SAFIYYA BOOK COMPLETE MAMAN MAMA.txt

Author :  Maman Mama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   39 / 113

114K to 117K   out of 336.6K words

ba" yace "ai
nayi masa nasa, Ita ma da laifin ta. To ki
shirya ki hada kayan ki, gida zamu koma,
Kano zamu tafi dan ba zan yarda ya cigaba
da zuwa yana batan rai na ba, Idan kin huta
sosai kin warke sai a saka ranar biki" ni dai
bance komai ba, sosai kin warke sai a saka ranar biki" ni dai
bance komai ba.
Mommy tace "ni ban ma fara tunanin nata
bikin ba tukunna, wannan da akayi bikin ita
ce nake so mu san matsayin ta first. Ni na
kasa gane matar aure ce ita ko kuma
budurwa?" Bai ce komai ba ya juya kujerar
sa zai fita, Mommy tace "ba ka ce komai ba
fa?" Ya juyo still da fada a muryarsa yace
"cewa fa kika yi ba ya ta bace. Da bakin ki
kika gaya min cewa bani na haife ta ba. Me
kike so ince kuma? Kika dauki yarinyar kika
kai ta inda basu san mutuncin ta ba suka vi
mata auren da babu mutunci a ciki, sai
yanzu kuma da abu ya kwabe zaki tambaye
ni mai za'a vi? Ke zaki san abinda zaki yi a
kai. Ko kuma ki mayar musu da ita katsinan
su san me zasu yi. Ni ba zan saka baki a ciki
ba" tace "'wato yanzu dan ni da kai mun yi
hukunci ba dai dai ba cikin fushi shikenan
sai yara su zama sune zasuyi paying price?
Ni da ka nuna min bani na haifi Safiyya ba
shikenan sai in ce na daina shiga lamarin ta
kenan?" Yace "ke dai kika yi ba dai dai ba.
No babu abinda nayi ba dai dai ba, saboda
ban yarda cewa takurawa yarinya ta auri
wanda ta fada ta sake fadar cewa bata son
shi shine dai dai ba, Ko da ke kika haife ta ba
zan bari ki takura mata ba" ya juya cigaba
da tafiya, ni a lokacin damuwata ita ce
lafiyar sa, maganganun da yake tayi sunyi
draining dinsa, muryar shi tayi can kasa
sosai. Sai da ya kai bakin kofar komawa part
dinsa sannan ya juyo yace mata "ki dauke ta
ki kaiwa iyayensa ita, ki danka musu ita ki kaiwa iyayensa ita, ki danka musu ita
amana a hannun su, hukunci kuma ya rage
nasu. Tunda an riga an daura ba zamu
cigaba da rike ta a hannun mu ba. Ke
kuma.." ya fada yana nuna Safina "duk
abinda ya faru bayan nan sai ki kira mu ki
gaya mana. Idan yafi karfin iyayensa sai mu
sani, idan munga akwai cutarwa sai mu
shigar da shari'a ciki" ya juya ya karasa fita
13
6
9:16 PM
Anan dai Mommy ta zauna ta cigaba da fada
zuwa lokacin na fahimci a gurin Mommy
babu marar tarbiyya kamar Muhammad.
Safina bata ce komai ba nima ban ce komai
ba. Daga baya dai naga Mommy ta yanke
shawarar yin abinda Daddy yace tace da
Safina taje su shirya su tafi. Ina nan zaune
har ta shirya ta fito cikin shiga irin ta amare,
ina kuma zaune Mommy ta sa aka fitar da
duk sauran kayan Safina da suka rage a
gidan ta ce in ta kai Safina gidan iyayen
Muhammad zata kai mata kayan nata
gidanta, sannan suka yi min sallama suka
fita,
Na cigaba da zama anan kamar mutum
mutumi har Mommy ta dawo, tana kallo na
tace "na kai ta, Ai naga iyayen nasa sunyi
masa fada sosai, Ya dauke ta ma sun tafi",
Na mike na shiga daki na na rufe kofa, Daren
was one of the longest dare in the history of
my life, Kuka dai nayi shi har na gode Allah,
Kwana biyun da suka biyo baya were one of
the terrible days of my life. Nayi kuka Kwana biyun da suka biyo baya were one of
the terrible days of my life. Nayi kuka
iyakacin iyawa ta. A daren kwana na biyun
ne ina shirin kwanciya bacci twins suka fado
min daki hankalin su a tashe, na bisu da
kallo sannan na kalli kofar da suka shigo
"lafiya? Jikin Daddy ne?" Suka girgiza kai,
Hassan yace "daga gidan yaya Safina muke"
na zauna a gakin gado ina kallon su, trying
to guess what happened. Hussein yace
"dama kin san mijinta?" Na rufe ido na na
bude nace "me ya faru? Me yace?" Hassan
yace "tambayoyi ya ringa yi mana. I think
mun saki baki da yawa. We told him an
daura miki aure da Mukhtar last week" naji
kaina ya sara jiri yana neman dibana, ban ce
komai ba Hussein yace "He said wai auren ki
biyu kenan, muka ce daya ne, and then he
said.
