Author : Maman Mama Category : Romantic Hausa Novels
wani kafin in shiga
dakin mijina" Wulakantaccen kallon da yake
bin jikin nata da take nuna masa dashi, tun
daga gashin kanta har zuwa kafafuwanta,
irin kallon da yan gayu su kan yiwa abincin
da suke ganin ko zasu mutu ba zasu iya ci
ba, like "God forbid bad thing
Ta dakata tare da sauke idonta kasa, feeling
necked and degraded, ji take yi kamar ta
rushe da kuka, kalma daya bai gaya mata ba
amma kallon da yayi mata sai da taji dama
duka ya saka ta a gaba yayi mata. Ya dauke
idonsa daga kanta ya karasa inda ya ajiye
key din motarsa ya dauka ya cigaba da
tafiya zuwa hanyar waje, ta juyo tana kallon
bayansa tace "Fita zaka yi? I thought an
baka hutu a gurin aiki. You should be resting
by now" bai ce mata komai ba ta cigaba
"Abinci fa? You haven't eaten tun jiya.
Please ka tsaya ka ci abinci kar ka fita da
yunwa. Nayi maka abinci fa dan Allah ka
tsaya ka ci abinci, tun kafin sallar asuba na
tashi dan inyi maka shi, dan Allah ka tsaya",
Sai da ya kai bakin kofa ya kama handle din
sannan ta kira sunansa "Muhammad
Gidado" ya dakata sannan ya juyo "don't!
Please continue with your Habibi din da kika
fara tunda bansan sunan waye ba but
Muhammad Gidado is my name, and you are
not worthy of pronouncing it",
Daga gida wani eatery da ya gani a hanya ya
shiga yaci abinci, sannan ya karasa sabon. shiga yaci abinci, sannan ya karasa sabon
gurin akin sa, one of the branches of oil
company of his father, in da a yanzu shine
yake jan ragamar gurin while Abba yana
cigaba da rikon head office din su, akwai
kuma sauran branches da yake dasu in
almost all the states of the country. Sai dai
tun ranar da suka zo da Abba aka gama cike
ciken takardu aka kuma gama introducing
dinsa a gurin ma'aikatan gurin sai kuma aka
bashi hutun aure, one month Abba ya rubuta
masa da hannunsa, but a yanzu Gidado yayi
deciding fasa yin hutun da kuma durfafar
aikin da gaske.
Wannan yana daga cikin matakan daya
dauka na ganin ya rage wa kansa tunane
tunane ya kuma kare kansa daga hudubar
da shaidan yake yi masa. A office din ya
wuni har 5pm sannan ya tashi, shima kuma
dan dai shine lokacin tashi a office din
amma ba dan haka ba zai iya cigaba da
zama a can. A wuni dayan da yayi kadai a
office din shi kansa ya san already da yawa
daga cikin ma'aikatan gurin sun tsane shi
saboda yadda ya azabtar da su, bai huta ba
kuma bai bar kowa ya huta ba.
13
3
3
2
9:19 PM
Da yamma yana fitowa gidan su Safiyya ya
dosa, ya gama shirya abinda zai yi a can din.
A bakin gate ya tsaya yayi horn sannan ya
jira, mai gadi ya leko ta yar karamar tagar shi
ya ganshi sai Gidado yayi masa alamar yazo,
ya bude karamar kofa ya fito tare da gaishe
da Gi
[07/01, 10:42 pm] +234 906 816 1960: Da yamma yana fitowa gidan su Safiyya ya
dosa, ya gama shirya abinda zai yi a can din.
