auren shine abinda ya dace
dashi, shine abinda hankalin sa ya kwanta
dashi a wannan lokacin, The decision made him sad but free at the
same time. Sad that he will have to made
the final acceptance of the fact that Safiyya
ta bar shi har abada, that his life has
changed forever. Wannan yasa ya lallabo ya
shigo gidan su ya shige dakin sa ba tare da
kowa ya ganshi ba, making sure cewa ya
boye motarsa a inda ita ma ba za'a ganta
ba. Farko kwanciya yayi yayi baccin sa sai
azahar ya tashi yayi sallah sannan ya kama
yin aikin da yazo dakin da niyyar yi, aikin
tattare duk wasu kaya nasa da duk wani abu
nasa da yake da dangantaka da Safiyya,
including his phone and his laptop da suke
cike da hotuna da pictures dinta, ya hada su
ya zuba a wata locker ya rufe.
A binciken nasa ne ya dauko wata rose
flower single stem da Safiyya ta taba bashi.
Ya tuno lokacin da ta bashi din da kuma
dalilin da ya sa yake ta ajjiye da ita.
Suna tafiya ne ranar nan a hanya kamar
kullum yana yi mata korafin har yanzu bata
kai shi gidan su ba, kar yaje ayi mata miji a
gidlan su a raba shi da ita tunda ba'a san shi
she kept telling him cewa ba za'a iya
raba su ba amma a karshe yace dai shi
bama shi da tabbas din tana son sa da
gaske ba wasa take yi masa da hankalin sa
ba, suna maganar ne tayi ta tsinkar flowers a
jikin bishiyoyi tana hadawa, sai da ta tara da
yawa sannan ta cire ribbon din data daure
gashinta da shi ta daure flowers din da shi ta
bashi, tace symbol ne na son da Safiyya
take wa Muhammad, Yaji dadi sosai kuma ya. take wa Muhammad. Yaji dadi sosai kuma ya
karba, but He jokingly said "wannan ai gaibu
ne, ana jima wa zasu yi wilting su bushe su
mutu. I need something that is a forever
thing. Wanda zai nuna min matsayina is a
forever one a gurin ki. Something like zuwa
gaishe da Daddy",
A week after that, a jewelry company
delivered that rose to him. Single stem ne na
kyakkyawar red rose flower. An nannadeta
da transparent plastic sheet. A jikin sheet
din anyi rubutu da golden color in her own
handwriting.
Muhammad,
This feeling is a forever thing.
Your's
Piya
Amma abinda ya saka shi mamaki a lokacin
shine kasancewar jewelry company ne suka
yi delivering sakon. Sai da ga baya ya
fahimalalili. A kasan rose din, dan box din
da aka zura stem din rose din a ciki, was
made of gold, pure gold molded into the
shape of a heart with their initials scribbled
on it "MS".
It was too much of a gift da yaji a ransa
cewa bai kamata yayi accepting ba, that
gold is a fortune, Ya tabbatar a gida ba'a
san tayi wannan kyautar ba, Amma kuma he. san tayi wanna kyautar ba. Amma kuma he
so much love it da ya kasa mayar mata.
Wannan ya sa ya boye ta a inda yasan babu
wanda zai ganta da niyyar in sunyi aure sai
ya bata abinta.
But now it is never going to happen. Sai ya
samu kansa da jujjuya rose din a hannun sa
yana wondering me zaiyi da iya yanzu. A
karshe sai ya koma kan gado ya kwanta
rigingine ya dora rose din akan kirjinsa ya
rufe idonsa. Yana jin wayarsa tana ta kara,
kuma a ransa ya san cewa nemansa ake yi
amma haka yayi ta kwanciyar sa, sai dai
damuwar sa bata saka a ransa yaji cewa ya
fasa yin auren ba. A haka akayi la'asar ya
tashi yayi sallah ya koma ya kwanta,
deciding cewa ba zai je gurin kamun sa ba.