." Sai yayi shiru, but na san karashen
maganar, Hassan ya karasa "he said kin
gaya masa kina da are three months ago,
kuma ya ganki da ciki three months ago".
Nayi shiru ina tauna maganar a raina sannan
nace "and Safina? Me tace masa?" Hassan
yace "bata ce komai ba, bata yi magana ba"
na gyada kai na "alright, It is okay, Kar ku
damu kanku, I will call her sai muyi maganar
Na jima a zaune bayan sun fita ina going
over maganar sannan a fili nace "what are
you up to Muhammad? Me kake yi?" I was
terrified cewa he is closer to the truth, but
also relieved that yana yi min son da zai
zauna yana magana ta a gaban matarsa. zauna yana magana ta a gaban matarsa.
Duk da na san son ba zaiyi min amfanin
komai ba, shima ba zaiyi masa amfanin
komai ba. Tunda ni matar wani ce. Shi kuma
mijin wata.
But sai kuma anxiety ya fara kamani,
Muhammad is digging, yana haka rami ban
kuma san a wanne bangaren yake hakar ba.
Ban san ta ina ramin nasa zai bullo ba. Ina
tsoron kar ya haka ramin da zai rufta da shi.
Washegari ina zaune da yamma akan sallaya
ta bayan nayi kuka na na gama kamar
kullum, sai Daddy ya kira ni yace inzo ga
bako nan yazo zai duba ni. Na tashi na tafi
da kumburarrun idanuwa na da dogon hijab
din sallah ta. Ban san waye bakon Daddy din
ba and I do not care what I looked like.
Amma ga mamaki na ina tura kofa sai ganin
Muhammad nayi a zaune a gaban Daddy, a
picture that has always been my dream.
Daddy and Muhammad together suna hira
suna murmushi, But now he is here as min
yar'uwata Safina, not as saurayina da zai
aure ni,
Maman Maama. Nafisa Tafida Usman
Safiyya*
owner
Episode Twenty Seven: Safiya
@
43
Paid Advert
Contact Lame(07036662633)for all your
costumes both oriflameand other special
products that will make ur skin glow and
flawless
Kayanmu lamba daya ne wajen kyau da
farashi daidai da aljuhun kowa.
Muna Kano, muna aikawa kowanne gari.
Muna tayaku zaben mayukan da zasu dace
da fatarku.
Sensitive skin
Oily skin
Dry skin.
Haka nan duk yadda spots da pimples suka
bata muku skin da zarar kun yi amfani da
kayanmu zaku huce wannan takaicin da ikon
Allah.
Kayanmu tested & trusted.
Skin care for exclusive women,
Contact, Aysha lame on. Safiya
Wani bangaren na zuciya ta ya cigaba da
gaya min in koma da baya, kar in karasa
shiga, bangaren da ya kasance cike da tsoro
da fargabar outcome din wanna haduwar,
amma kuma dayan bangaren yana nuna min
cewa zuwan nawa gurin zainiya dakatar da
duk wata annoba da rashin zuwan zainiya
haifarwa.
Ban san ne suke magana a akai ba ban
kuma san me zasu ce ba har sai an karasa
gurin tukunna zan sani. Gabakidaya zuciyar
tawa kuma yana yabawa boldness irin na
Muhammad, ko kuma dan bai san cewa da
ace Daddy ya san ko shi waye da tuni wata
maganar ake yi daban.
