Author : Maman Mama Category : Romantic Hausa Novels
jinin jikina ya tattare ya koma
cikin kan, shi kansa bugun zuciya ta a cikin
kai na nake jin sa. In dai har da gaske ba
mafarki nake yi ba, ba kuma haukacewa nayi
nake hallucinations ba, to tabbas auren
Safina da Muhammad Gidado aka daura shi.
Na dafa bango na fara kokarin fita waje sai,
kuma na dawo dakin na dauki handbag dina
da take ajjiye akan side drawer na rataya, na
cigaba da laluben hanya har na fita parlor.
"Daday!"
Na fada da karfin da bansan ina da shi ba.
Na cigaba da tafiya ina gain gaba na yana
kara duhu duk kuwa da ba dare ne yayi ba,
Sama sama naji muryar Daddy yana
magana, "Safiyya! Lafiyar ki, Me ya faru? Ina
zaki je" na juyo inda naji sautin muryarsa
nace "gida zanje, Nigeria zan tafi, Daddy
Muhammad ne fa, Wallahi Daddy shine. Muhammad ne fa. Wallahi Daddy shine.
Daddy mutuwa zanyi. Daddy zuciya ta zata
fashe. Daddy mutuwa zany" na cigaba da
fadar sauran maganganun da ban san me
nake cewa ba yayin da jiri ya debe ni nayi
kasa.
Dishi dashi naga motsin Daddy ya mike
daga kan wheelchair dinsa yayo kaina, sai
dai kafin ya karaso ya yanke jiki ya riga ni
kaiwa kasa.
Sai da kaina ya daki center table din gurin
sannan ya karasa kasa. Na hango Daddy ya
sake yunkurawa zuwa inda nake fuskarsa da
cike da tashin hankali.
"Not my daughter. God please take me
instead" ya fada a hankali. Sannan kuma da
karfi yace "who is there? help us please.
Help!"
A hankali na sake ce masa "Daddy
Muhammad ne".
Sannan na rufe ido na into
nothingness....
Longest episode ever
Shin kina son wannan episode din ya zamar
miki taliyar karshe ko kina son kari....... ....
Muhammad dai ya auri Safina, while madly
in love with Safiyya, ba tare da yasan. Shin kina son wannan episode din ya zamar
miki taliyar karshe ko kina son kari..........
Muhammad dai ya auri Safina, while madly
in love with Safiyya, ba tare da yasan
dangantakar dake tsakanin Safina da
Safiyya ba.
Ga Safiyya kuma ta dauki hanyar lahira
bamu sani ba ko zata yi rai ko akasin haka.
In bata tafi lahirar ba ma she is set to marry
Mukhtar
Yaya wanna badakalar zata kare
Yaya wadannan aurarraki zasu kasance.
Menene ainahin labarin Safiyya da
mahaifiyar ta
Menene dangantakar su da Mommy
And above all, wanene uban cikin jikin
Safiyya.
Kina son wadannan amsoshin?
Na tabbatar kina so,
Turo naira 500 dinki zuwa wannan account
din
0779484.494
Nafisa Tafida Usman
Access Bank - Safiyya'
owner
8:51 PM
Episode Sixteen: Junior
Kukan jariri ne sound din da ya fara ratsa
consciousness dina, kamar a cikin kai na aka
saka min jaririn, kamar a cikin kwakwalwa ta
yake kukan cikin kokarin sa na karasa
tarwatsa kaina. Nayi kokarin juya kan amma
naji yayi min nauyi ga kuma wani irin ciwo da
yake min. A hankali na daga hannuna da
niyyar dafe kan dan saukakawa kaina a
zabar da nake ji, k kuma in toshe kunnena
dan hana kaina jin kukan jaririn, amma sai
naji an rike hannun nawa, sai kuma naji
muryar Daddy yana magana "Safiyya?
Careful kar kiji wa kan ki ciwo. Ku fita da
wannan yaron daga nan dan Allah".
Na dan motsa idona kadan ina jin a raina ina
son in kara gain fuskar Daddy one last
time, Na samu da kyar idon da yayi min
nauyi ya bude, na sauke su akan Daddy da
yake zaune akan kujerar sa a kusa dani
hannunsa rike da nawa, ban gane inda muke
ba amma na gane Daddy na, sai dai kuma ba amma na gane Daddy na, sai dai kuma
yayi mugun chanjawa lokaci daya yayi kamar
an kara masa shekaru akan nasa, yayi ramar
da ban taba gain shi da irin ta ba duk kuwa
tsahon shekarun da ya dauka yana jinya.