A bakin gate ya tsaya yayi horn sannan ya
jira, mai gadi ya leko ta yar karamar tagar shi
ya ganshi sai Gidado yayi masa alamar yazo,
ya bude karamar kofa ya fito tare da gaishe
da Gidado "yallabai sannu da zuwa" Gidado. da Gidado "yallabai sannu da zuwa" Gidado
yay masa murmushi, something that tun
safe bai yi ba. "Ya aikin?" Ya tambaya "lafiya
lau yallabai. Ka shigo da motar ciki mana, su
Hajiyan duk suna nan aj" Gidado yace "no,
ba shiga zanyi ba" mai gadi ya bude baki
"yallabai Hajiya fa ranar nan tayi fada da ka
tafi" Gidado yace "yau ai ba zata san nazo
ba ko?" Maigadi ya gyada kai yana
murmushi yace "ba zata sani ba yallabai, me
ake bukata?" Gidado yace "dama twins nake
nema, na bar daya waya ta a gida bani kuma
da number din su a wannan wayar. Suna
ciki?" Mai gadi ya girgiza kai "sun fita
yallabai, tun safe basa nan. Kasan kananan
samari, ballantana anyi sababbin mota,
kullum suna yawo ba sa zama a gida" ya
karasa maganar yana murmushi, Gidado
yayi murmushin shima "na gane. Just in sun
dawo ka gaya musu nazo ina neman su" mai
gadi ya dauko wayarsa daga aljihunsa yace
"to in baka number din daya daga cikin su
mana, sai kawai ka kira su, watakila neman
gaggawa kake musu" Gidado ya dauko
wayarsa yace "Okay, hakan ma yay"
maigadin ya nemo number din "bara in baka
ta Hassan, anfi samun sa a waya, Hussein
shi yanzu haka ma yabar tasa wayar a gida",
Ya karanto masa numbers din Gidado ya
rubuta sannan yayi masa godiya, ya saka
hannu a aljihu ya dauko kudi ya mika masa
hannu suka yi musabaha ya bar masa kudin
a cikin hannun nasa, ya lura da yadda fuskar
mai gadin ya yi haske da murmushi, shi ma
ya mayar masa da murmushin sannan ya ja. ya mayar masa da murmushin sannan ya ja
motarsa ya tafi.
Gidan su ya zarce, babban damuwarsa a
cikin duk wannan abin shine ya ga ya gyara
tsakanin sa da iyayensa. Sai da ya jima a
mota yana shakar numfashi da niyyar
daidaita fuskarsa, baya son ya cigaba da
bayyana damuwa ga iyayen sa, baya son ya
cigaba da saka su damuwa. Ya shiga gidan
da sallama, lokaci daya yaji yana missing
Mufida da ya duba inda take yawan zama ya
ga bata nan. Mama tana zaune da dan
karamin Alqur'ani a hannun ta, suna haka
ido yayi mata murmushi, sai da ta aki aya
sannan yace "sannu da hutawa Mama" ta
bishi da kallo kawai sai ya mike ya doshi
hanyar dinning "akwai abinci? I am starving"
tace "daga ina kake?" Ya na cigaba da tafiya
yace "office, yau a can na wuni, I bet Abba
will be impressed" tace "office kuma? Na
dauka hutu kake yi, kuma ba gidan ka ya
kamata ka tafi ya huta kaci abinci ba? Ni
banyi girki da kai ba" ya juyo ya zagayo ta
bayan kujerar ta ya sunkuyo yayi mata kiss a
goshi, "I just miss you ne shi yasa na zarto
nan. Kuma ina son inci abincin ki, at least dai
once a day ai ba za'a hana ni ba" ya ga
murmushi ya bayyana a fuskarta, shine
dama abinda yake aiming for, ya sanya farin
ciki a zuciyar mahaifiyar ta sa.
Sai gata ta taso da kanta ta zo ta zuba mishi
abincin "me yasa ka koma aiki?" Ta
tambaya, "so nake Abba yaji dadi, ya jima
yana son in karbi aikin nan, and naga babu. yana son in karbi akin nan, and naga babu
wata gajiya a tare da ni tunda an kwana biyu
da gama bikin". Ta zauna tana kallon sa yana
cin abinci "ka ringa samu kana cin abinci
sosai Muhammad, duk kayi baki ka rame" ya
ajiye cokalin hannunsa yana kallon fatar
hannun nasa kamar mai tabbatar da bakin
da tace yayi, sai kuma ya jingina hannun a
jikin fuskarta yace "still na fiki fari Mama" ta
girgiza kai "ina! Ban yarda ba, ai fuska dama
bata kai jiki fari ba" ta jingina hannun ta a
jkin nasa "see? Na fika fari" yayi dariya.
Su kan yi wanna musun lokaci zuwa lokaci
shi da ita, ya fita fari amma bata yarda, in ya
matsa sai ta ce shekaru ne suka saka tayi
duhu.
Sosai yaga ta sakar masa fuska tana yin
murmushi, ya kuma ji dadin hakan. Suna nan
tare Abba ya shigo tare da Haidar, ya taso
yazo ya gaishe shi ya fara kokarin bashi
labarin zuwan da yayi office yau amma sai
yaji har labari ya iske Abban. Anan suka yi
sallar magrib are sannan suka sake komawa
cikin gida, ya fahimci suma iyayen nasa
sunyi missing zama suyi hira da shi.
