SAFIYYA BOOK COMPLETE MAMAN MAMA.txt

Author :  Maman Mama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   45 / 113

132K to 135K   out of 336.6K words

Aka dauki
masu aikin gidan gonar aka yi musu
dakunan su a gefe.
Kusan a cikin The Oasis akayi renon cikin
Safiya, dan tunda aka bude gidan gonar
Safiya ta dauki son duniya ta dora masa
kullum acan take wuni. Sometimes har
kwana suke yi a dakunan da suka ware
saboda hakan. A haka har cikin ya girma
kuma ya isa haihuwa, da kyar Adam ya
raba ta da Nigeria ya kaita america ta
haihu a can saboda yana son babyn ya
samu citizenship na can. "For the rainy
days" ya fada a kokarin sa na convincing
dinta.
Sai dai ita a lokacin concern dinta shine
gender din abinda zata haifa. Adam yace
"kina nufin saboda ba kya son yan'uwanki
su gaje ki ba kya son ki haifi mace?" Ta
girgiza kai "ko me a haifa zan so shi fiye
da raina.
q
10:03 PM
Amma idan suka ji na haifi namiji zasu fita
daga rayuwa ta, shine kawai abinda nake
bukata" sai kuma ta kara da "'kuma in na
mutu ba zasu ci kwandala ta ba". Adam
yaji ransa ya baci "wai ke baki da magana
sai ta mutuwa? Why do you always want
to torment me with maganar zaki mutu?" Tayi murmushi "duk zamu mutu. Kowa zai
mutu"
Ranar da Safiya ta haihu was the happiest
day of her life. Ba ta taba dauka cewa a
duniya akwai farin ciki irin wannan ba. A
lokacin shekarun su goma sha biyar da
aure. Ita kuma shekarar ta arba'in a
duniya.

Ta rungume jaririyar tana kallon ta
hawayen farin ciki yana fita daga idonta,
tana kallon Adam yana yi musu pictures,
ta shafa fuskar yarinyar tace "she looks
just like Baba Hadiza, dan Allah Adam ka
saka mata Hadiza" ta dawo kusa da ita
yana kallon jaririyar yace "she looks just
like you, na baki wuka da nama, ki zaba
mata duk sunan da kike so" ta fara murna
kamar zata vi rawa "Hadiza zan saka
mata, Baba Hadiza zata ji dadi sosai idan
taji nayi mata takwara" ta sake dariya "na
san Khadijah ma cewa zata yi sunan ta
ne" sai kuma ta bata fuska tana tunani
"Sauda ba zata ji dadi ba, ita rigimammiya
ce ga saurin kuka, zata ce ita ban saka
sunan ta ba" Adam yayi dariya "kina da
abin dariya wallahi, Yanzu a lahirar ne har
za'a yi rigima da kuka?"

Sai da ga mamakin sa har cikin dare da ya
farka yaga Safiya tana zaune tana feeding baby ya zo ya zauna a kusa da ita sai
cewa tayi "sunan Sauda kawai zan saka
mata, maybe idan nayi haka zata yafe min
fitar da nayi na barta a daki ita kadai"
Da safe kuma "na fasa saka Sauda Hadiza
za'a saka, sai a ringa ce mata Kubra, ka
ga ai ba sunan kowa bane ba" ya saka
hannu ya dauki jaririyar daga cikin gadon
ta ya zauna akan kujera yayi mata huduba
sannan ya mayar da ita ya kwantar yace
"nayi mata huduba da sunan ki. Because I
love you so much, kinga yanzu babu
zancen explanation".

Shikenan yarinya taci sunan mamanta, sai
dai aka chanja sunan ya koma Safiyya
instead of Safiyya, a hankali kuma sai aka
sake mayar mata da shi Fiyya.

Sai da Fiyya tayi sati biyu a duniya sannan
suka dawo Nigeria bayan uwa da yar sun
huta sosai. A lokacin Safiya ta fahimci irin
yawan mutanen da take dashi da irin
soyayyar da mutane suke yi mata, dan har
sai da ta rasa inda zata saka kayan baby,
mutane kuwa kullum gidan a cike yake da
yan zuwa barka tare da fatan alkhairi.
Hajjo da Sufyan ma sunzo daga Berlin
inda suke zaune tare da little abdulhakim
sunga baby. Sa'adatu kuwa kamar ita ta
haihu dan tattaro yayanta tayi suka dawo
gidan Safiya sai tazo zaman jego. Babu
wanda ya isa ya taba yarinyar nan, ganin ta ma sai dai mutum ya leka a hannun ta
ya gani amma ba zata bayar ba sai dai in
anfi karfin ta. Sam Safiya bata jin kewar
wai bata da yan'uwa a duniya, ita
mantawa ma take yi cewa bata da
yan'uwa.

