Author : Maman Mama Category : Romantic Hausa Novels
tsoron irin zuciyar da nayi kuma
bata son ta karasa gawar da ba tata ba. A
lokacin aka bude kofar dakin aka shigo, duk
muka juya muka kalli wanda ya shigo din,
Mukhtar ne, kallo daya yayi yin ya juya gurin
Safina "ke! Me kike yi a dakin ta kuma? Fita
tun kafin in kai ki asibiti wallahi" ta juya da
sauri ta fita dan ita ta san ba karamin aikin
sa bane yayi decorating fuskarta da mari.
Sai da ta fita sannan ya juyo yana kallona
"Fiyya. I am so sorry" na koma na zauna a
bakin gado hawaye ya fara wanke min fuska
ta, ina jin shi ya rufe kofar dakin ya taho inda
nake ya durkusa a gaba na yana kallon fuska
ta "I am so sorry Safiyya, Bansan abinda
yake faruwa ba kenan. Sai da naje dinner
dazu na ganshi, Kuma ban san kin zo gari
ba. No body told me kin zo gari I would have ba. No body told me kin zo gari I would have
been here with you", Na rufe idona da
hannayena kuka ya sake kwace min gabaki
daya. Irin kukan da kake idan ka samu wani
wanda yayi understanding situation din ka to
some extent.
Sai ya tashi ya zauna a bakin gadon tare da
jawo ni jikinsa yana bubbuga baya na a
hankali da sigar lallashi, "it is okay. Ki daina
kuka kinji? I am here. Everything is going to
be okay" and that was all I wanted, babban
abinda nake bukata a lokacin shine wani ya
rungume ni ya gaya min cewa everything is
going to be okay. And that made me feel
safe with him. He gave me heart warming
words and a shoulder to cry on, and I did
cried on his shoulders, ban san lokacin da
na dauka ina kuka a jikin sa ba and in that
few minutes I felt the safest I have felt in
months.
The next thing da ya dawo dani back to
reality was the feeling of him trying to put
his lips on mine. Trying to kiss me. Na bude
ido da sauri ina kallon sa, ina jin safe heaven
din da na ke tunanin na samu ta dawo tana
crashing on me. Na saka hannu biyu na tura
shi baya da karfi amma saboda girman sa da
kuma rashin karfin jikina maimakon shi yayi
baya sai nice nayi baya na tafi zan fado daga
kan gadon,
Ya tare ni da hannunsa daya dan kar in fadi,
nature hannun nasa na mike tsaye jiri yana
dibana "get out!" Na nuna masa kofa "fita. dibana *get out'" Na nuna masa kota "fita
min daga daki* ya mike tsaye vana sake
kokarin rike nì, "Safyyya! I am sorry! I was
just trying to...." Ban cigaba da jin abinda
zai ce ba na wuce shi na shige toilet tare da
rufe kofa.
18
751 PM
A cikin toilet din na kwanta a kasa a akan
tiles, kukan nawa gaba daya ya dauke,
tunani na ma gaba daya ya dauke.
*Him
Ranar daurin aure....
Kamar a mafarki haka yaga any daurin
auren an gama, mutane suna ta mika masa
hannu suna yi masa murna shima yana mika
musu suna yin musabaha sannan sai mai
hoto ya dauke su hoto, amma yaki barin
zuciyarsa tayi processing abinda yake
faruwa ballantana tayi accepting. Ba zai iya
gane da wa da wa suka gaisa ba ba kuma ya
gane mai suke cewa, he just smiled at
people and answered Amen idan sunyi
masa addu'a. Ya san kuma sun shiga gidan
su Safina sunyi hotuna da ita sun kuma yi
hotuna da mutane da yawa a gidan, Kamar
kowa so yake yayi hoto da su, daga nan
suka fito suka dauko hanyar gida,
Sai da suka zo Abuja mutane suka fara
raguwa sannan ya samu damar kasancewa
shi da tunanin sa. Shi ya san shi ya zabi. auren nan a lokacin da aka bashi choice
tsakanin yin auren ko barin sa, he thought
tunda auren shine abinda ya fahimta a
matsayin zabin Allah then it is going to bring
him happiness. But me yasa instead of
happiness yake jin wani feeling a zuciyarsa
wanda ya kasa fassarawa? Ji yake kamar
akwai wani bomb da yake ticking a cikin sa
wanda yake gab da exploding ya kuma
tarwatsa shi.
