Author : Maman Mama Category : Romantic Hausa Novels
already know who is that, kuma
hoton ya jima a screen din I didn't get the
time to change it" "you didn't get the time
to change it or you don't want to change
it? Whatever the case, I will change it for
you" yana fada sai yayi jifa da wayar, ta
daki bango ta fado kasa ta tarwatse, Na mike tsaye ina kallon sa "you broke my
phone" na fada cikin mamaki, ya wuce ni
ya je inda wayar ta fadi ya saka kafar sa
me sanye da takalmi ya take wayar, yace
"yes I did. And this is the last time da zan
kuma gain anything related to that guy a
gurin kj" na tsaya kawai ina kallon sa, ya
dawo ya tsaya a gabana, blocking my
view with his big body, yace "ina sonki
matukar so Safiyya.
Na bi bayansa da kallo har ya fita, ina jin
raina yana kara baci. Ba wai wayar da ya
fasa ce damuwa ta ba, I was surprised
and concerned that he had that kind of
temper. What if nan gaba ba waya zai
fasa ba? Na karasa inda wayata take a
ruguje a kasa na durkusa ina tattare ta,
ina tunawa da cewa Muhammad ne ya
siya min ita, tare ya siya mana iri daya ni
da shi.
Washegari da safe ina tashi sai ga sako an
kawo min any wrapping dinshi, Na ksrba
na bude sai ga sabuwar waya a ciki with
an "am sorry" card, ban karanta rubutun
ciki ba dan na fahimci daga gurin wanda
yake, a bayan card din yayi rubutu,
"Am sorry darling. I promise to never
loose my temper again"
Na mayar da card din cikin wrap din na
ajiye. Su Hassan suna shigowa na aika su
suka siyo min wata wayar dan nasan za'a
yi ta nema na.
Har Mukhtar ya koma Abuja ban kara yi
masa magana ba duk kuwa da bada
hakurin da yayi ta yi min. Satin ya zo min
cikin sauri sosai dan kullum kusan a waje
nake wuni. We had an extensive tour tare
da uncle Ahmad wani lokacin har da
Daddy da Mukhtar ko Mustapha. Sai a
lokacin na kara fahimtar dalilin da yasa
Daddy ya kafa min takunkumin yin karatu
mai zurfi dan ni kaina sai da naji na raina
ilimi na, abubuwa da dama in anayi min
bayani sai inji ban gane ba, amma bana
nuna ban gane din ba sai dai kawai inyi
taking note, duk abinda ban gane ba
kuma bana yanke hukunci akan sa sai na
je gida nayi research akai kuma na
tambayi Daddy ya kara yi min bayani
sannan in yanke hukuncin da nake ganin
ya dace da abin,
Ina lura da yadda uncle Ahmad yake
cigaba da kokarin cusa Mukhtar a duk
abinda muke yi, ina kuma lura da yadda
shi Mukhtar din baya so, shi yayi
concentrating ne akan gain mun shirya yayin da ni kuma na ki bashi damar hakan.
Har kuma muka gama tour din yi wa uncle
Ahmad maganar abinda ni da shi duk
mukasan yayi ba saboda har lokacin ban
gama yanke shawarar hukuncin da zan
dauka ba.
18
10
10:09 PM
Bayan sun koma kuma sai nayi
concentrating on revamping the whole
industry, akwai chanje chanje da dama da
nake son making wadanda nayi magana
da Daddy kuma ya amince. Kullum ina
cikin meeting, duk da dai wadanda na
gayyata gida suke zuwa su same ni amma
still kullum a gajiye nake and that gajiya
helped me a lot wajen rage tunanin
abubuwan da suke gudana a rayuwata.
Tunani biyu ne yafi damuna idan nazo
kwanciya bacci, na Muhammad dana
Junior. I always wondered how they are
doing. How they are coping with their
fate. A raina nasan Junior is doing well
but I was not sure about Muhammad.