Sai dai wata daya da haihuwar tata aka
aiko mata da sako a cikin envelope. Ta
dauka masu aiko da barka ne wadanda
suke jin nauyin bayarwa hannu da hannu.
Ta karba ta bude sai taga takarda ce da
rubutu marar yawa a ciki, ta karanta

"Muna taya ki murna. Ashe munyi ya,
Allah ya raya ta. Muna nan muna jira, ko
bamu samu ba yayan mu zasu cigaba da
bibiya har zuwa ranar da zasu samu.
Kowa zai mutu, sai dai ba kowa ne zai
haifi namiji kafin ya mutu ba".

Ta ajiye takardar tare da kafa wa jaririyar
hannunta ido. Ta gane daga ina takardar
ta fito ta kuma gane abinda sakon yake
nufi. And in one minute ta yanke hukunci.
A daidai lokacin Adam ya shigo dakin,
Yana kallon fuskarta ya san something is
wrong, Ya karaso da sauri yana duba
lafiyar Fiyya sannan ne ya lura da takardar
da take gabanta ya dauka ya karanta, Yayi
zagi kasa kasa tare da juyawa da sauri zai
bi baasin wanda ya kawo takardar sai sai ta
dakatar da shi "don't bother. Kwandala ta
ba zasu ci ba. Ina son magana da kai" ya
dawo ya zauna yana kallon ta sai tace
"na
yanke shawara, ina fatan kuma zaka goya
min baya" ya gyara zama "wacce
shawarar ce?" Tayi murmushi tana shafa
fuskar Fiyya "all what I did a rayuwata, tun
bayan mutuwar Sauda, duk wani decision
da na dauka a rayuwata all the struggles
all the wealth and all the tears were
25
11
4
10:03 PM
for her. Duk dan Fiyya nayi komai. She is
my dream and my legacy. She is
everything I have ever hoped for. She is
my future, and the future of my family"
cikin rashin fahimta yace "still ban gane
me kike nufi ba. Menene shawarar da kika
yanke?" Ta dago kai tana kallon sa tace "I
am going to transfer everything I have, I
mean everything down to the last kobo, to
her name".
Ya bude ido yana girgiza kai "that is not
possible" tace "it is. Babu abinda yake
not possible a rayuwa, Ita kadai ce ya ta
kuma daga kanta ba zan kuma haihuwa
ba. All what I need to do is to get my
lawyers to change everything daga Safiya
Khalid to Safiyya Adam Muhammad,
shikenan"

Ya rike hannun ta "is it about maganar
gadon nan wai? Shin wai ba sai mutum ya
mutu ba sannan za'a ci gadon sa? Are
You sick? Akwai abinda yake yi miki ciwo
ne?" Ta girgiza kai "babu abinda yake
damuna. In fact I have never felt as
amazing as I am feeling right now. Na riga
na yanke shawara all I need is your trust
and support" yace "amma Safiya I am
afraid for Fiyya, what if suka ji abinda kika
yi and they harm her and then you? Babu
abinda mutanen can ba zasu iya yi akan
dukiyar nan ba, babu abinda mutane da
zasu iya yi akan dukiya ba".

Ya sunkuyar da kanta tana kallon Fiyya da
ta bude ido ita ma take kallon ta, she then
smiled and say "no body will harm her
saboda yaci dukiyar ta. Nobody will harm
my daughter" ta fada tana shafa gefen
fuskar Fiyya sai kuma ta dago kai tace "I
will sign another contract with my
lawyers" Adam yace
"na menene kuma?"
Tace "if anything is to happen to Safiyya
Adam Muhammad wanda zata rasa
rayuwar ta, be it natural death ko
suspicious death kafin ta samu magadan
ta, everything in her name will go to
charity".

Adam ya bude baki da hanci yana kallon
Safiya da mamaki, but she had that
stubborn look da yasan cewa ta riga ta
gama magana.

Ta cigaba da cewa "ina so ka tabbatar
kowa da yake kusa da ita ya san da
wannan maganar, that way, people will
take care of her and make sure babu
abinda ya same ta, ko ba dan Allah ba ko
dan dukiyar ta".