Suna zuwa gida ya dauki uzuri yace baya jin
dadi zai je ya kwanta. Kuma da gaske baya
jin dadin, sai dai ya kasa tantancewa idan
zazzabi yake yi ko ciwon kai ko ciwon
zuciya? Dan haka kawai yasha maganin da
Mama ta bashi ya kwanta ya rufe idonsa.
Washegari assabar suka tashi da hidimar
daurin auren Mufida, tun da assuba bai
samu kansa ba yana ta kokarin yadda za'a
sauki bakin Abba cikin girmamawar da suka
yi deserving. Har ake je akayi daurin auren
aka yi reception duk kusan shine akan
komai, zuwa dare yayi gajiyar da a nasa
daurin auren ma bai yi irin ta ba. Ranar
Lahadi kuwa tunda yayi sallar asuba ya bar
gidan ya koma gidan da yake zama a yanzu,
yana saka ran zai kasance shi kadai tunda
yan'uwan sa should be a gidan su gurin biki
tunda biki da ma suka zo, amma bai jima da
shiga gidan ba sai gasu sunzo mota mota,
suka gaya masa ai ba gurin biki suka zo ba
gurin sa suka zo, Haka suka saka shi a gaba
da hirar aure, Yace "dan Allah ku rabu dani,
na gaya muku bana jin dadi" AbdulShakur. na gaya muku bana jin dadi" AbdulShakur
yace "baka jin dadi? Me yake damunka? Ko
tsoron auren kake ji? Babu abin toro a ciki
fa kawai da mun raka ka mun tafi sai ka
lallabata ka bata kaza da lemo, shikenan sai
ka saka ta a daki".
Gidado ya bude ido yana kallon sa "kai fa
dan iska ne" suka kyalkyale da dariya. Ayaan
yace "wait, he is telling the truth ai, in baka
saka ta a daki ba to a parlor zaka saka ta? In
kuma baka san me zaka yi mata a dakin ba
sai ka fada muyi maka bayani dalla dalla. Ga
Al'ameen nan. He have been there. Ka
zauna ka dauki darasi" Al'ameen ya gyara
zama tare da gyaran murya "I am glad you
guys realized girmana kuma kuka bani. Ni
nake da experience ni zan bada wannan
darasin". Gidado ya mike tsaye suka jawo shi
suka sake zaunar dashi. "Ka zauna a gaban
babban malami Sheikh Muhammad
Al'ameen ka dauki darasi" ya ga dai ba
rabuwa zasuyi da shi ba sai yace "to wai ku
ya akayi kuka san cewa banfi shi Al'ameen
din ilimin cikin bedroom din ba?" Al'ameen
yace "kai yaro tsaya matsay in ka. Idan
manya suna magana kayi shiru da bakin ka.
Ka bari sai zuwa nan da kamar jibi sai in fara
saka ka a ajin kusa da nawa". Gidado yace
"ka daina cika baki fa, shi wani ilimin ai ba
sai an shiga aji ake daukan karatu a kansa
ba",
A haka suka shashance har azahar, daga
nan kuma suka fita suna karasa last minute
preparations dinsu na dinner kowa yana so. preparations dinsu na dinner kowa yana so
ya kure adaka dan a samu damar yin new
catch ko kuma a burge current budurwar da
ake da ita, a lokacin ne bayan sun kebe da
Al'ameen yake gaya masa "ni fa bana son
zuwa dinner din nan" Al'ameen ya bata rai
"ai kuwa kasan baka isa ba. A ina ka taba
ganin anyi dinner babu ango?" Gidado ya
bata rai "kai kadai zaka gane halin da nake
ciki tunda kai kadai kasan gaskiyar maganar
nan, amma kuma kai ma ba zaka gane ba"
Al'ameen yace "to ka ganar da ni mana?"
Gidado yace "bana jin dadi.
21
4
3
7:51 PM
Amma ba zaka gane me yake damuna ba,
nima kaina ban san me yake damuna ba" sai
Al'ameen ya yi shiru kawai ya rabu da shi
dan bashi da amsar da zai bashi.
