Author : Maman Mama Category : Romantic Hausa Novels
ake yi, da yawa mutane sun dauka ba zata yi
rai ba, sun dauka bin yaruwar tata zata yi.
A lokacin mutane da yawa sun fadi
albarkacin bakin su akan dalilin faduwar
dakin da kuma mutuwar Sauda
6
8:47 PM
'"wannan sabon ginin da akayi shi ya kashe
dakunan"
"to da ya akayi ma aka barsu suke kwana a
wannan gurin su kadai?"
"Ai ruwan cikin gidan gabaki daya cikin
katangun dakunan yake shiga"
Amma kuma babu wanda ya daga maganar
ballantana har a dauki matakin shari'a akai.
Daga nan Safiya ta sake bude wani yet
another page na rayuwa.
She became totally depressed, ta daina cita
daina sha ta daina wanka ta daina magana
da kowa, babu abinda ta so a lokacin kamar
mutuwa, da ana siyan mutuwa da tabbas
zata nemi kudi ta siya wa kanta, Ta koma
dakin Inna Gaje da kwana, tunda bata da
wani gurin zuwan idan ba can din ba, ita ma
kuma Inna Gajen ta dan sassauta mata
yanzu dan bata saka ta aikin komai kuma ko
ta saka tan ma babu tabbas din cewa zata
yi.
Wata daya bayan nan tana kwance a inda. Wata daya bayan nan tana kwance a inda
take kwanciya kamar kullum taji shigowar
yaya Malam, yazo ya shige ta ya shiga gurin
mahaifiyar ta sa a gaishe ta sai safiya taji
Inna Gaje tace "dama jira nake kazo, gwara
ka san yadda zaka yi da yarinyar can kar ta
mace min a daki azo a barni da salati" yace
"me ya same ta?" Tace "bata ci bata sha,
yadda ka ganta din nan a kwance haka take
wuni take kuma kwana. Ni fa ba zanyi jinyar
ta ba. Ku da take yaruwarku ubanku ya bar
muku wahala sai ku san yadda zakuyi da ita,
ni nayi na Allah kuma na gaji haka". Yaya
Malam yace "to Inna ni ai bani kadai ne
yayan ta ba, dan ina babba shikenan komai
sai ace ni? Ba ga su Namadi nan ba su da
suke birni ai sun fi ni arziki" Inna Gaje tace
"to ai ba zasu yi ba, in ta mutu kuma ba za'a
zage su ba kai da aka sani kai za'a zaga.
Dole ka san yadda zaka yi da ita"
Yayi shiru sannan yace "na san me zanyi a
kanta. Ni ba zan kaita gida na ba wallahi in yi
ta rigima da iyali a kanta. Aure zanyi mata.
kwai tsohon hedimastern mu da yayi retire
kwanan baya, dama ya taba yi min maganar
ta yace ko zan bashi ita sai na mayar da
maganar wasa, gwara inyi mata auren kawai
in taje gidan mijin zata warke a can. Gobe in
na hadu dashi zanyi masa magana in har
yanzu yana son ta yazo kawai ay"
Inna Gaje tace "hakan ma yayi, Kace masa
sadaki kawai zai kawo ba sai yayi hidimar
komai ba in yaso sai yayi mata kayan daki,
dan babu abinda zamu siya mata" yace "sai. dan babu abinda zamu siya mata" yace "sai
ta je itama tayi irin zaman da uwar ta tayj"
Baba Gaje tace "to Allah ya sa dai kar a
maimaita, kar taje ta kwantsama yaya shima
ya mutu ta debo yayan ta sake dawo mana
nan".
Safiya ta bude idonta, sannan ta tashi zaune
tana kare wa dakin kallo sai kuma ta mike
tana jin kamar kafafuwan ta ba zasu dauke
ta ba. Waje ta fita, taje ta hau kan tudun
kasar da yake nan ne dakin su a da, inda tayi
rayuwa da iyayen ta da yan'uwan ta. Ta
kwanta ta sake rufe idonta tana jin iskar
damuna tana kada ta, tana shakar kamshin
kasar da take kwance akai. Anan ta yanke
hukunci. Anan ta bude sabon babi a rayuwar
ta.