Duk wadanda suke kiransa yana gani, kuma
ya yanke shawarar ba zai dauka ba. A haka
har wanda ba zai iya kin daukan wayar ta sa
ba ya kira shi. Ya dauka, ta tambaye shi
game da decision dinsa kuma ya gaya masa
amsar.
Bai jima da ajiye wayar ba yaji bugun kofa da
kuma muryar Aunty Amina tana mishi
magana
filatanci "na san kana ciki, ka
bude kofar nan" ya tashi zaune yana dafe
kansa, Suka cigaba da hayaniya da kuma
bugun kofar. Bai ce musu komai ba sai ya
tashi ya kammala adana dukkan kayan da
yake bukatar adana wa including the forever
rose sannan ya tsaya a bakin kofar, a lokacin
yaji muryar Mammy tana masa magana, Yayi
murmushi ya amsa mata da fulatanci. murmushi ya amsa mata da fulatanci.
"'Amma banda nono za'a zuba min" tace "eh
banda nono" yace "kinyi alkawari?" Tayi
dariya tace "nayi alkawari" sannan ya bude
kofar, yana budewa suka feshe shi da
turaruka kala kala sannan aka dauki guda.
Duk da cewa turarukan sunyi masa karfi aka,
amma sai ya samu kansa da yin murmushi
yana jin dadin gain iyayen nasa cikin farin
ciki.
6
4:15 PM
Zuwa dare sai gashi yana hira a cikin su
harda dariya, ranar gabaki daya familyn
anan suka ci abincin dare sannan suka raba
dare suna hira, sai da bacci ya fara cin karfin
sa sannan ya zame jikinsa ya koma dakinsa
ya kwanta acan.
Da safe ya tashi da wuri kamar yadda aka
tsara ya shiga wanda, saboda da wuri zasu
tafi gurin daurin auren, yana fitowa daga
wanka da bathrobe a jikin sa sai ya ga Mama
a zaune akan gadon sa da kayan sawa na
maza a hannunta tana fesa turare a jiki. Ya
rissina ya gaishe ta yana jinsa wani iri
saboda
bu kaya a jikinsa amma sai yaga
ita ko an xinta, Ta mika masa kayan hannun
ta, fuskarta dauke da alamar damuwa, tace
."ga kayan da zaka saka nan. Dan banga ka
tanadi kayan sakawar yau ba" ya karba tare
da yi mata godiya, bata amsa ba sai tace
"kayi sauri ka shirya, baban ku har ya
shirya" ya ce "to" amma sai ua cigaba da
tsaiwa da kayan a hannun sa tunda dai ai ba
zai saka kava a cabanta ba, zai saka kaya a gabanta ba.
Ta mike a hankali kamar bata son fita. Har
takai bakin kofa sai kuma ta juyo tana kallon
sa tace "Muhammad?" Ya amsa, sai tace
"are you happy?" Yayi shiru yana kallon
damuwar da take rubuce a fuskar ta sai ya
girgiza kansa yace "no, I am not happy
Mama. But I am contented, alhamdulillah"
tace "good. That's a good start. Allah yayi
maka albarka".
Sai da ta fita sannan a hankali yace "Ameen
Mama"
Ya shirya ya saka kayan da Mama ta bashi.
Farin yadi ne tas da akayi wa aiki mai kyau
kalar ruwan toka mai haske, wanda ya dace
da hula da takalmin da ta ajiye masa. Ya
tsaya a gaban madubi yana kallon yadda
yayi kyau, shi kansa ya san yayi kyau ba
kadan ba. Ya tuna maganar Safiyya "You will
look so good in white"
Sai yayi murmushi. "Good bye Piya".
Daga nan ya juya ya fita tare da rufe kofar
dakin, kna
wing he will come back a changed
man, al
tried man. Maybe even a happy
man. Abinda bai sani ba shine a yanzun ne
zai bude babi mai cike da rikici da sarkakiya
a rayuwar sa, Yanzun ne matsalolin zasu
fara,
*Her
Ranakun gudu suke yi, musamman idan ina. Ranakun gudu suke yi, musamman idan ina
lissafa su a matsayin kwanakin da suka rage
a daura min aure da Mukhtar, amma kuma
lakaki suke yi idan na kalle su a matsayin
ranakun da suka rage ayi min aiki a raba ni
da abinda yake ciki na.