Sai da na gama da tour din na kuma yi
setting a lot of things in motion sannan
kuma na zauna meeting da family na, I
told them straight forward "daga yanzu a
gidan nan there will be no more free
money. Every one will have to work to take care of himself"
Mommy tace "ban gane ba, aiki zamu
ringa yi miki kenan a gidan?" Nace
"Mommy ai ni ban isa ince zaki yi min aiki
ba, ina magana ne da samarin gidan nan"
tace "twins dai karatu zasu yi, karatun
zasu fasa su zauna yi miki aiki?" Na tara
tattaro patience dina dan kar in gaya mata
magana nace "bani za'a yi wa aiki ba,
kowa kansa zai yi wa aiki. Mustapha, zan
baka list of vacant positions da muke da
su in the company sai ka zabi wanda kake
so and the job will be yours" ya daga
hannu "] don't need it. Na riga nayi
submitting cv na zuwa gurare da dama, I
will soon get a job" nace "your choice" sai
na juya gurin twins nace "kai Hassan
tunda harkar engineering kake sha'awa
zaka yi joining team of engineers din mu
in the factory, zaka fara aiki da su kana
koyon yadda suke gudanar da aiyukan su
kuma kana yi musu kananan aiyuka"
Mommy tace "I don't believe this,
laburanci zaki tura shi? Kanin naki?"
Ban bata amsa ba na juya kan Hussain
"kai kuma tunda naga you have daddy's
business mind, you will join the marketing
department, kai ma zaka koyi aiki za kuma
ka taya su aiki, Zakuyi aikin zuwa sanda
zaku samu admissions and even kun fara karatu we will still find a way for you to
continue your job part time zuwa sanda
zaku kammala karatu then you will take it
full time" na bisu da kallo naga yadda duk
suka yi shiru suna kallo na, nace "any
question?" Hassan ya daga, nace "dama
na san kai zaka fara magana, menene
tambayar ka?" Yace "nawa ne salary din?"
Daddy da yake zaune yana jin mu yayi
dariya, Hussain yace "yaushe zamu fara
aikin?" Nace "as soon as you can get[07/01, 10:42 pm] +234 906 816 1960: Daddy da yake zaune yana jin mu yayi
dariya, Hussain yace "yaushe zamu fara
aikin?" Nace "as soon as you can get
yourselves to your various departments.
You will discuss your salaries with the
heads of your departments" suka juya
suka kalli juna sannan suka yi murmushi,
Hassan yace "shagali, duniya sabuwa"
Daddy yana kallon Mommy yace "see?
They are happy. This maybe the best
decision da aka taba making a rayuwar
su" amma Mommy still kamar abin bai yi
mata dadi ba, ita a son ranta shine a nemi
makarantar da tafi kowacce tsada a
Nigeria ko kuma wata babbar makaranta a
waje a saka su, a kuma cika musu
accounts din su da kudi,
Sai ta juyo tana kallona "saura ni kuma, a
wanne department za'a saka ni?" Nayi
murmushi duk da na san bakar magana
take gaya min nace "ai ke Mommy Allah ya riga ya baki aikin ki, permanent aiki,
aikin kula da Daddy, all your expenses will
be taken care of, duk abinda kuke bukata
a gida ko na personal use din ku will be
provided" naga fuskar ta tayi relaxing
alamar hankalin ta ya kwanta, sai na kara
da '"but not in cash. Except when
necessary. Duk abinda kuke bukata will
be provided directly".
And that was a story for another day. Tafi
sati tana mita akan hakan. But I stood my
ground.
Da taga ba zan chanja shawara ba, ta
kuma tabbatar Daddy baya na yake bi sai
ta koma shirye-shiryen biki, ta rubuto min
dogon list na abubuwan da za'a siya da
kudaden su and I was like "what?" Na
fahimci ita bata jin wahalar ambatar kudi
komai yawansa, ni kuma yanzu da na fara
wannan role din kudin da nake bukata na
siyan abubuwan da za'a bukata ne gurin
gyare-gyaren da na tsara za'a yi wa
factories ne, Da nace mata no sai ta tafi ta
kai kara ta gurin Daddy.A dole nayi mata
signing taje ta karbi kudi ta cigaba da
hidimar ta,
22
10:09 PM
Duk wani abu da za'a bukata a gida ta siya, har abubuwan da ba za'a bukata ba
ma ta siya. She spent more money a
kayan dakina then she did a kayan dakin
Safina. Kullum kuma in ta je hidimarta ta
dawo ta ringa loda min karkacen
magunguna kenan.