Ta mike kafarta ko takalmi babu tana tafiya
iska tana yawo da ita, tiryan tiryan ta taka
har gidan da tayi niyyar zuwa, gidan Hajiya
Kyauta. Hajiya Kyauta tana zaune a tsakar
gidan ta sai gain yarinya tayi kamar aljana
ta shigo mata, kafarta da ciwon kusar da ta
taka garin tono gawar yaruwarta, Hajiya
kyauta ta mike a tsorace, sai kuma ta tsaya
tana kallon yarinyar ta a tunanin a inda ta
san fuskarta,
Safiya tace "sunana Safiya, Dan girman
Allah ina so ki taimaka min" sai a lokacin
Hajiya Kyauta ta gane ta, ta koma ta zauna
tare da cewa "ke ce yarinyar nan Safiya yar
gidan marigayiya Hadiza, bana gari ta rasu,
sai da na dawo sannan aka bani labarin. da na dawo sannan aka bani labarin
abinda ya faru da ita. Ina yaruwar ta ki?"
Safiya tace "ta mutu, duk gabaki dayan su
sun mutu. Ni kadai na rage. Ni kadai suka
bari", Hajiya Kyauta taji wani iri a zuciyar ta,
yanayin yarinyar kadai ya isa ya bawa
mutum tausayi ballantana abinda ta fada,
tace "Allah sarki. Allah mai iko. Yanzu to ni
me kike so in taimaka miki da shi? Abinci
kike so ko kudi?"
fan 11
2
1
8:47 PM
Safiya ta girgiza kanta "so nake ki dauke ni
daga garin nan. Bani da sauran abinda zanyi
a garin nan. Bani da iyaye bani da yan uwa
bani da kakanni, ban san dangin uwata ba
dangin ubana kuma basa so na, aure suke
so suyi min, so suke yi in maimaita rayuwar
wahala irin wadda Baba Hadiza tayi, so suke
yayan da zan haifa su maimaita rayuwar
wahala irin wadda ni da yanuwana muka yi.
Ba zan yarda hakan ta kasance da ni ba. Ba
zan bari hakan ta kasance da ni ba. So nake
ki kaini garin da zanje in nemi kudi, kudi
nake so inyi irin wanda yayan da zan haifa
ba zasu taba fuskantar rayuwa irin wadda na
fuskanta ba, kudi nake so in yi yadda ni ce
zan zamanto mutum ta karshe a zuri'a ta da
zai san dacin talauci",
Hajiya Kyauta tayi shiru tana kallon yar
yarinyar da take gabanta tana kuma jin
yadda take zarar magana kamar wadda kae
yiwa wahayi. Tace "ke yarinya ce Safiya. Shi
arziki da talauci ai duk na Allah ne shine
kuma yake rabawa ga wanda yaso" Safiya. kuma yake rabawa ga wanda yaso" Safiya
tace "Allah kuma shine ace mu roke shi zai
amsa mana, zan roke shi ya bani, na kuma
tabbatar zai bani din".
Kyauta tace "to ke yanzu kima da jari ne? Da
me zaki nemi kudin?" Safiya tace "bani da
jari, amma ina da rai na ina kuma da lafiya
ta, da su zan nemi jarj".
Hajiya Kyauta ta sake yin tunani tace "kina
da rai da lafiya amma baki da karfi. Da ke
namiji ce sai in kai ki Kano can ne cibiyar
kasuwanci, sai in kai ki kiyi dako da
laburanci ki samu jari" ta juyo tana kallon
Safiya tace "amma ke macece, yarinyar
mace. Aikatau zan kai ki gidan masu kudi,
Abuja zan kai ki a can masu kudin suke.
Suna bada albashi kuma mai kyau in dai
zakiyi musu aiki mai kyau. Tunda baki da
nauyin kowa kinga zaki tara kudin ki ne
kawai. Daga nan zaki samu jarin da kike
nema" tayi shiru tana cigaba da kallon
Safiya, sai ta sake cewa "gidan Hajiya
Maryam zan kai ki. Yar kasuwa ce sosai
kuma bata da matsala, Zata baki ci da sha
da sutura da magani kuma zata baki albashi,
Sannan zaki koyi dabarun kasuwanci idan
kina zaune da ita, Sai dai akwai yarjejeniya
da zamuyi ni da ke" Safiya ta gyara zama
tace "kome kike so in dai ina da damar yi
miki zanyi mikj" Hajiya Kyauta tace "bana
bukatar ko kwandalar ki, zan taimaka miki ne
saboda girman Allan da kika hada ni da shi.
Amma idan yan uwanki suka kama ki kina
kokarin gudu, ko kuma bayan kinje can suka. ko kuma bayan kinje can suka
gano inda kike, babu sunana a cikin
maganar, bana son shiga cikin rigima".