Duk shire shiryen aikin sun kammala a
asibitin da za'a yi, sun dauki dukkan vitals
dina sun tanadi dukkan abinda suke ganin
zan bukata. Sun kuma tanadi dukkan abinda
babyn da za'"a ciro zai bukata tunda zai
zamanto premature ne kuma zai bukaci
kulawa ta musamman. Yayinda ni kuma na
kammala dukkan shiryen shiryen bayar da
babyn kamar yadda na riga nayi niyya.
Sharuda na sune bana son ganin shi, bana
son Daddy ya ganshi, bana son kuma in an
samu parents din da suke son sa a basu
wani information da ya shafe ni ballantana
har nan gaba yayi amfani da information din
gurin sanin ko ni wacece.
A gida kuma kullum muna cikin rigima da
Daddy, muyi rigima yayi fushi ya sauko da
• kansa ko kuma ni inyi fushi ana jima wa
kum
sauko inje in bashi hakuri. Duk da ya
amine da maganar Mukhtar amma yaki
hakura da kokarin chanja min ra'ayi na.
Sannu kuma har yanzu bai yarda da magana
ta ta cewa ba zan koma Nigeria ba. He kept
saying akwai plans din da ya shirya min in na
koma Nigeria, But he wouldn't say what.
Mutanen kadai da nake samun fahimtar juna
da su sune twins, Kullum sai muni hirar mu
a waya. Suna kuma updating dina akan duk. a waya. Suna kuma updating dina akan duk
abinda yake faruwa a gidan. Su suka bani
labarin rikicin da ake tayi tsakanin Mommy
da Safina, a fahimtar su ita Mommy hankalin
ta bai kwanta da wanda Safina zata aura ba.
A kalaman ta kamar yadda suka fada min
"shegen girman kai ne da shi da isa kamar
wani dan sarkin Makkah"
Sun so Daddy ya bar su su taho su zauna
tare da mu amma yaki, ni na fahimci baya
son Mommy ta sake jin haushi tace ya
kwace mata su, shi lallai so yake a daidaita.
Kusan kullum kuma in muna waya sai sunyi
min maganar Hajiya, tana ta damn su da
tambaya akai na, ta damu da ni, musamman
da taji cewa za'a daura min aure.
"Kin san bata san halin da kike ciki ba.
Mommy bata gaya mata ba. Tace Hajiya
bakinta bashi da linzami"
6
2
4:15 PM
1
'"Bata gaya mata ma maganar rikicin da suka
yi da Daddy b
dasan idan da ta gaya mata
'da zata iya yi
yaya Safina kayan daki
amma kuma da kowa a gidan bikin sai yaji
labari"
Nayi murmushi, a yarda da maganar
Mommy a nan, Hajiya tana da kirki sosai,
ammà indai magana ta shiga ta kunnen ta to
sai ta fita ta bakin ta, Kuma ba wai da niyyar
munafunci ba. Haka Allah yayi ta bata san
wani abu wai shi sirri ba, Da ake zata san da. wani abu wai shi sirri ba. Da ake zata san da
zancen cikin nan nawa, zata tausaya min
sosai ta bani dukkanin kulawa, bayan ta
gamai min fada, amma kuma kowa da yake
gidan da wanda zai shigo gidan sai ya san
maganar.
Safina har da turo min pictures din gidanta
sanda aka gama jerenta, sannan tayo min
message din godiya. Ranar kamun ta ma
haka ta turo min pictures din kyalliyar da
tayi, telling me that taso ace ina nan.
Sannan sai washegari, washegari ranar
daurin aure. Ranar dama ban samu baccin
kirki ba saboda lissafin rayuwa. Haka na
gama daren akan sallaya ta. Gari yana
wayewa nace saura kwana daya. Ina nan kan
sallayar har lokacin in abincin Daddy yayi
naje na hada masa, yanzu baya iya cin
abinci mai tauri sai mai ruwa ko kuma wanda
aka dafa yayi laushi sosai.
