Author : Maman Mama Category : Romantic Hausa Novels
Sa'adatu tana gain sa
zata gane shi. Kuma ban sani ba ko kun
gaya mata yana wajena. Tunda dai ta san
sanda ta baro ni babu ciki a tare da ni
kuma watannin sa wasu yi dai dai da
haihuwar ki. Za kuma ta ¡ya gane
kamanni" na sake kallon sa, he really
looked like a mixture of me and Daddy,
amma kuma in dai ba kana tunanin haka
ba zaka kawai kalle shi ka fadi haka ba, sai
dai in dama kana zargi. And I wondered if
Mukhtar will recognize him. Kamar amsar tambaya ta sai naji an buga kofa, na mike ina jin faduwar gaba na je na leka naga shine, amma kuma ai ba zai
kawo komai ba dan ya ganni da bakuwa mai jariri, right? Na bude kofar na bashi
hanya ya shigo "you locked the door? Ke
da waye?" And he saw Aunty Hajjo a
zaune. Nace "matar abokin Daddy ce" a
fuskarsa naga alamar bai san ta ba. Ya
gaishe ta ta amsa sai ya wuce zuwa dakin
sa. Ina zama tace min "me zaki zauna kiyi,
tashi ki bishi. Bara in hada wa yaron nan
madara naga yana kokarin tashi" ta dan
lakuce masa fuska "a cici" na wuce ta na
shiga inda Mukhtar ya shiga, wani dan
corridor ne da kofofi guda biyu, na bude
daya sai naga falo ne kuma yana da kofa
daga waje, na rufe na bude daya kofar sai
na ganshi a ciki yana kokarin cire rigarsa,
na tsaya a bakin kofar muna kallon juna, I
half expected him to put it back on amma
sai naga ya karasa cire wa yana kallo na
expression din sa unreadable. Ya ajiye ta
akan gado sannan ya fara kokarin cire
dogon wandon jikinsa, zuciya ta ta fara
dukan tara tara, ina jin toro dan ban tana
ganin babban namiji yana cire kaya a gaba
na kuma daga ni sai shi a daki ba, sannan
kuma there was anticipation of maybe
zan ga abinda nake nema, abinda nazo
gidan dan in gani. Ya cire wandon ya ajiye shi shima, ya zama daga shi sai singlet da gajeren wando.
Na fara bin jikin sa da kallo a hankali tun
daga kan kafadar sa zuwa rabin cinyoyin
sa da suke a waje zuwa kafafuwansa. Sai
da na kai kasa sannan na sake dawowa
sama. A lokacin muka hada ido and he
was smiling, na dauke kaina daga
fuskarsa na kalli gefe, yayi dariya "to ya?
Are you satisfied with abinda kika gani or
should I show you more" nayi gyaran
murya "yau ma ka sake fita da wuri baka
ci abinci ba, ina kaje?" Na fada a kokari na
na chanja topic din, ya fara tahowa inda
nake, sai naga ya kara yin girma, almost
scaring me amma na rike stance dina naki
motsawa har ya karaso inda nake "will you
like to see more?" Ya fada da
daskararriyar murya, na kalle shi cikin ido
nace "oh yes, I can't wait. But ina da
bakuwa a falo. So zany reserving show
din for another time" sai nayi sauri na
bude kofa zan fita sai ya saka hannu ya
mayar da ita ya rufe, na juyo muka sake
hada ido and the look in his eyes scared
me. "What if I said now, your bakuwa can
wait" nayi kokarin tura shi baya amma ko
motsi bai yi ba "no, she cannot wait, Sauri
take yi, tafiya zata y" yayi kokarin hada
bakin sa da nawa sai na zame ta kasan
hannunsa na koma cikin dakin,
Ya juyo yana kallona tare da jingina
bayansa da jikin kofar yana murmushi
"okay…..okay .. na yarda, let reserve the
show for another time. But, in kina son
fita daga dakin nan you have to kiss me
first, sai in baki hanya ki fita, I promise,
just a kiss shikenan" na girgiza kaina. I
planned on kissing him, on doing anything
to get to see what I want to see, but not
here, not in his room, not when he is 10x
stronger than me.