11
9:19 PM.
sunyi hirar aiki sosai da Abba sannan sunyi
hirar Mufida da Mama, Sai da akayi sallar
isha Mama ta fara korar shi gida "ka bar
yarinya ita kadai tun safe, Ka tashi ka tafi,
Akwai abinda kuke bukata ne a gidan?" Ya
girgiza kai, "no I don't think so, but zan
tambaye ta inji" ya ga alamar Mama taj
da din hakan, amma duk da haka sai ta kara. dadin hakan, amma duk da haka sai ta kara
da "kar ka manta dai Muhammad, yarinyar
nan amana ce a gurin ka, idan ka zalunceta
sai Allah ya saka mata".
Daya bar gidan ma ba gidan nasa ya tafi ba,
gym din da yayi register da su jiya can ya
tafi, baya son ya koma gida sai ya zama too
exhausted to even think, baya son ya bawa
kwakwalwar sa damar yin tunani,
musamman tunanin Safiyya da Mukhtar a
matsayin mata da miji.
Bai koma gida ba sai da aka rufe gym din by
11. Yana zuwa gida ya wuce bedroom dinsa
direct ya shiga wanka, a cold shower as
always, ya fito da bathrobe a jikinsa da towel
a kansa ya ganta. Tana zaune akan kujera a
gaban mirror hannun ta rije da wayar ta tana
jujjuya wa, idanuwan ta a kansa. Jikinta
sanye da riga da wando silk na bacci, kana
gani kasan babu komai a cikin kayan. Ya
tsaya kawai yana kallon ta yana jin murnar all
accomplishments din sa na yau tana tafiya
tana barin zuciyarsa.
Ta mike tsaye,
"sannu da dawowa. Ina ta
kiran wayarka tun safe ba ka dauka ba" yaji
ransa ya kara baci ya zo da sauri ya wuce ta
ya bude kofa "get out of my room! Wai ke
wacce irin dakikiya ce? Wai in tambaye ki
ma, anya sanda akayi rabon aji irin na mata
kinje kin karba kuwa? Ko kuma dai masu
rabon ba su baki bane ba saboda sun san
you did not deserve it?" Ta juyo tana kallon
sa, fuskarta kamar zata yi kuka tace "ka sa, tuskarta kamar zata yi kuka tace
"Ka
gaya min duk maganar da ka ga dama. Ko
me kayi min nina jawo wa kaina. Amma aikin
gama ya gama, ni da kai yanzu mata da miji
ne until you say otherwise, and I bet ba zaka
iya saying otherwise din ba because your
parents will disown you......
..." Yace "disown
me? Akan ki? Me kike daukan kanki ne wai?
Okay let me tell you something, you are here
because I want you here, you are here as
nothing but a ladder da zan taka in kai ga
inda nake son kai wa. And don't think
shamelessly exposing that thing you call a
body to me will get to me. Now get out, and
this will be the last time da zaki shigo min
daki".
Bata fita din ba still, ta cigaba da tsaiwa a
inda take "you promised..... You promised
me ba zaka wulakanta ni ba and you
promised you will perform all your duties as
husband, akan wannan promise din muka yi
aure" yace "I made that promise to
someone that I thought I can accept as a
wife, someone that you pretend to be, kuma
I intended to keep that promise, Amma daga
ranar da na fahimci cewa ke ce, daga ranar
kika yi loosing wannan alkawarin. Now
please, don't open that mouth of yours
again, out of my room I said" tana sake bude
bakin nata kuwa ya koma da baya ya damko
hannunta and dragged her zuwa bakin kofa
sannan ya hankada ta waje yadda ya san ba
zata ji ciwo ba ya mayar da kofar sa ya rufe. Ya jima a tsaye a tsakiyar dakin idanunsa a
rufe, wannan yarinyar bata da class sam, shi
bai taba gain tsiraici physically irin wannan
ba. Na kammala shirin kwanciya baccin sa
ya kashe fitila ya kwanta, sai a lokacin ya
dauko wayarsa yay going through tarin
missed calls da tarin messages din da akayi
masa through out the day. Sai a lokacin yaga
missed calls din Safina, sannan da message
da ta tura masa da rana.
"Ban san inda ka tafi ba, amma ina kewar ka.
Allah ya kare min kai ya dawo min da kai
gida lafiya. I love you".
Yayi tsaki zai ajiye wayar kenan ya ga wani
message din nata ya shigo, kamar a lokacin
ta turo shi.