Naje na kai masa na tashe shi zaune ya
dauka yana ci, baya son inke bashi abinci a
baki yace cin abincin da kansa ma wani
exercise ne. Yana ci yake tambayata ko na
gaml
da kaya na na zuwa asibiti nace
masa na gama, dama da yamma zan tafi, a
can zan kwana. Ya sake tambayar ko akwai
abinda nake bukata nace masa a'a. Ni kuma
na sake yi masa maganar cewa bana son ya
bini asibiti gwara yayi zamansa a gida tunda
Aunty Hajjo zata je amma ya nuna min ba zai
zauna a gida ba, Sometimes na kan yi
tunanin a gurin sa na gado taurin kaina duk. tunanin a gurin sa na gado taurin kaina duk
kuwa da cewa shi kullum cewa yake yi a
gurin Ammi ne.
Sai da nurse din shi yazo ya hada masa
ruwan wanka zai taimaka masa yayi sannan
na fita na koma parlor na zauna. Gaba na sai
faduwa yake yi. Nayi tunanin maganar aiki
na ce take damuna amma kuma ban taba
damuwa da ita ba why will I now. Ina nan
zaune har wajen azahar nurse din ya fito
yace zai je ya dawo, ni kuma na tashi na
shiga kitchen zan nema mana abinda zamu
ci da rana.
A lokacin ne wani tunani ya fado min. Twins
sunce 11am za"a daura auren Safina. Na kalli
agogo naga 12:30 ma'ana 11:30 kenan a
Nigeria. Sai nayi tunanin ko an daura? Na
shiga kitchen din na dora abincin sai na
dawo daki nayi sallah kafin abincin ya
kammala., Sai da na idar nayi adduoi na
sannan na dauko waya ta zan duba ko twins
sun turo min labari. Ina shiga kuwa naga
méssage from Hussein.
"'Yaya an daura auren Yaya Safina. We are
missing you here ke da Daddy"
Naji babu dadi a raina, nima ina missing din
su, Sai naga ya dora status, nayi sauri na
bude dan nasan pictures din daurin auren
ne,
A lokacin ne na ganshi, A lokacin ne na ganshi.
Sai da na ajjiye wayar na saka hannayena
biyu na murza idona dan in kawar da gizon
da yake min, saboda kwanan nan ba a
mafarki ba har a ido biyu gizo yake min in
ganshi kamar ya shigo gidan ko kuma inji
kamar muryarsa. Na sake daukan wayar na
sake dubawa.
Muhammad ne, Muhammad dina, yayi kyau
fiye da yadda na taba tunanin zai yi. Yana
tsaye Hussein yana tsaye shima a kusa da
shi. Hussein yayi captioning hoton with
"Nayi sabon wa"
Menene wa? Shine tambayar da na fara yiwa
kai na. Me Muhammad yake yi a gurin daurin
auren Safina?
Sai dai hoto na gaba shi yayi kokarin amsa
min tambaya ta.
Muhammad din ne dai again, this time sho
da H
an da Hussein. Hussein ya rubuta
"With the groom. Allah ya sanya alkhairi"
Naji cikina ya daure, kwakwalwa ta ta toshe.
Na sake tambayar kaina "menene groom?
Me kalmar groom take nufi?"
Hoto na gaba ne ya hau da kansa ba tare da
na tura shi ba, Muhammad ne a tsaye da
Safina a kusa da shi. Ta ci kwalliva cikin farin. Safina a kusa da shi. Ta ci kwalliya cikin farin
lace din da na siya mata. Fuskarta dauke da
tsantsar farin ciki. A kasan hoton Hussein ya
rubuta.
"Amarya da ango"
89 7
3
3
4:15 PM
Na ajiye wayar tare da girgiza kaina kamar
mai kokarin tashin kaina daga bacci, amma
kuma ba baccin nake yi ba. Na dafa gadon
da yake gaba na na mike ina jin kamar kaina
yafi dukkan sauran jiki na girma saboda
kamar dukkan

24 / 113