A motar Al'ameen suka je suka dauki
amarya, Al'ameen din ne yake tukawa Avaan
a gaba, Gidado kuma yana baya. Suna sane
suka yi haka wai dan Gidado ya zauna shi da
amaryar sa a baya, sannan kuma Al'ameen
ya saka Ayaan a gaba dan kar wata a
kawayen amarya tace zata shiga kusa da
shi, "Kar tsautsayi ya sa Humaira ta gani yau
in kwana a kofar dakin ta ina bata hakuri"
Ayaan yay dariya "kar ka bada maza mana"
Al'ameen ya girgiza kai "no.…. Babu wannan
maganar kaji, Maganin kar ayi kar a fara",
Sai da kawayen amaryar kuwa suka yi musu
mitar basu bar gurin babbar kawar amarya
ba, Sannan suka fito da amarva ta shiaa. ba. Sannan suka fito da amarya ta shiga
kusa da angonta suka tafi sauran kawayen
ta kuma duk suka shiga motocin da aka
tanada saboda su. A hanyar ne Safina tace
masa "kayi kyau sosai" ya dago kai daga
danna wayar da yake yi kamar wanda ya
manta a inda yake yace "ohh. Thank you.
You too" ta gaishe da su Al'ameen, suka
amsa mata da faraar su da tsokana, tace ta
gane Al'ameen, amma bata gane Ayaan ba.
"Ko kai ne Sahabi?" "Sahabi?" Suka
maimaita a tare, "waye Sahabi?" Al'ameen
ya tambaya, tace "abokin ku mana Sahabi, I
wanted to know his friends and he
mentioned Sahabi, har ranar nan cikin dare
yace zai kira shi a waya, sai na fahimci they
are very close" "Sahabi?" Al'ameen ya sake
maimaita wa dan baya jin akwai wani very
close friend din Gidado wanda bai sani ba,
Gidado yayi sauri yace "Sahabi mana, Ya
Amen Sahabin ka manta?" Al'ameen yace
"ohh that Sahabi, ai yayi tafiya ne shi yasa,
bai zo bikin ba".
Bayan sunje gurin event din sun jima a mota
kafin ayi musu magana su fito, already tun
kafin su shiga shi Gidado har ya gaji. Suka
fito aka gama jera su kamar zasu je
assembly a makaranta sannan aka ce su
shiga. He walk kamar har zuwa inda aka ce
su tsaya and he stood, aka yi tayi musu liki
from both his side and Safina's side, sannan
aka ce suje su zauna,
Suna zama ya dauko wayarsa ya fara
dannawa ba tare da yasan me yake. dannawa ba tare da yasan me yake
dannawar ba, just to get away from what
was happening around him. And the he felt
it.....
That feeling da ya ke ji a duk lokacin da take
kallon sa, that feeling da yake ji idan yana
tare da ita, he looked up and he saw her,
amma farkon abinda ya fara zuwa zuciyar sa
shine hallucinations yake yi. Dalili na farko
shine me zai kawo ta gurin? Dalili na biyu
kuma shine sam bata yi fitting da gurin ba.
Bata ma yi fitting da kanta ba. She looked
like yan gudun hijirar da suka shigo cikin gari
bayan spending weeks a cikin daji, sannan
aka basu kwancen kaya, kayan da suka yi
musu yawa. Shi a ganin sa ba ta yadda za'a
yi Safiyya, Piyan sa, ta zama haka. Dan ita
din first class ce a cikin yan gayun da ya
sani a rayuwar sa.
She came and stood in front of him, she
talked to Safina and then to him amma shi
duk bai ji abinda tace ba. Sannan ta sauka ta
bi ta wata hanta ta fita daga gurin. Sai a
lokacin hankalin sa ya dawo jikin sa, shin da
gaske Safiyya ce tazo ta tsaya yanzu a
gabansa ko kuma hallucinations yake yi? His
only chance of knowing the answer shine ya
bita ya gani idan da gaske ita din ce, and he
followed kofar da ta bi da sauri ya wuce
masu rabon abinci ya fita filin baya. He saw
her again and they talked or rather argued,
abinda ya tabbatar masa da cewa mutum ce
da gaske kuma Safiyya ce. A lokacin ta gaya
masa maganar da ta karasa tarwatsa. masa maganar da ta karasa tarwatsa
tunanin sa, ta gaya masa cewa Safinar da ya
aura tabbas ita ce Safina yayarta.
She left him frozen a tsaye for a moment,
and then yayi kokarin binta but was held
back by Al'ameen da ya fito neman sa
"lafiyar ka Muhammad, ina zaka je? Me kake
yi anan?" Gidado ya juya yana kallon Safiyya
da take kokarin shiga abin hawa "Safiyya ce.