Na lura bayan shi akwai likitoci da suke
tsaye a kaina blue scrub a jikin su. "Safiyya"
Daddy ya sake kiran suna na "sannu! An fita
da shi. Ki ci gaba da baccin ki"., Na mayar da
ido na na rufe na cigaba da baccin kamar
yadda ya bukata.
A farkawa ta biyu ne nayi nadamar farkawar.
Hoton Muhammad tare da Safina an rubuta
amarya da ango a kasan hoton shine abinda
ya dawo dan cikin hayyaci na, kamar yadda
shine abinda ya fitar da ni daga cikin
hayyacin nawa tun farko. "Muhammad!" na
fada ina kokarin tashi daga kan gadon da
nake kwance. Na san dai an rike ni amma
ban san waye ba, naji kuma muryar Daddy
sannan naji ta Aunty Hajjo, daga nan kuma
naga wata maaikaciyar asibiti ta shigo da
sauri ta doso ni, sannan mercifully na koma
na cigaba da bacci na.
Sanda na sake farwakawa ido na akan
agogo ya sauka, karfe biyu da minti hudu na
gani, nayi ta kallon agogon ina tunanin
abinda hakan yake nufi. Biyun yaushe?
Biyun kuma wacce rana? Nayi kokarin juya
kaina in nemi window a dakin ko zanga hint
din in safiya ce ko dare amma ban gani ba.
Sai ma kaina da yake kara yi min ciwo a
kokarin juya shi da nake yi. A lokacin na. kokarin juya shi da nake yi. A lokacin na
fahimci a dakin asibiti nake, musamman
saboda yanayin gadon da nake kai da kuma
naurorin da suke zagaye da ni. Na duba
hannuna naga drip yana shiga cikin
jijiyoyina. A gefe na naga Aunty Hajjo tana
kwance akan wata kujera, daga dukkan
alama baccin da take ba mai nauyi bane ba.
Babu Daddy a dakin.
Na mayar da ido na na rufe amma kuma sai
baccin yayi kaura daga cikin su, abinda ya
faru ya fara dawo min a cikin kaina. Yadda
rayuwata ta fara so good and perfect, lokaci
daya ta juya zuwa terrible a karshe na rasa
komai. Na rasa komai including my chance
to marry the one person I love like crazy.
Na riga na lallaba zuciyata akan ta hakura da
shi, for his own sake, duk da dai har yanzu
zuciyar ta wa bata gama amince wa da
umarnin da na bata ba, tarin matsalolin da
nake ciki sune duke danne damuwa da
rashin sa, amma yanzu, after seeing his
picture with Safina, komai ya dawo min
sabo.
Tambayar da na samu kaina da yiwa kaina
ita ce "how?" Ta yaya Muhammad da Safina
suka hadu a cikin watanni biyu da yan
kwanaki har kuma suka yi aure? Muhammad
fa? The man I thought saboda san da yake
min zai jima bayan na barshi kafin yayi aure,
the same man that kept telling me how he
can not live without me. Then he married my
sister just few months da rabuwa da ni? Ta. sister just few months da rabuwa da ni? Ta
yaya zai yi min haka?
Na tuno maganar Safina da take gaya min
wanda zai aure ta ya turo mata friend
request a social media, they get talking and
he proposed yace yana son ya aure ta in few
months. Hakan yana nufin Muhammad shi
ya nemi Safina kenan. But why and how can
he do that? Na san ya san ina da step sister
mai suna Safina, na tabbatar munsha yin
maganar ta dashi, so it was easy for him to
find her and marry her, and dalili daya zan
iya fahimta a matsayin dalilin da yasa yayi
hakan, to get back at me for yaudarar sa da
yake tunanin nayi.
32
17
6
A 9 8:52 PM
Na mayar da ido na na rufe ina jin kaina yana
kara matsanancin ciwo.
And Safina. Mun sha maganar Muhammad
da Safina. Abinda bani da tabbas akan sa
shine idan ta san shi by face or not. Na san
basu taba haduwa ba, but she must have
seen his picture a waya ta, she must have.
Babu yadda zata yi tace bata taba gain sa
ba dan hotunan Muhammad a cikin waya ta
sun fi hotuna na ni kaina yawa. Wasu
hotunan ma shi kansa bai san sanda na
dauke shi ba,
Karya take yi tace bata gane shi ba,
Duk su biyun munafukai ne
Duk su biyun maciya amana ne. Duk su biyun maciya amana ne
Duk su biyun kuma sai sun gane kuran su
akan abinda suka yi min.