"Wallahi Muhammad ni ba yar iska ba ce ba,
kuma ni ba mace marar aji bace ba. Idan da
ace ka san ni kafin wannan lokacin ba zaka
taba tunanin wani namiji zai yi min irin
wulakancin da kake yi min ba. Kaddara ce ta
fada min, kaddarar son ka da Allah ya
jarabce ni da shi, Da ace zan iya cire wa
kaina da bamu zo wannan gurin ba, Amma
na yafe maka, Saboda ina sonka kuma ina yi
maka fatan rahamar Ubangiji",
Ya kashe wayar ya ajiye sannan yayi addu'a
ya rufe idonsa. Washegari just like jiya, sai da ya gama
shiryawa tsaf sannan ya fito daga akin sa.
Yana fitowa wanna karon ma ita ya fara
gani a zaune a kan kujera a falon sa. Ya
tsaya kawai yana kallon ta yana tunanin anya
kuwa akwai zuciya a kirjin yarinyar nan?
Already har ta gama shirya masa breakfast
akan dinning ta kuma shirya jikinta cikin
doguwar rigar atampar da aka yiwa dinki mai
kyau kuma dai dai jikinta, ta yi dauri da
dankwalin atampar, kijinta da abincin ta
suna kamshi.
"Ina kwana Habibi" ta fada, idanuwanta a
kumbure, daga dukkan alama ta kwana tana
kuka, bai amsa mata ba ya dauki key din
motarsa yayi hanyar waje. Ta bishi a baya da
sauri ta sha gabansa. "Whether kayi
alkawari, ko ka fasa yin alkawari, ka riga ka
karbi aurena. Kuma dukkan nauye nauye na
yana kanka" ya zagaye ta ya wuce, har ya
fita ya rufe kofa kuma sai ya dawo ya watsa
mata kudi a jikinta yace "cook dinner, I am
bringing guests".
Da rana yana office ya kira number din
Hassan da ya karba jiya. Hassan ya dauka
sai Gidado yace "sunana Muhammad
Gidado" Hassan yace "yaya good afternoon,
ina yaya Safina?" Yace "tana lafiya lau, tana
ta missing din ku, ina Hussein?" Yace "gashi
nan. Yana lafiya lau. Ni ai bani da number din
ka" Gidado yace "I know, shi yasa ni na nemi
taka na kira ka, kuna kanne na amma ace
bamu wani san juna sosai ba. I want to invite. bamu wani san juna sosai ba. I want to invite
you two to dinner today, in babu abinda
kuke y" Hassan da sauri yace "babu abinda
muke yi. Zamu zo insha Allah" Gidado yace
"good. Allah ya kaimu. Ina jiran ku",
Ya ajiye wayar yana murmushi. He can't wait
to see what information he can get out of
these two guys.
Ranar da wuri ya tashi ya je gida gurin mama
yaci lunch, ranar ma sai da tayi masa gorin
gidan sa ya kamata yaje ya ci amma sai ya
gaya mata cewa zai ci dinner a can din ai,
kawai baya son yayi missing girkin ta ne.
Daga nan gym ya wuce and spent da rest of
the day there. Sai da yayi sallar magrib
sannan ya tafi gida, ya shiga yayi wanka ya
chanja kaya ya fito a dai dai lokacin da
motar Hassan take shigowa gidan. He
watched them from his window a lokacin da
suka jera suna tahowa cikin gidan suna hira,
he remembered seeing them ranar daurin
auren sa a Katsina, but they are not the
boys he saw ranar da ya fara zuwa katsinan,
but that doesn't change the fact that Safina
lied.
Gabansa ne ya fadi, kar dai yarinyar nan
baya yi abincin nan ba? Cos he thought zata
kawo part din sane, baya son shiga part
dinta amma kuma baya so ya bata lokaci da
su, zata iya shirya musu abinda zasu fada
masa. Ya bude kofar part din nata ya shiga
da sallama, suna zaune akan kujeru su biyun
suka juyo a tare suna kallon sa, Hassan yace. suka juyo a tare suna kallon sa, Hassan yace
"wow" Hussein ya dan dake shi yace
'"masha Allah ake cewa" Gidado yayi
murmushi yace "Amen wa alaikumus salam
ake cewa" duk suka yi dariya a tare sannan
suka amsa masa sallamar sa.