Wayata da take hannuna tayi kara number
din Mommy, nace ina kallon wayar
"kaga tana kira na, har ta gaji da jira, dama ta ce
min tafiya zata yi" sai kuma yayi ajjiyar
zuciya ya matsa daga bakin kofar ya koma
ya zauna a bakin gado "shikenan, you can
go. Babu dadi a bar bakuwa tana jira" na
wuce shi nayi hanyar fita, half expecting
zai tashi ya kama ni because the lost I
saw in his eyes ba kadan ba ce ba. And
something in my mind told me ba dan
bakuwa ya bar ni na fito ba. Ina komawa falo na tarar da ita har gama feeding dinsa ya saka shi a kafadar ta, na wuce kitchen na hado mata anything da
na san zata so na kawo mata, tayi min
godiya sannan tace "ba zama zanyi ba
ma, naga mijin ki ya dawo, But I was hoping zan bar miki shi a gurinki inje unguwa in dawo" ta fada tana murmushi, sai na fahimci ba wai dan zata je unguwar
ba ne ba tana so ne kawai ta bani dama
inga Junior sosai, amma sai naji bana son
hakan especially with Mukhtar a gidan.
Amma kuma ina so ....
Na girgiza kaina "I cannot do it, kar inje
inyi masa wani abu ba dai dai ba. I have
never been around babies. What if in na
dauke shi ya zame ya fadi? Ko in ya fara
kuka ya zanyi masa? Me zan bashi in yaji
yunwa?" Tayi murmushi ganin yadda duk
na rikice "you will do just fine. I want you
to be with him ko da for an hour ne or
two, yanzu zan dawo. Akwai wata friend
dina Zainab Aliyu, tun secondary school
muke tare da ita, kwanan baya tayi bikin
yayanta har guda biyu ban samu zuwa ba
shine yanzu xan leka inyi mata Allah ya
sanya alkhairi. Ba dadewa zanyi ba. Zan
kuma nuna miki yadda zaki yi komai" na
gyada kai ina jin excitement, I have never
been around babies kamar yadda na gaya
mata, tun ina five years aka haifi twins
dan haka ba zan iya tuna komai akan
jarirantakar su ba, daga kan su kuma
babu inda aka sake haihuwa a cikin
gidajen da nake zama, Gidan uncle
Ahmad ma Salim da Salima ne auta,
shekara daya kuma na basu,
Ta miko min shi, yadda zan dauke shima
sai da ta nuna min and he felt heavier
than I expected. Ya fara mutsu mutsu na
zaro ido "zai fadi, Aunty ki karbe shi zai
fadi" tayi dariya sosai amma sai naga na
gyara rikon sa da kaina ba tare da ta
gyara min ba. Sai ta nuna min yadda zan
hada masa madara idan ya ji yunwa da
kuma lokacin da ya kamata ace aji
yunwar.
Ta nuna mun yadda zanyi wearing baby
carrier din ajikina in kuma saka shi a ciki
idan zaiyi bacci, ta nuna min yadda zan
chanja masa diaper da kuma favorite toy
din sa.
Tana tafiya na kwashe shi da kayan sa na
tafi da shi guest's room dina. Na rufe kofa
sannan na kwantar da shi a kan gadon
dakin ina kallon sa, ya kura min ido yana
kallona, maybe yaga fuskar da bai sani
ba. Na shafa hancinsa da dan yatsa na
nace "hey you, how have you been?" Sai
kawai naga ya kai wa yatsan na wa
wawura, ya kama shi da hannu biyu
sannan ya ja shi zuwa bakin sa ya kama
tsotsa yana kallona, na bude ido "da
gaske ne kenan abinda ake gaya min akan
ka? Da gaske ne kenan kai acici ne" sai
kuma na fara jin tsoro, what if hannun
nawa akwai germs a jiki, what if ya dauki
cuta a jikin hannun nawa. Nayi kokarin
zare dan yatsa na daga bakin sa da
hannun sa but he held it tighter da karfin
da ban dauka yana da irin sa ba. Nace
"hey, me aunty Hajjo taje baka ne kake da
karfi haka. Give me back my finger" ban
ankara ba sai ji nayi ya gatsa min cizo,
nayi sauri na zare hannuna pretending
kamar naji zafi "me nayi maka? Never bit
the hand that feeds you" sai naga yayi
dariya, dariya da bakin da babu hakori ko
daya and I smiled, thanking Aunty Hajjo
for giving me this moment.
