Author : Maman Mama Category : Romantic Hausa Novels
got a razor blade and cut
it, na yanke ta daga jikin sa sannan na
yanke singlet din ciki, and it took me a
whole lot of another energy to roll him to
his side dan in samu ganin bayan.
1 already had a mental picture of yadda
marks din zasu zama, zasu zama size din
tsinin fork guda hudu a jere, distance din
tsakanin su kuma zai zama even. I
checked, bayan fitilar dakin da kuma
bedside lamp da na kunna har sai da na
kara da fitilar waya ta but banga komai
makaman in hakan ba.
Wannan ya saka na koma next gurin da
nake suspecting, cinyoyin sa, na zare
wandon jikinsa na barshi da gajeren, I
wasn't looking forward to cire masa
gajeren wando for my own mental health,
but at the end I had to cut them too, na
yanka sides dinsu but leaving the rim and
the middle covered dan bana san ganin
abinda zai kara min trauma akan wacce
nake facing already.
Amma babu marks babu alamun su. And
then just as I was about to give up I saw
something, a scar, a can saman cinyarsa
ta hagu kusa da hip bone dinsa, amma
kuma wannan sabon tabo ne and it looks
nothing like tabon fork. It looks like an
yanke a gurin deep yanka wanda har sai
da aka yi dinki a gurin. Na sake haska fitila
ta sosai sai naga tsahon yankan dai dai
fadin yatsun fork ne. It looked new, bana
jin zaiyi wata biyu.
A lokacin ne na tuna cewa da hannun
dama na ji masa ciwon, meaning tabon
should be a bangaren hagun sa.
Sai na fahimci abinda ya faru, na ja da
baya na zauna akan side drawer ina kallon
sa cikin bacin rai. Tabbas shine. And that
tabon stitches da na gani shine dai dai
gurin da ya kamata ace naga tabon fork,
but bayan na kwafsa ranar da aka kawo ni
na nuna masa alamar cewa ina zarginsa,
he got rid of the original scar by creating
another one a dai dai inda waccan take.
He cut himself. He cut himself deeply and
took himself to hospital yayi musu wata
karyar suka yi masa dinki a gurin. Wannan ya sa ya ja baya da ni, giving himself time to heal, giving the new scar time to form and cover the old one.
And that got me furious, really furious
that karfin addu'a he kawai ya rike ni ya
hanani hallaka Mukhtar a cikin daren nan.
Plan B ya kare. My plan B was to get
Mukhtar close and drug him ya zama
unconscious, in daure shi yadda ba zai
farka yayi harming dina ba, and check for
the scar. In na gani kuma in hada kaya na
inyi gidan mu and then sue him for rape.
Sai dai wannan discovery din ya tabbatar
min da cewa to get justice from him dole
sai na shiga plan C and I wasn't looking
forward to it, duk wannan wahalar da
nasha da risking rayuwata was to avoid
the plan C. Bana son in shigar da Junior
cikin maganar, idan da zan samu yadda
nake so, bana son ko sau daya Mukhtar
ya dora idonsa akan sa. But now he must
come in to get justice for the two of us.
Har lokacin Mukhtar bai tashi ba, ya
kamata ace hankali na ya tashi amma bai
tashi ba, sanda ina neman drug din I
asked for mai matsakaicin karfi with low
risk dan bana son jininsa a hannuna duk
kuwa da cewa chances are higher na
cewa jinin sa zai fi karfin maganin but it
now seems like jinin na sa bashi da karfi.
While waiting sai na dauko red permanent marker din da na ke ajiye da ita a cikin
jaka ta na koma kan gadon nayi masa
rubutu manya akan goshinsa "RAPIST"
sannan na sauko.