Ta ja kafarta a hankali ta karasa shiga ciki,
still idonta akan Muhammad, so take ta
tambaye shi me yake yi anan kuma me yake
gayawa Daddy amma kuma babu dama. Sai
dai ganin da tayi babu chanji a fuskar Daddy
ya dan kwantar mata da hankali ta fahimci
bai gaya masa wata magana da ta shafe su
ba, Ta durkusa a kusa da kafafuwan Daddy
tana fuskantar Muhammad amma kuma ta
juya yadda Daddy ba zai kalli fuskarta ba
tace cikin maganar motsa baki yadda Daddy
ba zai jiyo ba "don't! Please",
Bata sani ba ko Muhammad din ya fahimci
abinda tace ko kuma bai fahimta ba, ta dai ga ya dauke idonsa daga kaina sannan ya
mayar da su kasa yana kallon yatsun
hannunsa, muryar Daddy ta ratsa falon
"Safiyya, mijin Safina ne yazo duba mu, ba
ki gaishe shi ba" na dan gyara muryata dan
farki nayi tunanin ba zata fito ba nace
"barka da zuwa. Ya iyalin?" Ya dago daga
kallon hannun nasa ya kalle ni, yanayin
fuskarsa gabakidaya ya chanja, ya danyi
gyaran murya sannan yace "lafiya lau. Ya
jikin?" Na sunkuyar da kaina kasa nima ina
yin duk kan kokari na na daina kallon sa
nace '"da saukj" sai kuma muka yi shiru
gabakidayan mu.
Sallamar Mommy ce ta ratsa shirun falon,
ban dago na kalle ta ba shima kuma
Muhammad haka. Ta ratsa ta tsakanin mu ta
zauna a kan kujerar gefen Daddy sannan
tace "da gaske ne kuwa ashe, Mustapha
yace min kazo kana nan nace anya kuwa?"
Ya gaishe ta ba tare da ya dago kai ba
"Barka da yamma" tace "lafiya lau. Ka
kyauta kuwa da kazo ka duba Daddy tun
kafin mu tafi. Ina so dama in cewa Safina ta
gaya maka hakan kuma ban fada ba ashe
kana da niyya dama", Ya dago kai muka
hada ido nayi sauri na dauke kaina gefe,
bana son ganin emotions din fuskarsa, it
breaks my heart,
Ya fara kokarin mikewa "Daddy zan koma,
Allah ya kara lafiya ya kaiku lafiya, Mommy
Allah ya tsare hanya" Mommy tace "a'a,
baka shiga ciki ba ai, ko ruwa ba ka sha ba". baka shiga ciki ba ai, ko ruwa ba ka sha ba"
vace "babu komai Mommy, next time insha
Allah" sai kuma ya tsaya yana kallona.
"Safiyya ban sani ba ko zaki iya zuwa mota,
akwai sakon ki da Safina ta bani in baki" na
dago kai da sauri ina kallon sa cikin mamaki,
his boldness is really on another level. Ya
cigaba da tsaiwa yana kallona yana jiran
amsa, Mommy tace "zata iya zuwa mana, ai
dama ance ta ringa motsa jikinta. Safinan
Safiyya kenan tsakanin su sai Allah".
Naga bashi da niyyar tafiya sai na mike, sai
da ya tabbatar na taho sannan yayi gaba na
bishi a baya. Ina fita na ganshi a tsaye a
bakin kofar, muka jera a muna tafiya a
hankali amma babu wanda ya kalli wani
ballantana yayi magana har muka je gaban
motarsa muka tsaya.
Wani tunani ne yazo min nayi ssuri na kalli
hanyar gate. Na dawo da idona kansa naga
ni yake kallo with his full attention, kamar
mai kokarin karantar soul dina.
8
6
2
9:07 PM
"What are you afraid of?" Ya tambaye ni
murya can kasa, ban ce komai ba sai ya
bawa kansa amsa "kina tsoron kar ya shigo
ya ganmu ne? Mukhtar kike jin toro?" Na
cire idona daga cikin nasa na sauke su kasa
nace "he is my husband" yace "just as
Safina is my wife" ya karashe maganar tare
da huro numfashi daga bakin sa, a kokarin
sana daidaita emotions dinsa. "I am so sorry Muhammad" na fada a
hankali. "I have hurt you fiye da kowa a
duniya, ban yi maka adalci ba" yace "yes,
you have hurt me real bad Piya, but I am not
here for the apologies, maybe zan iya
accepting apologies din naki nan gaba, but
now I am here for the truth. Did you or did
you not lie to me about being married and
being pregnant?"