Anan muka yi bacci tare ni da shi. Ina
tashi naji Mukhtar ya sake fita. Na dauko
waya ta nayi order abinci online sannan
naje nayi sallah kafin in idar har ya tashi
ya fara rigima, a rikice na hada masa
madara na bashi sannan na chanja masa
diaper da kaya, I then took some pictures
of him, of him and me and then my heart
breaks sanda naji sallamar aunty Hajjo. I
cursed the man da ya saka ba zan zauna
da da na ba. I cursed my society
Kafin su tafi mukayi maganar bikin Abdul,
ta sake tambaya ta "kin gaya wa Sa'adatu
maganar yaron nan?" Na girgiza kai, har yau na kasa gayawa Mommy saboda ina
son Junior sosai and I planned on
protecting him with everything in me, ita
kuma Mommy har yanzu ban san
matsayin da zan ajiye ta ba. A karshe sai
nayi deciding in barwa destiny tayi
deciding for me. Nace mata "ban gaya
mata inda yake ba, don't tell her, amma in
ta gano da kanta shikenan".
Abinda ya faru da rana ya saka nayi
tunanin something will happened tsakani
na da Mukhtar da dare but it did not. Ya
dawo gida da dare har da balangun sa
cike a leda ya zauna ya baje a falo yana
tayi min hirar friends dinsa and how they
reacted to him getting married babu
dinner. Ya gama ya tashi ya karkade
rigarsa yace "good night dearest, kiyi
bacci mai dadi" na mike tsaye ina jin raina
yana baci, bana son sake spending
another night breathing under the same
roof with him, nace "what about the
show? You promised me a show tonight"
yay murmushi "don't worry sweetheart,
zaki samu show dinki but not tonight, da
mace miki nayi another time, bance miki
tonight ba" na matsa kusa da shi tare da
saka hannu ina kokarin balle buttons din
rigarsa, "why not? What are you waiting
for?" Ya ture hannuna '"'I promised to take
care of you didn't I? And yanzu baki da lafiya, your stitches are still raw and you are not emotionally ready for this" na kama hannun sa na fara kokarin jan sa ta
karfi "but I am ready, I am more than
ready. Kazo muje dakina and I will show
you how ready I am" ja daya yayi ya zare
hannun sa daga cikin nawa still yana
murmushi yace "good night sweetheart",
Washegari na sake yin wata bakuwar,
Mommy, tazo zata yi min sallama zasu
koma Kano. Tayi ta tambaya ta ko ina da
problem ko kuma da akwai abinda nake
so, "you look drained....... Kamar ba
amarya ba. Kina samu kiyi bacci kuwa
sosai ki huta? Kina cin abinci ki koshi?"