Na dauko karamar akwati ta da hada duk
abubuwan da na san ina bukata, dama
kayan sawa kusan duk wadanda suke
dakina a Abuja ban dauko ko set daya ba
suna can, akwatinan lefe na kuwa har
yanzu ko buda su banyi ba. Na ajiye
akwatin a gefe na jawo kujera na zauna na
saka Mukhtar a gaba ina jiran ya tashi. Sai
da sanyin asuba ya fara kadawa sannan
ya fara motsi, I saw him trying to open his
eyes, sai da kyar ya samu ya bude su
sannan ya sauke su a kaina. I smiled and
said "hello husband" nan da nan naga
toro ya cika fuskarsa, da sauri ya kalli hip
dinsa na hagu gurin da scar din yake and
then tried to get up. Sai lokacin ya lura da
cewa a daure yake "safffiyya" ya fada
muryarsa cike da tsoro, "what have you
done? Me kika yi min?" Na gyara zama na
nace "well, first I drugged you like you did
me. But unlike you, I didn't rape you,
couldn't even bring myself to look at it.
But I saw it, I saw what I was looking for"
ya sake kallon gurin sannan ya kalle ni
"what? What are you talking about? Wacce maganar kike yi haka? Are you crazy? Get me out of this things?" Ya fada yana jan handcuffs din but he was still
very weak bashi da karfi sam.
Na mike tsaye na taka gadon da kafa daya
looking down at him nace "stop trying, ba
zaka fita daga cikin handcuffs din nan ba
sai na gama da kai, and am not yet done
with you. I don't need a confession out of
you saboda already na riga na tabbatar
kai ne. You may have temper with the
evidence but believe me you are going
down one way or another. I promised you
dama didn't I? I promised I will take your
life just like you took mine. And that's
exactly what I am going to do".
Ya girgiza kansa pretending to not
understand maganganu na "me kike
magana akai ne Safiyya? Are you saying
ni kike zargi for that? How can you even
think that?" Na koma inda na ke zaune na
sake zama nace "ba zargin ka nake ba
Mukhtar, na tabbatar kaine, kaima kuma
kasan na san kaine, that was why you try
to get rid of the scar by cutting yourself.
So kake in cigaba da zama da kai a
matsayin mijina even after knowing what
you did to me, So kake in rasa hujjar da
zan raba aure na da kai in kuma rasa
evidence din da zany convicting dinka in the court of law. But I am already two
steps ahead of you Mukhtar" na fada
sannan na sake mikewa na dauko
handbag dina yayin da shi kuma ya kama
rantse rantse "wallahi Safiyya ba ni bane
ba. How can you even think nine? I can
never hurt you ke ma kin sani because I
love you. I love you more than anything
Safiyya please ki yarda da ni. Wallahi......
And his words stopped in his throat sanda
ya ga abinda na fito da shi daga jaka ta. A
brand new scissors. Na bare shi daga
cikin ledar sa sannan na saka hannu na
nayi testing kaifin sa, na juya ina kallon sa
and I have never seen anyone looking as
scared as he did, idonsa kamar zasu fado
kasa. He tried to get up amma jikin sa was still
weak, he tried to get his hands out of the
cuff amma shima ya kasa, "Safiyya? Are
you crazy? What are you doing? Ki dawo
cikin hankalin ki Safiyya. Don't do
something stupid out of anger" ya fada
yana kokarin juya wa, trying as much as
he possibly can to hide the thing in
between his legs,
Na dawo inda yake na dora kafata daya
akan gadon still hannuna rike da
almakashin, "why are you afraid? Tsoron
me kake ji? The pain? Har yanzu ina tuno
da pain din da naji, har yanzu in na rufe
ido na ina jin pain din har cikin kwakwalwa
ta" '"don't do this Safiyya" ya sake fada
frantically trying to free himself, ha cigaba
da cewa "relax, I am doing you and the
world a favor, in na cire kaga shikenan
matan duniya sun huta da hali irin naka,
kai ma kuma ka huta da shan wahalar
finding your next victims. This is justice
for all the girls you have defiled".