'"Wannan da madara zaki ringa damawa
kina sha, wadannan kuma su zaki mayar
ruwan shan ki kiyi ta sha daga yanzu
zuwa bikin. Wanna kuma a tsarki ne
duk da dai cs akayi miki amma dole sai
anyi miki gyara sosai" in ta bani sai in
nemi deepest corner of my room in ajiye,
sai na shan ne takan takura min ta zaunar
da ni ta ce sai na sha "dan ke nake so inyi
miki wanna gyaran ba wai dan wancan
mara kunyar yaron ba. Kin san se da na
korawa uwar nan ta sa bakaken
maganganu wanna zuwan da nayi
Abuja? Naje zan karbi key din gidan nasa
zamuje muyi aune aune, matar nan tana
ta wani kumbura kamar an saka mata
yeast, ni kuwa na gaya mata boldly cewa
dan ta da ubansa su suka kawo kansu
kuma suka dage sai anyi, su suke nema
ba mu ba, in tana ganin ta isa kuma ta
hana gani, Akwai da yawa suna jira suyi
replacing dan nata" tayi shiru tana jira in
yi magana, jin bance komai ba sai ta kara
da "Allah ne kadai ya san me suka yi miki
ma har idonki ya rufe kika zabe shi, Dan ni ban yarda da wanna lamarin ba".
Daga nan kuma sai ta bani labarin Safina.
'"Naje gidan Safina. Ni fa wannan auren
nata ban yarda da shi ba har yanzu. Kin
ga yadda yarinyar nan ta kare ta lalace
kamar ana yankar naman ta ana ci? Nayi
ta tambayar ta kuma kin san halin Safina
da hakuri ta ki gaya min komai, in na
tambaye ta sai tace babu komai. Ni ban
san yadda zanyi ba wallahi. It breaks my
heart to see her like that. Wannan mijin
nata ni sam ban yarda da shi ba, har
yanzu hankali na yaki kwanciya da shi".
Da naga ba zata daina zancen Safina da
mijinta ba sai nayi excusing kaina na tafi
daki dan bana son jin duk abinda ya shafe
su, but through out that night I kept
wondering what was happening with
them.
Saura sati biyu biki aka kawo lefe, Daddy
ya gaya musu baya son attention dan
haka babu mutane sosai kuma da yake
abin na gida ne masu kawowar dai sune
kuma masu karbar. Aka gama ganin kayan
anan sannan Daddy yace a zuba su a
mota a kai su Abuja in za'a je jere gidan
Mukhtar sai a tafi dasu kawai can tunda
ba amfani zanyi da su anan ba, Amma duk
da haka sai da Mommy ta dauki set din akwati daya cike da kaya tace na rabo ne.
"'Yan uwa zaa rabawa da abokan arziki. Ke
menene shire shiryen ki ne? Ni ban ga
kina yin dinkuna da siyayyar kayan fitar
biki ba, ki kira Safina ta hada ki da tailor
din da yayi mata dinkunan bikin ta, na ga
ya iya sosai"
Na girgiza kaina "ni na gaya muku babu
abinda zanyi Mommy, ba zan rasa kayan
da zan saka ranar kai amarya ba.
Shikenan" ta girgiza kai "ba zai yiwu ba ai
ba auren dole ake yi miki ba, ke kika zaba
da kanki" haka ta saka ni na sake fitar da
wasu kudaden na bata tayi min dinkunan
fitar biki.
Mun dan shirya da Mukhtar na fara
daukan wayarsa bayan na tabbatar cewa
ya gane kurensa, sai dai kuma bani da
tabbas din cewa he won't be that violent
in the future.
Ten days to biki. Already Mommy ta gama
tsare-tsaren ta, za'a yi kamu anan gidan
mu sannan zata kama event center tayi
mother's eve, shikenan sai a tafi Abuja a
sake yin wani yinin acan wai Saboda su
Hajiya da sauran kawayen ta da ba zasu
samu zuwa nan ba, Sai kuma akai amarya,
Ni dai ina ta jin ta ban saka mata baki ba.