Maman Maama✍🏻
[07/01, 10:42 pm] +234 906 816 1960: ❤️‍🩹SAFIYYA❤️‍🩹
Episode Thirty Three : The Oasis

(U
6
Paid Advert
Yar uwa kinsan illar dake tareda infection
kuwa,to bari kiji kadan daga cikin illar da
infection yake da ita, kinsan cewa
infection yana hana haihuwa,yana hana
ma'aurata jindadin mu amala,yanasa warin
gaba kowane irin tirare kika sa bazai hana
wannan warin fita daga jikin kiba fitar
farun ruwa kaikayin gaba tusar gaba duk
suna daga cikin illar da infection yakewa
Ifyr ki.
Ina masu fama da ulcer, Asthma,sickle,
ina matar dake fama da fibriod, matsalar
rashin haihuwa ko bushewar jiki da fata
haddake mai son hibs da breas ina uwar
gida maison faranta ran oga a othe room
kema ba abarkiba jawarawa da yanmata
ku garzayo kuma ku kwada ku gani
munada feminine wash,garlic oil da dai
sauransu munada VIP chair akwai blood
circulatory machine ga kuma data1g250
cikin sauki da rankwame da rahusa kedai
kira number nan domin karin bayani
07035275119, 08038098317


Adam yayi shiru yana kallon ta yana kuma
nazarin maganganun ta, a karshe sai yace
"you can gift dukiyar ki to her, but you
cannot give a will na cewa idan ta mutu
kafin ta samu yaya a kai dukiya charity, it
is not islamically possible. In dai kin bata
then you no longer have the right to
dictate yadda zata yi da ita. Zata iya duk
abinda ta ga dama da ita. And ko da ita
din ma, bata da damar cewa ga abinda
za"a yi da dukiyar in ta mutu, tana dai da
damar tayi abinda taga damar yi da ita
idan tana da rai, kamar yadda ke ma
yanzu zaki yi abinda kika ga damar yi da
ita yanzu da kike da rai".
Tayi shiru tana tunani, ta san cewa
gaskiya ya fada, ta dago kai tana kallon
sa, she still had that stubborn look a tare
da ita "bana son ta zama target na
mutane saboda dukiyar ta, bama so
mutane su cutar da ita saboda dukiyar ta.
In haka ta faru na zalunce ta" ta danyi
shiru sai kuma tace "I will still sign the
contract" yace "how? Zaki ketare iyakar
ubangiji kenan?" Tayi murmushi "no. I will
forge the contract. Zamu gayawa mutane
cewa munyi agreement da lawyers din da
suke kula da dukiyar cewa zasu bayar da
ita ga charity idan Safiyya ta rasa ranta
kafin ta haihu. We will make them think
and believe that. While in reality ba
zamuyi hakan ba. We will make them take care of her ko dan su amfana da dukiyar
ta, knowing idan wani abu ya same ta
zasu rasa both ita and the money",
Adam yace "I don't know why you are
saying "they', Mu zamu kula da yar mu
and we will raise her together. Su kuma
wadanda kika yi haka saboda will never
get close to har ballantana har su kula da
ita. Ban fahimci suwa kike nufi ba" tace
"every body. In nace 'they' ina nufin
everyone. Akan issue din Fiyya da dukiyar
nan ban yarda da kowa ba sai kai sai
Hajiya. Ko Sa'adatu ban yarda da ita ba,
ban yarda da yan'uwan ka ba, ban yarda
da duk wanda zai zo kusa da ita ba. Ba
wai cewa nayi su ba mutanen kirki ba ne
ba, but money can change people or
sometimes it brings out their true color. It
can corrupt even the most purest of
hearts sai wanda Allah ya kare. Yana daga
cikin challenges da masu kudi suke
fuskanta cewa basa iya gane wanda yake
son su saboda Allah da kuma wanda yake
son kudin su. Kana ganin da bani da kudin
nan yan'uwanka zasu yi shiru a lokacin da
nayi shekaru goma sha biyar a gidan ka
ba tare da na haihu ba? Har kuma su
dauki babyn da suka haifa suce sun bani
kyauta?" ya yi kokarin defending dan
uwansa "Ahmad have been managing
businesses din mu for ears, bamu taba samun matsala ba" tace "saboda akwai
masu monitoring shige da fice da kudi. Ka
fahimce ni, ba nace ina zargin Ahmad ba
ko kuma nace shi ba mutumin kirki ba ne
ba, am just saying kudi most of the times
shaidan ne. It can corrupt him.
Musamman yanzu idan za'a yi wannan
transfer of ownership din dole zai sani
saboda yana managing bangarori da yawa
na dukiyar.
20
14
9:19 PM
Ahmad bashi da gado na but in na bawa
Fiyya na matso da kudin toward him, I
want him to believe idan wani abu ya
same ta nobody is getting anything, I
want everyone that will ever come close
to her to believe that, ko nan gaba zaka yi
aure zaka haifi wasu yayan I want the wife
and the children to believe that, ko ta
girma zata yi aure I want the husband to
believe that".
Adam ya dafe kansa yana jin yana sara
masa, shi kansa duk ciwo yake yi masa
with all these lissafi marar tishe da take yi.
She is alive and well, babu amfanin
wadannan lissafe lissafen, Yace "Okay,
please stop talking as if kina bankwana da
duniya ne, kina saka wa ina kasa gane
komai. You have been talking and now it is time for me to respond. Macanar for you to have a peace of mind cewa
mutanen Kura ba zasu karbi kudin nan ba.
And maganar charity bla bla bla, shima
zaki iya yi tunda kince ba yarjejeniyar
gaskiya zaki yi signing ba. But magana
daya zan kara akai, Koma me kika yi I do
not want Fiyya to know. I want her to have
a normal childhood and grow up to be
stronger than even you. I don't want her
to grow up with this burden on her
shoulders. Har sai ta girma ta mallakin
hankalin kanta ta kuma samu ilimin yadda
zata kula da kyautar da kika yi mata
sannan zata sani. If you agree to this than
everything else is fine with me".