She was here. She was..." Ya juya ya kalli
hall din "that bitch lied to me. Makaryaciya
ce. I was right. I was right all along and she
lied".
12
9
7:51 PM
Muhammad Al'ameen ya tsaya yana kallon
sa cikin rashin fahimta, Gidado ya juya da
niyyar komawa ciki da sauri yana cewa "I will
deal with her wallahi sai ta gane kuren ta.
Sai ta san ni tayi wa karya" Al'ameen ya rike
shi "lafiyar ka Muhammad? Maganar wa
kake yi ne?" Ya juyo yana kallon shi
idanunsa reflecting irin rage din da yake
cikin zuciyarsa yace "Safina. Karya tayi min
ashe, Ita ce yayar Safiyya, Wallahi sai na yi
mata hauka yau" Muhammad Al'ameen ya
rike shi ya hana shi shiga a daidai lokacin da
Haidar shima ya fito gurin yana kallon su da
alamar tambaya a fuskarsa, Al'ameen yace
masa "Haidar, sauri, dauko min mota"
sannan ya juya gurin Gidado yace "zakayi
mata hauka amma ba'a nan ba, Ba zaka yi
mata hauka a gaban iyayen mu da bakin su
ba". ba"
Daga haka ya saka shi a motar da Haidar ya
dauko ya ja suka bar gurin.
Gidado ya jingina kansa a jikin kujerar motar
yayi shiru, yana jin Al'ameen yana ta magana
amma baya fahimtar abinda yake cewa, ya
san dai hakuri yake bashi da kokarin kwantar
masa da hankali, ya dago kansa a hankali
yana kallon hannun sa yace "her hand looks
and feels like a stick, why?" Ya juya yana
kallon Al'ameen da bai gane tambayar me
yake yi masa ba, ya sake yi masa wata
tambayar "she was pregnant and now she
isn't". Anan Al'ameen ya fahimci maganar
wa yake yi sai yace "Gidado, masu ciki suna
haihuwa. Baka tunanin haihuwa tayi" Gidado
ya girgiza kansa "ba haihuwa tayi ba, cikin
bai isa haihuwa ba. I want to know what
happened to her. I will find out what
happened to her. And I know where I can
get my answers from".
Maman Maama
29
16
15.
EPISODE NINETEEN
owner
26
3
8:04 PM
Nafisa Tafida Usman
Safiyya
owner
Episode Nineteen: Baba Hadiza
Paid advert
*Contact Bojuwa HERBAL'S for all your*
*kayan mata for*
*Amarya*
*Uwargida*
*Bazawara*
*Mai jego*
*Saiwowin sanyi gangariya da na dahuwar
kazar sababi har da na tattabaru da ciccibi
all from Chad.*
*Kayan gyara masu kyau da inganci kala
daban daban, special maganin sanyi for
women of class*.
*Contact Surayya HALIN YAU on*
*08032773332*. Her
•
Wani irin sanyin da yake ratsani ne ya tashe
ni daga baccin da bansan sanda nayi shi ba,
ban kuma san dadewar da nayi ina yin sa ba.
Na bude ido na tare da kara takurewa a guri
daya a lokacin da na fahimci cewa a toilet
nake kwance akan tiles. Sanyi nake ji har
cikin kashi na. Da kyar na iya mike wa
saboda karkarwar da jiki na yake yi. Ina
mikewar kuma sai naji gurin aikina ya fara
wani irin zugin azaba kamar wanda dinkin ya
ke budewa. Da kyar da daddafa bango na
fito daga toilet din na koma daki a daidai
lokacin da naji ana kiran assalatu. Wato dai a
toilet din na kwana.
Abubuwa ne da yawa suke faru wa da ni a
lokaci daya, azababben sanyi nake ji har
cikin kashi na, azababben ciwo nake ji a
gurin da aka yanka cikina, ga kaina yana
wani irin sarawa kamar zai sage gida biyu,
ga wata irin yunwa da nake ji wadda ta tuna
min da cewa rabona da abinci tun a Berlin
da Aunty Hajjo ta bani.