Na goge hawayen daya fara taruwa a gefen
ido na nace "yes, I was lying. Karya nayi
maka. Ni makaryaciya ce" ya girgiza kansa
"you are not a liar......" Na katse shi "haka
ne, bana yi maka karya. Amma a lokacin nayi
maka. I lied to you. Bani da aure a lokacin
nace maka ina da shi".
Yayi shiru yana cigaba da nazari na. "A cikin
wata hudu, you have moved from single to
married and then back to single, then to
married twice and then to married once.
Wannan zan dauka Safiyya? Wanne zan
yarda da shi? Okay assuming you were lying
a lokacin, me yasa kika yi min karyar? And
don't give me the crap about ba kya so na
dan a lokacin ne zan kara tabbatar wa da
cewa karya kike sake yi min".
Na dago kai ina kallon shi, I saw bacin rai
vividly written on his face, sannan nace "ina
son ka Muhammad, more than you will ever
know. But somethings are not just meant to
be....." Ya katse ni "and who told you we are. know. But somethings are not just meant to
be..." Ya katse ni "and who told you we are
not meant to be? With whom are we
supposed to be? Who am I supposed to be
with? Safina?" Ya fadi Safinan da dacin rai,
Na girgiza kaina "I don't know. Somethings
are hard to explain. Dan Allah kayi hakuri",
Ya girgiza kansa "I just can't believe this.
You just told me you love me, and then you
say we are not meant to be, in yi hakuri. Ni
ban gane ba Piya. Ki gaya min what's going
on. What happened to you? Please ki gaya
min. Whatever it is we can get through it
together. Let me share the burden with you
please" na kasa cigaba da kallon sa na
sauke ido na kasa, na bude baki da niyyar
magana amma ita ma sai na kasa. A karshe
sai na kare da cewa "I can't. I am sorry",
Ya zagaya ya bude motar sa kamar zai shiga
sai kuma ya buga murfin motar da karfi ya
sake zagayowa inda nake, he looks very
frustrated, daga dukkan alamu neman
abinda zai daka yaji dadi yake yi. Na sake
cewa "I am sorry" na nuna ni "if you say
sorry one more time....." Sai kuma yayi shiru
yana kallona na "just look at you. Duba ki
02
gani yadda kika zama. And you won't tell me
me yake faruwa. You won't tell me me yasa
kika yi breaking up with me. And you won't
let me ask Daddy questions da zasu
bayyana min gaskiya, You won't let me tell
Daddy gaskiya, But then you said you love
me., All I have to do now is guess, And you
know what my guess is? My guess is that. know what my guess is? My guess is that
guy Mukhtar ne ya shirya wani abu, shi ya
saka akayi forcing dinki a gida akan lallai sai
kin aure shi, shi yasa kika yi min karyar aure
da ciki kika rabu dani because you are been
threatened by him to do so. Ni kuma ba zan
kyale shi ba. I will find out the truth
whatever it is and I will.
......
." Na mika hannu
kamar zan rike shi sai kuma na mayar da
hannun na rungume su a jiki na nace "'it is
not Mukhtar. Shima auren nan ba plan din sa
bane ba it just happened" ya dakata da
maganar da yake yace "you are defending
him? Idan ba shi bane ba to babansa ne, you
once told me ba kya son inje gurin sa
because he wants you to marry his son. Shi
ya shirya wanna kenan? Ko kuma Safina?
Safina can do something like this because
she is a liar and a hypocrite" na girgiza kaina
"'] don't know. I don't have answers a yanzu.
Amma na yadda a hankali komai zai bayyana
to me. Wannan ita ce kaddarar mu
Muhammad, wannan ita ce jarabawar mu. I
am ready to face mine. Kayi mana kokari
dan Allah kayi facing ta ka. I believe ubangiji
yana da dalilinsa na saka wa abubuwa su
kasance haka".