Nayi dariya, tayi ajjiyar zuciya "to ni dai
aurar da yaya bai karbe ni ba. Ni dai na
san in akayi aure a zamanin mu daga
amaryar har angon kana ganin zu zaka
gane, har kyalli zaka ga suna yi saboda
samun nutsuwar zuciya, amma ke ji bi
idonki yadda yayi rami, ita kuma waccan
gata can kamar na bawa mayu ajjiyar ta
suna lasar ta kullum" sai ta yi shiru, and I
knew I was into trouble dan nasan labarin
Safina zata bani, na fara tunanin abinda
zan fada in chanja topic amma kafin in fada already ta
fara "ko da yake na gane lafiya ce bata da
ita kwana biyu, ga mijin baya nan. Nace
taje asibiti kuma taki zuwa. Ina tunanin
kamar ciki ne da ita. Na dai tura mata Dr
Abbas ya duba ta, nace yayi mata pt,
tunda su ba zasu kula min da yar ba ni
zan kula da abata" nayi shiru yayin da ni
kuma na rufe ido na, trying so hard not to
think about maganar da take yi, ta cigaba
"na daukar mata dai yan aiki biyu su
sannan na dauko mata wata yar uwarta
daga Katsina ta taya ta zama, at least ta
ringa samun wadda zata ke magana da
ita. Yanzu kawai damuwata rashin mota
da bata da ita, ga motocinsa nan a gidan
ya ajiye amma wai bai bar mata key din ko
daya ba, shine nace. ." Na juyo tana
kalion na, and 1 already know abinda zata
tambaya sai dai yanayin fuskata kadai ya
tabbatar mata ba zanyi abinda take so din
ba. Ta chanja layi "shikenan kawai. Zan
bata tawa motar ni ai ba zan rasa motar
hawa ba" still bance komai ba sai kuma ta
sake cewa "yauwa Safiyya, nay magana
da Safina kema kuma yanzu zanyi
magana da ke. Na rasa me yake damun
ku. You two don't act like sisters, farko
nasan it was because of what happened
to you, you grew distant from every one,
amma yanzu na ga kamar kin dawo dai
dai, kamar kin shirya da kowa amma
banda Safina why?" Nace "babu komai Mommy, kawai dai dan bama tare ne"
tace "to ai yanzu kuna tare, ga ku Allah ya
kawo ku aure gari daya, ku daure kuyi
zumunci dan Allah. Be each other's
keepers. Ku ringa haka wa kuna binne wa
tare, duk wacce take da problem ku hadu
ku samo solution ba tare da mu iyayen ku
mun sani ba ma. I want you to be kamar
yadida muke ni da Safiya in our days. Kinji
Safiyya?" Na gyada kai "okay Mommy" ta
sake cewa "a gaya mata next weekend
tazo nan ku wuni tare, in kin samu dama
ke ma sai ki je ki wunar mata" na sake
amsa mata.
Ranar da dare na shirya yin abinda banyi
niyyar yi ba a da. Sai da na tabbatar da
komai nawa yana in place sannan na
shirya with only a pant and bra na dora
rigar da take da ita da babu duk daya na
zauna jiran Mukhtar. Bai dawo ba sai dare
sosai, Ina jin shigowar sa na tashi na bude
kofar dakin da nake ciki na tsaya a bakin
kofa. Ya bude kofa sannan ya rufe, na lura
a hankali yake yi a tunaninsa nayi bacci.
Yana juyo wa muka hada ido and he
dropped his car keys ya saki baki yana
kallona, Na gyara tsayuwata feeling very
awkward nace "come to bed, husband".
Maman Maama✍🏻
[07/01, 10:46 pm] +234 906 816 1960: ❤️🩹Safiyya❤️🩹
Episode Forty One: "Goodbye
Husband"
Al'ummar jihar Jigawa da kewayenta har
ma da jihohin kusa . Haifa foods and
pastries ta zo muku da kayan maqulashe
kala kala irin su yogo fura wanda babu
kamar sa ga dadi ga qoshi ga gardin shi
badaganan©️ wani abun saima ka
dandana. Ga irin su milk cake (sunan
wani abu wai farfesun madara) wanda
babu kamar shi ga sauqi ga dadi,
cocunut milk wanda har getare babu
kamar shi da kuma uwa uba Yogo fruits
wanda ze gara muku Ify. Zaku sami kayan
HAIFA har kofan gidajenku in kuna so ga
komai na HAIFA a farashi mai sauki yake
ku garzaya ku dandana kayan dadin Haifa 0812 536 8737 https://www.instagram.com haifa_foods_and_pastries iigsh=NHYyN2k1eTlhenBt&utm_ source=gr
*. *. *. *.
Ina kallon sanda ya hadiye wani mugun
yawu sannan ya fara girgiza kansa, "What
are you doing Fiyya. Na gaya miki baki da
lafiya. I don't want to hurt you" na fara cat
walking zuwa inda yake tsaye "really?
Even if that's the case then we will be
careful. I know you will not hurt me. I trust
you" na tsaya half way from him, studying
yadda yake bina da kallon, yadda
idanunsa suke juyewa, and I hated myself
for doing that. But I have already started
dan haka sai na karasa.