Ya zauna a kusa da su yana kallon dining
table dinta, babu alamar abinci a gurin, yace
"ina take ne" suka daga kafada duk su
biyun. "Muna ta sallama shiru" ya dauko
wayarsa ya nemo number dinta and for the
first time tunda aka daura musu aure ya kira
ta, tana ta ringing bata dauka ba. Ya ajiye
suka cigaba da hira da su Hussein, hirar
mota da hirar school, nothing personal, yana
son sai tana zaune zai musu personal
questions dan ya ga response din ta.
Ganin bata da niyyar fitowa kuma ya san
shine ya kamata ya shiga ya kira ta ya saka
dole ya mike, sai dai bai san ina ne dakin ta
ba, and he really doesn't want to enter her
room, Dakin farko ya fara zuwa yayi
knocking sau biyu sannan ya tura kofar
kadan yace "muna jiran ki fa. Ko wankan
chanja fata kike yi ne?" Hussein yayi dariya.
Gidado ya tura kofar sosai amma babu
alamar mutum a cikin dakin. Ya rufe kofar ya
koma daya dakin da yake can karshe, ya yi
knocking shima sannan ya tura kofar da
sallama, Tana tsaye a gaban mudubi da dan
karamin towel a jikinta wanda bai wuce na
goge fuska ba, Rabin kirjinta da rabin
mazaunan ta duk a bayyane suke, da
kwalbar turare a hannun ta tana fesawa, ta. kwalbar turare a hannun ta tana fesawa, ta
juyo tayi masa wani kasalallen murmushi
tace
"minti biyu. Ina zuwa",
10
3
1
P
9:19 PM
Yayi sauri ya ja da baya, sannan ya jawo
kofar da sauri yana jin zuciyarsa tana
bugawa da sauri. Wannan wacce irin masifa
ce ya debo ya kawo gidan sa?
Bai jima da zama ba ta fito, har da dogon
hijab a jikin ta, sai kuma ta tsaya tana kallon
twins da mamaki, suka hada baki "surprise!"
Tayi dariya tana kallon Gidado "wai kune
bakin dama? Kuma nufin ku nayi slaving
kaina in the kitchen for?" Suka yi dariya
suma, Hussein yace "Allah ne ya kamaki,
dama ba kya yi mana girki, yau kuma zamu
ci albarkacin yaya"
Ta zauna suka gaisa sosai sannan ta
tambayi inda zata kai musu abinci, Gidado
ya daga kafada "ko ina ma" ta tashi tare da
jan hannun twins "nayi muku girki ba zan
kawo muku ba, ku zo muje kitchen ku dauko
da kan ku" Gidado yayi sauri ya dawo dasu
baya tare da girgiza kai "not gonna happen.
They are my guest and will be treated as
such" suka dawo suka zauna, Hassan har da
daukan kafa daya ya dora akan daya yana
mata dariyar mugunta,
Amma ita ssi yanayin fuskarta duk ya
chanja, zuwa lokacin ta tabbatar da cewa
Gidado is up to something. Tana so ta kebe. Gidado is up to something. Tana so ta kebe
da twins ta gaya musu suyi minding tongue
din su amma babu dama. Haka ta debo
warmers din abinci ta jera a kan dining
sannan tayi musu magana suka taso, kuma
tayi serving din su.
Suka fara cin abincin in silence, Gidado yayi
noticing how tasteless the food is, sai
kamshi da ya cika gidan. Ya ajiye cokalin sa
yana kallon Hassan, ya ga alamar yafi
Hussein magana yace "to ya gida? Tell me
about every one at home. Tunda ni ma na
zama dan gida yanzu" Hassan ya gyara
zama yace
"a gidan mu dai the first rule is to
never cross Mommy. In ta fara yi maka fada
har sai kayi bacci ka tashi bata gama ba"
Hussein yace "but she barks more than she
bites. Fadan ne kawai da ita baya iya yi mana
komai. Musamman ma mu yan autan ta"
suka kalli juna suka yi dariya, Hassan yace
"she is so loving, tana son mu sosai, she
can put her life on the line for us" Hussein
yace "amma Daddy! Kar ka sake ka bata wa
Daddy rai, Zai babballaka ne kamar rake"
Hassan yace "ka tuna wata damka da ya
taba yi min? Sai da allon kafada ta ya goce"
suka sake dariya, Muhammad kuma yayi
murmushi. They are just like Safiyya have
described to him.
Muhammad ya rungume hannun sa a kirjinsa
yace "and Safiyya? Should