And that was how the agreement was
concluded and within months aka gama
komai. Everything da Safiyya ta mallaka
wanda yake da takardar shaidar mallaka
sai da aka chanja sunan ya koma Safiyya
Adam Muhammad. Tun daga kan shares
dinta in factories din su ita da Adam har
kan wadanda take da outsiders, har aka
sauko kan personal belongings dinta su
sarkokin ta da motocin ta and every other
valuable possession,

Da Ahmad akayi komai, dan haka tun a
lokacin ya sani, kamar yadda kuma a
gabansa tayi signing takardar bogin da ta komai. You have been talking and now it
is time for me to respond. Maganar
transfer of ownership na yarda kiyi, just
for you to have a peace of mind cewa
mutanen Kura ba zasu karbi kudin nan ba.
And maganar charity bla bla bla, shima
zaki iya yi tunda kince ba yarjejeniyar
gaskiya zaki yi signing ba. But magana
daya zan kara akai. Koma me kika vi I do
not want Fiyya to know. I want her to have
a normal childhood and grow up to be
stronger than even you. I don't want her
to grow up with this burden on her
shoulders. Har sai ta girma ta mallakin
hankalin kanta ta kuma samu ilimin yadda
zata kula da kyautar da kika yi mata
sannan zata sani. If you agree to this than
everything else is fine with me"

And that was how the agreement was
concluded and within months aka gama
komai. Everything da Safiyya ta mallaka
wanda yake da takardar shaidar mallaka
sai da aka chanja sunan ya koma Safiyya
Adam Muhammad. Tun daga kan shares
dinta in factories din su ita da Adam har
kan wadanda take da outsiders, har aka
sauko kan personal belongings dinta su
sarkokin ta da motocin ta and every other
valuable possession,