Na saka hannu na sauke kafadar rigar
jikina guda daya, it slid down my arms and
exposed more of my skin, he started
taking steps toward me and I gave him a
look da nake tunanin is seductive and
turned around, signalling him with my
hand to follow me sannan cikin tafiyar da
na tabbatar ba zai iya resisting ba na
koma dakin da na fito daga ciki.
Ina shiga na kalli gadon da sauri making
sure cewa the handcuffs I kept locked at
each side of the bed suna nan but
completely hidden sai dai in kasan da
zaman su, na san cewa wasa nake da
wuta kuma probability is very high that
wutar zata kona ni but I was ready to get
burnt in dai zan samu abinda nake
bukata, Sai dai kuma zuciya ta da gangar
jiki na cike suke da tsoro, kayan ciki na har karkarwa suke yi.
Naji shigowar sa nayi sauri na juya dan
bana so in dauke ido na daga gare shi
even for a second. Ya tsaya a bakin kofa
yana cigaba da kallo na, and akwai wani
murmushi da na kasa fahimta a lips din
shi. Ya karasa shigowa "you are seducing
me" ya fada directly, but daga muryarsa
na san I got him right where I wanted him.
Nayi kokarin yin magana but abinda kawai
yake kwakwalwa ta was that night, the
pain, the darkness, the fear, the........
"Are you sure you know what you are getting
yourself into?" Ya sake fada, bitting his
lips. Nayi taku biyu zuwa gareshi "is it a
crime idan mata tayi seducing mijinta? I
am not made of stone and I have a
husband. Besides, you promised me a
show ranar nan, I want to see the
complete show".
Ya karaso gaba na, looking down at me
"you want a show? You really want a
show? You will have a show" ya fada
muryar sa a cikin kirjin sa sannan ya dora
hannayensa akan kafaduna tare da
kokarin jawo ni closer to him at the same
time trying to kiss me. All | wanted a
lokacin was to scream on top of my voice,
to scream out all my anger and hatred for
him, to stab him in one place or two, amma instead sai na zame daga gare shi na koma kan gado na zauna, close to the spot da na makala one of my handcuffs.
Ya juyo yana kallo na, sai kuma ya tafi
gurin light switch ya dora hannunsa akai
da niyya kashewa. Na mike da sauri,
"Please, no, I hate the dark. It scares me"
and I meant that har cikin raina. Ya juyo
yana kallona and I saw him shakes his
head sannan yace "no!" Na kara matsowa
"please leave the light on" sai ya matsa
daga kusa da ni ya sake cewa "no" na
tsaya kawai ina kallon sa, na fahimci
guduwa yake shirin sake yi ya juya min
baya da sauri trying to stop looking at me
"no, you are sick, and we shouldn't do
this sai kin warke" yana gama fadar haka
yayi hanyar fita da sauri. Na bishi nima da sauri na kama hannun sa da hannu daya sannan na juyo da fuskar sa da daya hannun "i am not sick, come,
will show you that I am fine" and then he
smiled at me, a smile that confirmed all
my suspicious "not tonight, sweetheart"
sannan ya juya ya fita.
Na koma da baya har sai da kafafuwa na
suka ta ba gadon dakin sannan na zauna akan sa. Yanzu shikenan? I have belittled
myself for nothing?
Amma kuma sai naji wani relief a wani
bangaren zuciya ta, I wasn't sure my plan
A will work and wannan abinda ya faru ya
tabbatar min da cewa plan A is off.
Dama na shirya plan A din ne saboda
akwai remnants of shakku a zuciya ta na
cewa shi ya aikata min wancan laifin. Bana
son in dauki alhakin sa idan shi innocent
ne and I risked everything to avoid that.
Amma yanzu, the way he rejected me
bayan na san babu abinda yake so irin to
have me, ya tabbatar min da cewa shi din
dai shine.
Ba fariya ba, yadda Allah ya tsara jikina,
dan ma dai har yanzu ban dawo yadda
nake ba, ba Mukhtar da ya jima yana
lusting for me ba, bana