Cikin tashin hankali Yace "wallahi, I have
never touched any girl except you. Only
you" na tsaya ina kallon sa "only me? Why
me?" Ya fahimci cewa yayi confessing, ya
kara rikicewa "I can explain. Please
Safiyya ki kunce ni. Ki tsaya muyi magana.
Dan Allah Safiyya" a mayar da almakashi
na cikin ledar sa nace "i am not going to
use this, at least not today and I don't
need your explanation. You can explain to
Daddy and to the judge" na mayar da
almakashin cikin jaka ta, naga yadda
hankalin sa ya kwanta, na fahimci sosai
yana son toy din nan na sa.
Yace "we don't need to do this Safiyya. I
have already regretted more than you
know, I want to make it up to you, I will make it up to you Safiyya. I will love and
take care of you forever. Dan Allah......
You are my wife now Safiyya.... Dan
Allah....... Nobody need to know" ban
saurare shi ba na cigaba da abin da nake,
na gama rufe jakata na rataya na kama
handle din ta kayan na rike nace
"goodbye Husband" ya cigaba da kokari
"get me out of these cuffs mana, don't
leave me naked and like these" har na
juya zan fita sai kuma na juyo nace "you
know what? I have been trying to change
from good girl to bad girl, amma har
yanzu na kasa, I am good and will always
be good. Dan haka zan baka options, ka
zabi wanda zan kira maka ya cire ya bude
maka cuffs din" na fada ina jefar da keys
din a kasa a bakin kofa, na cigaba
'"tsakanin Abba, Umma, Yaya, Salim ko
Salima, ka zabi daya" ya girgiza kai da
sauri "not them... not like this ... Ki dauki
waya ta ki kira friend dina Mus'ab. Ko ki
bude ni da kanki. Dan Allah Safiyya…...
Dan zumuncin da yake tsakanin mu. Don't
let them see me like this" na sake
dawowa ina kallon sa nace "like what?
Naked and in shame? You drugged me,
raped me and took me home to my father.
Har yau bai sake yarda da ni ba. Har yau
bai yarda cewa ba shaye shaye nake yi
ba, Har yau bai yarda cewa ba yawon banza nayi na samu ciki ba. And you don't
want yours to see you naked?" Ya girgiza kai "Please believe me Safiyya,
ban dauka abin zai kai haka ba. Ban san
zai gane ba. Ban san zai dauka a buge
kike ba. Ban san zaki samu ciki ba. Dan
Allah ki yarda, dan Allah ki tsaya muyi
magana" ya fada hawaye yana bin gefen
fuskar sa.
na hadiye dacin da yake makogwaro na
nace '"ba ka san zai faru ba, but ya faru,
and nothing will change that, nothing will
bring me back what you took" na dauko
waya ta nace "are you going to choose or
should I choose for you? Maybe Umma? I
bet she will be very happy that her son is
a rapist. You have three seconds.. 1, 2...".
Da sauri yace "yaya, call yaya" na mayar
da wayar jaka nace "sai nayi bacci na
tashi tukunna" sannan na juya na kai
bakin kofa ya sake kira na, na tsaya ban
juyo ba, yace "think about this one last
time, do you really want to do this? It is
going to be my words against yours" na
juyo da fuskata ina kallon sa nace "'no
husband, it is going to be your
words against yours"
Maman Maama✍🏻[07/01, 10:46 pm] +234 906 816 1960: ❤️🩹Safiyya❤️🩹
Episode Forty One: "Goodbye
Husband"
Al'ummar jihar Jigawa da kewayenta har
ma da jihohin kusa . Haifa foods and
pastries ta zo muku da kayan maqulashe
kala kala irin su yogo fura wanda babu
kamar sa ga dadi ga qoshi ga gardin shi
badaganan©️ wani abun saima ka
dandana. Ga irin su milk cake (sunan
wani abu wai farfesun madara) wanda
babu kamar shi ga sauqi ga dadi,
cocunut milk wanda har getare babu
kamar shi da kuma uwa uba Yogo fruits
wanda ze gara muku Ify. Zaku sami kayan
HAIFA har kofan gidajenku in kuna so ga
komai na HAIFA a farashi mai sauki yake
ku garzaya ku dandana kayan dadin Haifa 0812 536 8737 https://www.instagram.com haifa_foods_and_pastries iigsh=NHYyN2k1eTlhenBt&utm_ source=gr
*. *. *. *.