I have been good, but rayuwata have turned
to bad, now I am going to be bad sai in ga in
da akwai riba a wannan bangaren. I am
going to turn into a bad girl. I am going to
destroy their marriage even if it is the last
thing I will ever do.
Na fara planning a kaina na yadda zanyi
making life difficult for Muhammad da
Safina, babu irin plan din da ban hada ba.
None of which is a good thing. But to do
that sai na koma Nigeria. Na fasa zama anan
din kamar yadda a da na ce zanyi. Nigeria
zan koma. In gasa wa Safina da Muhammad
ava a hannun su. But to do that properly, I
will have to get rid of cikin jikina first.
Wannan mayataccen cikin a jikina.
Sai a lokacin hankali na ya dawo kan cikin.
Sai a lokacin tunanin da ya chunkushe a
kwakwalwa ta yay giving way for feelings.
And I felt empty a ciki na. Na bude ido da
sauri na kalli cikin. Babu. Na daga hannuna
wanda babu komai a jiki na shafa cikin, it felt
weird, it felt as if bayan babyn har kayan
cikina ma babu su. Naji wani relief na
rabuwa da cikin ya lullube ni, sai kuma fear
ta maye gurbin relief din. Ina yake? Masu
adoption din sun karbe shi? Yanzu Daddy ya
san na bayar da shi kenan? Me Daddy zai ce
akan hakan? san na bayar da shi kenan? Me Daddy zai ce
akan hakan?
Amma kuma dazu ina bacci naji kukan jariri.
It shouldn't be. Na riga nayi signing
agreement cewa daga ni har dangina ba
zamu ganshi ba ana cire shi za'a tafi da shi.
Bana son ganin shi. Bana son duk wani abu
da ya shafe shi.
Wani alarm naji ya fara beefing a jikin gadon
da nake. Naga Aunty Hajjo ta mike da sauri
tana kallona sannan ta danna wani button da
nake tunanin na kiran likitoci ne. Sai kuma ta
taho inda nake ta dafa kaina. "Relax Safiyya,
relax. You are alright. Everything is good.
You are going to be fine".
Wata nurse ta shigo da sauri tana kallon
abinda yake yin karar tace "her VP is
skyrocketing again" da sauri aunty Hajjo
tace "then do something" ni dai ina kallon
su dan ban fahimci abinda suke yi wa tashin
hankali ba. Mutuwa ce fa ba wani abu ba.
And mutuwa a gurina idan tazo zan kalle ta
ne a matsayin mercy dan na jima ina neman
ta da ma.
Muryar Abdul ce ta sake tashina a karo na
uku.
"This baby is sooo cute Umma"
Sai kuma muryar Aunty Hajjo
"Da Allah ajiye shi haka nan. Sai faman. "Da Allah ajiye shi haka nan. Sai faman
jagwalgwalashi kake yi. Dan ma yaron me
lafiya ne ai da ba zasu barmu mu zo dashi
dakin nan ba tunda preterm ne"
Ya sake cewa "bara in dan kara rike shi
kadan. Ai ba taba shi nake yi ba. Rike shi
kawai nake yi" tayi tsaki "kai ka sani kuma.
Da ka amince da abinda nace maka ai da
yanzu kai zaka raini wanna jaririn. Amma
kaki. Kayi wa kanka ai" yace "Umma ba fa ni
naki ba, ita ce ba ta zabe ni ba" tace "bayan
ka gaya mata kana da wadda kake so?
Wacce mahaukaciya ce zata auri namijin da
ya gaya mata yace baya son ta?"
Muryar Daddy naji yayi sallama. Na juya
kaina bangaren da naji muryar ta sa sannan
na bude ido na a hankali na sauke su a
kansa, ya turo kujerar sa kusa da gado na
yana kirkiro murmushin da ni na san ba na
gaskiya bane ba. "Safiyya. Kin tashi?" Ya
fada yana shafa gashin kaina. "Sannu. Ya
jikin ki? Me yake miki ciwo yanzu?"
A hankali na bude baki da muryar da naji
kamar ba tawa ba nace "Daddy. Gida zan
tafi. Nigeria zan tafi" yace "okay, Okay. I will
get us tickets right away, Kar ki daga
hankalin ki akan hakan. Any thing you want".