Safiya tayi murmushin takaici tace "ba zasu
neme ni ba ko sunga bana nan. In sun gano
inda nake ma kuma ba zan dawo ba. In na
bar garin nan na bashi kenan har abada".[07/01, 10:42 pm] +234 906 816 1960: . EPISODE TWENTY TWO
owner
12:54 AM
Safiyya
Episode Twenty Two: A Green Snake
Bara mu bar Safiya ta huta haka nan......
Let's go back to Fiyya
Naga kunyi missing Malam Muhammadu da
"'Yaya, Yaya, Yaya!"
Naji ana fada ana kuma jijjiga ni. Duk da ban
gane muryar me magana ba amma na san
mutun biyu ne duk duniya suke ce min yaya,
either Hassan ne ko Hussain. Nayi kokarin
bude ido a amma sunyi min nauyi da yawa,
naji ina jin haushin ko ma wanene yake
kokarin tashina, I wanted to go differ into
tunanin Ammi na da yanuwanta, maybe
watakila in nazo gurin da take tafiya ta barni
zata tafi dani wannan karon,
Naji an sake taba ni, wannan karon kuma
muryar macece, muryar Mommy "Safiyya?
Bude idonki ki kalle ni, talk to me" na bude
ido na kamar yadda tace amma dishi dishi
nake ganin ta, na bude baki zanyi mata. nake ganin ta, na bude baki zanyi mata
magana kamar yadda tace amma sai bakin
ya furta "Baba Hadiza" ta kalli wanda yake
kusa da ita? Zaka iya daukan ta, go and look
for someone ko Mustapha" "Mustapha yana
gurin Daddy" ya amsa mata "Daddy " na
maimaita sunan.
Naji an dauke ni, naji kuma an saka ni a
mota, daga nan sai maganganun mutane
mostly muryar Mommy ce tana fada duk da
ban san me take cewa ba.
Sanda na dawo hayyaci na a asibiti na samu
kaina, a kwance akan dago da ruwa a jiki na.
Na kare wa dakin kallo sai naga Daddy a
gefe a zaune akan electric wheelchair dinsa
da dan karamin Alqur'ani a hannunsa. Na
jima ina kallon sa kafin ya fahimci na farko
sai ya rufe qur'anin ya karaso kusa da ni.
"hey there" na kirkiri murmushi "hey"
"ya jikin? Akwai inda yake miki ciwo ne?"
Kusan komai na jikina ciwo yake yi min
amma sai na girgiza kaina nace "babu
komai, Babu abinda yake damuna" yayi
ajiyar zuciya yana kallo na, and once more
na saka gain disappointment a fuskar sa,
Na sunkuyar da ido na kasa, "Doctor ya baki
bedrest amma baki huta din ba ko? You
were supposed to be resting 24/7 amma
shine kika fita" na da go ido na kalle shi sai
na sake mayar wa kasa, ya cigaba "yes,
twins sun gaya min kin fita, kika yaudare su
cewa gurin dinner zaki je, and you ran away. cewa gurin dinner zaki je, and you ran away
daga gurin dinner din suka neme ki suka
rasa. The poor kids have been looking all
over for you. Ina kika je?" Na cigaba da shiru
na "gurin sa kika je ko?" Still shiru.
Ya ja kujerar sa baya "ya Rabb. What should
I do. What should I do ya Rabbi. Safiyya aure
ne akan ki fa yanzu"
Mommy ta bude kofa ta shigo, Esther a
bayan ta da baskets na abinci. Ta kalle shi ta
kalle ni sannan tace "wannan ba lokacin
fada bane ba. Wannan yarinyar da kyar aka
dawo da ita duniyar mu, she called me Baba
Hadiza. Sai kace ta san Baba Hadizan" ya
juyo yana kallo na "Baba Hadiza huh? In ita
take kiran ki tell her ban gama da ke ba. She
took all her kids with her nima ina so ta bar
min tawa" ya karasa yana murmushi.
Mommy ta fara kokarin hada min abinci shi
kuma ya cigaba da magana "Safiya loved
them with everything in her. A lokuta da
dama har kishi nake yi cewa ni bata damu
da ni ba ni da nake da rai kamar yadda ta
damu da su su da basu da rai, And I was
angry at her when she chose death over life,
I thought ta zabi zama da su akan mu ni da
ke. I thought she chose to left us because
she did not love us enough, Sai da na huce
sannan na fahimci gaskiya, she lost
everything sanda ta rasa su, she couldn't
save either of them, and then she got you
and you were her everything, she could save
you so she did. I am sure she didn't even. you so she did. I am sure she didn't even
had a second thought before she jumped
into that water to save you because without
you her life would have been meaningless.