A ranar I had a very long meetings with
engineers din mu akan sababbin machines din da za'a siyo, bamu dama ba
sai late afternoon sannan na samu na
shigo gida naci abinci nayi wanka na
chanja kaya into pajamas da niyyar ba zan
sake fita daga daki na ba sai safiya. Sai da
na gama komai na zauna sannan na
dauko waya ta da niyyar duba wani
message da nake saka ran za'a turo min.
Sai dai ina budewa na ga message daga
Abdul. Nayi murmushi na bude message
din and I saw a lot of pictures wadanda
tun kafin in bude su na fahimci na waye.
Abdul din ya rubuta "mun girma fa.
Getting big and ready for big brother's
wedding" na tuna Mommy ta gays min an
saka bikin sa za'a yi two weeks after
mine.
23
10:09 PM
Nayi murmushi sannan na bude pictures
din.
Da gaske yayi girma din his skin looking
smooth, babu wrinkles irin na premature
babies, fuskarsa ta ciko tayi kiba har da
kumatu, his facial features more
pronounced than sanda aka haife shi,
yanzu kamannin sa da Daddy sun ragu ya
zama yana looking more like me than
Daddy, Hotunan suna da yawa, har da
short videos of him smiling, wadansu
pictures din a asibiti wadansu kuma a gida. Wadansu tare da Abdul wadansu
tare da Aunty Hajjo. Daga alamu Abdul is
very fond of Junior.
Ina cikin scrolling nazo kan wani picture,
anyi zooming fuskarsa sosai and he was
calm and looking directly at the camera,
with a serious face. And my heart
stopped for a second. Na kife wayar tare
da dafe kirjina ina jin wani irin ciwo a cikin
zuciyata. Sai da nayi ta ambaton sunan
ubangiji sannan na sake daukan wayar na
kuma kallon hoton. His eyes looked
exactly like his. Kamar shine yake kallo na
whenever he is serious.
Na sake ajiye wayar tare da rufe fuskata
da hannayena guda biyu "it is not him. It
cannot be him" amma kuma naji har a
cikin bargon jikina that it is truly him.
Na bude fuskata ina jin hawayen da na yi
alkawarin a daina suna betraying dina,
sannan wani irin rage yana mamaye
zuciyata da duk kan bargon jikina,
Na sake daukan wayar ina cigaba da
kallon hoton sannan na je na lalubo wasu
pictures dinsa da ya turo min just a week
ago. I chose wanda ya kalli camera sosai
and looked serious, sai na hada su side by side da hoton Junior and the eyes looked
exactly the same, kamar na mutum daya.
Tun bayan da na haifi Junior na dawo
Nigeria, it looked as if komai ya wuce,
babu wanda yake maganar babu wa da
yake kokarin bi mini hakkina. Hatta Daddy
ma tunda na bar asibiti bai sake yin
maganar ba, kokarin sa kawai ya aurar da
ni ya binne maganar abin kunyar da yake
ganin na jawo mana. I have been trying to
bury it for the time being as well. Amma
ba wai na manta bane ba, it was
something that can neither be forgotten
nor forgiven.
He took my life away from me, and
doomed Junior's life. And now, I will take
his life as well…
Amma ta yaya zanyi hakan?
Junior's eyes looking like his is not
enough proof na cewa shine babansa. Ko
da court zan je ba zasu karbi wannan a
matsayin shaida ba dan yaya suna iya
dauko wani abu na dangin su na can nesa
ma ballantana shi da yake first cousin
dina,
I need to have something better than that.
Zan iya samun another shaida if I can get
to see him naked. If I can see the marks I need to have something better than that.
Zan iya samun another shaida if I can get
to see him naked. If I can see the marks
Naji zuciya ta tayi min wani irin nauyi
when the realization hits me. Tunda abin
ya faru nake karar da dare na da rana ta
gurin gaya wa ubangiji and begging him
to find a way out for me, and he chooses
MUKHTAR as my husband because He
knows that sai na aure shi sannan zan ga
abinda nake nema.