14
7
8:52 PM
Na dora hannu na akan cikina ina shafawa
sai ya rike hannun "kar ki taba ciwon" na
dago ina kallon sa ban ce komai ba sai
Sending messages is not allowed in this group. sai ya rike hannun "kar ki taba ciwon" na
dago ina kallon sa ban ce komai ba sai
Aunty Hajjo ta dawo daya gefen nawa tace
"jinin ki ne ya hau. Kika fadi. Aka kira
ambulance suka dauko ki suka kawo ki nan.
Dole aka cire babyn dan a samu damar
daidaita vp din ki. Har yanzu bata zama
normal ba but it is going down
alhamdulillah".
Daddy yana kallon ta yace "I heard she had
another arrest cikin dare ko?" Aunty Hajjo ta
dan yi murmushi "kar ka damu da haka
Daddyn Safiyya. She will be okay insha
Allah" na juya ina kallon ta sai tace "they
had to admit him too. Allah ne ya kare mu.
We almost lost the both of you. Whatever is
worrying you Fiyya keep it aside. Nothing is
worth damuwar da mahaifinki ya shiga. Ko
ba kya valueing taki rayuwar I am sure ta sa
matters a lot to you",
Sai ta koma da baya ta karbo jaririn daga
hannun Abdul shi kuma ya fita sannan ta
dawo ta mika wa Daddy tace "tun jiya naga
ta yar ka kake ba ku gaisa ba" ya gada
hannu ya karba, na dauke kaina gefe in jin
hawaye yana bin kuncina. Ba zan iya cigaba
da kallon yana yin fuskar Daddy a lokacin da
ya karbi babyn ba,
Ko a mugun mafarki ban taba yin wanda na
haifi shege ba, Ban taba yin wanda Daddy
yake rike da shegen jariri daga gare ni ba.
Babu abinda ba zan iya bayarwa ba a lokacin
idan da zan samu Allah ya dauki raina a. idan da zan samu Allah ya dauki raina a
gurin. Wannan kuma yana daga cikin dalilin
da yasa na zabi bayar da jaririn.
Muryar Daddy can ciki naji ace "Allahu
Akbar. Allah mai kyauta da kari. Allah na
gode maka. Na karbi wannan kyautar da kayi
min kuma na gode maka. Allah kayi masa
albarka ka bashi rayuwa mai kyau duniya da
lahira" naji Aunty Hajjo tace "Ameen ya
Rabbi".
Sai kuma Daddy ya dan yi yar dariya yace
"yanzu kai bawan Allah, upon all the people
in this big wide world, ka rasa da wanda
zaka yi kama sai dani?" Aunty Hajjo tayi
dariya "soyayya ce yake yi maka. Kauna kai
da shi har abada. Amma jarirai ba'a iya gane
kamar su lokaci daya, sai sun yi wayo sosai
sannan kamarsu take bayyana"
Sai Daddy ya mike da jaririn a hannun sa
sannan ya dora min akan cinyata, ganin bani
da niyyar rike wa sai Aunty Hajjo ta taho da
sauri ta rike sannan ta daga gadon da nake
kai na koma kusan a zaune sai ta kwantar da
shi akan cinyar ta ta saka pillow ta tare shi.
Na runtse ido na ina girgiza kai na "bana son
ganin shi Aunty, ki dauke shi daga jikina dan
Allah"
A daidai lokacin wata maaikaciyar asibitin ta
shigo da takardu a hannun ta, suka gaisa da
Aunty Hajjo sannan tayi bayanin cewa tana
son ta cike bayanai akan jaririn da aka haifa
ne for his birth certificate. Tambayar farko. ne for his birth certificate. Tambayar farko
ita ce menene first name dinsa. Tayi
tambayar tana kallo na, nima na bita da
kallo, to in har ni zata tambaya ni kuma wa
zan tambaya kenan?
Daddy ne ya amsa "Adam. His first name is
Adam" na juya ina kallon Daddyn. Tunda na
samu cikin nan babu abinda Daddy ya tsani
gani kamar cikin, abinda har ya jawo min
nima baya son ganina. Ban taba tsammanin
zai karbi babyn ba ballantana har ya saka
masa sunan sa.
Matar ta rubuta sannan ta sake next
question wacce tafi komai ciwo a gurina "his
surname" wanda mu a gurin mu hausawa
mukan yi amfani ne da sunan uba a
matsayin surname. Still ni ta sake yi wa
tambayar. Sai na sunkuyar da kaina kasa
hawaye yana fitowa daga ido na yana zuba
akan dan jaririn da yake kan cinyata. Daddy
naji ya sake amsawa again da muryar a kasa.