Ina kallon sanda ya hadiye wani mugun
yawu sannan ya fara girgiza kansa, "What
are you doing Fiyya. Na gaya miki baki da
lafiya. I don't want to hurt you" na fara cat
walking zuwa inda yake tsaye "really?
Even if that's the case then we will be
careful. I know you will not hurt me. I trust
you" na tsaya half way from him, studying
yadda yake bina da kallon, yadda
idanunsa suke juyewa, and I hated myself
for doing that. But I have already started
dan haka sai na karasa.
Na saka hannu na sauke kafadar rigar
jikina guda daya, it slid down my arms and
exposed more of my skin, he started
taking steps toward me and I gave him a
look da nake tunanin is seductive and
turned around, signalling him with my
hand to follow me sannan cikin tafiyar da
na tabbatar ba zai iya resisting ba na
koma dakin da na fito daga ciki.
Ina shiga na kalli gadon da sauri making
sure cewa the handcuffs I kept locked at
each side of the bed suna nan but
completely hidden sai dai in kasan da
zaman su, na san cewa wasa nake da
wuta kuma probability is very high that
wutar zata kona ni but I was ready to get
burnt in dai zan samu abinda nake
bukata, Sai dai kuma zuciya ta da gangar
jiki na cike suke da tsoro, kayan ciki na har karkarwa suke yi.
Naji shigowar sa nayi sauri na juya dan
bana so in dauke ido na daga gare shi
even for a second. Ya tsaya a bakin kofa
yana cigaba da kallo na, and akwai wani
murmushi da na kasa fahimta a lips din
shi. Ya karasa shigowa "you are seducing
me" ya fada directly, but daga muryarsa
na san I got him right where I wanted him.
Nayi kokarin yin magana but abinda kawai
yake kwakwalwa ta was that night, the
pain, the darkness, the fear, the........
"Are you sure you know what you are getting
yourself into?" Ya sake fada, bitting his
lips. Nayi taku biyu zuwa gareshi "is it a
crime idan mata tayi seducing mijinta? I
am not made of stone and I have a
husband. Besides, you promised me a
show ranar nan, I want to see the
complete show".
Ya karaso gaba na, looking down at me
"you want a show? You really want a
show? You will have a show" ya fada
muryar sa a cikin kirjin sa sannan ya dora
hannayensa akan kafaduna tare da
kokarin jawo ni closer to him at the same
time trying to kiss me. All | wanted a
lokacin was to scream on top of my voice,
to scream out all my anger and hatred for
him, to stab him in one place or two, amma instead sai na zame daga gare shi na koma kan gado na zauna, close to the spot da na makala one of my handcuffs.
Ya juyo yana kallo na, sai kuma ya tafi
gurin light switch ya dora hannunsa akai
da niyya kashewa. Na mike da sauri,
"Please, no, I hate the dark. It scares me"
and I meant that har cikin raina. Ya juyo
yana kallona and I saw him shakes his
head sannan yace "no!" Na kara matsowa
"please leave the light on" sai ya matsa
daga kusa da ni ya sake cewa "no" na
tsaya kawai ina kallon sa, na fahimci
guduwa yake shirin sake yi ya juya min
baya da sauri trying to stop looking at me
"no, you are sick, and we shouldn't do
this sai kin warke" yana gama fadar haka
yayi hanyar fita da sauri. Na bishi nima da sauri na kama hannun sa da hannu daya sannan na juyo da fuskar sa da daya hannun "i am not sick, come,
will show you that I am fine" and then he
smiled at me, a smile that confirmed all
my suspicious "not tonight, sweetheart"
sannan ya juya ya fita.