Maman Maama✍🏻
[07/01, 10:42 pm] +234 906 816 1960: ❤️🩹Safiyya❤️🩹
Episode Thirty Eight: A Night to
Remember
Na cigaba da zama a guri daya kamar
statue, ina jin bacin rai yana cigaba da
mamaye dukkan ilahirin jijiyoyi da bargon
jikina. Mukhtar has always been a friend
to me, more like babban yayan da
Mustapha ya kasa zame min. I always run
to him for consolation tun sanda ina
yarinya, he has always been the first
person da nake nema in ina bukatar
taimako ko a way out of my mischief. He
is one of the few people da nake feeling
comfortable around, nake iya being
myself around. Ko gidan su naje da shi
nake wasa instead of su Salima da Salim
da suke kusan mate dina. Da na kara
girma kuma in dai naje Abuja to ya zama
driver na, yawo lungu da sako na Abuja
babu inda baya kaini. Zai iya siya min abu
bai siyawa Salima ba ballantana Safina da
dama can ba shiri suke yi ba.
Ko da wasa ban taba tunanin shine ba....
1
have always thought Mustapha ne, idan
kuma ba shi bane ba sai dai wani can
daban. Wani wanda ba Muhammad ba, Duk da yadda Daddy ya dage wajen
kokarin convincing dina cewa Muhammad
ne amma ni na san ba shi ba ne ba
saboda na farko Muhammad yana sona,
he could never have hurt me that way.
Idan ma har yana son aikata haka da ni he
could have easily seduce me or maybe
emotionally blackmail me to get it tunda
ya san ina sonsa but not rape me, not in
that cruel way.
*. *. **. *.
Muhammad ya jima yana ta putting
pressure on me about going next level
with our relationship kusan tun a shekarar
mu ta farko a makaranta. Tun ina chanja
topic in yana yi min maganar har na fara yi
masa karya hakan kuma ya sa ya kara
damuwa, saying ba son shi nake da gaske
ba. On the other hand Daddy have
warned me strictly akan maganar saurayi
tun farkon shiga ta jami'a. "idan na ganki
da saurayi Safiyya, you are living that
school ko zaki yi kukan jini. You are there
to study and become what your mother
sacrifices a lot for you to become not to
be distracted by something not
important", Shi bai san saboda saurayin
ma naje makarantar ba,
Yadda yake tsaurara min akan kar inyi saurayi ne ya saka da kansa ya dauke ni
daga gidan uncle Ahmad ya mayar da ni
hostel a lokacin da Mukhtar yace yana so
na. "karatu zaki yi ba soyayya ba. Lokacin
da zakiyi aure zai zo, and even then, zan
saka ido in tabbatar da wanda zaki kula ya
chanchanta kafin in barki ki kula sh'" shi
yana gain ya dauke ni daga gurin
Mukhtar, not knowing gurin wani saurayin
ya kaini da kansa.
And later after he broke the news of my
mother's gifts to me, sai na fahimci dalilin
da yasa ya dage akan karatu na kuma ya
tsaurara akan maganar saurayi, amma ni a
tunani na maganar sa bata da tushe, I can
manage my wealth and study at the same
time, a gefe kuma ina soyayya da
Muhammadu na. Right?
Amma bai yarda ba, ya kara buga min
warning akan soyayya. "Especially now
that this news is out, you will find it hard
to differentiate between true love and
fake love". Naso inyi masa bayani ai
wanda nake so bai san duk wannan ba
ballantana yayi faking, but na san yana jin
labarin already ina soyayya zai raba mu.
A lokacin ne kuma fake love din ya fara
bayyana, Mustapha ya chanja toward me
and became kind and soft spoken and a karshe ya gaya min wai yana so na. I
laughed out loud when he said it. And I
understood more of what Daddy meant.
As I continued hiding Muhammad, our
relationship grew stronger and stronger
each day yadda ni kaina na fahimci auren
na ke so ba karatun ba. And Muhammad
ya cigaba da takura min da zancen inyi
introducing dinsa a gida, tun ina yi masa
karyar Daddy baya nan har na gaji na
samu Mommy da maganar, a tunani na ko
zata iya