"Adam Muhammad. His full name is Adam
Adam Muhammad", Matar ta rubuta sannan
ta juya ta fita.
Na rufe idona ina jin hawayen yana cigaba
da bin kuncina. Sai kuma na bude ido na
sauke su akan dan jaririn da yake kan
cinyata fuskarsa jike da hawaye na.
Yar karamar fuskarsa tana kama da ta
Daddy tabbas, yana kuma kama da ni. Wato
dai duk a kaina ya kare. Gashi kuma ya karbi
sunan Daddy. Ruwan hawayen nawa da yake. sunan Daddy. Ruwan hawayen nawa da yake
zuba a kan fuskarsa ne ya saka ya motsa a
hankali sannan ya bude idonsa ya sauke su
a kaina. Nayi sauri na mayar da nawa idon na
rufe." Aunty Hajjo dan Allah ki dauke shi
daga jiki na" tazo ta saka hannu ta dauke shi
sannan ta sake kwantar min da gadon tare
da lullube ni.
14
11
10
8:52 PM
Na rufe ido na kamar bacci zan yi, naji ta
cewa Daddy zata mayar da jaririn NICU inda
ake kula da shi.
Sai dai tunda na rufe nawa idon idon yaron
nake gani yana kallo na dasu. Ina tunanin
ranar da zai kalle ni da su yace min ina
ubansa. Ban san wanne kallo zaiyi min ba in
nace masa ban sani ba. Ko zai fahimta? Ko
kuma shima zai dora ayar tambaya a kaina
kamar yadda mutane da yawa suke dorawa,
including mahaifina.
Sai daga baya na fahimci dalilin da yasa
adoption din da nayi niyyar bayar da babyn
bai tafi daidai ba. Ambulance din da aka kira
ta dauke ni ba asibitin da nake ganin likita ta
kai ni ba, asibiti mafi kusa kawai suka nema
suka kai ni dan ceto raina. Su kuma inda aka
kaini basu san waccan maganar ba, Na
kuma fahimci anyi min aiki ne tun around
1pm na ranar juma'a, yanzu kuma 1pm din
asabar ne,
Ina jin uncle Sufyan suka shigo tare da
Abdul, suka gama magana da Daddv sai. Abdul, suka gama magana da Daddy sai
yazo kusa da ni yayi min sannu. Na gyada
masa kai kawai ba tare da na bude ido na
kalle shi ba dan ni a yanzu da naga dan da
na haifa ba tare da aure ba ido da ido sai
nake jin kamar nafi kowa abin kunya a
duniya. Na tabbatar mutanen da suka san ni
da ba zasu cigaba da yi min kallo irin wanda
suke yi min da ba.
Daga baya Aunty Hajjo ta dawo babu yaron
a hannun ta, ta hada min ruwa a toilet ta
taimaka min na tashi tsaye, sai naji kamar
iska zata kada ni, na zama kamar wata
tsinke. Sai da na shiga toilet sannan na kalli
inda aka yanka a cikina, a mark that will
forever be a reminder to me. Aunty Hajjo ta
lura da abinda nake kalla tace min "kar ki
damu, sun ce the scar won't be bad, sun
kware a aikin su ai sosai".
"It will still be
there" na fada ba tare da nasan na fada ba.
"Ko ba a jiki na ba the scar will forever be in
my heart",
Ita ta taimaka min nayi wanka yadda ba zan
fama ciwona ba, ta taimaka min na shirya
sannan muna fitowa ta bani abinci ta saka ni
naci, banyi musu ba naci saboda ina bukatar
karfin jiki na for what I have planned.
Ina cikin shan kunun da ta bani ne Daddy ya
sake dawowa dakin. Yana shigowa nace
"Daddy ka siyo tickets din? Yaushe jirgin zai
tashi?" Ya kalli Aunty Hajjo kamar mai
neman taimako a gurinta, sai ta fara magana
"Safiyya, kema kin san babu yadda za'a yi ki. "Safiyya, kema kin san babu yadda za'a yi ki
iya yin tafiya a yana yin da kike ciki. Ki bari
ki kwana biyu ayi discharging din ku daga
asibiti ke da Adam Junior in yaso sai ku tafi"
na ajiye cup din hannuna. "Ni na warke. Ni
babu abinda yake damuna. Ni Nigeria zan
tafi. Allah yau ko