Na koma da baya har sai da kafafuwa na
suka ta ba gadon dakin sannan na zauna akan sa. Yanzu shikenan? I have belittled
myself for nothing?
Amma kuma sai naji wani relief a wani
bangaren zuciya ta, I wasn't sure my plan
A will work and wannan abinda ya faru ya
tabbatar min da cewa plan A is off.
Dama na shirya plan A din ne saboda
akwai remnants of shakku a zuciya ta na
cewa shi ya aikata min wancan laifin. Bana
son in dauki alhakin sa idan shi innocent
ne and I risked everything to avoid that.
Amma yanzu, the way he rejected me
bayan na san babu abinda yake so irin to
have me, ya tabbatar min da cewa shi din
dai shine.
Ba fariya ba, yadda Allah ya tsara jikina,
dan ma dai har yanzu ban dawo yadda
nake ba, ba Mukhtar da ya jima yana
lusting for me ba, bana jin akwai namijin
da zan bude masa jikina kamar yadda na
bude wa Mukhtar yau, sannan mu shiga
daki daga ni sai shi, sannan ga igiyar aure
uku a tsakanin mu, kuma ace yayi
rejecting dina yayi tafiyarsa.
Wannan ya kara tabbatar min da abu uku,
na farko Mukhtar ne yayi raping dina, na
biyu kuma ya san ina zargin shi, na uku
and the most important thing shine the
scar is there,
A yadda na bashi labarin daren da akayi
raping dina in details ya tabbatar masa da
cewa ina cikin hayyacina sanda na ji masa
ciwo, and the way that I tried seducing
him tonight bayan halin ko in kula da nake
nuna masa kafin in tare ya tabbatar masa
da cewa shaida nake nema a kansa, kuma
wannan scar din ita ce shaida. Wannan
realization din kuma sai yay unblocking
another fear in me, he will now try to get
rid of the scar ta kowanne hali. Tunda a
ganin sa ita kadai ce shaidar da zata
tabbatar min da kuma duniya cewa shine.
Musamman tunda yana tunanin Junior ya
mutu. And that was where I had upper
hands in the matter, na kuma gode Allah
da yasa nayi wancan tunanin dan in da
yasan Junior yana raye kuma ya san ina
zargin sa zai iya kokarin ma kawar da ni
daga duniya to cover his crime.
Wannan daren shine ya kawo karshen
plan A dina. My plan A was to seduce him
to my bed, handcuff both his hands idan
na dauke masa hankali da jikina, and then
check his body for the scars. It was risky
but worth a trial considering bani da
tabbas din shine dan haka bana son cutar
da shi.
Yanzu kuma it is going to be an eye for an
eye. Dan yanzu zamu shiga plan B.
Sai dai kuma daga alama shima Mukhtar
ya chanja takunsa gabaki daya. Dan ganin
shi ma daga ranar gagara ta yayi. Da
asuba yake fita, sai cikin dare kuma yake
dawowa, wani lokacin ma in ya tashi
dawowa ta can daya kofar falonsa yake
shiga zuwa dakinsa sannan in zai fita ma
ya fita ta can. Mun koma kamar mage da
bera a cikin gidan auren mu. And that
frustrate me more than anything.
Kamar yadda nayi alkawari ba zan yi girki
a gidan Mukhtar ba, ban taba dafa ko da
noddles ba, order abinci nake yi kuma a
kawo min har gida. Shima kuma bai taba
tambaya ta abinci ba, ban san kuma inda
yake zuwa ya ci ba. And I didn't care. Bai
taba kawo abokansa gidan ba, nima kuma
ban gayyaci kawayena ba duk kuwa da
korafin da suka ringa yi min a waya cewa
anyi bikina amma ban