A carpet na sake kwanciya saboda
karkarwar da jiki na yake yi ya hana ni
karasawa kan gado, Na daga hannuna da
kyar na jawo blanket din da yake kan gadon
ya fado jikina. Na sake takurewa a guri daya
ina karkarwa tare da ambaton sunan Allah, a
raina kamar kullum ina fatan zai dauki raina
a ranar in huta. Bakin cikin duniya dai ai mai. a ranar in huta. Bakin cikin duniya dai ai mai
rai ne yake jin sa ko? In babu ran ba
shikenan ba?
Na fara lissafa wadanda zasu yi kewa ta idan
na tafi. Daddy na ne na farko, duk da dai
babu wanda ya san gawar fari amma ina
saka ran cewa shima ba zai jima ba idan na
mutu zai bini. Daga Daddy sai Muhammad,
saw my love burning in his eyes jiya da
daddare, daga dukkan alamu plan dina na
cire soyayya ta daga cikin zuciyarsa idan
nayi breaking heart dinsa did not work, and I
pity him for that, but na san babu abinda
time baya healing, he will get over me a
hankali musamman idan ya tabbatar da
cewa bana duniya. The last one is Junior, he
will grow up maraya, fatherless, motherless,
without even a single grandfather, or a
single relative dan na san a dangina babu
mai daukan sa ya kira shi da jinin sa, except
idan bayan mutuwa ta Daddy did to him
abinda Ammi tayi min, idan kuma hakan ya
faru da shi to kuwa tabbas sai nafi tausaya
masa akan kasancewar sa maraya. Because
the vultures will turn to feed on him a
hankali a hankali har sai sun rabashi da
komai kamar yadda suka yi min, Kamar
yadda suka raba ni da komai da yake da
value a rayuwata and then discard me to die
in the toilet,
Na tuna da gata na, da ace da ne babu
yadda za'a yi in kwana a cikin toilet kuma
wai babu wanda ya sani because no one
cared to look for me duk kuwa da cewa. cared to look for me duk kuwa da cewa
gidan a cike yake da mutanen da suke kiran
kansu da yanuwana. Bunch of munafukai.
Duk kan su munafukai ne. And every single
one of them played a role in kasancewa ta a
halin da nake ciki a yanzu. Mukhtar
included.
I chose to marry Mukhtar saboda bani da
wani zabi kamar yadda na gayawa Daddy
na. Dalilin zaban sa akan sauran kuma shine
kasancewar Mukhtar ya jima yana sona. Ya
furta cewa yana son aure na tun kafin yasan
gaskiyar wacece ni. Wannan ya banbanta
soyayyar sa da ta Mustapha and his mother.
Duk da cewa deep down na san cewa
soyayyar tasa ba ta gaskiya ba ce ba but at
least he did love me in his own way. Amma a
daren jiya ya tabbatar min da tasa kalar
soyayyar, ya tabbatar min da abinda nake
tunani a cikin zuciyata. A ganina babu
wanda zai min soyayya ta gaskiya sannan ya
tarar da ni a halin da ya tarar dani jiya
sannan har ya nemi wani abu a guri na. Wani
abu a jiki na. At least na tabbatar Gidado ba
zai taba min hakan ba.
24
16
3
A 1 8:15 PM
For all the years that we have been together
I have seen his desires of me in his eyes
more times than I can count but he never
ask me for it. Ko a waya kuma, He never
even try kissing me duk kuwa da irin
wayewar sa da kuma irin yadda rayuwa ta
zama. Abinda yayi ta tambaya kuma yayi ta. zama. Abinda yayi ta tambaya kuma yayi ta
naci akai shine aure. Abinda ni kuma naki
bashi hadin kai akai.
For all these months da nake cikin wannan
tashin hankalin na san cewa daga cikin
abinda ya saka Daddy yake daga min kafa
mai kakkarya ni ba kamar yadda Mommy ta
kan fada a lokuta da dama shine deep down
him ya san cewa akwai laifinsa akan abinda
ya same ni, sai dai bai taba furta hakan ba,
nima kuma na san akwai laifinsa akan abinda
ya same ni, amma ni ma ban taba furta
hakan ba, and for all the parts da yake nashi
ne a cikin maganar, na yafe mishi.
And na yafe wa Ammi ita ma, for she
thought she was doing the right thing for
me. And now as I lay on the floor waiting
and wishing for the hundredth time that
malakul maut will visit me and end my
suffering, I rewind my life back
Idan nace my life, sai inga cewa bata bada
ma'ana ba, dan ni din product ce of many
things, dole rayuwata ba zata tsaya tayi
zaman