8
15
9:07 PM
Yace "are you telling me to accept Safina as
my wife?" Nayi shiru ina jin ciwon ambaton
sunan Safina da kuma wife da yayi a
sentence daya, Sai kuma nace "I don't
know, Kai kayi making decision na auren
Safina, you deal with it", Safina, you deal with it"
Muka yi shiru na dan lokaci sannan nace
"you should go. We shouldn't be standing
like this. Ni matar aure ce. It is islamically
wrong",. Bai ce komai ba kuma ban kalle shi
ba ballantana inga abinda zuciyar sa take
ciki, na kara da cewa "I wish you best of
luck. Good bye" still bai ce komai ba na juya
ya koma cikin gida.
Direct sama na wuce zuwa dakina, na daga
labule kadan na ganshi still yana tsaye a
inda na bar shi idonsa yana kan kofar da na
bi. Sai kuma ya zagaya ya shiga motar sa ya
ci taya ya bar gidan.
Na saki labulen ina jin idanuna a bushe, a
zuciya ta ina fatan kukan ya kare dan ni
kaina na gaji da yinsa. Na zauna akan gado
ina kallon carpet din dakin, my mind blind.
Sai kuma na daga kai na kalli picture din da
yake facing gadon nawa, picture din Ammi
rike da ni a hannun ta akwance akan gadon
asibiti, fuskar ta dauke da matsanancin farin
ciki, Daddy ya taba gaya min cewa it was
the happiest day of her life. Sai na samu
kaina da mamakin yadda ta iya shiga cikin
wannan farin cikin bayan duk abinda ya faru
a rayuwarta? Bayan duk abinda ta rasa? Sai
na tambayi kaina shin nima watarana zan iya
kasancewa cikin irin wannan farin cikin
nata? Ko shikenan na gama samun nawa
share of farin cikin a rayuwa?
Na sake daga kaina ina kallon ta nace a fili Na sake daga kaina ina kalion ta nace a fili
"how do you do it? How do you looked
beyond your sadness and find happiness?"
Sai na lura da amsar tambaya ta a hannun
ta, Ni, nice farin cikin ta a lokacin, she
looked passed her past and into her future,
sai na fahimci wani abu guda daya, idan har
ina son samun farin ciki sai na daina hanging
onto my past nayi planning future dina, and
to plan my future sai na nutsu na daina kuka
nayi making bold decisions. Just like she
did. Sai na yi taking control of my life, just
like she did.
Na tuno da labarin da ta bawa Daddy, shi
kuma ya bani, labarin decision din da ta
yanke na barin garin su, na barin kowa nata,
na barin komai nata, and starting a new life
a inda babu wanda ta sani, babu wanda ya
santa. But sometimes strangers are better
than blood relatives.
O
Kafin Safiya ta bar gidan Hajiya Kyauta sai
d
[07/01, 10:42 pm] +234 906 816 1960: Episode Twenty Eight: The Beginning of a
New Life
Paid Advert
Contact Lame(07036662633)for all your
costumes both oriflameand other special
products that will make ur skin glow and
flawless
Kayanmu lamba daya ne wajen kyau. Sai washegari sannan ta samu damar
assessing situation dinta da kuma mutanen
da take tare da su. Yaran da suka taho dasu
daga Gusau suma kananan yammata ne
kamar ta. Biyu daga cikin su ma basu kai ta
ba. Ta kuma fahimci cewa yanzu ta bar duk
mutanen da ta sani, duk wasu wadanda
suke da dangantaka da uta ta kusa ko ta
nesa, yanxu ta shigo cikin mutanen da basu
santa ba ita ma bata san su ba, babu kuma
wanda ya san tana tare da su, hakan yana
nufin zasu iya cutar da ita ta kowacce hanya
in suka yi niyya. But she didn't care. It was a
great risk, a bold step in her life, but she
took it.
Tasan cewa abubuwa biyu ne zasu iya
faruwa a wannan gari na Abuja, ko dai
rayuwar ta ta juya daga marar kyau zuwa
mai kyau ko kuma ta chanja kalar rashin
kyau din. Sai dai kuma Safiya bata ji toro a
ranta ko kadan ba, wanne kalar shege ne
rayuwa bata nuna mata ba? Bata jin akwai
abinda zai far da ita wanda zai girgiza ta
kuma. And she was ready to face whatever
is coming her way,
Ita dama ta saba making decisions

39 / 113