All their lives would have been meaningless.
You are their legacy. You are their dreams"
Na rufe idona ina hango fuskokin su a cikin
hoton da shine kadai abinda na mallaka na
su. Duk da talaucin su but they looked so
contented and happy a cikin hoton.
Mommy ta ajiye farfesun naman da ta zuba
a bowl a gaba na ta fara kokarin tashi na
zaune, na tashi ina rike cikina kamar mai
kokarin hana dinki na budewa. Ta bini da
kallo sannan tayi tsaki "ba kya jin maganar
Fiyya. Ji yadda kika koma dan Allah.
Skeleton ma ya fiki kyan gani. Ba zan kai ki
gidan miji a haka ba wallahi.
16
15
12:56 AM
Sai kin dawo hayyacin ki. Kuma ba zaki dawo
hayyacin naki ba sai kina cin abinci".
Mustapha ya bude kofa ya shigo tare da
sallama, Mommy ta juya kansa "daga ina
kake? Ka barni ina ta fama ni kadai, kana
sane cewa abubuwa sunyi min yawa, ga
wadannan marasa lafiyan ga baki a gida ga
surukan Safina sunce zasu zo in an jima. Ita
tana can ta rufe kanta a daki, Kai ka kama
hanya ka yi tafiyar ka yawon ka" yayi shiru
yana kallon ta har ta gama sannan yace
"Mommy ke fa kika aike ni gidan Hajiya" ta
alive flask din hannunta tace "au. haka ne fa. ajiye flask din hannunta tace "au, haka ne fa.
Then don't just stand there ka zo ka taimaka
masa ya ci abinci".
Ya karasa gaban Daddy ya zuba masa kunun
da ya gani a flask sannan yace min "sannu"
ban kalle shi ba nace "yauwa. Kai ma
sannun ka".
Mommy ta cigaba da maganganun ta ita
kadai, a ciki na fahimci cewa iyayen
Muhammad ne suka kira ta zasu zo daukan
Safina, ita kuma tace ba zata basu ita ba sai
sun zo da Muhammad ya bada hakurin
tafiya da yayi ya bar ta a gurin dinner.
Sai da Mustapha yazo fita sannan ace min
"Hajiya tace tana duba ki. Tace zata zo ta
duba ki" na gyada kai kawai. Mommy ta
bude ido "da wacce kafar zata z0 duba
tan?" Mustapha ta daga kafada "I don't
know. Sako ta bani ni dai" ta girgiza kai
"zanje gidan in na bar nan. Zan gaya mata
cewa likita yace babu dubiya. Ta bari in an
sallame ta zata je da kanta ta kaishe ta".
Sai a lokacin Daddy ya kalle ta "Sa'adatu,
ina zaki je in kin bar nan? Gida gurin surikan
Safina ko kuma gidan Hajiya?" Ta zauna tare
da yin ajjiyar zuciya "ban sani ba ni kam,
Abubuwa sunyi min yawa" yace "ki tafi gida
gurin bakin ki, Ki bar hajiya in tazo ma babu
komai. Ki basu yarinyar nan su tafi da ita.
Kar ki jawo mata rigima a gidan mijinta tun
kafin ta shige shi, Mun gode da kulawar ki.
We are going to be fine. Zaki iya tafiya ba. We are going to be fine. Zaki iya tafiya ba
wani abu"
Tun kafin ta tafi twins suka zo, sannan sai
doctor yazo ya mayar da Daddy dakinsa
yana tsokanar sa wai marar lafiya ya koma
dan zaman jinya. Nima kuma ya dawo ya
gaya min cewa ba zai sallameni ba tunda
banyi hutun da yace min inyi ba.
A gida bayan Mommy ta koma bakin nata
suka zo. Kannen baban Muhammad ne su
biyu da yayyen maman sa suma su biyu,
dukkan su mata. Mommy tai musu tarya ta
musamman suka gaisa, ta kirawo Safina ma
ta zauna daga can ness ta rufe fuska ta
gaishe su, sannan suka gabatar da bukatar
su ta tafiya da Safina.