Da Ahmad akayi komai, dan haka tun a
lokacin ya sani, kamar yadda kuma a
gabansa tayi signing takardar bogin da ta rubuta da kanta cewa if anything is to
happen to Safiyya Adam Muhammad
komai in her name will go to charity. And
after doing all that, Safiya became
happier and more relaxed. Ta mayar da
hankalinta kachokam kan kula da jaririyar
yar ta wadda tafi so fiye da rayuwar ta.
A cikin watannin ne kuma kaddara ta
saukar wa Sa'adatu. Mijinta uban yayan ta
yayi accident ya mutu. Wannan mutuwa
ba karamin daga hankalin Sa'adatu da
duk wanda yake tare da ita tayi ba. Ya tafi
ya barta da 8 years old Mustapha and 2
years old Safina. And Safiya was there for
her, a kan kafadun ta Sa'adatu tayi kukan
rashin mijinta, a gidan ta kuma tayi
spending most of her moaning period.
Sai dai kuma tun kafin ta fita daga takaba
efcc suka dira a gidan ta suka kore su
daga ciki suka garkame gidan da sunan
yana under investigation. Sannan kuma
suka yi freezing account din mijin.
Shawarar da Safiya ta fara bata sanda
tazo gidan ta tana kuka tana gaya mata
abinda ya far shine ta koma gidan Hajiya
ita da yaran for the mean time kafin a
warware problem din amma Sa'adatu ta
girgiza kanta "ba zan iya komawa gidan
Hajiya ba, ga yara" Safiya tace "me zai
hana? Hajiya tana rike wadanda bata da hadi da su ma ballantana su Mustapha da
suke kamar jikoki a wajenta" Sa'adatu ta
sake girgiza kai "duk wanda ya riga ya
wuce age din zama a gida ya riga ya
wuce. Ina komawa raini ne zai shiga
tsakani na da mutanen da suke gidan"
Safiya tace "to ki zauna anan, akwai
isassun dakunan da ba zaku takura ba
daga ke har yara" shima Sa'adatu ta ki
yarda tace "ba zan zo in zauna miki a gida
ba ga mijinki yana gidan".
A karshe sai ta tattara kudin duk da take
da shi a account dinta ta kama rent din
gida a nan Abuja duk kuwa da yadda
Safiya ta nuna kin amincewar ta da
maganar. "In kika karar da kudin hannunki
akan rent da me kuma zaki biya wa yara
kudin makaranta da me kuma zaki cigaba
da rayuwa? Wannan kudin da hannun ki
kamata yayi ki juya shi, this is the right
time to fold up your sleeves and start
earning something ko dan future din
yayan nan.
28
4
9:19 PM
Amma Sa'adatu taki "in na gama takaba
zamu zauna da family dinsa na Katsina,
akwai gidaje da yawa yana da su, akwai
sauran kadarori, idan an raba an bamu
namu sai mu shiga kasuwar da su. Yanzu ke zaki biya wa yaran kudin makaranta, ki
kuma bamu abinda zamu rike a hannun
mu kafin komai ya warware.
And that was what happened, Safiya ce ta
saka musu furnitures da komai a gidan da
suka yi renting din sannan ta ajiye musu
kayan abinci ta kuma biya kudin
makaranta sannan ta basu kudin
kashewa. Ba haka ta so ba. Ba wai dan
bata son yi din ba sai dan tana son
Sa'adatu ta fahimci situation din da take
ciki a yanzu, she have been there, she
knows the probable outcome.

Ai kam dai sanda aka raba gadon Alhaji
Ibrahim sam abinda Sa'adatu ta saka ran
zata samu ba shi ta samu ba daga ita har
yaran. Sunce suma efcc ta kwace da
yawa daga abinda yake hannun su, a cikin
abinda ya rage gida kadai suka samu ita
da yayanta a Katsina. And the first thing
da tayi tun kafin ma ta gaya wa kowa
abinda ta samu shine ta saka gidan a
kasuwa ta siyar. Sanda Hajiya taji ba
karamin fada tayi mata ba "kina da
kananan yaya ciki har da namiji amma ki
siyar musu da gidan gadon su? Ba zaki
bar shi yayi musu amfani nan gaba ba?"
Tace "to Hajiya idan ban siyar ba da me
zan rike su? Kudin da zan siya mana
kayan abinci ma fa bani da shi" Hadiya tace "ki dauko su ku dawo nan gidan ku
zauna kinga baku da matsalar abinci
kenan. Zan baki jari kuma ki fara sana'a.
Kudin gidan da kika siyar kuma ki sayi ko
wani ne acan da ba zai siya miki gida anan
ba, ko kuma fili, ko ki sayi gold ki ajiye,
amma whatever you do kar ki kashe su".
Sai dai wanna hukuncin bai yiwa
Sa'adatu dadi ba. Sam bata son zaman
gidan Hajiya gani take tafi karfin haka a
yanzu. Kuma abinda ya kara koma mata
rai shine ire yaran da Hajiya ta yi daga
makarantar da suke zuwa mai dan karen
tsada ta dawo dasu wacce zata iya biya
musu. Ita Sa'adatu gani take yi abin kunya
ne kawayen ta suga tana zaune a gidan su
kuma yayanta suka karamar makaranta.
She went

45 / 113