Daya daga cikin sisters din Mama ta fara
magana "Mun fahimci cewa kinyi fushi ne
shi yasa kika dauke Safina daga gurin dinner
kika taho da ita gida. Kuma a gurin mu
fushin ki is justified. Dan haka muka zo da
kan mu zamu baki hakuri akan rashin
fahimtar da aka samu, muma kan mu lokacin
da kuka taho hankalin mu a tashe yake na
rashin ganin nasa, mun kuma yi ta kiran
wayarsa ba ma samu. Sai da ga baya muka
samu ta dan uwansa sai yake gaya mana
suna tare, wai ya shigo gurin taron da mota
shi kuma angon ya fito yin waya shine ya
dan buge shi da motar bai gani ba, Daga
nan shine suka tafi a duba kafar ko yaji ciwo,
shi yasa muka ji su shiru". Mommy tayi shiru tana kallon su, ta fahimci
su kansu da suke fadar maganar ba su yarda
da maganar ba. Tace "to ya jikin nasa? Da
fatan bai ji ciwo ba" Mammy maman
Muhammad Al'ameen tace "da sauki sosai.
Bai ji ciwo ba" Mommy tace
"Okay tare kuka
zo kenan. Yana waje?" Suka yi shiru, sai
Mammy tace "ba tare muka zo dashi ba
Hajiya. Mu a gain mu idan mu iyayensa
muka zo ai mutuntawar tafì ace shine yazo.
Muna gain idan muka turo shi muka ce
yazo kamar bamu baku muhimmancin da ya
kamata ace mun baku ba".
Mommy ta gyara zama tace "haka ne.
Zuwan naku gaskiya yafi bawa maganar
daraja. Amma abinda yasa naso ace yazo
saboda ni na kasa gane kan alakar da take
tsakanin su da Safina. Ni ban taba ganin
aure irin wannan ba. Babu shauki babu
fahimtar juna sam a cikin sa. Misali yanzu
mu dauka cewa da gaske ne abinda ya gaya
muku cewa dan uwansa ya kade shi a mota.
A matsayin Safina na amaryar da za'a kai
masa a ranar shin bai kyautu ace ya kira ta
ya gaya mata ba? Tunda dai ba unconscious
aka dauke shi ba.
13
9
g A
12:56 AM
Amma maganar da nake yi muku Hajiya tun
da muka fito daga gurin taron nan har yanzu
bai kira wayar ta ba",
Hajiya Hafsat maman Ayaan tace "na
fahimci concern dinki Hajiya, duk uwa dole. fahimci concern dinki Hajiya, duk uwa dole
ba zata so ace ta kai yarta inda ba'a daraja
ta ba, amma in muka yi la'akari da yadda
haduwar tasu ta kasance sai muga cewa
dama dole ba za'a samu shakuwa a tsakanin
su irin yadda muke bukata ba, at least not
for now"
Mommy ta bita da kallo sannan tace "ban
gane yadda haduwa ta kasance a tsakanin
su ba? Ta yaya suka hadu din?" Hafsat tace
"muma yanzu da muka matsa da bincike
akan abinda ya faru din shine mahaifiyar
Muhammad take gaya mana. Shi
Muhammad mahaifansa sun matsa masa ne
suna son ya samo mata suyi masa aure a
dalilin wani personal issue, a lokacin ne
kuma ita...
." Mammy ta katse ta "ina ganin
wannan ba maganar mu bace ba, we only
know muma saboda mun matsa sai munji
real dalilin fitar sa daga gurin dinner, amma
Hajiya Sa'adatu a shawarce kuyi magana da
Safina tunda na fahimci cewa baki sani ba,
ke ma kuma Safina ki yi magana da
mahaifiyar ki, ita ce tafi kowa dacewa da ta
baki shawara akan abinda zaki yi. Mu yanzu
zamu tafi. Yadda kuka yi sai ki sanar da mu.
Amma dai Hajiya ina tuna miki aure dai an
riga an daura, igiya uku ce yanzu ta Gidado
akan Safina".
Suka tashi daya bayan daya suka fita suka
bar Mommy a zaune cikin mamaki, ta juyo
tana kallon Safina cikin zafin zuciya tace "in
kika yi min karya sai na balla ki. A ina kika
samo wannan yaron? A yawon banza kuka. samo wannan yaron? A yawon banza kuka
hadu ko menene?" Safina ta fara kuka, ta na
jin zafin gorin da kaa fara yi mata tun yanzu,
yanzu Allah ka dai ya san a dangin
Muhammad yawn wadanda suka san cewa
ita tacevtana son shi "wallahi Mommy ba
haka bane. Kaddara ce ta fada min. Allah ne
yayi min jarabawa kuma na fadi. Daga ganin
hoton sa Allah ya jarabce ni da son sa. Shine
na nemi sister din sa na gaya mata ita kuma
ta gaya wa iyayensa, su kuma lokacin suna
nema masa mata, shine suka hada mu".
Washegari da safe ina asibiti Hajiya tazo
duba ni kamar yadda